FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

“Acikin mota yatarar da’ita tahada Kai da gwiwa sekuka take kamar ranta zefita’ becemata komaiba yashiga yatada motar metsaya ako’inaba se’a gidansu”
“Tabata yayi kadan zarah mun’iso shiru tayi masa tacigaba da kukanta’ fita yayi yazaga yabude mata kofar yataimaka Mata tafito’ “duk abunda sukeyi a’idon mommy dan tana tsaye a window tun tafiyarsu hankalinta bekwantaba. Ganin halimda yarta keciki yasa tafito cikin dimuwa’ “dasauri taruko yartata dota sweetheart miyasameki kukantane yatsananta ganin yanda mahaifiyarta duk ta rude. Musaf ne yace mother mushiga ciki tukunna. Babu gardama sukashiga cikin parloun makale da zarah’
“Sunashiga zarah takwanta akan kujera tacigaba da kukanta. “Ahankali mom takalli mus’af bejira tabukaci jii daga gareshiba yamika mata result din zarah’ “hanu narawa takarba, dubawa tayi batace komaiba sejikinta dayadauki rawa lkc guda. Mus’af yakarbi takardan RVS kawai sannan yace mother zantafi da wannan’ “a’a mus’af katafi musu dawannanma, mother kiyi hkr amma baxantafi dashiba gaskia nanda wata guda Zan auri zarah ko anaso ko ba’a so.” Yanakaiwa nan yafice agidan……

Da isarshi gida hjy murjanat tatareshi a parlour wai son inakashigane inata nemar wayarka amma baka dagaba? Mother natafi wane guri very imprtnt neh. “Dad yana cikine? Tabe baki tayi tukunna tabashi amsa atakaice “ehh yanaciki.
Wucewa yayi yahaura sama. Adaki yatararda dad dinshi yanashan ginger juice da jarida ahanunshi yanadubawa.”yes dad gashi munyi gwajin yamika mishi result din……karba yayi yagama dubawa sannan yakalli mus’af “Alhmdllh komai yayi normal yanxu yaro yagirma se aure KO? Yafada yana zolayarshi’ “kai dai harda zolaya ne abun????

Son son son mummyce tashigo tanatafaman Kiran dannata. “Yes mommy ya akayine? Kaxo yanzunnan dotana tasauka tana airport kaje kadaukota. Kafin takalli megidanta “sweetheart zulfa’ucefa ta’iso yanxunnan….ai haba? “Wllh kuwa. “Ok ” son tashi kaje kadaukota kaji. “Ni wllh dad nagaji.yanxufa nadawo gaskia am so tired ko office bazansamu zuwaba’ kawai atura driver mana????
OK shikenan to wife kitura kawai adaukota kinji, son yagaji. Yakarasa mgnr yana shafakan danshi ????

‘To ai shiknn tunda yadage yahuta abunshi” tafice adakin.

“Ratayeda jakarshi yafito daga office dinshi’ dasauri guard dinda yake kofarshi ya iso yakarbi jakanshi da coat dinshi nasama dayacire. “Cikin mota yakaimishi gamida bude mishi motar yashiga sit din baya shikuma yakoma gaba driver yajasu zuwa gida”.
“Agajiye yashiga cikin gidan dan ko duba mom dinshi beyiba” yanashiga bangarensa yayi wurgi dakayan hanunshi sanna yacire kayansa yadaura towel yqshige bathroom. “Befi minti 20nba yafito yagyara kanshi gamida sanya kananan kaya nashan iska” yafito main parlour har lkcn bega mom dinshi tasaukoba. Bekuma nemantaba yanufi garden” dashiganshi yahangota zaune akan resting bed dinda yakecikin garden din Wanda aka kawatashi iya kawatawa, “juyowa tayi daganinshi tasaki kawataccen murmushinta tanufoshi dagudu tanafadin oyoyo my sweetheart…….. “Firgigit yayi yafarka daga tunaninda yakeyi acikin bath dinwankanshi dayake toilet. “Kanshi yadafe yafurxar da iska to wacece ita? Shin meyake shirin faruwa dashi? Dawannan tunanin yayi maxa yakarasa wankanshi yafito daga bayin…

“Zulfa’u neh tashigo gidan cikin tafiyarta narigima da kwaikwayo na yayan turawa kamar metsoron kasa.
“Mommy na iso tasoma kiran mommy da muryarta medadin amo’ “mommy datake serving dinsu a dining room tajiyo muryar ta dasauri ta’ajiye abunda takeyi tanufi down stairs. “Oyoyo my daughter sannuda hanya barkankidai. “Sannu mommy ta. “Mommy takarbi trolley dinta tahaura sama dashi itakuma tana biye da mommy harsuka haura sama. Asannan mommy tajuyo dota bari inshiga mikida kayan kije dinning room sunacan harda dad dinku sekugaisa ko? “OK mommy. tanufi dinning room din.

