GAMO DA KATAR Complete Hausa Novel

aman kai bawan Allah wanene kai sai yace masu ni sunana Alhaji malam kuma ni ba mutum bane kamar ku
aman ni musulmi ne
inna tace” malam nashiga ukku Allah na gode maka da kayini makamniya kai malam da munagani da munyi muqun gani
nifa nayi mamakin kai tsaye ya kama sunanan wani Abu sai Aljani malam yace ke dan Allah natsu akace maki shi wannan cutar dake zai yi
koda kina gani baza ki ganshi cikin mummunar kama ba
kamar mu cikin mutane akwai na kirki Akwai na banza to suma hakane malam yace”Alhaji malam ina jinka rabu da shirman mata
Alhaji malam yace kamar yanda nace maka ni ba mutum bane to wannan yarinya gatanan sunan ta fatima Narim kuriqeta Amana zakuji dadin zama da ita kuma nima zan kasance tare da ita Akoda yaushe ina tare daku idan Allah ya rayata zata kasance da Abubuwan ban mamaki saboda haka yanzu kushirya ina kukeson zama garunku zaku koma da zama ko ina sai malam yace yanzu dai mun baka za6i sai yace to kuzauna Abuja zaifi Dan haka can zamu akwai gidan da zaku zauna Ba kowa cikinshi kuma unguwace ta talakawa sunan unguwar gwaripa saboda haka yanzu kushirya mutafi sai sukace bawani shirin da zamuyi kayanmu kawai zamu dauka kubar kayan zan kai maku yanzu kurufe idan ku zamu tafi sukace to suka rufe idanunsu kafin wani lokaci sai yace subude suka bude idanun su yace nan kuna cikin gidan da nace maku sukace to yace bari naje na dauko maku kayanku
tofa masu karatu kunji wani Abun al ajabi ku dai biyoni dan jin ya abin zai kasance
*more comments more typing*
takuce mai san farin cikin ku a ko dayaushe
Golden girl
Ammyn kairat
*masoyan Abrah ina qara baku haquri zakujini nan bada jimawa koda ranar juma,a ne zan maku typing nagode kware da kulawa*
????????????????????????????????
*GAMO DA KATAR*
(yar makahi)
*Na*
Yar mutan (jibiya)
*Ammyn khairat*
*LABARI MAI TA6A ZUCIYA*
(¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя’s αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*paje* 1⃣1⃣
Inna rungume da NArim duk da bagani takeba tasan yarinyar mai kyauce”tun lokacin da tashafa fuskar ta
Kun’san makafi Allah yai masu baiwa ta musamman
Baiwar itace” ta zuciya suke ganin Abu ko ta hanyar ta6awa da hannu”
Sai shafa t take tace” fatima Narim Allah shirayaki’Abisa sunna manzon Allah “(s.w)
Malam yace Ameen bani ita na gani Allah mungode maka” da wannan kyuata”da kabamu ” inna tace” Ameen” malam kaga shekara da shekaru munta nai man Allah yabu haihuwa bai bamuba”Ashe tana kusa” Allah mungode maka”Abisa wannan kyauta” da kaimana.wadda ba mai iya yimaka ita” sai kai” Allah ka tayamu ruqo”Ameen
Malam naji ina son yarinya nan so sai malam yace” bake kad’e ba nima ina son ta baki kaini sonta ba”
Suna cikin tattaunawa sukaji salama Alhji malam yace” sannuku ga kayanku ni” zantafi kuma ga madaranan da kayan da zakusa mata” komai na hado mata inna Allah ya tayaki ruqo inna tace “Ameen”
Sai yace” kuma ga wani maganinan idan kina buqatar shayar da ita sai kisha shi da nono ko hura ko koko ruwan nono zasu’zomaki in’kuma madara zaku’ bata to shawara ce inna tace in dai shayar da ita zaifi malam yace “haka shine dai dai ko dan maganar mutane kar aganki” diya baki bata nono ayi zargin wani Abu Alhj malam yace” shiyasa nima nai tunani qara ta shayar da ita ”
Alhj mlm yaci gaba dacewa”ni zan tafi Aman zan ruqa leqoku lokaci zuwa wani lokaci sanan kuma” Narim zata tashi da wasu Abubuwa na ban mamaki to karku’damu komai zakuji ko kugani ko ta baku labari in lokaci yayi to bawani Abubane mune kuma isha Allah wanan makantat taku idai Ana warkewa to zaku warke Aman bayan’zuba zai dau tsawan lokaci sai yarku” ta girma idan Allah yasa zatayi tsawan rai daku da ita kunsan komai na Allah ne kana naka Allah na nashi muna fatan ubangiji Allah shi kaimu lokacin”
