GAMO DA KATAR Complete Hausa Novel

To kaga Niko karatun mi zanyi bakin gwargwado India sani cinda ni nasan nafika sani wasu Abubwa a kwai yaran da nakeji kai bakaji shiyasa nake kaje kayi karatu ka koyi yaruka kala kala .
Amar yyi ajiyar zuciya domin yanzu lamarin Narim yabar bashi mamaki yace da ita to naji kuma zan dage sannan idan ya sayyadi yazo ki rinqa zuwa daukar karatu kuma Dan Allah kibar bashi tsoro saboda har yanzu tsoronki yake kulum gani yake kamar Alhaji malam zai isko shi Narim tayi dariya tace insha Allahu Amar yaciro wani kyakyawan zobe ya Samata yace zoben Alqawari ne kiman Alqawari bazaki kula kowaba har sai na dawo tace my Amar nayi Alqawari yace nagode daganan sukayi gida Ammy taga Maya sannan gaba dayansu sukayo gidan Inna Akajera ma Narim kayan Aikin ta.
Sun Raba dare suna hira Narim da Amar domin dai gidan su Amar ta kwana saboda ta fiyar safe da zai’yi ya bats wayar ya bude mata WhatsApp domin Idan ya tafi surunqa chart ta kuma jidadin hakan tayi murna sai wajan qarfe biyu suka rabu yayi d’akin shi ita kuma tayi kicin din Ammy ta fara aiki cikin daran ta soya mashi miya tai mashi dambun kaji da nanama da na kifi duk ta zubasu Inda ya kama ta sannan ta koma daki ta rubuta mashi zungureriyar wasiqa ..
Tun Asuba suka gashi bayan sunyi salloli Ita Da Ammy suka shiga kicin Dan hada Abin kari sannan taje tayi wanka ta shirya cikin doguwar Riga Marum tayi Kyau so sai Abinta tamkar balarabiya sai zuba qamshi take Ammy sai kallonta take dakin shi ta nufa yana toilet yana wanka ga kayan da zai sanan bakin gado sums suit ne marum kalar nata gefe guda kuma akwatinan da zashi da sune tai’maza ta bude Akwati guda tadamashi Abinda ta kawo mashi da wasiqar da tai’mashi.
Tana zaune ya fito ita kuma ta juya mashi baya murmushi yayi Narim na birge shi saboda kunyar ta sai da ya shirya tsaba tanajin fesa turaran shi yazo ta bayanta ya rungume ta yana shaqar qamshinta
Ta da ta yayi tsaye suka kalli junan su ta mirror sunyi Kyau Abin su wayar shi ya dauko sukayita zuba photo na sunyi Kyau soso A photona
Time na tafiya suka sauko parlour suka karya Wanda duk ba wani Abinci kirki suka ciba..
An dau kayan shi Ansa mota suka fito danyi mashi rakiya zuwa airport sai da yake ya qarayima su inna bankwana sai Adu’a suke mashi da fatan Alkairi Inna harda kukanta sabo kenan turken wawa daman shi Akewa kuka..
Airport sun isa Narim suna zaune kan kujeru kafin jirgin su ya tashi duk sun Shaga damuwa ita kanta Ammy da Alhji Bello daurewa kawai suke musamman Idan sun kalli su Amar sai suji duk badadi domin sun saba da juna koda Aka fara kirna fasinjoji Narim ta laqanqame Amar ta fashe da kuka shima idanunu shi jajir sai lallashin ta yake koda Aka kira sunan shi sake ruqe shi tayi GAM da qyal Ammyy ta kwaceta jikin shi shikuma tunda ya juya ya tafi bai wai’wayo suba yanaji Narim nakiran shi my Amar Aman ya qyalata domin kuka ne yake sai da jirgin su ya saga sarararin samaniya ya bace ma ganin su sannan suka juya gida suna mashi fatan Alkairi da fatan sauna lafiya.
Amyyn kharita
*GAMO DA KATAR*
Yar makahi
*NA*
Yar mutan jibiya
*Ammyn khairat*
*LABARI MAI TA6A ZUCIYA*
(¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя’s αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*P2️⃣3️⃣*
___________????Inna ta samu ta lalla6a Narem ta samu tayi shuru tana jiran malam ya shigo su tautauna Akan wannan matsala da ta kuno kai ” ita kuma Narem bacci ya dauke ta sai Azahar ta tashi tayi wanka tayi sallah sannan ta kunna wayar’ta message din Amar ne ya shigo har guda biya duk dai Akan tambayarta ko lafiya ta kashe waya ko kafin ta gama karanta massage din ya sake kiran’ta salam tayi mashi sai’,da yaja ajiyar zuciya har’tana jiyo shi sannan ya Amsa mata salamar domin shi kad’e yasan yanda yakejin zuciyar shi cikin sanyi murya yake mata magana Wanda ita kuma duk ta rud’e da tambayar’shi ko lafiya cewa take my Amar lafiya naji muryar’ka wani iri ko baka lafiya ‘numfashi yaja yace”da ita lafiya lau kawai’dai ina kewarki ne Ina kewar’gida .
