FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

“Duk wannan bidirin da akeyi akunnen zarah akayishi’, “batasan lkcnda tayarda mayafintaba tafice adakin dagudu..haka tadunga kutsawa cikin mutane har ta isa wajen daurin auren” kamar zautacciya tatsaya agaban mus’af tanamishi kallo mecikeda tuhuma. Mus’af why? Meyasa kayi haka? Mus’af nasan kanasona don Allah kada kabari zuciyarka tayaudareka???? wllh inasonka’ mus’af munason junanmu meyasa haka? Wani lalaceccen kallo yabita dashi. Zarah kiyi hkr i can’t marry you! Kije kawai inkinsamu me auranki ya aura amma bandani.
“Har kasa tatsugunna tarike kafafunsa tana kuka kamar ranta zefita’ “dan Allah mus’af kada kamun haka. Menayi makane? Ido kawai mutane sukebinsu dashi babu yakamar uncle dinta daranshi yagama baci.

“Zarah just forget me i cannot manage 2marry u after dat ur not a virgin and ur carying a baby! Some body’s baby in my house impossible. Yakarasa mgnr yanajanye kafarshi daga rikon datayi mishi….no mus’af plxx don’t leave me???????? hakayajanye jikinshi yashige motarshi yaja. Tanabinshi har tana faduwa amma inaa gudun mota dana mutum badayaba”

“Bata ankaraba taji saukar mari akuncinta kafin tawarke taji wani. “Jajayen idanunta tadago ganin uncle dintane yasanyata barin wajen dagudu. “Batazarce ko inaba sedakinta tasanya key tarufe.

Haka mutane sukayita watsewa kowa yana jimamin abun.
“Babu irin bugun kofar daba’ayiba amma taki budewa’ ganin sunkusayin nasarar balle kofar yasatashi kitchen dindayake dakin tabude kofar garden din gidan takuma fice takofar baya tabar gidan”………………

BINTUFANNAH????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: [07:36, 12/17/2016] BintuFannah????: FATIMA XHARAH 46

This page is dedicated 2u my fanz. I knw we gonna mssd each other. Especially u d sturbborn maimuna&maryam. Talkless of mentioning u sweet shamsiya n d rest. We are in dsame town we can takeheart. We fight,we shout at each other, we quarrel and nothing change us 4being 2gether& we nvr b apart. But 4now???? Almuquaddar wrote that one day we most be apart.???????? i cant stop shading tears fanz. I luv u very vry much. My advice plxx dont hold on to ziyarah. Visit each other and live happily.
LOVE YOU ALL????????????????

 

“Tunda tafice take falfala gudu idonta arufe donko ganin gabanta batayi’
Ba’ita tatsayaba sedatafita babban titin dayake layinsu daidai bakin wani ruwa menisan tsiya gaxurfi. Kafin ka’isa cikin ruwanma da aiki.

“Se alokacin tabude idanunta “miye amfanin rayuwata narasa masoyina! Ashedaman mus’af bayisona macucine ashe? innalillahi wainna’ilaihi rajiu’un. “Kalmar datayita maimaitawa kenan tana mesheshshekar kuwa’ “mommy kiyafemin nayimike laifi mom. I don’t have to do this to you. But this is the best solution 4my life at this very time???? “mommy am so sorry yarigada yacucene yarabanida mesona.

“All i want from u now mommy is revenge! Mommy take revenge 4 ur one n only daughter! Haka tacigaba dasurutai itakadai abakin ruwan tana matsawa gaba har tahau kan karfen wajen. Motsikadan zatayi ta’afka.

“Stop here! I said stop d car. Wani wawan burki drivern yayi yatsayarda motar agigice ganin yanda ubangidanshi yahauro kanshi. “Dakarfi yaballe murfin motar yafice. Shikuwa driver ganin yanda ubangidanshi yadosa yasa shima yafito cikin tashin hankali “me dr yakeshirin aikatawa? Don sam belura dawata dawata mace acanba. Har yakai inda zarah take abiola yadanna masa uban kira gamida karasawa wajen dagudu’ “duk atunaninshi boss dinshine zefada.

“Wannan kiran dayayi shiya fargarda zarah ganin abiola yayuwo kanta yasa atafka kawai cikin ruwan coz batamasan dawani agefentaba.
” nooooooo!! Abdul yayi shouting. Duk yanda yaso yarukota abun yafaskara’ “beyi kasa aguiwaba yabita ciki.

