HAUSA NOVEL

GAMO DA KATAR Complete Hausa Novel

Tayi toilet sai kallon ta yake yanda yanzu girma ya fara kama’ta komai nata na budurci ya fiti more Abinda sukafi rinjayar’ta nonuwanta da hips dinta UWA uba mazauna domin koya tayi tafiya ko ta motsa jikin’ta sai sun juya haka take ga gashin kanta Wanda yanzu tsayin shi ya wuce misali Dan ya qara saukowa har wajan mazaunan ta gashi da santsi duk yanda A kai mashi sai ya war’ware Dan kwanaki har sai’da ta datse shi Wanda Ammy tai’,tai mata fada tace tayi butulci bai kamata Allah yai’maka bai’wa kalalata wani yanacan yana nai’ma bai samuba Ammy tace kar’nakomaji kar’nakoma gani kin datse gashinki to Narim tace ta kuma ba Ammy Haquri domin taga ranta ya Yi mugun 6aci.

Amar ya’yi Ajiyar zuciya yace tun yanzu kenan da shekarunta basu wuce shabiya ba aman ta ko INA ta hada komai komai yaji INA ga ta kai Ashin hummmm shiya SA kokadan bai’son nisa da Narim Dan kar wani yayi mashi shigar sauri Narim CE ta fito daga toilet ta shin fida sallaya ta ta da sallah kafin ta ida ya shiga kicin ya dauko filat da cop ya zuba masu Abincin da ya kawo jalab din shinkafa da taji naman kaji da kayan lambu sai qamshi take tun kafin Narim ta ida sallah taji cikin ta na murdawa saboda qamshi da ya cika mata hanci???? Amar najin ta sai da yayi dariya????

Ko sallayar bata nade ba ta nufo shi koda ta zauna shikuma ya dau spoon yanata sanqama’mata Abaki yana bata yana kallon ta ido cikin ido har ta kai dai Narim ta tsargu da kallon da yake mata ta kware da sauri yake mata sannu ya dauko ruwa ya bata tasa shi yazata zafin Abincine ya kware ta Dan haka ya koma bata da hannun shi idan ya dibi Abinci sai yasa bakin shi ya hura matashi sannan ya bata kuma duk da haka bai’dai na yimata wannan kallo ba Wanda bai’ta6a Yi mata irin shi ba ita ma Narim din hannuta tasa ta dibi Abinci tana bashi ya kuma bude bakin shi ya lamushe a haka su kai”ta ciyar da Kansu karshe da ya qoshi ya cije mata yatsa aiko tasaki qara yana yarfa hannu idanunta taf hawaye da man Narim ba dai shagwaba ba Inna duk tabatata da sangarta ba Abinda yafi birge Amar yafi sashi mushadi irin yaga tana shagwaba musamman ma yanzu da junnu suka sauka gare ta duk muryar ta ta chanza ta kuma kar ta yara mai dadin gaske.
Gani hawayen sunqi tsayawa wani na Koran wani yasa ya kamo hannu nata yasa cikin Bakin shi ya tsotsawa da fitowa yana hura mata iska yana mata sannu cinda tunda ta ta shi jinya ta tashi da rigamar gsky jawota yayi ya rungumeta yana lallashinta ta hanyar buga bayanta sunjima A haka sannan ta ta shi jin Inna ta shigo ta kamata ta zaunar da ita tace Inna sannu Inna tace yauwa Narim Allah yai’maki Albarka Narim tace Ameen Inna .

Abinci ta zuba ta bata taci ta qoshi ..

Sannan ta dawo wajan Amar tace”da shi my Amar tunda kashigo naga kana cikin damuwa gayamani mike faruwa kamar jira yake yace maganar tafiya tace Malaysia gobe shine kikaga dukk na damu Narim ban San tafiya na barki ban San yin nesa dake kokadan.
Jinake kamar nafasa tafiyar nan sabodake ban San wani hali zan Shiba idan Aka wayi gari ban ganki ba .Narim yazanyi yazanyi ina cikin damuwa…

Duk da itama ta damu so sai Dan gabanta sai faduwa yake ita kanta tasan rashin my Amar dinta kusa da ita babban ta shin hankaline Dan sai tafishi shiga damu fiye da tunanishi tun tashinta ta tashine ta ganta da Amar dinta mai’sonta mai’son gani farin cikin ta Wanda bai ‘da damuwa sai tata farin cikinta shine nashi bai’taba cuta mata ba dai’dai da rana guda suna matuqar San junan’suda kuma girmama juna bai’ta6a tafiya wadda take ta kwana ba kuma duk saboda ita Dan yasan cikin damuwa zai barta dai dai da yini guda sukayi basu haduba sai sunji Ajikin su Dan harji su basu lafiya .
Aman gashi yanzu An wayi gari zasuyi nesa da juna tafiya har ta tsawon shekaru biyar zuwa shidda .