Aman naga ke Baki kewata Narem Baki damu dani ba my Amar miyasa zakace haka Kai kanka kasan na damu dakai fiye da tunanika hummm kindamu dani kika kashe wayarki kuma kinsan zan nemeki .
Tunjiya nake nemanki ban samu ba kindami dani kika 6oye mani Abun Shekara da shekaru kina fama da shi kika 6oye man shine zakice kin damu dani
Ban’ta6a tunani haka daga gare’kiba Narem Aman ba komai Na gode kuka ta feshe mashi da shi tana bashi haqiri domin yanda takejin muryar’shi yana magana ba haka tasaba jin’shin domin daji Kasan ranshi 6ace yake Dan Aduniya bata San 6acin ran My Amar dinta kamar yanda shima yake gudun 6acin ranta bai’so ya ganta Ada’muwa kuma bai’son ganin kukanta ko kad’eb yanzu hankali’shi ya tashi duk ya rud’e.
Aiko cikin rudewa yace to kuma miye na kuka kin san’dai ban san kuka kinji yanda nakeji idan kina kuka cinda kince nayi haquri na haqura Aman”dai kar’asake yimani irin haka ..
Kuma inan dawo’wa kan wannan matsala taki domin ni hankalina bai kwanta da wannan mafalkin yaron dakike’yiba ?
Haba Dan Allah my Amar karka dawo katsaya kayi karatun’ka komai zai’wuce cikin Ranshi yace Narem kenan Dan bakisan yanda nakeji bane Dan tunda ya karanta letter ta ya kasa natsuwa da cikakken bacci Dan har’mafalki yake yarasata.
Sun juma suna hira sannan ta kai’ma Inna suka gai’sa ya kashe wayar’shi bayan sunci Abinci rana tana zaune tana yankan farce sai taji salamar Baki sun shigo su ukku sun gai’sa sukace wajan’ta sukazo tace to ta kai’su d’akin aikin ta suka zauna ita kuma ta shiga toilet tayi Alwalla ta fito kan darduma ta kuna tsintsiyar qamshi tare da fesa turare. Sannan ta zauna ta fesama kan’ta da jikin’ta ture sannan race l kubado sadaka sukace to nawane Abin sadakar Narem tace dasu Dari suka bada sannan ta jawo cazbi tafaraja tare da yima Annabi salati ..
Zuwacan Alhaji malam yayi masu salma suka Amsa suka gai’sa maganar shi cikin natsuwa da kwanciyar hankali …sannan yace dasu wake fama da matsalar zubar jajayen ruwa guda daga cikin matan tace wallahi nice malam kusan wata shidda kenan INA zubar dajin kuma naje Asibiti sun bani magani Aman har’yanzu dai shuru bai’dauke ba kulum cikin zubda shi bake malam yace’ai matsalar bata Asibiti bace matsalar shed’anu Aljannu’ci yace iskane kike tare da shi kuma acikin gidanku yake so yake ma ya rabaki da mijinki Baki mafalkin ruwa da jarire kokuma ana saduwa dake ketajin yawan bacin rai kiji mijin naki ya fita ranki yana Baki haushi Baki San kokad’en yace zai’sadu dake .
Matar ta gyara zama tace”wallahi malam duk Abinda kalisafo babu Wanda banji duk ina fama dasu …
Malam yace to baqin Aljanine Aman zan Baki Wasu Adu’oi da ayoyi kije kiyi insha Allahu za’a samu waraka da yardar Allah kuma Akwai hayaki da Fatim zata Baki kina turarawa sau ukk Arana zaki rabu da shi kuma kema sai kin yiye dawasu Abubuwan ki dai’na shigar banza da sauran su kiji kisa A rubuta maki suratu baqara ko Yi tofi kinasha kina shafe jikinki sai bakwai zaki idan kika karanta ta sai kitofa A ruwa sai kira sau ukku kina sha har na tsawon kwana ukku kiga tanada tsawo to ukku zaki rinqa raba duk kika yi sai kikasa ukku har tsawan sati guda hakama in rubuta maki za aiyi kikasa ukku shima ukku zaki kasa idan kika shanye asake yimaki har sai kinyi kwana bakwai..