“Tundaga nesa yahangota tana tafowa. “Riga da wandone ajikinta yayi matukar fitting dinta yakuma fitoda surarta ssai, taji rolling akanta. Takalmine me uban tsini akafarta duk dacewar doguwace ita. Tsayinta mekyaune kuma farace amma bacanba. Agasar kyau naduniya xata iya zama ta uku wajen haduwa????????
“Dabadaya mus’af yarude besan lkcnda yamike tsayeba yaxubamata idanu…….

Bintufannah
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: FATIMA XHARAH 31-35

“Bude kofar tayi tafice’ “shima yakashe motar yafito.
“Directly sukawuce reception wanda yake lap din asibitin. Sukayi bayanin abunda yake tafe dasu. Nan akadibe sample nasu akabukaci dasujira awaje domin ayi running Na test din.
Awaje sukazauna abunsu sunadan fira dakagansu kaga masoyan juna.
“Tundaga nesa takejiyo kamshin turarensa wannan turarekam bazata tabamance a’inda ta tabajinshiba!
“Dasauri tadago kanta tafara kalle kalle amma bataga kowaba. “Meyafarune kanwata? Mus’af yatambaya. “Nop bakomai yayana. “OK, ko kina bukatar wani abune? “Ah umm ah ehh… Ruwa nakeson insha. OK bari insiyo miki nan yamike domin siyo mata ruwan.
“Fitanshi awannan kofar zuwa tabiyu sukayi kusan koro da Dr abdul dayake tafe kicin takama da isa irintashi rai duk abace’ yanadauke dawasu files na patients da sample nasu.

“Dasauri yadago kai cikin masifa kai bakaganine? Hada ido sukayi da mus’af sekuma yasaki murmushin dole. “A’a malam barkadai yamikamishi hannu sukagaisa……kamar kayan sunmaka yawa let me help you carry some. “No a’a kabarshi amma lfy daiko naganka anan? Ehh wllh lfy munxo test neh da madam. “Abdul yadanyi murmushi aaahhh alhmdllh kace munkusa shaidawa…..insha Allah nanda 1month kuwa. Masha Allah, Allah yanuna mana. Nansukayi exchanging din no. Mus’af yafice shikuma abdul yashiga ciki.

“Tunda yasawo kafanshi ciki yayi dai-dai da dagowar zarah. Karaf suka hada ido yayi saurin dauke kanshi acewarsa bayison mace tarainashi’
“Cikin takunsa mehadeda jin kai yake tafiyar.. Yayinda itakuma zarah take ganin kamar ita yake tunkarowa’ “asaba’in tamike tsaye ko kwakwkwarar motsi takasayi awajen.
Wannan fuskar a’ina tataba ganinshi? Tabbas tasan fuskarnan to a’ina? Tambayarda takeyiwa kanta kenan amma batada amsarsa.

“Cikin hanzari wa’inda suke aiki cikin lab din sukafito’ ganin ogansu yanatahowa daukeda kaya ahanunsa. “Barka sir, yamukaganka dakaya kuma? So kunatambayata kenan KO? Tsabaragen iskanci darashin mutunci yasanyaku daukarmin jini acikin room. Ashe bakusan kan aikinkuba? Kuma kukai tafiyarku kukabarshi can sedanabiyoku dashi right? Yatsaresu da idanu alamar subashi amsa.
“Cikin kaduwar jiki biyu dagacikin ma’aikatan lab din maryam da maimuna sukafara mgn ” sorry sir, wllh bamune mukaso dauka acandinba nurses biyu dinnanne sukace muyi kawai acan zasu biyomu dashi. “Suwaye nurses biyu? Ummm miss Aisha da Amina…… OK donsunga inajin dadin aiki dasuko, hmmm zanci kaniyarsune.
Kukarba! yamika musu kayan’ asaba’in suka karba basumotsa awurinba sanda yajuya tukunna’ haka ka’idarsa yake.duk wani ma’aikacinsa be isa idan sungama mgn ba yafara juya mashi bayaba, acewarshi hakan rainin wayone” wani kallon shekeke yayiwa zarah ganin tunzuwanshi tatsareshi da ido takasa zaune takasa tsaye. Wani kollon banxar yasake aika mata gamida jan guntun tsaki yabar wurin.
Se asannan zarah tasauke ajiyar zuciya. “Ashedai anan asibitin halan tataba ganinshi’ mtseww itama taja tsaki yanxufa zemace rudewa tayi dataganshi karya rainata mtsewwwww tasakejan wani dogon tsakin tazauna.
“Kanwata kinga najimako? Ayatsine tasoma surutu ni wllh nagaji aidacewa kayi kawai mutafi tare’ toh kiyi hkr mana ga ruwan kisha yamika mata ledan dayamata shopping dai-dai cikinta. Inazuwa bari’induba ko angama mana. “OK kayi sauri nagaji mutafi. Toh my sweet sis.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button