HAUSA NOVEL

GAMO DA KATAR Complete Hausa Novel

 

Kusan likitocin Sun shade Awanni kusan Bihar Karin sufito

Dan qarfe 6 suka fara yimashi aiki sai wajan goman dare suka fito

To Aiki dai Anyi Aiki lafiya sai Neman dace da nasara Akan Allah yatashi kafadun shi

Yana kwance sanye da bulolin kaya da oxygen A hancin shi domin numfashi ga computer nan tana nata Aikin kwance yake kamar matacce jikin nan mashi Yayi sharda shi

Ta taga Duke leqan shi domin ba’a basu damar Shiga inda yake ba momy da Narima sai kuka suke gani suke kamar Nurem Ba zai ta Shiba mutuwa zashi

 

Hhhhhh to nima dai haka nake gani ????????????

 

 

 

*more comments more typing*

Ammyn khairat ce????

*GAMO DA KATAR*

(yar makahi)

*Na*

Yar mutan jibiya
*AMMYN KHAIRAT*

*LABARI MAI TA6A ZUCIYA*

(¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)

 

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя’s αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*PAGE1️⃣9️⃣*

 

______________????Abubuwa sun taru’suma Amar yawa ga ciwon Narim ga shira’shiran ta tafiyar’shi Malaysia Abubuwa duk sun taru sun run’ca6e mashi mahaifin’shi ya sanar dashi cewa komai na tafiyar’shi Malaysia ya kammala NEXT to weake zai zai tafi .

Shi kuma ba zai iya tafiya ya bar masoyiyar’shi cikin wannan hali na Rashin lafiya ba, sai dai ya fasa ta,fiyar har sai taji sauqi dan ko ya tafi bai’da kwanciyar’hankali dan ba karatun zai yiba tunanita zai tayi da kuma halin da yabar’ta Aciki.

Gashi kwanan’nan Abubuwa sai qara ruki’cewa suke in dare yayi basu barci ko kadan dan sai dare yayi dare za’suyi ta jin wasu bak’in Al’amura saman shigifar su kokuma A tsakar gidan’su ji’suke tip tip tip Ana fad’owa saman kwanan gidan ko kuma tsakar gidan wani lokacin kuma gud’a za’suyi taji kamar ta fasa kunnuwan su su dukan su A tsro’race suke dan yanzu har ta kai suna zulumin dare ya’yi har ta malam hard’o yan’zu wannan lamari na daga mashi hankali .

Inna bata’da Aiki sai kuka gashi malam Alhji shuru kamar Anyi ruwa an dauke tunda Narim ta kwanta ciwo rabansu da shi kulum cikin da kon zuwan’shi suke Aman shuru.

Amar ya gama shirin’shi na zuwa gidan su Narim Aman tsoro ya hana’shi tafiya saboda jiya da dare. Bayan sugama jin rugugi da qara wadda ta tsorata su matuqa .fitsari ya kama shi ya tashi kenan zai shiga Toilet Aka’ce da shi koma ka kwanta dan duk ka tashi sai dai wani ba kai ba taya muna sauka ga waje kace zaka ta shi Inna da malam duk sunaji Abinda ke faruwa domin yanzu saboda tsoro d’aki daya suka dawo da kwana .

Koma’wa yayi ya kwanta jiki na tai mashi rawa ita kanta Inna tanaji Fitsarin jin Abinda Aka cema Amar yasata yin likimo.

Malam har’do sai Adu,a yake tare da fadin Allahumma Azirini fimasibatib

Ku gyara man Adu,ar nan idan ba dai dai take ba.

Acewa malam wannan masifa ce A she duk yanda Aljani ya kai ga sonka sai ya cuta ma

Allah ka karemu daga sharrin jinni Ameen

Ammyn ta kalli dan”nata da tun dazun yake zaune ya’yi shuru ya’yi tagume????

Ta gyara muryarta tace Amar yau baka zuwa wajan diyar’tawa naga tun’dazun kashirya gashi har”10 da rabi Aman baka tafi ba koka gaji da jinyarta ta kasan jinya A kwai cin rai cinda ba sani ranar waraka mutum ya’yi ba?”

A jiyar zuciya Amar ya’yi sannan yace”Ammy koda Narim za tai shekarar Annabi Nuhu bata lafiya bazan ta6a gajiya da jinyar taba balle ma kulum INA mata fatan ta’shi ina mata Adu’a kamsu salawati Allah ya bata lafiya Allah ya ta shi kafadunta

Ameen Ammy tace sannan Amar yaci gaba da cewa wallahi Ammy laluran nan ta Narim na da muna shin baza a rabata da Aljannun nan ba ta futa yarinya qarama bata isa daukar wannan BABBAN lamari ba

Narasa ya zanyi narasa wacce hanya zanbi na tai maki Narim na rabata da Aljannunan ..Ammy na dan Allah ki tai make ni yazanyi kibani shawara ..

