GAMO DA KATAR Complete Hausa Novel

In kinga Ammy sai kirana take bari naje..
Inna ta Dade tana Al’ajabin jin mono Narem da girma har’haka yazama dolle A’Aure da yarinyar nan inji Inna to wazan Aura mata Inda ma Ammaru nanan sai Mu Aura matashi Dan gaskiya yanzu Narem ta girma ina ni Ina zama dabudurwa haka nono cike da gaba .. Ina Ma Ace Ina gani da idanuna na Aura da diya ta naga d’akin ta da mijinta Har’ma da jikokina Hummm Allah Alhmdll
Allah ka bayya nama Narem dan’ginta domin suyi mata Auran gata..Ameen haka Inna tai’ta zancan zuci..
Kanwar Ammy mai’suna khadeeja da yarta Amal..
Sun sauka lafiya sunci sun sha tunda khadeeja Momyn Amal taga Narem taji yarinyar ta shiga ran’ta so sai kuma tana yi mata kallon SANI Dan gani take kamar ta San ta kokuma mai’kama da itace ta ta6a gani taji dadi kuma da yanda taga Narem Najan Yar’ta Amal itama Amal din tasake da ita..
Kasa haquri tayi ta dubi yayar’ta Ammy tace” Ammyn Amar Inason diyar nan take sosai tai Mani gata da shiga rai Wallahi sai nake ga kamar’na Santa ko ko kama CE Ammy tace” to sai dai kama Dan Narem tunda take bata”ta6a Baron Abuja ba to wallahi nasan kamace “”Aman yarinyar ta Mani
Ammyy tace hakane Narem Akwai shiga rai ..gashi more Abinda yafi birgeni da ita natsuwar ta ga Ladabi da biyya tunda make bata ta6a 6ata man’rai’ba ina masifa sonta fiye da tunaninki Narem kenan diyar Inna da malam yarinya Yar makafi mai dauke da Abubuwan ban mamaki da Al’ajabi … Dan in da like ganinta tanada Aljannu a qalla sun kai goma …Aljani har’goma Ammyn Amar wallahi kuwa inji Ammy Mmn Amal tace tafdi lallai Al’ajabi Dan koya gareka ai sai kaji Ajikinka Allah sarki Ashe iya iyanta makafine Aman Ba yannan ..qasarbace ko?don naga bata yanayi da yannan qasar Ammy tace YAR qasace iyayanta fulanine na yola Allah sarki aman wallahi bata kama da fullani Wallahi nima mmoyn Amal haka nace Sam Narem bata kama da Fulani”Aman sai gashi fulanin Suka hai’feta .
Allah ya basu inji Momyn Amal haka dai sukaci gaba da tattaunawa da ganan kuma suka cigaba da hirasu ta zuminci ta yaushe gamo..
Ita kuma Narema taja Amal sukayi gidan su..
Said date ta mai’do ta sunjima suna fira gata bisani tai’ masu sai da safe sannan Ammy tace da ita zasuzo da safe Dan Aduba masu Amal to Allah ya kai’mu Ameen ta tafi gida ..
Bata Dade da kwantawaba Amar ya kirata suka sha firasu daga bisani sukayi. Sallama ta nufi gida ..
qarfe goma na safe Su Ammy sukayi sallama gidan su Narem bayan sun gai’sa da Inna sun Dan ta6a hira sannan suka nufi d’ikin da Narem ke aiki bayan ta ga batar da komai…
Alhaji malam ya hau yai’masu SLM suka gai’sa sannan yace da Ammy sannuki da qoqarari ya fama da Fatima Ammy tace Alhmdll ..Alhj malam yace to masha Allahu .Allah ya biya ya saka maki da mafificin Alkairi Ammy tace Ameen malam ba komai ai’yiwa kai’ne hakane Ammy ta bada nera Dari kudin sadaka sannan malam yace yarinyar na fama da ciwon faduwa ne Insha Allahu zata samu lafiya Akwai Adu’oi da zanbaku kuna mata sau ukku A rana to In Allah ya yarda za’a dace . yanzu Maryam zatazo da kwai magungunan da zata Baku da hayaqi sai kuje kujaraba Allah ya tai’make Mu suka Amsa da “Ameen”
Bayan mintina kad’an YAR Miro ta kwada masu sallama suka Amsa sannan YAR Miro tace da Ammy ta debo mata sugar Ammy ta ta shi ta debo mata suga ta kawo mata jikin YAR miro na rawa ta ciko hannu da sugar ta watsa Baki hard a rufe ido take Wanda ya zuba qasa shi kan’shi ba tabar’shi ba sai da tasa hannu ta Dan gwale Abin ta su dai’su Ammy na kallon ikon Allah YAR miro tace kuyi magana kunyi shuru Ammy tace ai bamuda tacewa YAR miro tayi dariya tace Alhaji malam ya Baku Ayar Allah ko sukace ei tace to bari na qulla maku sauran magungunan ta jawo wata kwarya kusa da ita wadda su Ammy basu San da ita ba magun’gunane cikinta ta qulla masu ta basu da hayaqi da nasha Dana wanka sannan tace to gasu kuba Narem dukiya dubu biyar zaku bata ..
