FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

“Mum karkidamu gobema zankaita muje tareda wannan abar wai inama takene’ wace? Mum ta tambaya’ zulfah mana’
“Owoooo itace abar? To ai sekubita kasarsu’ mgnr yazomusu wani iri gabadayansu zarah tafara mgn kamar meshirin yin kuka, mummy tafiya tayi bamuda masaniya?

__”aibaku damu da’itaba shiyasa batasanar mukuba’ tuni zarah tasoma hawaye tunawa datayi da irin nijin kokarinda tayi musu amma ace bata kasar nan’
Arude abdul ya ijiye spoon shima lkc guda yaji yakoshi yafara bawa zarah baki’ m.f itama taji zaran tabata tausayi kuma itakuwa prncss tajidai ana mgnr Zulfa kuma taga mum dinta na kuka ai itama tabarke da kukan,
“Ke zarah rufamin asiri karkitaran jamaa cewar mummy’ zulfah dai tatafi tabbas amman zatadawo insha Allahu’ munama saran dawowanta musha biki don soyayyace kakkarfa takullu tsakaninta da Dr sani’

__”zarah tashiga share fuskarta daukeda murmushi haka prncss ma tasoma goge nata’ abdul kam mmaki duk yacikashi yadauki wayarshi kawai yadanna kiran abokin aikinnashi’ wato da anufinsu bazata zasuyi masu ko’

__”abdul yana cikin yin wayarne yayi saurin katsewa sakamakon zarah data tashi dagudu tanufi side din abdul dataga yafi mata kusa don amai ne ssai yazo mata’ dagudu suma dagashi har mummy har Prncss sukabi bayanta’

__”ssai tayi amai tagalabaita mum tataimaka mata tawanke mata jiki inda aman yabata’ abdul yalurada rawar sanyi takeyi yayi maza yacire jacket din jikinshi yaba mummy datake faman cire mata rigar jikinta’ sannan yakamo hanun prncss sukafice’…….

Mum tasanya mata rigar zuciyarta fal da farin ciki Allah Allah take taji daga bakin abdul don alama tunzuwanau sungama bayyana mata komai’
Dataimakon mummy takai Zulfa harcikin dakin dad din abdul asama dayadawo mallakinsu ayanzu’ komai nabangaren angyarashi kyawun sa yadada bayyana’ bedroom neh kawai akacanja gado cewarta bayanda za’ayi hakarkarinta dana dad dinsu yakwanta akai suma suzo yanzu sukwanta bazai yuwuba’

__”shimfideta tayi adakin tagyara mata kwanciyarta sannan tasauko kasa’ “son meyake faruwa da dota neh? Shin kadubata kuwa’
“Abdul yamike tsaye fuskarsa daukeda murmushi, “hmmm mummy kenn kamar bakiyi aikin hsptl ba’ jikane yakusa kara samuwa maki watanshi uku yanzu’ daganan yasakai yafice apalon’ yabar m.f kame da baki’………..

****
5month later
Bayan dowowan zulfer’

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: *FATIMA XHARAH 102*

__”Yau cikin zarah wata takwas knn ciki yagirma ayyuka da dama mummy keyimata’ Aikin hsptl ma datakoma tadau hutu abdul kadai kezuwa nashi ranarda yaga kamar zarah batajin dadi bazuwa yakeyiba wuni yake agida tareda matarshi dukda cewar kuwa mummy tananan tuntana mgn hartagaji tabatshi kawai’ prncss kuwa tana primary 3 a skull kullum driver kekaita’
Awatanni 3 dasukawuce zarah akasha bikin shamsiya da angonta nuruddeen yanzu watansu 2 knn da aurensu’ amaryar dr sani nusaiba tahaife mishi santaleliyar budurwa yaranshi biyu kenn da namijin meshekara biyar’ hidima dayane yanzu yake gabanshi bikinsu shida zulfer wanda sati biyune kadai yarage’

__”ssai yau zarah takejin jiki dama haka wannan cikin yake mata tunda yadauko girma batada sakat kullum tanafama da laulayin ciwo. Kamar kullum yauma abdul beje ko’inaba haka zulfer ma dabatada wani lkc kusan kullum tanakai kawo nahidimar aurenta yaukam bataje ko’inaba ganin inda zarah ciki yamatsa mata,

