HAUSA NOVEL

GAMO DA KATAR Complete Hausa Novel

Yanzu ko Amar ya shafa ma kanshi lafiya ya zubama sarautar Allah ido ga hannuwan Narim sai a wayi gari da safi duk taji ciwo da su wani lokaci sai yasa Al’lura ya cire qayoyi da suka soke mata hannu har takai ta kawo yanzu hannuwan nata sa6a sukeyi ..

Alhmdll kwana biyu yan’zu suna dan samun barci domin an’d’an rage tsoratar’dasu.

Kuma cikin wannan time d’inne Narim tayi mafalkin Alhaji malam yazo mata tana kwance yai’mata sallama yace”Fatima Narim tashi zan gwada maki Wani Abu A mafalkin Narim ta tashi su biyu Alhaji’malam shida wani duk kan’su suna sanye da farin tufafi da farin Rawani A kansu da doguwar chafzaha sunaja ,

Bayan Narim ta ta shi sai Alhji’malam ya Amso wata kwarya dake hannun Wanda suke tare da shi dugo ki’gani yace”Narim “Narim ta leqa kanta cikin kwarya yace da ita mekika gani A ciki Narim tace wannan ai nono ne gaskiya ne nono mai’kyau marar’hadi .

Sannan yace da ita to natsu kiga mi’zai’faru Narim tace” duk ta mai’da hankalinta ga malam Alhaji Adu’o’i ne ya runk’a tofawa a cikin nono ya jima yana tofin inda nono yai’ta za6al’6aka kamar talge zuwa wani time nono ya daskare kamar tuwo Narim dai na kallon ikon Allah sai malam Alhaji yace da wanda suke tare meqo’man kwaryar’nan sai ya bashi wata kwarya daban sai ya kife nono n ga gudar’kwarya yafito kamar mal’malar’ruwo sai ya aje nono qasar sannan yace”da Narim natsu kiga mi’zai faru Narim race*mintuna kad’an sai nono’nan’nan ya kama da wuta sai’da ya cinye sannan Alhaji malam yace”da Narim kinga Abinda ya faruko tace” ei mekika fahimta yace da ita Narim tace malam ni ban fahim’ci komai ba Alhaji malam ya’yi murmushi yace Ai bazaki fahimta ba sai Amfahimtar dake nan minene ya nuna mata ganshi wani qaton farin zakara ne ???? Narim tace zakara ne wannan Malam ..

Alhaji malam yace to saurareni kiji kinga Abinnan da yafu to maganine BABBAN magani mai’inganici Aljani kowanne irine duk taurin kan’shi Wanda ya garari Bil’Adama anyi magani yaqi fita to idan kikayi mashi wannan Adu,ar duk taurin kan’shi sai yafi dan qonewa zaiyi..

Duk Wanda yazo maki da matsala ta bak’in Aljani to zaki sa’shi ya kawo maki nono mai’kyau marar’hadi to sai kiyi mashi’wadannan Adu’o’in da kikaji nayi kinayi kina tofawa cikin nono da kin gama sai ki bashi ya tai ya runk’a sha kwana ukku zuwa kwana ba’kwai to da yar’dar Allah sai ya rabu da matsalar Bak’in Aljani .

Dan yanda kikaga nayi Adu,a nono na za6al’6aka to haka jikin bak’in Aljani zai ‘yi qashe ya kama da wuta ya qone babu’shi sai dai Labarin shi .

Wannan kuma farin zakara dakika gani to shine ladar aikin ki duk wanda ki’kai ma aiki irin wannan to zai’baki farin zakara in’yaso ki yanka kick in’kinso kiyi sadaka da shi ba tare da kinyan kashi ba kokuma kiyanka kiyi sadaka da naman kokuma inkina so kibar Abinki ki kiwata shi ni Aikina ba shirka A cikin ko bai’ nace A kawo maki farin zakara bane kiyanka saboda shirka ah Ah ba haka bane sadaka tace ta Aikin da kikayi ni bana shirka na kuma tsani mai’shirka .

