GAMO DA KATAR Complete Hausa Novel

Bayan ta fesa sai tace da matar kawo Abin sadaka Naira Dari zaki kawo matar jikin ta na rawa ta kance zananta ta bada naira Dari said Narim tace mata Ajenan kasa idanun Narim sun cika da hawaye .
Bayan ta Aje darin sai Narim taja cabzinta ta fara salati ga Annabi tunda ta fara salatin take gyatsa kamar wadda taci Abinci ta qoshi sai gyatsa take kuma ba ta FASA salatin ba sai da ta gama yima Annabi salati sannan ta Dora da falaqi da Nasi .
Zuwa can sai sukaji wata murya wadda bata Narim ba ta masu sallama kuma muryar ta maccece Cikin tsoro tsoro suka Amsa Sallamar . sai sukaji wannan muryar wadda ba ta Narim ba tace masu ni sunana maryam Aman Anti ceman Yar Miro .
Ta Dora da cewa Inna barka dawar haka Min sameku lafiya Inna tace lafiya lau Yar Miro to masha Allahu cewar ita Yar Miro ta sake cewa maman maryam barka da zuwa At a qaice dai Duke kan yan dakin sai da ta gaisa da su Amar sai zare ido Ake da man. Ga naMiji da tsoro kamar farar kura????????
Kar maryam ko taji labari cikin ta sai katsawa yake
Yar Miro ta dubi maman Umar tace maman Umar danki Umar yananan lafiya lau cikin qoshin lafiya
Sai dai ba kusa yake ba kuma ba hannun muta ne yake ba yana hannun Iska ma’ana iskokai suka tai da shi Aman ba wai dam su cuta mashi ba dan dai su tsaira tar’dashi daga Uqubar Matar ubanshi domin tana cuta mashi idan uban shi. Bai nan sai tai ta gana mashi Azaba yawan Azabtar da shi da take yasa junnu shigar shi saboda tausan shi da suke da farko dai da said junnu suka sa shi yin yawo bai zama gidan balle har ta cuta mashi sai su sa shi yawon gari ba shi nan bashi nan sai dare Yayi sannan yazo ya kwanta Uban shi na San shi so sai sai kuma ta shiga tsakanin shi da Uban shi sai Uban ya kama shi yai ta bugu ba tare da haqqin shi ba wannan wahala da yaro kesha yasa wata rana da daddare ya kwanta barci jinni ya dadda6a shi ya ta shi daga barccin da yake sannan suka sashi fita cikin wannan dare suka tai da shi to yanzu dai yaron ko na wajan su. Kuma yana cikin qoshin lafiya
*Nan zan tsaya maku sai naji kuman comments din kware na cigaba*
*More comments more typing*
Ammyn khairat ce????????
*GAMO DA KATAR*
(Makahi)
*NA*
Yar mutan jibiya
*Ammyn khairat*
*LABARI MAI TA6A ZUCIYA!!!*
(¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя’s αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*PAGE1️⃣8️⃣*
____________????Yar Miro taci gaba da cewa Aya’zu maganar da nake maki dan’ki na hannu’nsu cikin qoshin lafiya,
Maman Umar ta nisa tace naji jawaban’ki Yar Miro to yan’zu ya za’ai Yar Miro tace wannan’kuma daga gareki ne ke zaki fad’i yanda za’ai .
Mman Umar tace”nidai buqatata Dana ya dawo hannuna danki zai dawo Aman yanzu zan maki aiki kibani dukiya sai nai maki aikin da danki zai dawo to shikenan Yar Miro nawa zan bada Yar Miro tace” dubu biyar zaki bada nan da sati daya yaro’ki zai dawo
Mmn maryam tace. Haba yata kinsan sunan yata gareki Adai duba wannan Al’amari A gani ki dai Raga mata dan Allah yar Miro ta bushe da dariya to shikenan cinda farko ne ta bada dubu biyu Abinda yasa Aiki ne babba Ai da ko kyauta sai ai mata yar Miro tayi miqa tace” kai ni na gaji tafiya zanyi kuma ga lokacin sallah Yayi sauka zanyi dan Fatima ta samu yin sallah da wuri nima insamu inyi tawa.
Ku sallame ni koko intafi sai wani lokaci Ah’ah yar Miro Yi haquri cewar maman maryam tace to ke maman Umar inkinzo da kud’in kibata maman Umar tace to ta kwance zananta ta fito kud” tabata daman suke nan dubin biyu yar Miro ta Amsa ta Aje kan dardumar da take zaune tayi masu sai Anjima ..
