HAUSA NOVEL

GAMO DA KATAR Complete Hausa Novel

Narim ta sake yain meqa zuwa can wani ya hau cikin muryar kutare ya Yi masu sallama sanan Hannuwan Narim suka juye da bakin ta suka koma na kutare

Bayan sun gai’sa yace da su shi sunan shi Abba kuma shi yana bada maganin da ya shafi quraje masu ruwa da k’ai’k’ai masu mugun yauki wadan da ke futuwa cha6a’cha6a a jiki wadan da Ake cema Abba kokuma Urban da waki ko dan sabara ko kuma daji duk cikin muryar kutare yake masu jawabi yace Mutane da dama suna mashi ciwo suna daban da ban kamar yanda na fada maku Aman Ai’nafin ciwo Abba ne sunana shi. Duk mai’fama da matsalar yazo za’abashi maganai.

Sannan yace idan Fatima ta ta shi ta sai mashi kayan Aikin shi Hular kaba da jikar buhu irin wadda zai ruqa ra tayawa Akafad’a sai kalami na roba rufafi farare sai fararan kaya Riga da wando rigar Yar shara ..
Kai masu sallam ya tafi zuwa can sai ga muryar macce bayan sun gaisa tace dasu sunanat a barahaza acema Narim ta sai mata Zane fari mai saqa itama tana bada maganine.

Bayan ta tafi zuwa can narim ta juye ta koma wata masaka kamar mai cutar Inna baki ya juye komai na halitatta ya chanza bakin ta da ya juye ya karkace sai meyo ke zuba tayi sallama cikin wata rin murya wadda ta haddasama duk wani Wanda ke zaune wajan tsorata wasun su kamar zasu guru dan tsoro tace dasu koban fadi sunana ba da ganin yanayina zaku iya ganeni Sunana Inna mai shanye sannan jikin bil Adma ya dawo haka kamar yanda nake duk mai fama da irin wannan matsala ta shanyewar’6aran jiki to yazo aba shi magani .

A cema Narim ta ta nadar Mani baqin Zane da turmin Atamfa sai Anji man’ku.

Kowa ya tsorata da yanayin Inna sun qagara ta tafi Allah karabamu da cutar Inna Ameen.

Zuwa dan Wani lokacin sukaji wata murya ta macce ta kwa da masu sallama tana yarfa hannuwa tace sassannunku da zuwa nice Yar Miro Yar Miro masha sugar idan kana so kaji Labari na sheka Ashin to kabani sugar nasha nikuma nai’ta suburburo maka can Ce to Ammy ki dai’cema Amar kafin ya tai Malaysia ya sai buhun sugar ya Ajema wallahi ko na hana karatun .

Sannan ita kuma Narim ta sai man turare mai dan karan qamshi da kayan kwalliya hudo mai Kyau da eye shadow

Gaga badaya dariya Akayi sukace keko Yar miro mi zaki’yi da kayan kwalliya tace mizanyin dasu lallaima. Tana magana tana yarfa hannuwa tare da fari da ido tace kwalliya zanyi niba qazama bace kamarku dan in ragada kwalliya tanake saboda samarina samari kuma ei kai na gaji tafiya zani mai dai matsala yazo za’ai mashi Aki aman nifa San kudi gareni inni zanyi Aiki sao Anbani dukiya mai’yawa dan ni harda kayan mata nake badawa Wanda zaku kwana kuna Aiki kai da da sugar da na tsaya kun sha labari Ku gai’da gida An’gode .

Yar Miro tayi gaba ba qarimin birgesu Yar miro tayi ba domin yAR miro Akwi bar’kwanci gareta.

Zuwa can sukaji wata irin tsuwa kamar tsun’tsu wasun su kuma sunyi tunanin qara wayace yana tsuwar shi wadda haka shi yake maganar’shi da zasu natsu da sunyi mi yake fada zuwa can sukaji shuru ya tafi sai Yar miro ta dawo tace na tafi na dawo Ba Abin kunya bane

Kun’qi natsuwa kuji miyake fada shi haka maganar shi take sai ka natsu make fahimta shi sunani shi dan Inna Abokin Narim tun na jaririya tare da ita yana mata wasa da tafara girma ya rinqa rikida A qaramin maciji tana wasa da shi.

Kayan Aikin shi Ammy Shine zummuwa asiya Shi ma A aje mashi .