Domin Allah subahanahu wata’ala ya hane mu dayin shirka kuma magani bamu keyi shikeyi mu iya karmu bada magani aman sauqi yana waja Allah domin shine mai’bada lafiya bamu’ba sai dai inzamu bada magani muna badawane da yaqini ..said Allah ya dubi zuciyarmu ta Alkairi sai Abinda mukayi ya tabbata Allah yasa mudace Wanda suke tare sai yanzu Yayi magana dan harda shi suna hada Baki wajan cewa “Ameen”

Sannan Alhaji malam ya dubi Abokin ta fiyar’shi yace da shi malam bani takarda’nan da chafzi shikuma yasa hannu cikin Aljihun rigar’shi ya fiddo wata zuqeqiyar takarda da far in chafzi ya miqama Alhaji malam shikuma ya bude takardar Rubutune na Ajamin A cikinta Alhaji malam ya meqama Narim tasa hannu biyu ta Amsa sai yace da Narim wannan takarda ki ruqeta A hannunki yanzu zammaki bayani ta Alhaji malam ya cigaba da cewa duk wata cuta da Allah ya saukar da ita Akwai maganinta ta duk wani magani Akwai’shi rubuce A cikin takardar nan kuma dalilin kawoki daji dan kika magunguna Wanda da kanki inkin’ga daji zaki iya shiga ki diba kokuma inkinje kasuwa ki siyo kinga cinda kin San su baza abaki Wanda ba suba ne.. Dan ko Ambaki wadanda basu bane zaki Gane

Yanzu dai ita wannan takarda zam’maki bayaninata sannu Ahankali Alhaji malam ya cigaba da fadama Narim Abinda Me rubuce A cikin takarda mai ciwo kaza ga iron Abinda zaki mashi mai mada daka ga shi rubuce kaza zaki mashi mai ne man wani muqami ga Abinda zaki mashi wadda Aure ya gagara Ga Abinda zaki mata dan kasuwa ga Abinda zaki mashi mai rariyar hannu ga Abinda zaki mashi ..komai sai dai yai’mata bayani shi sanan yace dalilin Baki wanan ni ba mazauni bane wani lokaci zaki kirani kijini shuru baninan nayi nasa aman cinda ga wannan sai Aiwatar da komai sanan wanan chazbaha da na Baki itace saki runqaja kinama Annabi salati da kuma falak’a da nasi in zaki kirani sanan kisamu Al’qur’ani izab sittin ki ajeman tare da turare black oud ban San hayani duk Wanda yazo wajanki dan nai mashi aiki ki gaya mashi ban son hayaniya nafiso mutum ya natsu yai’man bayani Abinda ke tafe da shi sanan kafin ki’kirani ki tabbatar kinada tsarki da Alwalah kuma kishafa turare so sai sannan ki bude man tsakiyar Al’Qur’ani domin kafin nayi magana sai nayi karatu .

Iran kuma duk kikayi wadan’nan A bubuwan da nasaki kikaji shuru to banina sai ke kiyi Abinda yaka mata cinda tashi Arubuce da fatan Fatima ta fahima Narim ta daga kai tace’ei malam na fahimta na gode malam ya shafa kanta yace bakomi yata ba kuma godiya tsakaninmu haka Allah ya tsara maki Rayuwarki .

Domin mukanmu bayin mu bane yin Allah ne run ranar gini ranar Zane qaddaraki Ce haka ki Amsheta A hanunu biyu kima yima Allah godiya in zan’tafi sai kuma wani lokaci Allah ya tai’maka Allah ya shige mana Gaba ki gai’she man da Inna da malam banina INA Umara Abubuwa da da ma sun faru daku To Aman yanzu komai ya wuce kiyi haquri Abokan’aikin kine dolle da man sai sun ta6aki .ki cema Amar da Ammyn shi muna matuqar godiya Allah ya saka masu da Mafificin Alkairi domin sunyi Matuqar qoqari dolle Ai masu godiya A kuma jin’jina masu da Amar ya shirya ta tafi Malaysia wajan karatu domin Akwai nasara so sai Atare da shi Assala’mu alaikum .

Alhaji malam ya 6ace mata

Lokacin da Narim ta falka daga bacci anata kiraye kirayen sallar Asuba dan haka da kan’ta taji ta tashi zaune tayi tana kallon inda take kwance takarda da chanfzin da Alhaji malam ya bata gasunan gefan ta . su Inna sai kwana suke harda munshari ai dolle su Inna anada qara’in bacci

Dubanta ta kai kan Amar dake kwance kan doguwar kujera yanda yake kwance da kagani kasan A takure yake malam ma kan kujera yake kwance hannun shi ruqe da chazbi da Alama yana lazumi barci ya dauke shi..

Inna ko ba’a magana ga sandarta nan kisa da ita.

Narim ta shi tayi da kanta duk jinta take sawai batada qarfi da kuzari toilet ta nufa ruwa ta had’a tai’wanka tare d’oro Alwalah kai tsaye wajan kayanta ta nufa doguwar Riga tasa ta shafa turare sannan tazo ta shinfid’a sallayya ta tada sallahr nafila da ta ida sai ta ta shin dan Ta tada malam hardo ya tai masallaci dan shine ilmain masallacin unguwar’su kuma taga Alamun zashi makara

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button