Aman yazama dolle na qarfafa mashi gwiwa akan tafiyar shi domin ciganmu ne Dan Idan har yagano ban San tafiyarta shi to sai ya barta Dan ba tun yawo ake shirya tafiyar yana murjeta ba Idan kuma tayi haka tayi sankai .

Dan haka tayi Ajiyar zuciya tace kai haba my Amar kace gone jirginku zai’daga sai Malaysia Kai Ubanji Allah ya tai’maka Allah ya bada sa’a Allah yasa Aje asa’a ai karatu mai Amfani INA matuqar murna my Amar sai’,dai zanyi kewar ka wallahi Aman tafiya karatunka shi babban farin cikin na Ina Alfahi da da hakan tunda tafara zuba ya’yi ta gumi yana zuba mata ido duk da yasan Narim qarfin haline take Amaganganuta Dan dai ta kwanyar mashi da hankaline take haka Aman shi yadan ba haka bane domin yaga tarin da damuwa da fargaba a tare da ita shuru yayi yana jinta har ta gama maganganunta bai’ce komai ba da ta kai Aya yace ta ta shi ta SA hijabin ta zasu fita tasa su kai Inna salama suka fito gidansu suka nufa bayan sun gai’sa da Ammy yace ma Ammy sun tafi sai sun dawo Ammy tace to kar kujima Matar shi ya shiga suka dau hanya kuma har yanzu bai magana ba Narim duk ta damu sai tariyo maganganu da tafada mashi take taji Ko Akwai inda ayi kwaba sai taga babu wata magana ta Bacin rai A ciki
Kasuwa suka nufa ya gyara parking suka fito yace da ita kayan da mutantaniki ki sukace Asai masune za a siya daga haka bai’sake cewa komai ba ita bata Masan da za’a asai masu wasu kayaba duk Abinda Aljanun suka fadi A sai masu Ammy tayi ma shi Bayani komai sun hado masu turarika kuma ba’a magana sai buhu biyu na sugar na YAR Miro sai zummuwa ta Dan Inna

Daganan sukayi shagon shopping inda ya hado mata kaya nagani nafa kayan kwaliya ko ba’a magana turaruka kalolin Wanda take so wajan bara da pants suka nufa sai zabo bireziyoti yake da wanduna ita dai ido ne nata Dan tarasa bakin magana sai ma kunya da yake bata idan yana daga bireziya ko wando sai ta rufe Idon ta daga nan wajan shaqatawa suka nufa aka kawo masu Abinci da nasha

Yace da ita cikin daura fuska gobe jirgin qarfe takwas na safe zanbi zuwa Malaysia saboda haka Narim ke ba yarinya bace kisan Abinda kikeyi banda Tara samarin banza kuma inda so nazama samu ban son ki saurari ko wanne saurayi domin har’yanzu ke yarinya CE saboda haka kikiyaye kiji tsoron Allah a duk inda kike kisan Allah yana tare dake da da dayanzu ba daya bane yanzu kin fara girma kowanne na miji hankalin shi na wajanki Dan haka sai kinyi taka tsantsan kin kama kanki kinsa Allah A gaba sai Allah ya dafa maki Inna dai ba gani take ba kuma basan ita da Ammy sun Baki tarbiya yanda ya kamata Dan Allah kiriqe tarbiyar da suka Baki hannu bibiyu Wannan shine nasiha ta A gare ki Narim tunda yafara take mashi kuka saida ya kai aya yace”da ita to kuma minene Abin kuka nasihar kebaki so komai dago kanta tayi tana kuka tace ba kai bane kake fushi dani gashi kuma ban maka komai ba A’a ni ban fushi dake ganinayi ke Baki damu daniba nace zan tafi inata jimamin rabuwa dake kekuma sai murna kike zan tafi ban ta6a sanin na takura maki ba irin na yau.

Shiyasa ka sai kikaga na damu rungume shi tayi ni wallahi baka ta kuraman ba Indian tani bakin kayi zamanka ba kulum muna tare INA kollon ka to sai dai in son kayi karatu shiyasa Aman bakaji yanda zuciyata keman zugi da zafi ba .

Hummmm bawani ke kina so naje nai’karatu Aman ke kinqi naki karatun ni da kai badayaba my Amar aqalla inajin yare ya kai shidda daga cikiko harda na qasar kwaddi buwar jikina yana bani kamar inada Alaqa da yan qasar domin INA yawaita tunani qasar inajin yaruka dadama Wanda duk Alhaji malam ya koma masun shida qanan shi sannan ABU nagaba yafi Nana taman yaran kwaddi buwa kuma nima nafi son shi duk cikin yarika nafi jinshi Ajikina duk da dai malam yace ma kwaddi buwa qasace mai tarin yaruka kala kala Aman ya sanar dani wata rana zanje qasar sannan India zani da wannan yare Wanda ya koyaman zanyi magana ..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button