GAMO DA KATAR Complete Hausa Novel

Kuma ba kowa yasan Narim ba Yar shi bace
Bayan ya Yi wanka ya shirya bakin ruwa ya nufa bar inda ya Aje Narim yaje
Bata ba labarin ta ga Mutane nan kowa sai harakar gaban shi yake.
Ya jima yana shawagi wajan aman bai ji ko labarinta An tsinci yarinya Anyi
Haka dai ya juya ya koma matar .shi
Hotal ya biya yai masu Momy siyayar sannan ya wuce hospital.
Dangin momy sun,zo da nashi dangin sai jajanwata Duke Akan Abinda ya faru wasu harda kukansu.
Ga kuma halinda Nuraim keci.
Bayan sun gaisa da su sun jajanta ma junan sun inda suka tambaye shi yanzu ya Ake’ciki yace masu har’yanzu dai bawani labari Ana dai kan bincike.
Nuraim na jinsu hawaye suka gangaro kan kumcin shi kuma ya motsa qafar shi. Da yake momy ta gani tace kai Nuraim my son dan Allah katashi ya jikin sannu kaji Alhj Bello ya kira likita Aka cire’mashi Abin shaqarar iska.
Kowa ya matso kusa da shi sai sannu suke nashi Aman yaqi magana sai binsu da ido da yake Yi
Daya bayan daya kallon’shi ya tsayane kan Dadyn shi Yajima yana kallon shi ido cikin ido shima dadin nashi shi yake kallo daga, bisani yace Nuraim ya jikin naka mai makon yai magana sai ya kau’da kan’shin
Kwana daya kachal Aman ya Yi muguwar Rama Abu ga farin mutum fatarshi har’wani yellow yellow take .
Magana ya Yi Ahankali yace”momy zan,Yi Ramuwar sallah to boy zak iya Ya d’aga mata kai dan haka kamashi tayi ta kai shi toilet .
Ruwa ta watsa mashi ya’yi Alwalla ta fito ta kai mashi kaya yasa komai qin shafawa ya Yi salayya Aka shin fida mashi ya hau ya tada sallah
.sunyi tsit sai kallon shi suke da ido sai da ya gama ramuwar suka sallah da Yake binshi ya tashi sannan ya gaishe da dangin shi tunda ya gaisa da su bai sake cewa komai ba shurun shi Nada mun momy domin tafi kowa sanin wanene Nuraim
Yin shurun shi matsalace babba yana da haquri sosai Man idan zuciyar’shi ta hau to sai Allah saukar ta
Tun yana dan qaramin’shi haka yake da zuciya sai da ta hada da Adu,a da Yi mashi tofi na Adu,o,I cikin ruwa tana bashi sannan ta d’an sauqi.
Ko kuka ya Yi ya kanyi kwana biyu yana Ajiyar zuciya yanzuko da girma yafara kamashi to sai Abin ya qara gaba kuma haryanzu tana mashi Adu,a Akan Allah ya kawo mashi sassau’ci
To kuma taga chanji domin sai ya tashi da haquri matuqa kafin yai fushi ko ranshi ya6ace Anajimawa.
Nuraim yaro ne shi mai Raha da barkon,ci da INA kusa da kai to zaka sha surutu gaban dariya har sai cikin ka ya Yi ciwo.
Aman zuciyar nan ta shi tanan yanda take inda ranshi ya6a to sai Allah saukowar shi dan ba zai tanka kaba sai dai yabika da ido
Sanadiyar haka yana kwana ukku ba lafiya sai momy ta tai mashi tofin Adu,a Aruwa tana ba shi sannan yake samun sauqi.
Zuciyar shi zata kare San,nan hawaye suzubo mashi tare da sauke Ajiyar zuciya A kai Akai to nan momya ke Gane ya samu zuciyar ta sauka.
Alhji Bello yace bara na tafi na leqa wajan Aiki cinda jikin da sauqi zuwa Anjima zan dawo
To mutai ka sauke mu gida
Ai jikin nashi da sauki
To kutashi mutai
Su kai ma momy sallah da fatan Allah ya qara sauqi ya kuma kiyaye gaba race Ameen.
Duk sun FIta daga ita sai shi Nuraim da ya rufe idanun shi kamar mai barci nan,ko ba barci yake ba ya Lula duniyar tunani yanzu ko Awanne hali take ko ya matana take”?
Ko ta sha madara yanzu shikenan taman nisa Anrabani da ita kowa za rinqa Yi mata wasa . hawaye ne masu dumi suka zubo mashi har tsawon wanne lokaci zaki dawo Mani .
Dan Allah karda ki manta dani matana zanjiraki had lokacin da zaki dawo mani
Fatana karda ki manta dani inkin girma ke tawace me qaddarta Ce kisani kece nake so fiye da komai Nawa.
