FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

“Cikin lab din yashiga harsun gama tests dinda yakamata suyi musu. Results din sukabashi. “Gashinan mungama zakuje gurin Dr yamuku bayani…. “Why not bazaku sanarda mu ba? Dole sekunje can domin ba aikinmu bane mungama namu’. Toh shikenan mungode bari muje.
Tashi mije kinji kanwata. Rai abace tace ina kuma? Wajen Dr ayi mana bayani.
Aikuwa tafara surutai itadai tagaji wllh ganin zata karabata musu lkc yasa yajanyo ahunta sukafice.

Seda sukaje har kofar office din Dr abdul kafin yasake mata hannu. Kaitsaye yaje zeyi knocking dasauri security din wajen yatsaidashi.
Sorry mekuke bukata? Munason ganin lktr neh mus’af yafada “Dr bayaganin patient at this tym sedai kuje room din Dr sani. Ran mus’af idan yayi dubu yabaci awannan karon abun yasoma isarshi’ dasunsan wayeshi basu isa yayita wannan aikin dakanshiba. Awulakance yakalli security din kakaimu mana aibamu saniba…wa? Ninezankaiku? Inrasa nawa aikin? Indai muku kwatance, aikinakenan anan har Dr yabar hsptl dinnan.
“Cikin tsiwa zarah tafara mgn toh kaimana kwatancen mana ha’an. Nan yakwatanta musu sukatafi.

“Dafara’arsa yakarbesu. Bayan sungaisane yakarbi result nasu yasoma dubawa…….

“Zufane yatsatstsafo mishi amma yadan dake yasoma mgn. “Kece Wanda kukazo akabaki gado kwanakin baya KO? Mus’af ne ya amsa da ehh.
Se’a lkcn zarah jikinta yayi sanyi idanunta suka ciko da kwalla karde wani abu yafaru da itane? “Alhamdulillah Dr sani yafada. Abisa gwajinda mukayi na RVS yatabbatar mana dacewar dukanku lfyrku qlau, sannan kuma……yayi shiru yana naxarin abunda zefada musu daga ganinsu aure zasuyi amma yazama dole yafada abunda yagani. Gaskia duk wanda yayima yarinyarnan wannan aiki tabbas yacuceta kuma Allah seyasaka Mata..
Dr yakayi shiru kuma? Zarah ce takatse mishi tunaninda yakeyi. Guntun kwallarda yake sauke a’idanunta suka karasa saukowa…
“Ummm ehh abisa gwajinda mukayi miki na PT kasancewar yananan ajikin file dinmu duk wa’inda sukazo test idanhar couples ne anayimusu gwaji daban-daban yatabbatar mana dacewar ansamu result Na………..????????????

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: FATIMA XHARAH 41-45

“Aikuwa tasake salon tafiyarta’ tanayi tanakarkada jikinta hartakaraso cikin room din. “Har gaban mus’af takarasa be ankaraba tayimishi wawan runguma gamida pecking nashi agoshi” ‘numfashinshi gabadaya yadauke lkc guda……..hey tafada tahura mishi iska afuska’ sa’annan yayi firgigita yashafa sumarsa.

Hi daddy’ tafada hadeda hugging nashi….shima yamayar mata yayi kissing din hanunta….ai zulfa’u kingirma ko wurin dad kinkasa zuwa se son kadai kikagani ko? “No dad bahaka bane wllh banison intsayardakai dacin abincine. Dota fadigaskia kawai mommy ce take mgnar yayinda takaraso wurin tajanyo kujera…..toh maxo xokizauna mana kinko kasa zama coz kinga mus’af dinki ko? “Aikuwa kamar anxugata tayi fari da idanu’ “se’a lkcn mus’af ya ajiye spoon din hannunshi yafice”

“Yamutsa fuska zulfah tayi takalli mommy’ ‘mommy kinga yatafi ko???? kodai haryanxu bayisonane?, no no no dota stop bordering ur self yafada tanashafa bayanta. “Mus’af nakine kekadai kinji kibardamuwa. OK mommy. Do as much as u can’ I love him very much????
Takalli daddy cikin fuskar kuka daddy do something plxx.
“Karkidamu dota kiyita addua kawai……OK dad I love you.

“Nansuka tashidaga suka tattare kayayyakin.

