GAMO DA KATAR Complete Hausa Novel

Bayan ta shiga gida ta fada bisa cinyar Inna tare da fadin Inna gabana ketafauwa wallahi kuma jiya nayi Mafalkin Nurem kuma jikinana bani na kusan haduwa da shi Inna tace to Allah yasa nima inaji ajikina zai’zo gareki …. Dan Allah inna kinaji ajikin inaji Narem inji inna kai aiko najo dadi Inna Albishirinki Inna tace goro Narem ta tashi zaunetana shafa idanun Inna tace jiya cikin bacci An nuna man magani da zan Baku kusha kushafama idanunku zaku warke Aman magani nesa yake Dan cikin dajine sosai suka tai’dani Aman zan duba cikin kasuwa wajan yan ganye naga ko nasamu duk da balallai bane nasamu a kasuwar Inna ta jawo Narem cikin murna da farin ciki ta rungumeta tana matsar kwallata tare da suburbudama Narem din zafafan adu’o’i Narem itama ta lafe jikin Inna tana share mata hawaye tunda take bata ta6a ganin Inna cikin farin ciki irin na yauba Inna ki dai na kuka kukan murna ne name Narem ba komai nakema farin cikin bude idona ba illa Dan inganki Narem duk da Ina ganin fotanki A cikim zuciyata aman inaso na ganki ido da ido insha Allahu inna zaki ganni Nima Abimda Nafiso kenan inga kina gani kamar kowa adaina ceman YAR makafi nima nakoma YAR masu ido..
Ta zuba masu abnci sukaci sannan taje tayi wanka da sallar Azahar sannan ta zauna domin shirya wa Amar ne a kirata bayan sun gai’sa yace’Narem yau tunda na tashi banda kuzari gabana keta faduwa wallahi Ammy tace zakuyi baqi in dai wallahi hankalina bai’kwanta da baqinnan ba tunda fada man raina ya qara baci hankalina bai kwanta da suba jinake Lamar wani mummunan ABU zai faru ita kanta Narem tana jin jikinta kamar wani Abu zai’faru dasu yau Adu’a dai take koma minene Allah yasa Alkairinr .. Ganin ya damu ta kwantar mashi da hankali tace insha Allahu ba’abinda zai’faru sai Alkairi ka cigaba da Adu’a shi dai kashema wayar shi yayi yanajim badadi ita kuma ta cigaba da shirinta tare da tunanin Amar Dan ba shakka yana cikin damuwa duba da yanda ya kashe wayar’shi ba tare da sunyi SLM ba
Ammy CE ta kirata tace tazo ga baqi nan sun iso tun dazun Narem tace to ga tanan tafe…
Ammyn khairat CE golden gilr
*GAMO DA KATAR*
Yar makahi
*NA*
Yar mutan jibiya
*Ammyn khairat*
*LABARI MAI TA6A ZUCIYA*
*Dedicated to Ameniya’ta Maryam Nasir*
*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя’s αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*Wannan page na kunne masoyana.Nusaiba iliyasu*
*Da kuma ummul khairi *mmn* *mardiya Ummul *Ilham.Feenar*
*Ramlat*
*Da*
*Dukkan*
*Masoyana*
*Na*
*Group*
*Gamo da katar wannan page na kune*
*Inajin’dadin comments dunku sosai*
*Allah ya bar’qaunah*
*page2️⃣7️⃣*
__________????masha Allahu shirin da Narem tayi ba zai’yuyu A fade shiba FNS Ku hango’ta da kan’ku iya haduwa to Narem ta hadu sai’zuba daddad’an qamshi take wani tsadaddan turarene ta fesa Inna dake zaune sai’budar hanci take tana shaqar qamshin turare kasa haquri tayi tace” Narem wanga turare sai qamshi yake Narem tayi murmushi tace wallahi kuwa Inna turaran nan da ganin shi mai’tsada ne nima karan bani nayi na fesa’shi domin ba nawa bane na Gimbiya Fatima ne ita ta Aje Abinta da kan’ta nikuma nafesa Inna tace kinyi laifi Babba Narem su wadannan Abubuwa naki Basuso su aje Abu baka tambaye suba ka dauka Dan in ba sa’a ba sai kinji ajikin’ki Narem tace to ni dai Allah yasa ta haqura Dan kar ta hanani bacce .