Sannan ke Khadija kinda kishiya bara na Baki wani tai’mako Dan naga kin’shiga raina ita kuma kishiyarki tsaye take wajan budebudan magani Asiri Dan ta mallake miji ke kuma kina zaune Baki komai to hakan da kikayi ba qaramin birgeni kikayi ba da kika barwa Allah komai Dan haka kesan misulumi na kware ya kasance mai tauhidi da dogaro da Allah Akan komai kinga mata masu budar Asiri haushi suke bani.. Akwai wata mata Agadas ita kamar Narem muna mata Aiki to mafi yawan masu zuwa wajanta da na hau zakiji su Aikinsu na ai’ma kishiyar’suka ne kokuma A haukatata kosuce ai masu aikin da zata zama ba bakin komai take ga mijin ba kunjifa diyan banzan yanda suke cewa bakomai kuma sukema wannan kishin ba illa bindin mijin saboda bindi mata suta kai’kansu mahallaka ..nikuma haka zanta zuqa masu uwayen saifofi nasu inci banza bawani aikin da nake masu cinda ba Allah ne ga bansu ba gurunsu su cutar da Dan uwansu da yake sun sama Ransu Abin koya na basu magani sai kiji sakarkarin sun dawo suna godiya wai’magani yayi aiki kunji banzaye. Nifa indai ga sugar gabana tofa Akwai lafiri inasha ina zuba zance yauzu dai me khadeeja zan Baki magani Ammanfa kiji tsoron Allah idan magani yayi aiki banda cutar da Abokin zama da shikan’shi mai’gidan dan’dai kisamu yancin kanji mijinki ya rinqa ganini qimarki da darajarki shiya SA zan Baki to sai kiji tsoron Allah Adukan Abinda zakiyi Idan kuma naga kina kauce hanya nida kai’na zanje na 6ata harakar na6ata aikin dani ba’a hada kai’dani ayi cuta yar miro ta qara cika bakinta da sugar tace” garin martaba ne zan Baki Wanda Aka hada da zuciyar zakara har diyanki ki rinqa ba dan’kisamu zuciyar su ta qulla mata Dan kadan ta bata tace ukku zaki kasashi khadeeja ta Amsa tanata godiya YAR miro tace ba komai na dai gaya maki ki dai ji tsoron Allah insha Allahu YAR miro zankiyaye ..
Ammy tace to nima Maryam A bani yar miro ta bushe da dariya tace heheheee yoke mizaki da shi mijinki yana sonki komai yimaki yake so kike ki kashe shi sai dai na Baki na qarfin maza Dan naga mijinki yanada matsala bai’da isashiyar lafiyar bindi shi yasa kita jin haushin’shi shikuma yanayi bakin qoqarin shi bindi ne ke saurin kwanta wa kekuma gashi inba sau ukku yai’maki ba Baki gamsuwa ai yana ma qoqari Ta dai Ammy kunya duk ta kamata gaban kanwarta sai tonan silili YAR miro take mata to bara na Baki dake da shi kutasha kibashi naki kisha naki to Maryam na gode.ta tabasu .
Sannan tace kuma kicema danki wallahi ya mai’da hankalin shi ga karatu yabar tunani Narem yayi Abinda ya kai’shi zanfada mashi insha Allahu .to nizan tafi bako zanyi qara naje na shirya Karin yazo to mungode bayan tatafi sukayima Narem sannu suka fada mata duk yanda sukayi …bayan kwana biyu Alhamdll jikin Amal sauqi nasamuwa yanda ya kamata inda khadeeja tayi tunani ta kira kawaeta dake lagos ta sheda mata labarin Narem ko takawo dan’ta mai’fama da lalura tun yana Yaro gashi yanzu har’ya girma Aman ciwo yaqici yaqici cinyewa Dan. Haka ta shawarci Ammy akan magana ta ko takirata ta fada mata ta kawo danta Ammy tace ei in’kinaga ba matsala kina iya fada mata.to shikenan bara na kira wayarta naji ko sun dawo Dan bata qasar suna waje suka fidda yaron Dan jikin shi yayi tsanani..