Ni zantafi zan runqa leqoku Aman ba lallai bane kuji magana ta sanan itakuma Narim ga Abokan hiranan zan bar’mata sai da safenku”
..sukace to mungode dawannan tai mako Allah yasaka da Alkairi Allah shikaimu yace Ameen”
Sun kakka6e inda zasu kwanta suka kwanta dan har’yanzu Narim barci take bata ta shi ba”
Wannan kenan
Bari mu leqa Alhj isah
Cikin nushadi yake driveng din shi jin shi yake sawaye a cewar shi ya rabu da qaya” Narim ce qaya sai kace bisashi take murmushi ya yi tunowa da yanzu ruwa sun tafi da ita kai ko ruwa ba su tai da itaba sanyi zai kasheta kafin safe”
Gida ya nufa yai hon a ka bude mashi ya shiga d’akin shi ya nufa ya kwanta yana jiran gari ya waye yaji mizai wakana”
Tunda Nuraim ya koma barci bai ko juya kwanciba” wani barci’ne yake mai dan karan dadi sai karfe shidda ya ta shi a zabure saka.makon mafalkin da yayi na Narim ta yi nisa da shi wasu sun qwace mashi ita sai binsu da gudu yake yana kuka” yana fadin matana kubani matana dan Allah Aman ina tuni sun bace mashi”
Ya juyo kenan yana kuka sai ya hadu da wani tsoho” yace”mashi yaro lafiya kake kuka sai yace matana suka tafi da ita kuma marainiya ce” Amanata’ce sai tsohon ya gyara tsayuwa shi yace” kar kadamu suma zasu riqeta Amana sanan zu dawo maka da ita Aman bayan zuba sai an’dou wani tsawan lokaci kuma duk Abinda kaga ya faru laifin mahaifinka’ne shi yaja’maka”
Dan haka sai kayi haquri kajira lokaci kaji dana yace” to Aman baba da kamar yuwa haqurin’nan wajena dai dai nan ya falka tare da murtsika idanun shi yana dube dube aman ba Narim ba labarinta hankalinshi ya tashi sosai”
Adu.a ya yi ya duba a gogon bango yaga y makara sallah dan haka toilet ya shiga wanka yayi da Alwalla” sanan yafito ya tada sallah ya jima yana Adu,a sanan ya koma lazumi qaramin yarone sai yai ta Abu kamar baban mutu yasamu tarbiya ga mahaifiyar shi haka yana da kyau ga kowacce uwa”haka
*Akeson uwaye sudage wajan bama yaronsu tarbiya*
Sai qarfe bakwai ya fito mmyn shi na shirya Narima ta mata wanka tace kai my boy yau ranar barci kayi yace” wallahi ko mmy ina kwana tace lafiya lau kun tashi lafiya?” yace lafiya lau mmy tace” yanzu nake cewa najiku shu bari naje nata’doku in ma yarana wanka tace” jiya haka kayi man daga naje na dawo sai ku gudu d’akin ka anya my boy murmshi ya yi yace” momy gani nayi bed din ya mana kad’an shi yasa”
Hummm bawani to yanzu ina diyar tawa ko bata tashi ba diya kuma momy bayan kin dauko ta tun kafin Na tashi son kenan ya za ai na dauko ta kazo kai’ta Abinda kasaba jeka ka dauko’ta kada ruwa suhuce nai mata kwanta kaga ita Narima har na shirya ta mmy mmy mmy”
Wallahi nima bata wajena” Na tashi ban’ganta ba shiya sa nace kin dauko’ta ina barci mmy ta dube shi da kyau dan’tasan dan ta bai mata qarya dan haka tace kokuma kana can kana barcika tafada bayan gado ba matsaman can shiya tun cikin daran na so daukarta
D’akin shi tanufa shima ya bita baya bayan gadon ta duba batanan Abu kamar wasa duk inada suka duba batanan hankalin momy ya tashi Narim dai ba tafiya take ba balle Ace tayi wani waje Nuraim da yaga da gaske Narim bata hannu momy sai ya fashe da kuka sai kuma mafalkin daya’yiya dawo mashi akai kamar yanzu yake yinshi momy momy sun kwace’man mata sun tafi da ita nashiga ukku mmy yazanyi mutuwa zanyi mmy Abirkice tayo wajan shi suwanene kuma ina zanan dake tare da ita kagaya’man suwanene suka tai da ita mmy mafalki nayi kuma da na tashi sai naga batanan nazata’kekika dauke ta na shiga ukkû shine Abinda mmy tace innalilahi wa inna Alaihi rajun”