___”gabadaya takasa samun sukuni tuntana sama sunayi mata sannu har tasauko kasa palo duk suna biye da’ita karshe abun ya ishi mummy tadau mayafinta kawai cewar sukuce asibiti aimata cs kawai acire dan, dimaucewa irinna abdul kawai yabiyewa mummy suka dunguma duka zuwa hsptl’
Allah da’ikonsa suka tatarda dr sani asibitin’ nan yahana cewar sedai aimata scanning kadai aduba lafiyarta da lfyr abunda yake cikinta, yaza’ayi lkcn haihuwarta beyiba ace za’a cire ciki? Nibantaba ganin wannan danyan aikinba’ haka yasasu gaba yaita masifa ranar’ ba mummy da Abdul ba har ita kanta meciwon seda tayi mamakinshi don tundasuke da sani basutaba ganin bacin ranshiba’
“Hakan kuwa akayi anduba lafiyan cikin kalau sedai yawan gyara kwanciyane kawai irinna ciki’ shiyake haifarda jinjiki wa zarah’ anan hsptl din Dr sani yace abarta zasudunga bata kulawa har lkcn haihuwarta tayi’ shikam Abdul cewa yayi tazo gidan sauki yayinda mum bataji dadiba, haka itama zulfer’
“Samun bacci datayine yasa mum da zulfer zasu koma gida don debo wasu abubuwan bukata sukabar Abdul anan wajenta’ har wajen motarsu Dr sani yarakosu anan yakeshaidawa mum sakamakon scanning ssai farin cikinsu yakasa boyuwa musamman zulfer gani take tamkar ita zata haifesu,

__”komawarsu gida sukashiga hada kayayyakin mum tace uhumm kinga kyautar Allah zulfer Ashe dole dota tawahala’ Allah sarki Allah dai yasaukesu lafiya’ zulfer ta’amsa da ameen, dai2nan sukafita komawa sukasamu driver yadawoda prncss nan tatubure kogida taki shiga aisebinsu tayi’ sukakoma tare’

___”haka rayuwar Abdul takoma asibiti yana manne tareda matarshi kullum har dare bayikomawa gida sedai wani uxuri dabefi naminti gomaba shine yake komawa gida’ kullum zarah tanamishi mita kan adaga bikinsu zulfer harseta haihu amma bayikulata shidai burinshi yaga tasauka lafiya’
“Aikuwa yau zarah agaba tasakashi tanamishi kuka kasancewar yau daurin aure ita waise’dai adaga aure, abunma har daria yasoma bashi’
“Wai banda abunki baby kintaba ganin anyi haka yana mgnr inda yake gyara farar babban riganshi don a hsptl din yashirya zewuce wurin daurin auren Dr sani yadameshi dakira mum kuwa yaubata samu zuwaba kasancewar auren zulfer’
“Nifa wllh kagama shirinkane mutafi tare cewar zarah’
“Hahhh aisedai kar inji aren dadai mutafi tare’

__”kamarda wasa tasomajin cikinta najuyawa amma karfin hali irinnata tayi shiru sekokarin masifa datakeyi kan setaje biki’ can Abdul yaji tayishiru tadaina bashi amsa yadago kanshi daga sanya takalmi dayakeyi akafarshi’
Dasauri yakarasa wajenta “subhanallahi baby cikinne? Kai kawai ta iya dagamishi tana juye2 rikeda ciki’ kafin Abdul yasamu yasake yimata wata tambayar tasake mishi wani razanennen ihu tanadamke dahanunshi’ asaba’in Abdul yaahiga tura gadon donyalura nakudace tazomata’ betsaya da’ita ko’inaba se labour room nurses suka karbeshi sukashiga da ita ciki’ daga haka yakoma dakin dasuke don kiran mummy yashaida mata’ har yayi dialing komekuma yatuna seyafasa yakashe wayar, nan yazauna rikeda kai yana karanto addu’o’i iri2 karshe yaga abun bezekaishiba yafice zuwa labour room din’ ahanya suka kusa karo dawasu suna tare2 dawata mata duk andaddaureta da igiyoyi sunnufi emergency na mahaukata da’ita harsunwuce amma dadai matar idonta yakyalla kan Abdul tayi kukan kura takwace ahanun mutanen dagudu tanufo Abdul tanafadin seta kasheshi, kwakwkwarar motsi Abdul kasayi yayi don yatsorata matuka’ har tacimmasa, wuyarshi tadamka ssai tanashirin rabashida ranshi tsabar damka, dakyar akasamu aka fisgeta daga jikinshi tana ihu gabadaya tahargitsa hsptl din’ abdul kuwa yanda sukajanyeta bekosake motsawaba sedai kokarin dai2 ta nunfashinshi yakeyi rikeda wuyarshi mutane sunata bashi baki’ ahaka wata dagacikin ungozoma tadungumu dasaurinta ta’iske abdul dagani kasan guduma tayi, tana haki tasoma mgn

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button