FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

___”oga Alhamdulillah! Allah yayi madam tasauka lfy kagodewa Allah’ Allah yabaka yara uku alkc guda, yanda take mgnr kaikace itace tahaihu ko akayiwa haihuwar’
“Abdul gabadaya yasake kidimewa yarasa miyema daya abunyi’ don tunda yayi hooking bedawo dai2ba
“Oga ina mgn muje kagansu angama shiryasu’
“Haka kawai yatsinci kanshi dabinta donbama jinta yakeyiba’ harseda sukashiga dakin hankalinshi yadawo jikinshi’ yayisaurin karasawa bakin gadonda zarah take kwance yarungumeta ajikinshi dafarin ciki’
Nurses din suna mikamishi yaran bemasan sunayiba damuwarshi kawai matarshi’ zarah kuwa duk batada karfi kasacewa komai tayi azuciyarta tanagodia ga Allah’
“Danshi yadago daga rungumar da yayi mata yarike hannunta daya yana kwantar mata dagashin kanta dasuka rufe mata gefen fuska’ ganin haka nurses din sukamikawa abdul yara biyu mazan gamida shaida mishi hasan da husaini sannan sukamika ta ukun wa zarah sukace da ita wannan itace mace’ sannan sukayiwa zarah sannu da Allah yaraya sukafice,
“Damamaki abdul yakedubansu bbu abunda sukabari nakamanceceniya da abdul’ yamaida dubanshi kan zarah wacce hankalinta gabadaya yakoma kan diyarta tana kallo’ zeyi mgn knn wayarshi tashiga ruri’ se lkcn yatunada ashewai aure dazetafi’ yagyara yaran gefe guda sannan yaciro wayar’ yayi murmushi ganin wanda yakekiran kawai yadaga tareda karawa akunnenshi’
“Tunkafin yasamu damar yinsallama Dr sani yakatseshi ta’inda yakeshiga batanan yakefitaba, abdul kuwa shiru yayi yabarshi harseda yagama surutanshi sannan yace “to angon zulfer tundadai andaura aure Alhamdulillah inayimaka murna’ dafatan alkhairi’ kasanarda mummy zarah tasauka lfy Allah yabamu triplets yanakaiwa nan yakashe wayar’

__”mamaki abayyane kan fuskar Dr sani gamida farinciki sedaya bugatsalle sannan yakira no. din zulfer yakeshaida mata’

___”babu kalan albarkanda abdul besanyawa zarah ba itadai murmushi kawai takemishi ta’amsa da amin
“Fatima Allah yabamu Muhammad da Muhammad sannan kuma yabamu Aisha Farida mesunan mummy’ mekikeso amatsayin kyauta?
“Allah sarki hubby Allah yabanikai sannan yabani mummy amahaifiya bayan ya’azurtanida maimunert (princess) kasancewar Shikadaine masanin gaibu yasan zekarbi mum sekuma yamaidamin da princess’ tayi shiru sakamakon share hawayenta datayi, yanzukuma Allah yabamu hassan Muhammad auwal wanda zanmishi lakanida *adnan* yakuma bamu hussain Muhammad sani metaken *ashfaq* yakaramana da gambonsu Aisha Farida *afnan* duka alokaci guda meyakai wannan dadi hubby? Tafada tana kallon cikin kwayar idanunsa takuma riko hannayensa’ “Habibi Allah yagamamin komai dayabani kai kuma ya azurtani da wa’innan ‘Yaya damukasamu nidakai’ so ni babu abunda nakeso daga gareka illa kakasancemin _*Habibi Da’iman*_????

_kasokaga farincikinda masoya biyun sukatsunduma yayinda kowannensu idanuwansa yakefidda kwalla tafarinciki’ dagakarshe ~*bintufannah*~(zarah) tayi jarumtar lallashin mijinta tahanyar hade bakintdanashi????

 

الحمد الله اللذي علم الإنسان ما لم يعلم. و الصلاة والسلام على سيد الوجود محمد وعلى آله وصحبه سادة الفقه‍اء وه‍داة الأتقياء.

Allah yakawomu karshen wanna labari kuma littafita tafarko, labarice wanda akagageshi donjan kunne da gargadi gawasu gurmatattun mutane masu irin halina mus’af da iyayenshi sannan nasihace ga Fatima dakuma mijinta Abdul”

 

[ad_2]

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button