FITAR RANANOVELSUncategorized

FITAR RANA 31-35

fuskan sa a harde Ya juyo ya kalleta yace
.”are u mad?wann wani irin wawar dariyace da zakimin anan,kina hauka ne?

Kanta ta girgiza cikin sauri..ahankli tace a’a
Saitay shiru kuma bata basa hakuri ba abun saiya bashi haushi
Cikin Zare mata idanunshi yace”baki da bakine kike girgizamin kai?nace miki kidena girgiza min kai in ina miki magana..kafin ta amsa shi,ya wani ja baya yay wani irin resting bayanshi akan chair muryansa a shake snn yace “go der nd get on ur knees..

kirjinta ne ya buga da karfi batace komi ba ta mike cikin saibi taja can gefe tay kneeling tare da daga hannunta sama..

Shareta yay,can ya dauki Remote ya hau caccanza channels baiga wanda yay masa kawai ya tashi ya jona tvn da wayarsa ya saka wani film na daban mai shegen ban tsoro,suna film din “scream” babu abunda akeyi acikin film din face Æ™azamin kisa masu mugun rikitarwa da tsoratarwa.

tuni wasime tafarajin Kamar zuciyarta zai fito waje dan tsoro dakanta ta rufe idanunta danta dena kallon film din

Tafi minti 30 ahaka duk jikinta yana rawa rawa can ta soma sauke wasu makudan hawaye suna saukowa zirr akan fuskanta har izuwa kan kumatunta,gaba daya taji tagaji da komi ta rasa mesa batay baccin wuri yau ba.

,hannayenta dake kallon sama kamar an doresu da igiya haka ta dingajin su “cikin shesshekar kuka muryanta a sanyaye tace” yaa im sorry.

Yi yay kamar baiji ba,ta sake furtawa nan ma ya shareta,ganin kamar bazai ma kulata ba yasata fashewa da matsanancin kuka yaa dan Allah kay hakuri bazan kara ba..nan ya dage idonsa cike da kasaita kamar wani dan sarki yana mai jefo mata wani siririn kallo,kallon ta yake har saida kallon ya isheshi snn ya kauda kansa ya kara shareta..
“shiru yay idon sa nakan tv yanata kallon sa, sai can ya saci kallonta yaga tana ta zubda hawaye gwanin ban tausayi duk jikinta rawa yake bata ma son ta bude idonta bare ta kalli horror film din da ake kalla a tvn,kamar daga sama taji ance “come here ..da kyar ta bude idonta tana budewa kuwa suka hada idanunsu waje guda cikin hanzari ta dauÆ™e nata acikin nashi ta soma kallon sa.

Da kyar ta tsaya a tsaye tsabar tsamin da jikin ta ya dauka har wani dingishi dingishi takeyi tanajan kafafunta da kyar,a dan wahalce ta iso gareshi tana famar share sauran hawayen ta dake kin saukowa.

Tana isowa daf yay mata nuni da gefenshi Yace zauna anan..

a hankli ta zauna kanta na can kasa,ya dore fuskan shi cikib sigar masifa yace “wato bakida aikinyi saidai kisa abun dariya kina cikama mutane kunne ko?…
“when last have u revised ur books?..ahnkli ta dago cikin sanyin murya tace
“Tun lastweek,ya kada kansa yace hmm yayi miki kyau,and wen are u resuming schl?cikin sanyin murya still tace masa “next week monday.!

“Ince dai kin iya abincin yanzu?ko kawarkin ne zata cigaba da zuwa tana miki kinaci?.dan shiru tay cikin tunanin amsar daya dace ta bashi,Can saita girgiza kanta a hankli tace mishi “ni zanyi dakaina,shidai baice mata uffan ba..saidaga baya ya dan dubeta yace”write down all the list of wat u need for schll saiki kawomin ingani,cikin ajiyar zuciya daya kufce mata tace mishi toh.

Zata miƙe tabar wajen cikin sauri ya dallara mata harara yace ke dawo nan ki zauna,wai ina zakije dama?A sadade ta dawo ta zauna din tare da yin shiru,tana zama ya tashi tsaye ya barta a falon ya shiga kitchen after like 10 mins saiga shinan ya dawo hannun sa dauke da 2 cups of steamy coffe yana dosowa qamshin sa mai dadi yawani gauraye wajen..

mika mata one cup yay ta amsa, snn ya zauna agefenta ya fara sipping nashi a hankli har ya shanye Itakam da kyarma takai rabi,can Bayan sun kammala wasime ta tattara cups din takai kitchen ta dawo tay zamanta agefensa tana kallon film din dayake kalla,daf ana fadar karshe ne so Ba’a wani dade ba yaga ta fado akan cinyarsa juyata yay kadan yaga har jikinta ya sace gabaki daya tana famar tikar bacci..

