FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

 

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: FATIMA XHARAH 48-50

“Darawar jiki take bode kofar dakin zulpher….dota ina kike naxo mikida albishir’ “zulpher datake kwance akangado tayi maza tamike’ mommy am so sorry yaubanfito gaishekiba wllh jikinne yakemin ciwo’…..a’a dota baridamun kanki kinji. Tadafa kafadarta kicemin tunkafin inshaida miki harkinsoma ciwon amarci ko?
‘Cikin rashin fahimta tadagokai tana kallon hajiya murjanatu. Mom. A’a karkice komai bani wayarki tukunna” dasauri tadauko tamika mata’ nan tadanna kiran aminiyarta mahaifiyar zulpher.

“Bugu daya tadauka…..Alo my love……’toh ba ita bace uwartace…..hajiya rukayyah datace kwance kan tamfatsetsen gadonta tagyara kwanciya gamida saka ubanshewa. “Kai hjy murjanat harmuryarki yasauya kinkama dalafa…hahhhh hmmm lallaifa kune ai masu dala kuda kuka ketare iyaka…. bari kedai Kawai hjy memukasamune nagakira dasafiyarnan? Hahhhh aiyawuce samuwa yar’uwa gobe daurin auren diyata tunwuri kiyi bkng flight maxa kudauko hanya’ “kekam bansan ranarda xakibar xolayaba……au kema bakiyardaba ko toshikenan nidai nasauke hakki tunda nasanar daku’
“Karkibatamin lkc nixanfitane inason gyara ‘yata. Duk wani hidima zamuyishine bayan daurin aure domin gobennan za’a daura. Tana kaiwanan takatse wayar.

“Zulpher kam tunda hjy murjanar tafara mgn taxuba mata idanu takasa koda kyakykyawar motsi. Sotake tagaskata abunda uwartata take fada.
“Kekumafa dakika tsareni da’idanu kamar anyimiki albishirda mutuwa…..hmmm mom wai don Allah dagaske kikeyi? Oho bansaniba idan inayimiki karya. Kitashini dallah son yanacan nasan bekaryaba kikai mishi break dinshi a side dinshi ninawuce sena dawo.fuuuuuu tafice daga dakin.
Wani wawan tsalle zulpher tayi tadira akan gado tasaka uba’uban ihuu. Wayyo Allah dadi gobe naxama amarya kuma amaryar yaya mus’af chaiiiii lallaifa akwai diban shoki. Haka tadunga tikar rawa tundaga kan gadonta tasauko harkasa kafin datagaji don kanta tafada toilet donyin wanka…

“Tundaga shigowarta hsptl din zakafahimci ba lfyba. da irin drvng dinda takeyi. Perkng ma batagamayiba tafice amotar. Cikin kaduwa abiola dayake tsaye akofar shiga yahangoda beyi wata wataba yanufi inda take…..sannuda xuwa madam ko kallo be ishetaba key din hanunta kawai tawulla mishi tayimishi alamar yarufe mata mota.

Acan reception tatararda dr sani. Shima yana ganinta yamike tsaye tsam san..nuda..xuwa madam’ “adakile ta’amsa da yauwa. Ina dana? Beyimata musuba don yasan hali irinna madan farida idan ranta yabaci ba’ayi mata musu. Muje madam alhmdllh anyi nasarar tsaida numfashinshi” “bantambayekaba sani kawai cewa nayi kakaini wurin dana.
“Bekara furta komaiba yawuce gaba tana biyedashi har dakinda abdul yake’ “tundaga kofa madam farida tajaburki tashiga rafka salati yanxu dannawane kamar gawa…innalillahi wa’inna’ilaihi raji’un!! Cikeda tsana take kallon dr sani wllh tunwuri kusaitamin yaro inbaso kuke ajimu dakuba……haba hjy don Allah kibar irin wannan maganar munsamu mun daidaita numfashinsa temperature dinshi mukeson yadawo daidai kikeganin munsashi anan. Sanyi yakamashi dayawa madam……toh toh toh shikenan yaushe zakucireshi anandin? Nanda zuwa faduwar rana insha Allahu 24hrs muka kayyadar mishi.
“Toh aishikenan hawayenda suke makale a’idanuntane suka gangaro…haba madam bekamacekiba dr ko mutuwa akace yayi bakukanki yake bukataba adduace ballantanama daranshi gaki kusadashi”…….hmmmm toh dan bakin ciki aidama nasani to dana vazemutuba mutumen banxa kawai” Allah yahuci ran hajiya dr sani yafada gamida ficewa adakin. Yayi hakanne dama don yatsokaneta tunkafin tadamka asibitin wa dr abdul dr sani basu shiri sam da madam farida, kamar wuta da auduga haka suke basuzama inuwa daya.

