GAMO DA KATAR Complete Hausa Novel

yaron ammasu huje inda Narima Akasa mata barima mai shegen kyua da tsada ita ma Narim akasamata sarqar gwala da mahaifiyar ta ta bada akasamata harda dan kunne da dan hannu Sai qyalli suke Am masu wanka ansa masu kayan sanyi masu kyua
Alhj bai sake cewa komai ba dan momy har tayi tunani ya haqura sai da ya tashi sawo kayan jarirai bai sawo da Narim ba kuma yace ma momy inta sa mata kayan diyar shi bai yafeba Abin ya bata mamaki Ashe bai Haqura ba dan qala batace mashi ba ta fidda kudi Aka hado mata kaya na kece rai ni musu kyua da tsada dan kayan da ta hadoma Narim sunfi wanda ya siyowa yar shi dan na Narim har yawa sunfi na Narima
Harda saa da rago tasa Aka siyo mata dan shi Alhj saa da rago yake yankama yaran shi dan haka itama tabada aka yomata saa da rago dan yankama Narim
dayaga ta siyo saa da rago sai shi ya siyo sa biyu rago hudu momy dai batace komai ba dan tasan rima ce yake naima shiya taqi tan kamashi
ranar suna kowa yaci sunan shi ita Narima Aishatu sunan ta Aishatul Narima sai Narim Fatima Narima taro ya tashi lpy kowa ya kama gabanshi sai momy da yaranta ya yi da Nuraim karatunshi yai rauni dan shi ba ruwan shi da Narima sai Narim ita kade yakewa wasa itace abinson shi ko barci zaiyi tare da ita yake kwana dan ya dawo kwana d’akin momy saboda Narim
da qyal momy kesamu yana zuwa makaranta inya dawo darasin a ake mashi bai tsayawa ai mashi ta Narim kawai yake
yana mugun sonta sosai Alhj ba ruwan shi da Narim dan yace ma momy ko d’akin shin zata ya hana zuwa da ita sai dai ta bartanan dayake batada rugima harta dawo bata kuka wani lokaci ta isko ta yi barci
dan mugunta Alhj ke ruqeta wai dan dai duk ya cutama Narim Allah sarki jaririya da bata san komai ba
momy nasane da nufin shi sai ta qyale shi yanzu da yasan Nuraim ya shaqu da ita kuma gashi maiyi mashi darasi yace yace bai tsawa hankalin shi naga Narim
sai ya yanke shawara batar da Narim kokuma ya kaita gidan marayu yanzu dai har sunyi Arba’in
sunyi bulbul Abinsu kuma duk sunyi qiba Narim har tafi Narima qiba duk da ita ba nono take shaba Aman tafi mai sha nono qiba
yau da rana Alhj ya shigo domin kiran Nuraim suje wajan Aski sai ya shiga d’akin momy domin yau weekend yace ba karatu sai ya tarar da su suna barci harda momy kan gado guda Narim ce gaban momy sai Nuraim ya rungume Narim sai Narima baya duk itace qarshe ranshin ya6e kenan haka suke kwana suna ware mashi diya lallai zaiti maganinu su dille ne ya dau mataki yau tau dinnan
Bai ce komai ba ya fita da tunani zuwa dare ya ai watar da qudirin shi kodai ya batar da Narim kokuma ya kaita gidan marayu
tof * mai karatu muna cikin labarin Narim ne* *kubiyoni danjin yanda zata kasance*
*more comments more typing*
takuce mai son gani farin cikinku da nushadinku
*golden girl*
Ammyn kairat sai naji comments dinku
godiya nake masoya na kuma insha Allahu *gobe akwai typing din Abrah*
*GAMO DA KATAR*
(yar makahi)
*Na*
(yar mutan jibiya )
*AMMYN KHAIRAT*
(¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя’s αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*LABARI MAI TA6A ZUCIYA*
Wannan page sadaukarwa ga masoya *Gamo da katar*
Musamman yan group *Abrah novel inajin dadi. sharhinku*
Ammyn kairat na godiya
*ilove you so much ❤❤❤
*page*1⃣0⃣
*BISMILLAHIR-RAHMANI-RAHIM*
Bayan su momy sun tashi barci sunyi wanka sunci Abinci kasancewar weekend ce tasa yaranta gaba tana masu wasa sai dariya su kuma yau Narim ta qiyarda Nuraim ya dauketa daya dauketa sai tafasa kuka shiko duk ya damu qarahe fushi ya yi ya tashi yafita”zuwa can kuma ya dawo dan bai iya fushi da Narim gashi tunda ya tashi barci bai jindadin jikin shi jiyake kamar baida lafiya ”
Ita kanta momy tunda ta tashi takejin gabanta na faduwa Adu,a kade take na fatan Alkairi; yanzu Narim na kuka ya dauke ta ya hadata dajikin shi ya matseta take yaji rashin lafiya ta kau itama shuru tayi ta dago kai tana kallon shi momy na mamakin wannan so da Nuraim kema Narim;
Yau da daddare bayan sun halarta parlour Alhj suna cin Abincin da dare kowa na maida hankalinshi kan Abinci Amman banda Nuraim da yabar cin Abinci ya zubama Narim dinshi ido yana kallon ta kamar yaune ya fara ganinta ; itama sai kallonshi take dady yace Nuraim lafiya bakacin Abinci kasa yarinya gaba kana kallo ?
