FATU A BIRNI COMPLETE HAUSA NOVEL

A hankali fatu ta sauqe ameera akan gadonta wacce take bacci. Ta lullube ta tare da mata addu’a ta kashe wutan dakin kana ta fita. A falon qasa ta tarar da samarin suna kallo, tace “Umar, Usman, Abu-bakr, Aliyu ku tashi kallon haka ya isa, gobe kunada skul, hope kun gama all assignments dinku? Usman yace “yess mommah” Umar yace “dama ni na fara jin bacci” ya miqe tareda kashe socket din. Daya bayan daya suka mata peck suna cewa “gudnight mommah” Suka shige dakinsu dake falon yayinda na Ameera yake sama. Zata juya taji mutum a bayanta yace “good morning mommah, yau tilldawn zamuyi, don sai kin biyani gyada na” Daria sukayi suka haura sama zuwa dakinsu.
AND THEY LIVE HAPPILY EVER AFTER.
ALHAMDULILLAH
GODOYA
Godia ya tabbata ga Allah daya bani ikon gama wannan littafi. Abunda na rubuta dai dai Allah ya bani ladansa kuma ya amfane mu gaba dayanmu, wanda nayi na kuskure Allah ya yafe.
Godia Ga dukkan Groups da suka so fatu.
M Jabo mumbari da Duniyar novels
Mum Fateey Fan’s
Mrs Umar hausa novels
Hausa novels (na maman safwan)
Mace Mai Aji
Be his star
Matan Aljanna da
Matar So
Hausa novels (na maman safwan) da duk sauran groups da bansa sunansu ba. I really appreciate ur love nd support.????????
JINJINA
Jinjina ga sauran ‘yan uwana writes. Allah ya saka muku da mafificin alkhairi Allah ya qara basira.
Gareku masoyana, nagode da dunbin qaunar da kuka nuna mini tare da FATU A BIRNI. Mum fateey tana sonku sosai nd I Respect u all. Allah ya bar zumunci ya hada kanmu a Aljannatul Firdous. Ameen
KUNA RAINA
Salmatun inna, xaynoobiey, sara2 wsg, ummi b, xahrah levels, miss rukeey, stew, wasilatBMI, Ayeesh naner, bizzy, mrs al’ameen, umm marwa, maman zahra, falmata abubakar, ummy naseer jibia, maman dota, maman jawaheer, maman Al’ameen, shatoo, Aysha (ummu abdul) khairie India, Maman Dr, da duk wadanda bansa sunanku ba, kuna raina bil hakki.????????
Kinfi kowa qaunar FATU, Aunty Zainab (maman hauwa) Allah ya sauqeki lafiya muje cin shinkafa. Rengemm????????????
SADAUKARWA
Na sadaukar da wannan littafi ga mahaifiyata Hajia Aishatu Baffa Aliyu
Allah ya qara tsawon rai mai albarka Allah ya bar mana ke Hajiata ya raya miki ‘yayanki. Ameen. Luv u mommah.????????
Maman Fateey????????
[ad_2]