Gyara mata kwanciya kawai yay batare da yayi yunkurin dagata akan cinyarsa ba.

12am na dare nayi ya somajin kamar anfara iska mai karfi tawaje,dan lekawa yy ta window ganin yadda gari yay gum ya hargitse yanayin garin kamar dai za’ayi ruwa,hakan yasa ya kashe tv snn ya kulle koina yana dawowa ya sunkuceta yahaura can sama dakinshi tare da ita..

Akan lafiyayyar gadonshi ya sauƙeta A hankli haryanzu idon sa nakanta,gently ya aje kanta akan lallausar filonshi snn ya gyara mata kwanciya,ya hau rage mata kayan jikinta rigarta ya soma cirewa snn ya kyaleta daga ita sai yar vest da sket din dake jikinta,bayan nan tashi yayi yaje wajen swicht yanamai rage musu gudun A.cn snn yadawo yaja bargon sa mai tsananin laushi ya lullubeta da shi har wajen wuyarta snn ya kyaleta.

Daga nan baiyi wata wata ba ya wuce bathrum ya doro sabuwar alwala yazo yay sallan nafila raka’a biyu ya dade zaune awajen yana dan addu’oi yana tuna duk abinda ya faru yau a schl

Musmman ma lokcin da wani abokinsu ya zo ya masaa da wata gulma
,maganan taso tadan daga masa hankli shiyasa ma kwata kwata shi baison ana kawo masa magana anyhow.
A rayuwarsa ya tsani dabi’ar fadi ban tambayeka ba,shiyasa shi sam baifiye dogon hira da mutane ba. kuma bayason yyi wani hirar da baishafesa ba da wani.

Yau din ma Badan guy din daya kawo masa maganan yanada hankli sosai ba, da bayajin zai tsaya bata lokacin shi wajen sauraran wata magana daya danganci rayuwar tsohon babban abokinsa wato saheeb.

But the guy really tot dat har yanzu suna tare ne a matsayin aminan juna shikuma taheer sam baison nunama kowa cewa eh basa tare.

Shima gayen a india yake karatun sa,hutune kawai ya dan dawo dashi,gaya masa yakeyi akanda akwai bukatar da yay nasiha ma saheeb dan yanzu gabaki daya rayuwar saheeb ya sauya ya zamto wani drug addict yana kuma harkan yan mata sosai gashi medical doctor,haka ya dawo wani marar jin magana,baiya respa ma uban kowa snn baya ragar ma kowa.

duk wann labarin bai dara taheer ba dan baiji ko gaizau acikin ranshi ba,saiji dayay wai saheeb din haryanzu yana kan buga kirji da sunan cewa duk sanda ya dawo nigeria ko bazai taɓa rayuwar kowa ba saiya taɓa rayuwar taheer ya koya masa hankli.

Da can abin bai wani dame sa ba,saida ya nitsu yafara kallon innocent face na wasimé sann abun ya soma cakalar zuciyansa yana saukar masa da wasu kananan fargaba ta ciki.

He just cant afford to let her get hurt musamman ma bcoz of him,dan yasan duk abinda saheeb zai masa dolene ya shafi rayuwar wasime..

.. tsaki yaja ACikin ransa
Yana cewa”babu damuwa nima ina dai dai dashi,miÆ™ewa yay ya koma kan reading table dinsa ya jawo wata katuwar anatomy nd physiology text book ya soma dubawa..

Is not free Na kudine 300₦ via 0152983148 GTB 08060712446.
7/25/22, 19:19 – Kawata: FR34

Na kudi ne,300₦ via 0152983148..GTB
08060712446

Desperate13#forever urs.

Ya saka kai yana karatun but alot of distractions are waving across his mind,hakan yasa yau kwata kwata bai wani iya samun cikakkiyar nitsuwa yay karatun san ba,dan kadan ya taɓa snn ya tashi yabar kan table din ya dawota bakin gadon ya zauna jikinshi adan muce zama yay daf gefenta yanata kallon kyakywan fuskar ta dats so innocent nd calm..

Yasan dai babu wanda zai kalle fskn wasime snn yaji aransa kamr bata mishi kyau ba,fuskn nata shiba dogo ba shiba tsiriri ba,hakama kalar fatar jikinta wandaa kai tsaye bazaka ce masa baki wuluk na sann bazaka kasata acikin fararen mata ba,she posess this kind of fairy features musamman ma intana bacci,gaba daya fuskan ta a sakalce yake kasancewa gwanin ban sha’awa sigar sa kuma ya kasance irinta yara,yaran ma yan kanana masu fitinanniyar shagwaba mai narkar da ilahirin zuciya da sakama gangan jiki zautuwa.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button