****************
“Gidaje biyun duk sunshagala da hidundumu kasancewar gobe yake daurin auren mus’af da amaryarshi fatima. “Yayinda zuciyar zulfah da mahaifiyar mus’af yake duk adagule babuyakamar zulfah, wanda har dan rama tayi’ sabanin yanda taxo daga kasarsu”,

“Akasalance yasauko dagakan gadonshi gamidayin mika” toilet yanufa yasakewa kanshi ruwa’ “ssai yayi wanka don yasamu karfin jikinsa kafinnan yafito.
“Shiryawa yayi cikin kananan kaya Wanda yayi matukar karban jikinsa’ yafeshe jikinshi da turare yasanya cap gamida daura gogo ahanunshi yafice”
“Dakin mom dinshi yayi sallama yanemi guri yaxauna. ‘Gud morning momcy…. .morning son’ duk nadamu seyanxu kagama shiryawa? Eh mom duk jikina banijin dadine yau din’.. Subhanallah! Nifa banigane maka kokadan yanxu, waimeyake damunkane? Duk kacanja dabi’unka yasauya abdul’ “kafadamun mekedamunka…..”don’t worry momcy kawai stress neh. “Nifa banyardaba banison kanaboyemun damuwarkson????
Mom nace karkidamu kihuta kawai kinji, “kawai abinci nakesonci mommy. Yakarashe mgnr kamar wani mesonyin kuka” OK son bari inkawo maka dakaina’
Tafice tanufi kitchen”

“Tunwayewar garin ranar asabar akekan bidirin biki dukka gida biyun ko ina babu sauki” tun karfe shida nasafe ake decorations na premises din gidansu xharah domin tarar bakin daurin aure.
“Yayinda amarya takeshan gyara har tagaji’ damisalin karfe 11:00am akesaran daurin auren amma tun karfe takwas gidansu zarah yacika da jamaa bbu masaka tsinke”
Jamaa suntarukam ango kawai akejira damukarrabansa domin har mahaifinshi yazo da nashi abokan.

“Tafannin mom din zarah kuwa duk hidimar da akeyi tana nuna farincikintane kawai afili don diyarta amma badon ranta yanasoba’ “gabadaya tatsorata da al’amarin gidansu mus’afne. Gashi kuma tana tunanin yanda xa’ayi wannan aure zarah da ciki”

“Abdul neh yafuto dasaurinsa yanasanya lean’s din hanun rigarshi guda daya’ a parlour yatararda mom dinshi bayan sungaisa yake fadamata cewar zefitane yadan zagaya yaduba gari shan iska’.
“Aa lallai jiki yayi sauki mommy take fada fuskarta daukeda murmushi. Shima murmusawan yayi yace eh mom aina warware’ “the shikenan muje driver yakaika banison kawahala…..no mom i can drive my self” “a’a nibanson jayayya muje kawai son. ‘Yadaga kafada gamida shigewa gaba tanabiye dashi har suka isa perking space’ sedataga fitarsu tukunna takoma ciki”

Mom din zarah ce tashigo dakinda zarah take anayimata gyara da kwalliya. “Takalli yan uwannata kafin tace kudan bamu wuri mana zanyi mgn da ita’ “toooooh amara kirjin biki uwar amarya bari mujira awaje. Mom tayi daria kawai kafin tabasu amsa duk sunfice.

“Zarah datake zaune agaban mirror tataso taxauna gefen mahaifiyarta datake zaune abakin gado gamida kishingida ajikinta. “Mom meyake faruwane naganki duk jikinki yayi weak. “Badoleba Dota zanyi missing dinki gaskia’ “nantake kwalla sukafara zarya aidanun zarah mommy I will miss yoalso????????

“Ganin yartata zataahiga damuwa yasa tayisaurin kawarda zancen tahanyar cewan……Dota uncle dinki yasanardani mus’af haryanzu basu isoba kuma su akejira tuntuni’ shiyasa naxo sanardake kikirashi awaya muji ko lfy’ “toh mommy bari inkirashi’ tamike tadauko wayarta dake gaban mirror sa’annan itakuma mom tayi gicewarta”

Babu irin kiranda zarah batayiba amma ba’a dagaba. Daga karahema switch off taji wayar’ “ahaka tahakura amma zuciyarta bekwantaba ko mus’af dinta yana lfy oho?
Kannen mum dindane sukashigo dayayunta suke kwantar mata da hankali kuma sukashiryata tsaf’ don dazarar andaura auren za’a wuce walima.”

“Isowar mus’af shida abokansa sukasamu har za’a fara daurin aure’ “motarsu ko tsayuwa batagamayiba mus’af yaballe kofa yafita………

A’a Mlm dakata tukunna!! Wannan aure nafasashi!!! Badani za’ayiba!, kudakata. Bamutanenda suke gurinba har mahaifinshi seda jikinshi yadau rawa. Coz ko’amafarkine betaba tunanin mus’af zefasa auren zarahba.
“Hakazalika mutanenda suke cikingida don mgnr kamar a loudspeaker yayishi don harwurin waliyyansun yaje yake hargowa’ hakan yabada damar mutane shaida abunda yakefada”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button