Muna da yawa Aman sauran sunyi nisa sai wani lokacin kunji su Yanzu sqi Gimbiya faima ita kuma diyar sarki Aljannu Ce. To baza ta zoba domin bata zama a qasa. Sai kan kujera shiyasa ba zata zoba Aman duk tanajin Abinda ke faruwa akwi. Mulki da izza A tattare da ita dan ba ta cika. Magana ba. Kai in taso kuyi ta magana tana jinku bazata tan kaba muma haka muketa fama da ita .

Ni zan tafi zakuji qarin bayanin ta ga soja wata rana domin shi ke sonta

 

Zuwa wani lokacin Narim tayi kalma shada ta dawo dai dai jikinta sai ciwo yake mata sai sannu suke mata. Kwance tayi kan tabarma. Da dama sun tausayawa mata

Ammy tasa maman maryam duka taraba musu gumba kowa Aka basu. Ammy race to yanzu dai. Kowa yaji kuma idon shi ya Gane ma wanan shi dalilin taraku mai matsala sai yazo

Dan Allah. Mun gode da lokacinku da da kuka bamu Allah ya saka da Alkairi Allah ya maida kowa gidan shi lafia bayan haka Alhaji malam ya ba da magunguna suna cikin sabuwar tukunyar da suke kawo idan Yayi Sati za Arabashi ga Al’umma babba da yaro kowa yasha nan da sati daya ga mai buqa ta sai ya dawo ya Amsa sai Anjimanku kowa ya fara kama gaban shi cike da Al’ajabi gaskiya ne Aljani gaskiya ne Allah kasa mudace Ameen

 

 

 

More comments more typing

 

Ammyn khairta ????????????????????????????golden girl

*GAMO DA KATAR*
Yar makahi

*NA*

Yar mutan jibiy
*Ammyn khairat*

*LABARI MAI TA6A ZUCIYA*

(¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)

 

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя’s αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*PAGE2️⃣1️⃣*

__________????Bayan kowa ya watse yana fad’in Albarkacin bakin shi na mutanan boyen da suka sami Narim babu wadda tafi birgesu cikin Aljannu irin YAR MIRO.

Bayan sun watse Ammy tace da Inna to Inna yanzu dai Anyi Ma Narim girka sai muta yata Da Adu’a Allah ya tai’maka yabada ‘sa’a kuma zan’sa A’anso mata maganini Baki saboda tayi yarinya da yawa kowa da Abinda zai’ce game da ita ni zan tafi ke Narim ta shi ki koma d’aki ki kwan’ta ki huta Narim tace” Ammy na gode ta Yi daki Ammy ta bita da ido tana tausan Narim sosai Arayuwae ta bisa gado ta kwanta ta mimeqe saboda gaba daya ta gaji da yawa gashi dukkan illahinrin sassan jikin ta ciwo yake Ammy ta ta shi ta nufi dayan d’akin da Aka ware ma Narim Dan gudanar da aiki tukun yar da Alhaji malam yace”ya aje da sasaqen mugunguna gasu nan kala kala sai Ammy ta zuba ruwa sai da ta cika tukunyar da ruwa sannan ta rufe sai bayan sati daya maganin ya jiqa sai A rabawa Al’umma kowa yara da mayan sadaka,

Da tafito tayi ma Inna sai Anjima tayi gida .

Narim ta samu barci sai wajan Azahar Amar ya shigo dauke da kulolin Abinci rana ya isko tana kwana bakin gadon ya zauna sai bacci take cikin kwanciyar hankali Aman duk da haka kana gane bacci ne na gajiya duba da yanda tayi dai’ daya bisa gado ya wayar shi ya Ciro yai mata slfi????dai dai fuskar ta da gashin kanta ya zubo mata sai Abin ya birge shi dadda6ata yayi ta motsa tana Dan bude idanun’ta da sukayi mata nauyi da shi tayi karo ya dau wanka cikin qananun kaya blue din Wanda da farar riga kan shi ya sha gyara duk da ba suma gare’shi so sai ba aman ya mata gyara irin na samarin Zamani sai qamshi yake zubawa sake rufe idonta tayi sannan ta sake bude shi akan shi . .

Yace sannu masoyiya ta shi time din sallah na wucewa gashi kuma yunwa nakeji ya dafe ciki tare da fad’in wayyo Allah na ai da sauri ta ta shi zaune tana fad’in my Amar lafiya sai ya dago kan shi cikin wani irin salo yace wallahi uwar hanjina ta qulle dukan wasa ta kai mashi suna dariya tace” uwar”hanjin’nan Abata haquri har’inyi sallah .

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button