“Yanafita yaxarce room dinda xarah take. Anan yatararda nurses akanta suna bata kulawa numfashinta tunjiya ita yaki samuwa.
“Hankalinsu duk yatashi dasuka fahimci cewar akwai juna biyu atareda ita. “Yauwa sannunku da aiki yaya akeciki dai? Ehh wllh dr haryanxu abu yaki. Nan yashiga cikinsu donbada nashi taimakon. 2hrs sukadauka kafin sukasami nasarar samo kan zarah. Bayan sungama aikinne dr sani yake dubansu toh Alhamdulillahi yanxudai dole wata acikinku zata kwana anan tajira tashinta tanabukatar kulawa ssai tunda babu wani nata dayaxo.
“Toh shikenan dr duk yanda kace. Amma nikam kungane yarinyarnan kuwa? Ehhh bawacce kwanaki mukayi jinyarta ananba….itafa. Bayan wannan aitaxo munyi musu test anan ina kyautata zaton wanda xata aurane don test na couple akayi musu ammafa pstv mukasamu a PT!! Dukkaninsu babu wanda begirgixaba salati kawai suke da ambaton ubangiji. lallai wannan waiwar Allah yana ganin jarabawa Allah yabata ikonci….Aminfa duk wanda yayimata wannan aiki babu shakka se Allah yasaka mata, toh amma miye gamintada dr kuma?. Hakane wannan kuma kubari seyatashi, bari inje wajen madam kunsan halinta yaxu seta taramijama’a???? dukkansu suka kwasheda daria toh dr Allah yataimaka… Amin yafada yafice…….

“Amma maimunatu kinban mamaki! Wai ace irin goyonda kikayiwa fatima kenan? Bayan abun kunyar datayi mana yanxu har barin gidan tayi gaba daya? Uncle dahirune yaketa faman kumfar baki (kanin mahaifiyar zarah) wannan ai rainin wayone daneman toxarta mutane amma kinbamu kunya wllh…..kai dahiru! Dakata banison dibar albarka kanajina ko? Tunda Allah yahalalli zarah yarubuta mata kaddararta dakake mgnr tarbiya kuma contribution dinka natarbiya guda nawa kabaiwa zarah? Kafarka saunawa yataso yaxo gidannan don ganin irin kulawar danakebawa zarah amatsayinka na uba guda daya datakedashi? Ehh kwarai kuwa sanin kankane batada wani uba bayaga kai tunda kaine kawai mana namiji a family gaba daya…..tooooooo hakane abunma harda goriko maimunatu shikenan Allah yahuci zuciyarku nabarku lfy..fuuuu yafice gamida banko musu kofa.

“Gaba daya mommy jitayi kafarta yakasa daukarta tasulale tazanuna kan kujera dafedakai.tafara zancen zuci hawaye suna zarya afuskarta. “Yanxu shikenan diyarta guda tabace innalillahi wa’inna ilaihi raji’un Ya Allah kabayyanarmunda zarah nasan bazatayi nisa tabarniba zarah love’s me more Allah kabamu ikon cin wannan jarabawar. Hakatayita kwaranyo addu’o’i kafin tamike gamida daukar mayaginta kai cikiyar yarta…….

“Damisalin karfe 8:00pm dr sani yana zaune yasaka TV gaba yana kallo rabin hankalinshi duk yanakan dr abdul yanajiran farfadowarshi. Domin sedasukayi yarjejeniya da madam farida cewar yana farkwa zekirata yasanar mata tukunna tayarda tatafi gida.
Daidai takwas darabi dr sani yaje yabudeshi yayi discnctng na machin din baikara koda 1scnd ba yafara motsi da hannuwanshi.
Alhamdulillah dr sani yafurta yadauki wayarshi yayi dialing no. Madam farida yasanar da ita cewar dr abdul Allah yatashi kafadunsa……

 

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: FATIMA XHARAH 51

“Washegari da sassafe madam farida rayi sammakin zuwa hsptl din dakayyakun kalaci niki-niki. Abiola yake biye da ita dashi, dawasu kayan sakawarsa dadai dukkan abunda zebukata.
“Turo kofar room din tayi da sallamarta dashiga yaukam. Dr sanine ya amsa sallamar gamida mikewa tsaye…..barka dazuwa hjy…..yauwa ina dana? Hajiya yana toilet neh yashiga wanka don tunjiya bayan dayafarka yadansha lipton yakoma bacci…….uhuuum yanxu bbu abunda yaci tuntashinsa sai lipton lallai sani…”wllh madam yaki karban komai inga kularma hargida nakoma jiya nataho dashi…’toh ai shikenan gwandama dabaiciba abincin aisha bakane ko fara. Takarasa mgnr tana yamutsa baki. Murmushi kawai dr sani yayi don yasabajin irin wannan kalamar.
“Bude kofar abdul neh yasanyasu yin shiru dukkansu. “Dasauri tanufi inda yake tarikoshi har bakin gadon tazaunar dashi’ “sannu son Allah yakara lfy…amin momcy shine bakibari gari yawayeba? Haba son haryaushe hankalina zekwanta ai inbanzoba se ciwan zuciya yakamani…nop sweetheart bbu abunda zesameki i will always be with u”
“Ok son get dress n have some thing 2 eat okeyy? Yes momcy. Haka tatayashi yashirya tsaf kafin tazuba mishi ferfesun namar kaxa tamika mishi. “Tom bismillah yamutsa fuska yayi yana kallon plate din momcy u know….. What did i knw son? I dnt knw any thing just eat. “Sweetheart i cant eat this yanuna plate din da hannu gamida kawarda fuskarshi gefe. “Toh mekakeson ci yanxu tashiga bude mishi warmers din hartagama budewa bece da ita komaiba.
“Shidai dr sani yazama dan kallo abun yana burgeshi yanda madam take kulada dannata.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button