Nuarim yai Ajiyar zuciya yace dady na qoshine wallahi yau banjin dadi jinake kamar wani Abu zai sameni momy tace” ba a binda zai sameka sai Alkairi ina Adu,a dana koyamaka ka rinqa yinta zaka samu natsuwa kaji boy yace to momy inayi wallahi momy tace” nima tun dazun magana ke banyiba faduwar gaba kedamuna”
Alhj yace to Allah ya ya ye maku sukace”Ameen” Nuraim kawoni kanwar taka na ruqemaka kadanci Abinci koyayane zama da yunwa ba dadi momy Abin ya bata mamaki dayace Akawo mashi Narim yarinyar da raban da ya dauketa tun Asibiti yau shine yake cewa Abashi ita lalai Abin da mamaki Aman sai ta6oye mamakinta mai yuyuwa ya harqura sai farin ciki ya kamata Adu,ar da take kulum Allah ya kar6a Nuraim ya kai mashi ita sai qamshi turare take mai dadin qamshi tasha kayanta masu kyau peank colour”
Koda ya dubeta sai da gaban shi ya fadi ita kuma suna hada ido bata sanshi ba ta fashe da kuka ; sai jijjigata yake yana sa6ata aman taqi shuru Momy dai batace”komai ba sai Narima da takeba nono tagama cin Abinci.
Nuraim kukanta ya da maeshi dan jin kukan yake har’cikin zuciyar shi ture Abinci ya yi yasha ruwa yace” dady nagama kawo ta dady ya bashi ita tana gani Nuraim tai shuru tana sauke numfashi shikuma ya lakuci hancinta yana fadin cute kinfara qiyuya ko tawangale baki tana dariya dumful dinta ya lotsa shikuma yai mata kiss dai dai wajan dumful dinta sororo dady ya yi yana kallonsu wato shi takema kuka tun tana qarama tana nuna bata son shi inaga ya cidata ta girma humm zakibar gidannan dolli yau yau dinnan momy ta tashi tai d’akinta dan shiryawa zuwa anjima ta dawo wajan mijinta shikuma Nuraim daman fita ya yi d’akin shi ya nufa da ita kan gadon shi yai mata masuki
Yana tai mata wasa qarshe yace” cute school bag din shi naga ya dauko ya dawo kan gadon ya zauna bag din ya buda wata zungureriya ta karda ya fiddo da pencil.
Sanna yace cute yau zane zamuyi ke zan zana itako kamar taji miyace sai dariya take tana wuntsila qafafu sama da hannuwa.
Wajanta ya matso ya Aza takardar bisa wani book sai ya Aza bisa gado ya duqa yana kallon Narim yana zanawa sai ya zana sai ya goge sai yasake zanawa sai yadubi Narim sai yaga baiyiba Haka yai tayi yana gogewa qarshe yai na sara zanata wato *(duroyin*)
Ban iya turanciba ku gyara????????
Lafiya lau ya zanata harda dumful dinta gatanan kwance hannuta guda cikin bakinta ni kai na nayi makin ganin yanda ya zanata sosai da ka kalla kasan itace
????mamaki yaro qarami da iya zane har’haka inda ya6a Abu ga quricciya kala da yasa????????shi anashi gani duk qarin kyaune kokafin yagama Narim ta yi barci dagudu yafita zuwa d’akin momy sai kwalla mata kira yake da ta kardda zane hannu shi lafiya boy wannan kira haka duba kigani momy nayi duroyin dinta .