“Balle kofar sukayi amma wayam babu zarah. Ckitchen suka kuma shiga babu ita. Shamsiyace talurada kofar garden abude’ wanda itama zuwanta kenan takejin wannan mummunan labarin. “Dasauri tashige garden din sa’annan mutanen kuma duk sukabita’ “banda mommy datanemi bakin gado kawai tazauna tarafka uban tagumi gamida karanto adduo’i.

“Babu inda ba’a dubataba ammafa zarah taki samuwa. Babu yanda suka’iya haka suka zauna cikin jimami. Banda shamsiya wanda tuni hawaye sunfara wanke mata fuska.
[07:39, 12/17/2016] BintuFannah????: FATIMA XHARAH 47

“Da’sarshi gida tunkafin yayi perking yatararda mommy akofar parlour itada zulfah suna tsaye kallo daya yayi musu yakauda kayinshi. Don alokacin haushin kowama yakeji. Side dinshi yanufa inda akagama gyarawa iya gyara don shigarda gimbiyarsa amma kashsh shedan yayimishi busa akunne.
“Cikin hanxari zulfah tabi bayanshi tasha gabanshi’, my sweet bakaga mommy bane zakatafi ko sannuda zuwafa batai makaba’ barshi kawai dota mommy tafada ayayinda takaraso inda suke.
Bayison inyi mishi murnar Allah yarabashida rakaine..?…”haka awai yatsinci kanshi dajin zafin kalmar mommy. Cikin bacinrai yakawarda zulfah dake tsaye agabanshi yayi shigewarshi kamar zetashi sama….
“Kallon junanau sukayi kafin kuma sukasheke da daria harda tafawa. ???????? surukayen zamani. “Karkidamu yata kinkusa zama mallakin son nankusa kinji zomuje. Bari dad dinshi yadawo. “Donnasan yawuce wajen aikine dagacan dan hakayasanar dani bayan yafadamin yanda suka kwasheda son wajen daurin aure. Nanma suka kara kecewa da dariya kafin kuma sukashiga ciki. Zuciyoyinsu fal dafarin ciki.

“Abiola duk yarasa yanda zesa kanshi sekaikawo yake abakin gurin gaskia idan dr befitoba toh babu shakka garinsu zewuce daganan yahakura da aikin. Don besan yanda madam farida zatadauki abunba, shikuma yaxama abutuhuma???? yana wannan tunani yahangi ubangidannashi da zarah ahanu beyi wata wataba yanufi motarsu yazagaya ta’inda yaga dr sunfito. Bayan yayi perking daidai inda motar zata iyashiga yafito yanufeso dagudunshi.
Chineke! Chineke’oooo nashigan uku boss nashigan uku. Allah bayi barci yafitomindakai tab godia bamekirguwaba ga ubangiji. Haka yacigaba dasurutu yanabin boss dinshi har seda yaga yasaka zarah bayan mota shikuma yanashirin faduwa.
“Dasauri abiola yatareshi yarukeshi ssai yasakashi seat din gaba yahada belt kafin yaxagaya cikin kaduwa yanayarfe hannuwa. ‘Betsaya dasu ko inaba se asibitin dr abdul.

“Koda suka isa harlokacin abdul besan inda kanshi yakeba konumfashin kirki baya iyawa balle uwa uba zarah datajima dasandarewa bata numfashi.
“Abiola ne yafita daga motar dagudu yayi cikin hsptl din ba’a jimaba segashinan dashida dr sani da nurses biyu biyedasu.
Babu bata lkc sukayi ciki dasu donbasu taimakon gaggawa.

“Washegari dasafene mom din mus’af suke zantawa da megidannata akan bukatar databijiro masa dashi na auren mus’af din da zulfah……toh shikenan ai hakanma shixesa hankalinshi yakwanta zulfah ai yarinyace tagari. Zansameshi muzanta…no.. Haba basekawani sameshiba ai zema amince nasani kawai asaka rana musha biki. “Dakallon mamaki yabita hmmmm “azuciyarshi yake mgnar murjanatu kullun kara tabewa take amma babu samuwa nidai baxanyi wannan aurenba sehar idan dana yanaso coz shikadai namallaka’ “amma nasan abunda zanyi…..sweetheart kayi shiru kuma’ “murmushinda bekai zuciba yakirkira. Karkidamu honey gobe insha Allahu za’a daura auren danki da yarki.
“Haba aitarasa abunda yakemata dadi takasa furta komai seyawo takeyi adakin dagabisani tafice donyin albishir wa diyarta zulpher……….

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button