FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

“Waito son kana nufin baxakaci komai bane? Momcy kihadamin tea kawai…..cikin mintuna kadan tada mishi tea kakkaura tamika mishi kafin tazuba fryd eggs a plate da chips tahada mishi da bread bayan tasaka mishi butter” duk wannan budirin datakeyi batasan har yashanye tea din don bayison tahadashida wasu abubuwan kuma.

“Matsowa tayi sosai kusadashi tadaura plate din akan cinyarta oya bude baki. Murmushi yayi ssai yagwada mata cup din empty’ “son harkashamye? Badoleba yaushe zanjiraki kina abu kamar bazakiyiba’ “toh kawo inkara maka sekaci da abu menauyi. Mika mata cup din yayi yayi kwanciyarsa gamida jan bargo yalunshe idanuwansa. Dasauri yamike subhanallah! Yafurta yamaida dubanshi gurin dr sani. Dr namanta tare mukeda yarinya shin ya jikinta? Zaro ido shima yayi sorry sir wllh namanta bandubataba yau amma tana tareda nurses’ “ok ga abincinan kakaimusu plxx nasan zasu bukata n u make sure kaduba lfyrta ssai….ok sir bari inje. Nan tatattari kayan abincin yafita.

“Da mamaki take kallon dannata, son wacece kuke tare? Duk abunda yafaru yakwashe tass yasanar da’ita. Ssai taji mmaki komaiyasa takeson salwantar da rayuwarta oho? Kayi kokar yarona dakayi ceton rai Allah yamaka albarka……amin sweetheart. Ok bari inje induba yarinyar kaji son zanwuce gida dagacan se indawo mukuda lunch. “Toh momcy sekindawo. Yauwa dana tayi peckng nashi agoshi take care ok….yes mom. Sa’annan tafice.

“Bangaren zarah kuwa itama seda sukakwashi daru ssai tayarda tasawani abu acikinta acewarta itadai abarta tamutu kawai. Duk yanda sukaso tabasu no. Din wani a family dinta taki fir.
“Haka suka hkr dr sani yazo yasanarda abdul. Amma gamamakinshi sejiyayi kawai yace subarta shi inaruwansa rayuwartane ai shikam yagama nashi idan tawarware sesu sallameta…..Amma dr shinkasan kuwa tana….da..don Allah kabarni sani banisosurutu???? niyaudinnanma zanbar hsptl dinnan. Dr sani bekara cewa komaiba yayi ficewarshi. Yana fita yamike dakyar yadauka remote yakunna news yana kallo.

“Bangaren zarah ma kallon sukeyi da nurses dinda suke tareda ita suna iya kokarinsu sugacewar tasaki jikinta tasamu lfy. “Kamar daga sama takejin sanarwar daurin auren mus’af naseer da amaryarshi zulfa’u Muh’d rufa’i wanda za’a daura damisalin karfe 11:00am nasafiyar rabar. “Bata tashi gaskatarwaba seda tadaga idonta takalli TV din ganin makeken hoton mus’af yatabbatar mata dacewar shi dinne. “Tuni hawaye sukashiga ambaliya a fuskarta lkc guda tarasa natsuwarta. “Dr sani wanda shigowarshi kenan yake ganin sanarwar yatabbatar wakanshi cewar yasan fuskar mutumin tabbas shine wanda sukazo da zarahn akaimusu test. Ganin yanda zarah take kuka tana fisge fisge yasashi ficewa da sauri……

“Aisha ce daya dagacikin nurses din tashiga ruke zarah tanabata hkr kuma dasonjin avunda yake damunta amma sam taki sauraronta. Suna wannan halina akakuma sanya sanarwar cigiyar zarah ga pic tinta baro baro akan TV din. Dasauri amina tarubuce no. Dinda za’a tuntuba idan anyi nasarar ganinta.

“Cikin hanzari sani yaturo kofar room din abdul. “Yayi daidaida lkcnda ake sanarwar cikiyar zarah….Alhmdllh kagani da idonka ko? Itace yarinyarda take hsptl dinnan yanxu haka tanacan tanata rigima……toh miye nawa aciki?……haba dr nasanka dataimako yarinyarnan tana bukatar ataimaka mata, kafin wannan sanarwar inatsammanin kaga wani na auren wasu dashine wanda zai aureta toh halan yafasane don tanaganin sanarwar tarikice…….dogon tsaki abdul yaja “shine takeson kashe kanta don saurayinta yafasa aurenta? Lallai kuwa dagakai har ita aiki begankuba……wllh dr dagaske nake…..and so yafada hadeda daga kafada’ “wai tukunnama itace tagaya maka saurayintane zeyi aure?…… Kanada mantuwane dai amma yarinyarnan sunxo hsptl dinnan hardashi wannan din yanxu baka ganesuba? “Toh cemaka akayi duba patient nakeyi anan ko inananne don haddace fuskar patient? Hmmmmm dr kenan. Ganin har lkcn befahimceshiba kawai yashiga zayyano mishi tundaga farkon zuwansu zarah hsptl din da abunda yakawosu.