Yanda yake maganganu shi kai ka dauka wani babban mutum ne kuma duk wannan tunani yanayin shine cikin zuciyar shi Aman tunanun ya fito fili domin momy na jinshi kuka take na tausayin dan ta dakuma tausayin Narim tana tausayawa Kansu gaba daya musamman shi Nuraim tana tausan’shi so sai.
Narima Ce ta falka tana kuka kukan tane ya dawo da hankalin su wajan ta Nuraim ya juyo da kanshi yana kallon ta kama yanzu ya fara ganin ta . sai kuka take Aman momy bats dauke ta ba qarshi ma ta shi tayi ta nufi toilet
Fuskar ta wanke ta gyara dan karda Nuraim ya gane ta Yi kuka.
Bayan ta fito ta dauki Naruma ta fito da mono ta bata Nuraim yaga yanda ta kama nono tana ta sha harda kwarewa
Ido ya rumtse ya ta shi zaune yace momy sai da gaban momy ya fadi gani yanda idon dan NATA yai wani irin ja
Yace yanzu matana komai taci ko ta samu shan madara itama jikina yana bani yunwa takeji kuma kuka take kinji yanda zuciya take bugawa da qarfi ta6a kiji momy kamar, zata fito dams zata fito Dana ji dadi momy .
Momy A sallame mu mukoma gidan nagaji da hospital din nan ciwona yanzu ya fara kuma ba na Hospital bane. Maganin shi matana . har tsawon wanne lokaci zanyi INA jinya
Idan muka cigaba da zama to zamu day shekaru Anan domin warakata said ranar da ta dawo gareni zata dawo momy zata dawo dimin Ahalin yanzu dai tana Raye
Momy sai kallon shi take yanda yaketa zaro zace kamar Wanda Ake fada mawa yaro qarami da shi yana maganganu kamar. Babba sai kace wani zautacce ko mai shafin Aljannu
To Al,amarin shi ya fara bats tsoro da mamaki gani da All,ajabi run yanzu kenan
Yaro yafara zau cewa to Allah yasa Aga wannan yarinya dan in har ba,a ganta,to Akwai Marsala
Nurse Ce ta shigo inda momy race mata mai jiki yaji sauqi kuma tana nai man Alfarma A sallame su nurse ta qara duba shi ba Abinda ke damun shi dan haka ta sallame su kamar yanda momy ta buqata.
Sun hada kayan su mmoy bata kira kowa ba suka fito suka samu Tex’s sukayi gida
Sai sananu da zuwa masu gadi me masu dakuma jajanta mata..
Kan kace mi makwabta yan jaje sun cika gidan.
Abuja maman maryam Abinda yasa Na Aika kiranki shine dan Allah ga kaya nan kuje yau ba,a karatu Amar ya kama maki Ku gyara ma Inna Narim gidan ta da d’akin ta cinda ba gani take ba balle ta gyara to shikenan hajiya bakomai .
Da sallama suka shiga gidan Narim sai kuka take Inna NATA faman jijigata ko madara da tabata kin sha tayi Amar da gudu yai wajan Inna yace Inna kawo ta lafiya take kuka me Aikai mata Inna ba ai mata komai ba rugima Ce kaga ko madara bats shaba to Inna kawo ta mugani Amar INA zaka iya da Wannan rugima tata .
Inna kawo dai injaraba ingani
Maman maryam tace” Inna bashi ki gani kin San yaro ko tayi shuru kin San yaran nan idan suka birkice maka sai kaji kamar ka yardda nifa ranan da maryma ta birkice man tana ta kuka nima data gaba ne nai ta kukan Inna tace ” mmn maryam da tare kuke ni Aikoji ban Yi ba Fatima na kuka Nima Ai gab naka da kukan.
Amar Anshi kagani ko tayi shuru
An sarta, ya,Yi jiki na mashi rawa domin ya qagara Inna tabashi ita kujera Yar tsuguno yazauna tare da yimata wasa madara ya bats tako kama tana,sha
Dai da taqoshi sannan tabar Amsa harda turo sauran tacikin bakinta da harce maman maryam to kingani gashi tayi shuru kuma tasha madara ta qoshi .
Inna tace” ai naji maman maryam race”
Kayane hajiya ta bado race Nazo na gyara making dad’in ki Ai kinji Anata Aje kaya, ko Inna tace naji da shirin magana name once minene. Aketa Ajewa to kayane inji maman maryam .
Inna tace kai hajiya da da wait niya take na code Allah yasaka mata da Alkairi .Ameen maman maryam tace. Indai hajiya Ce sai kingaji domin ita hannunta sama yake kowa haka take mashi India yana buqatar tai mako to data tai maka.mashi iya qarfinta ..to Allah shi biyata Ai haka tafi.