Inna ni zantafi kinga kiran Ammy nan na shigowa waya ta wallahi Inna gabana sai tsane’ta faduwa yake jinake wani iri
Bakomai Narem kita Adu’a Allah yasa Alkairine nima inajin faduwar gaban fad’amaki ke banyi ba Aman da shike ina Adu’a to da sauqi kije Allah yakiyaye Ameen Inna bara na tafi sai’na dawo ki gai’she man dasu zasuji.
Narem ta fito tana tafiya cikin natsuwa da kwanciyar hankali tafiyarta kade ma Abin kallo’ce ga Wanda ya gani balle yau da tayi wani irin Kyau na ban mamaki kowa sai kallonta yake suna fad’in Narem yar makafi itako cikin sakin fuska zata tsaya su gai’sa tace da kai Dan masu ido tafiya take cikin ran’ta tana fad’in nima very soon na’kusan zama yar masu ido gidan Ammy Baqi sun iso lafiya sunci sun sha su zauna Suna hutawa sun hira yayin da gogan naku ke hakimci kan kushin ya rufe idan’shi kamar mai’jin bacci shifa wallahi bai’so zowa ba Dan dai momy ta matsa mashi shikuma bai’son Yi mata gardda ma gashi kwana biyu bai’jin dadin zuciyar shi ji yake kamar ciwon shi zai’ta shi musamman yau Abin yafi qamari yanzu da yake zaune yaji bugun zuciyar shi ya sauya bugawa zuciyar shi ke mashi da qarfi da qarfi kamar zata fito waje hannun shi yasa ya dafe saitin zuciyar shi momy ta nura da hakan tace da shi my boye lafiya da qyal ya bude idanun shi da suka rikida sukayi mashi ja yace wallahi momy zuciyata ke bugawa kamar zata Faso qirjina ta fito gabana na yawan faduwa momy Narima ta shi buda jikka ta dauko mashi magungunan shi da sauri narima ta tashi ta dauko mashi magagungunan shi ta dauko faro ta 6allo magani ta bashi yasha tana fad’in sannu Yaya suma su Ammy sai sannu suke mashi Narima tace wallahi momy nima tunda muka duro gari nan gabana sai’faduwa yake ban San miyasa ba koma dai menene kuci gaba da Adu’a nima haka nata shi banjo dadin jikina ..
Shidai nurem jinsu kawai yake
Wani Arnan qamshi turare ne ya bad’e masu hantunan su dukkan su sun baza hanci suna shaqar qamshin turare kuma sun mai’da hankalin su inda qamshi ke fituwa tare da sautin ta kalmi yayin da zukatan mutane ukku keci gaba da bugawa cikin sanyi’ta dakuma zazzaqar muryarta tayi sallama Wanda kafin ta shigo parlour sai da ta Dan da kata ta jingina da bango saboda wata irin faduwar gaba dataji Ammy tace shigo man yarta sake sallama tayi sannan ta shiga gaba dayan ta cikin parlour !!!!
Zumul sukayi suka meqe gaba dayan su ukku suka nuna’ta da ya tsa suka hada Baki suka fad’a da qarfi Naremmmmmmmmmmm kece ..