Narim tace gaba da gyatsa tare da miqa da kuma salatin Annabi dauke Abakin ta zuwa can sai ta dawo dai dai tana ta fiki fiki da ido tana kallan’su daya bayan daya suma sun zuba mata ido sukace mata sannu Narim Amar ya matso kusa da ita ya kama hannuta yana murzawa yana kuma yimata sannu yauwa ta Amsa masu maman maryam ta gaya mata duk Abinda ya faru da kuma yanda sukayi da yar Miro jinjina kai Narim tayi bata Ce komai ba domin Abun ya wuce tunaninta
San’nan ta koma tunani Abinda ya faru A lokacin da take cema maman Umar ita babu wani tai makon da zan iya Yi maki sai dai in tayaki da Adu,a ..
Inbaku mantaba maman Umar sai tace dan Allah ki tai maka man kwana ukku kenan INA mafalkin Akan in zo wajanki zaki tai maka man Alokacin sai Narim tayi shuru bata Ce komai ba
To A lokacin cikin kunnuwanta takeji maganar Alhji malam yana sanar da ita da ta ta shi ta dauko dar’duma da cabzi da turare shi ya sanar da ita duk Abinda tayi har Yar Miro ta hau kanta.
Wanan kenan
Godiya su mama maryam sukai mata suka tafi maryam ma tabi bayan su tana cema kawartata bara tayo sallah ta. Dawo. Ya rage daga ita sai Amar da Inna Amar sai kallonta yake da kuma tunani wannan Al’amari dake shin kama Narim shi tana tausaya mata Aganin shi Narim tayi qaranta da daukar wannan BABBAN Al’amari duka duka yanzu take cikin Shekara ta sha hudu
Shima sallam yai mata yace bara yaje yayi sallah da kai ta Amsa mashi domin duk jikinta ciwo yake kamar Ambata kashi ga harshanta da yai mata nauyi
Ita kanta Inna har yazuwa wannan lokacin bata Ce qala ba
Inna ta ta shi itama dan yin sallah gani Inna ta ta shi Narim ta kama ta ta kai toilet din cikin d’akin su domin yin sallah tare. Suka shi ga buta biyu Ce cike da ruwa ta dauko daya taba Inna gani Inna. Ba gani take ba ta juya bayan ta tayi fitsarin ta tayi tsarki sannan ta Dora da Alwallah ..
Tare. Suka fito ta shin fida masu Sallaya suka tada sallah
Bayan kamar mintina talatin Amar ya dawo gidan dauke da kulolin Abinci shima malam hardo An kai mashi Nashi Rumfar da yake zama dan yanzu in yafita da safe sai dare yake dawowa
Bayan sunci Abinci inda Amar yazuba masu shida Narim sunci Inna nacin nata koda Narim ta qosahi Inna bata gama cin nata ba Narim taje tana bata Abaki
Amar na jinjina soyayyar Narim. Da Inna suna kula da junan su sosai duk da Inna bata gani Hakan bai hana ta ba Yar tata kulawa ba soyayyar su ta uwar da yar ta na matuqar birge shi sai da Inna tace ta qoshi sannan Narim ta rabu da ita
Yau an wayi Gari Narim ba lafiya tunda Abinnan ya faru Narim tarasa lafiya to yau ciwon yau yafi na kullum batacin komai sai Ruwa bata magana ba Um ba umum
Kanci take sai In lokacin Sallah Yayi Inna ta kama ta ta kaita yai Alwalla tayi sallah ita ma daga zaune batada Aiki sai kwanci hankalin Inna dana Amar dana Ammy wato Ammyn Amar duk hankalin su Atashe yake kulum Ammy sai tazo duba Narim sai dare take komawa gida haka maman maryam da ita kanta maryam din kulum gidan su cike yake da yan dubiya domin Narim ba dai tarin masoya ba
Inkaga Narim. Sai ka tausaya mata domin tana Jinjiki duk ta rame ta qare kamar kud’in guzuri
Amar yayi Yayi ya kai ta hospital Aman Narim din taqi kuma tahana Akira likita kodan ya dubata dayake magana ke batai Aman tanajin komai
Maganar gaskiya Narim na jinjiki sosai dan in dare yayi basu barcci kwana suke kanta Amar ya dawo gidan da kwana saboda dare. Ga halin ciwon Narim. Cinda su inna ba ganin suke ba dolle sai da tai makon mai ido