Ammy ta nisa sannan tace hummm … Amar kenan yaro dai yaro ne Narim. Tun tana jaririya take dauke da mutannan b’oyan ta har’yazuwa yan’zu rabata dasu baqaramin ta shin hankali bane bama zai ta6a yuyuwa rabata dasu cikin sauqi ba shawara da zan baka A matsayina na uwa itace Adu,a Adu,a kawai za kai tai mata na Allah ya bata lafiya domin sai sun’gama muqurqusar’ta sannan su sake ta to shikenan Ammy na na gode da shawaraki Aman cinda har sun rabu da ita to sai nayi sanadiyar rabata da su ko tawanne hali ai bayan wuya sai dad’i humm

Ammy tace to shikenan ni dai ban baka shawara ba Aman kai Ba yaro bane ta shi kaje dare keyi Allah ya shige man gaba Ammen “” yace yai mata sai da safe ya fito zuwa gidan su Narim.

Tunda yasa qafar shi ya fito daga gidan su sai ya runqajin kamar Anabin shi Abaya tafiya yake Aman ji yake ana take mashi sau kuma ya juya bai ga kowa ba dan haka tsoro ya kama shi ya Arta Aguje kuma yaji Ambiyo shi da gudu gudu yake Anbin shi da gudu Adu,a yake sonyi Amman ya kasa kafin ya isa gidan cikin shi ya motsa gidan su Narim kusane da gidan su Aman sai yaga kamar an gara’masi nisan gidan da ya samu ya isa gidan da man shike rufe gidan ya ja qeure zai rufe gidan qeuran gidan ya cije yaqi jawuwa duk Atsorace yake .

Sai zan’zana yake saboda cikin shi dake ciwo Alamar zawo zai sauka fadi yake wa’innahi mi’sulaimanu

Fad’i yake wallahi ni da wasa nake INA ai’ni ban isa na rabata da kuba Atare naganta daku wallahi na rantse da Allah da wasa nake ya jawo qofar yaji ta tafi ya rufe gidan yai ciki da gudu toilet ya yi direct.

….sai da ya’saki iskan shi ya samu ya fito kokafin ya zauna cikin shi sai’ya sake juyawa ya koma da gudu ya hau Masai ba wai zawo bane yake iskane kawai ya fitarwa da qarfi da qarfi ji kake fuuuuuuuuo fututututututu fiiiiiiiiiiiiiy

Sai ya jima ya fito kafin ya samu ya zauna sai yaji kamar zawo zai kubce mashi sai kuma ya kwasa ya koma ,

Inna da barci ya dauketa dan ita ba tasa da zuwan Amar ba har gara malam dake sallah ya ga shigar”shi toilet.

Inna ta falka kenan zata juya kwanci taji Amar na sakin iska da qarfi fuuuuuuuuo”tututututut’fuuuuu0 Ai da sauri ta koma ta lafe tana fad’in to’fa kuma minenene wannan daran ya’yi na Ahanamu kwana Kai wannan masifa dami tai’kama a cikin ranta take fad’in haka ita A tunanita duk Aljannune bata’san Amar ne ba….hhhh inna kin ban dariya.

To dai Amar An ji jiki haka ya kwana ya’yi fitar da iska da kuma barci ya dauke shi suyi ta bashi tsoro yai taqara bawan Allah bayi barci ba

.suna mashi gargadi cikin dan barci da kesatar shi sunce da shi madamar bai bar qudurun shi ba to zasu dawo kan shi su runqa hana shi barci suna tsoratar’da shi …

To ya’yin da dare keyi Anaha na su Inna barci ita kuma Narim a lokacin suke ta fiya da ita cikin mafalki suke tafiya da ita cikin dokar daji daji ne qurgummin shi daji ne Wanda ba komai cikin shi sai gan’yanyaki da namun daji da nau’in halitu kala kala to Ahaka za’suyita janta suna kutsawa da ita suna nuna mata nau’in itatuwa kala kala icce kaza yana magani kaza wannan magani ciwo kaza ne …

To haka kulum dare suke tafiya da Narim daji suna da yawa masu tafiya da ita ba mutum guda bane in yau wannan ya tai da ita gobe wani zai tai da ita duk kan’su kowa da irin nau’in magani shin.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button