Suma su Ammy tashi tsaye sukayi shiko Nurem jikin shi sai rawa yake bakin shi yayi mashi nauyi yayin da zuciyar shi ke sake bugawa idanun shi sun juye ya daina gani yayi baya luma zai fadi aiko Narem da gudu tayi kanshi kokafin ta isa gare shi ya zube qasa somamme suma kan’shi sukayi Narem ta dago shi Narima ta yayyafa mashi ruwa yana bud’e idan shi da ita yayi to zali momy mom mom momyy nan’Narem CE koko gezo idona keman momy kufadaman shin matana ce koko gezo idona keman momyy kufitar dani duhu na shiga Rud’ani momy tace haba my boye ka natsu mana wallahi momy bazan natsuba Dan banda natsuwa Narima gaya man matana CE?
Ammy tace wai shin mike faruwa nifa kai’na ya kulle mike faruwane Narem CE sunanta Narem daman kun Santa ne?Ammy ta tambaye su.
Cikin rawar murya Nurem yace nan’Narem CE Ashe matana CE da gasky ba mafalki nake Ashe daman zan ganki yana kuka kuka dariya dariya dariya duk ya zauce sai Sabbatu yake qarshe ya kai gishin shi qasa yayi sujjada tare da d’aga hannuwan shi qasa yana fadin Alhamdll ya komo kan Narem dake zaune kamar butun butume tana kallon su tana binsu da ido domin kan’ta ya day zafi kan’ta ya kulle tarasa ta cewa Narem matana kin ganeni Nine Nurem dinki kinganeni Kin tunani Narem ta kada mashi kai Alamat bata Gane shiba aiko ya jawo ta ya rungumeta da qarfin gaske Dan har saida qashinta yayi qara idanunta zukayo waje saboda runguma CE yai’mata bata wasa ba jiyake kamar ta koma cikin jikin shi wallahi kin ganeni Dan ban ta6a bari ki kubce man ba momy tace my boye kana tsu ayi magana kasaki diyar Mutane kar ka kashe ta bakada hankali ne bakaga yanda ka shaqe taba wallahi momy ban sakin ta 6ace man zatayi kuma kinga na samu na ganta kalle kallen parlour yai tayi zuwa can ya sungumeta yayi wata qofa da ya gani bude sukabishi da kallo momy cewa take yaka yaka ina zaka da ita Aman ko sauraranta bayyi ba da’kin ya Shiva da ita bisa gado ya Ajeta sannan ya dawo ya rufe dakin da kye ya qarasa wajanta itako said zarar ido take yana zuwa wajan gadan ya haura sama ita kuma tanaja da baya sai’da suka kai’qarshen gado ya jawo ta yai’ta awona mata zafafafan kisakisai kissing dinta yake ta ko ina bakinnan nata ya shaki kiss Dan sai lipes din ta suka kumbura ta fara hawaye sannan ya sake ta ya hada hannuwan shi waje guda yana zare ido yace da ita Dan Allah matana kiyi haquri wallahi ban ta6a Yi ba yanzu kin ganeni ta daga mashi kai yauwa yace yasake rungume ta yanzu bazaki sake 6ace man bako ta daga mashi kai’domin bata iya magana bakinta yayi mata nauyi zuwa can kamar an tsikare shi ya tashi ya bud’e qofar ya fita ya rufeta parlour ya dawo har’yanzu sunansn tsaye inda ya barsu ..momy wallahi ko matana CE ta dawo momy da qyal tace ei naji tana ina na kuleta Dan kar taqara 6ace man ah’ah kaje kafito da ita my boye sai ai magana momy idan ta fito tserewa zatayi bazata gudu kaje kafito da ita nace ta katsa mashi tsawa shikuma ya fashe mata dakuka bil’hakki da gaske bazai fito da. Ita ba Dan karta gudu bayan da momy batayi da Shiba Aman yaqi wanin tunani yazo ma momy tace to ai ko yanzu tana iya bace wa my boye ka tuna wancan karinma kuna daki ta 6ace ai da gudu ya koma d’akin Ammy kanta ya kulle ta zauna dabas kan kujera tana kallon ikon Allah ..