“Gaba daya jikin abdul yadau rawa don yatuna lkcn kusan shiyayi jinyarta. Tashi hnklnsa yatsananta dajin wai tanada juna biyu. Amma akasar zuciyarshi yayi farin cikin sake gamuwarsu. “Yanxu badon Allah yagwada mishi itaba dakenan zarah tamutu kuma da danshi acikinta.” wani tausayintane ya lullubeshi gabadaya jikinshi yayi sanyi.

“Asanyaye yamike dakyar don shima begama warwarewaba ya kalli dr Sani muje toh………

 

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: [07:14, 12/23/2016] BintuFannah????: FATIMA XHARAH 52

“Dr sani yawuce gaba shikuma yanabinshi abaya har suka iso room din. ‘Har lkcn kuka takeyi idonta arufe tana fisge fisge ita adole setabar asibitin.
“Yakai minti goma yana tsaye yana kallonsu bece komaiba haka itama batasan suwaye akantaba. “ganin abunnata se karuwa yakeyi yasa ya umurcesu da susaketa subar dakin’ “sukayi yanda yace itakuwa tayi ruf daciki tacigabada kukanta. Ahankali yatako inda take yashiga bubbuga pilon datake kwance akai’ “malama malama malama cikin hargitsi tadago daniyar yin fada idanunsu yasarke dana juna kawai setabanka mishi harara takawarda kanta.
“Ashe wannan dan rainin hankalinnema yashigo azatonta da dr sanine marainin wayonta setaga bashi din bane. Wannan gayen kuma bazata manta dashiba tun lkcnda sukazo hsptl din yayimata kallon banza takullaceshi.
“Zarah kike ko? Abdul yatambaya’ banxa tayimishi tanacigabada kukanta. Miyasa kikeyinhakane yar’uwa? Oho nikabudemin kofa inbar asibitinnan kabudemin……hmmm amma kinsan cewar kina bukatar kulawarmu ananko? Wannan badamuwarku bane rayuwata kawai kubarni inyi tafiyata “Gyara tsayuwarsa yayi ssai hannayensa zube cikin aljihu yagyara sumar kanshi da kowata macen iyakaci yamaida dubanshi gareta. Zarah kisanardani abunda yasa kimeson salwantar da rayuwarki kuma kinsan cewar bake kadai bace kinadaukeda kyauta ta ubangiji. Se alkcn takuma yimishi kallo akaro nabiyu kallon kaiwaye. “Toh bari kaji badon tsoron Allah ba tuni dana hallaka wannan abun takarashe mgnr tana nunacikinta yayinda yaruntse idanuwansa harzuciyarsa yaji kalaman zarah. “Asanadin wannan cikin narasa farin cikina karo nafarko danasan nayi babban laifi wa mahaifiyata nagudu nabarta. Nan kuma kuka yadawo sabo. Ssai abdul yaji tausayinta matuka.
“Tashi tayi tanufi kofa tamurda handle din amma har lkcn arufe. Wllh kabudeni i hate u people! Natsaneku maza bakuda imani ku macutane! Idan bakuyi wasaba sekun halaka dukkanku! Kabudemin kofa nace. “duk ihunda takeyi yasahannuwanshi yatoshe kunnensa ido kawai yazuba mata. Ganin bayida niyar cewa komai tashiga bugun kofar kamar zata balla tana ihu.
“Kitsaya fatima zanbude miki kinatsu…..bazannatsuba haryauahe zan roka kabuden kofa gwanda inballa kawai tacigaba da dukan kofar. “Suna wannan hali akashiga knocking kofar wayene? Abdul yatambaya dr sani ya’amsa daga waje kabude mune. “Yana budewa tayi wuf zatafice taji anrungumota dasauri tadago kanta ganin mum dinta yasa tadada rungumeta kukanta yakaru. “Hannunta mum taruke takomar da’ita harcikin hakin tazaunar da ita abakin gado. Kusan 20minut bbu wanda yace komai daga bisani mum tanemi sanin yanda akayi zarah tazo hsptl din. Cikin kankanin lkc abdul yasanar da ita duk abunda yafaru.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button