GAMO DA KATAR Complete Hausa Novel

Koda ya bude d’akin sai ya runqa ja da baya da baya har ya kawo baki qofa ya juya dagu zuwa parlour ya qwalama momy kira Wanda har sai’da gidan kanshi ya Amsa da Amon muryar shi momyyyyyyy Narem mutum CE ko Aljanata ta qara 6acawa kafin ya iso wajan su ya kefe qasa koda sukayo kanshi ba numfashi …
Ita ma Narem da gudu ta fito daga d’akin tayo wajan su sun zuba mashi ruwa Aman ina Nurem bai ta shi ba duk wani tai’mako da zasu bashi sun ba shi bao ta shi ba Narima ta fashe da kuka tana fad’in shikenan momy Yaya ya mutum Yaya Dan Allah. Kata shi ga Narem din kanan mutum CE ba Aljana ba sai Sabbatu take Ammy tace A kai’shi Asibiti mugani ni inaga bai mutuba ..
Narem dake kusa dashi ta tallafo kanshi ta hada bakinta Dana shi tana hura mashi numfashin ta suka saki Baki suna kallon ikon Allah momy cikin ranta wani dadi da farin cikin ne ya kamata ko ba’afada ba Narem na son Nurem ..
Ta dade tana bashi ikan nufashinta Aman bai tashi ba idanunta suka cika da qwalla da qarfi cikin kunnan shi tace da shi Nuremmmmmm katashi Dan Allah tasake hade bakinsu waje guda tana hura mashi iska zuwa can yayi tari tare da Aman jini rungume shi tayi tana bubbuga bayan shi tana mashi sannu idanun shi ya bude kanta ya dago kanta bakin shi cike da jini ya hada Dana ta yana tsutsa ..momy cewa take A”ah Nurem minene haka Aman ina sai’ Narem suka tsotsi junansu San ransu sannan ta kwace bakinta daga nashi cewa yake ..wallahi matana koke Aljanace bazan barki ba dafani mubace mu6ace mutai can cikin Aljannu muyi rayuwarmu Dan Allah. Mu6ace Narem tayi mashi wani tatausan murmushi tace dashi Nuremmm taja sunan shi tace ni mutum CE ba Aljana ba ka kwantar da hankalinka muna tare..
Ah’ah ke ba mutum bace wancan Karin kina jaririya kin 6ace man yanzu kuma na ganki kin koma 6ace man Nashga daki ban ganki ba kin 6ace kenan ke ba mutum bace Ah’ah ina d’aki da kafita ka rufeni sai’ na Shiga toilet kuma naji lokacin da kashigo .
Ammy tace da kanwarta khadeeja nifa duk ban Gane mike faruwa ba kamar ya ta 6ace mashi tana jaririya Narem CE ta dauko sallaya ta shinfida da man shigarta toilet Alwarllace tayi Bayan Nurem ya kulleta ya fita’sai taji muryar Alhaji malam yace da tayi Alwarlla Zaiyi magana da baqi.
Zanne tayi tayi duk Abinda ya kamata tayi zuwa can tafara hamma tswaon wani lokaci sai muryarta ta yuye zuwa ta Alhaji malam sallama ya Yi masu suka Amsa. Ammy tace malam barka da zuwa yauwa Ammy sannunki da qoqari Allah ya saka maki da Alkairin sa Ameen Malam Nurem cewa yake to kuma ya haka mike faruwa Narem din shi CE ta koma malam .
Alhaji malam ya kai duban shi ga Nurem yace da shi majunun barka da zuwa wajan lai’la lah inji Nurem baba tsoho da kai’ne sai’yanzu na dau murya Nurem yazo ya rungume shi sannan ya sake shi yace. Baba tsoho kayi wuyar. Gani ..momy kanta ya kulle baba tsoho to ina Nurem ya San shi saboda momy batan San Nurem na mafalkin baba tsoho ba Aman ita Narima ta SANI Nurem ya bata Labarin shi Ammy race Alhaji malam nifa kai’duk ya kulle wai mike faruwa Alhaji malam yace ai dolle kanji zai kulle Dan ko Inna batasan da Nurem da Narima ba Aman yanzu kutashi kuje can Gidan Inna sai Ku kirani Dan Labari nai. Mai tsawo to dai yanzu Nurem qarshen tuka tuka tuk gaka ga matan ka bayan ka sha wuya yanzu ga dadinnan yazo ammanfa duk da haka Akwai qura baya sai ka Dage da Adu’a
Ammyn khairat CE golden girl????????????????????????????????????????????
*GAMO DA KATAR*
Yar makahi
*NA*
Yar mutan jibiya
*Ammyn khairat*
*LABARI MAI TA6A ZUCIYA*
*Dedicated To Ameniyata Maryam NAsir*
*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя’s αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*page2️⃣9️⃣*
____________????Lagos gidan Alhaji Isah bayan sunci sun’sha kowa ya huta sai Momy ta gyara zama tace dasu Inna to Inna nasan dai’ duk kan’ku ya kulle da wannan lamari to bara na d’an Baku haske cinda ga mai’gidana kusa sai kuji Abinda ya faru sannan sai mukira Alhaji malam ya qarayi mana qarin bayani akai
Momy ta dubi mai’ gidan ta Wanda tunda ya shigo gidan gaban’shi ke faduwa bai’tsinke da lamarin ba sai da ya’yi to zali da Narem ko ba’a fad’a mashi ba yasan cewa wannan Narem ce sai kallon ta yake yana kuma jinjina ma Nurem yanda yake zana Narem yayi drowning din’ta to haka Narem take A zahiri. Allah kenan buwayi gagara musali..
Bakin shi ya’yi nauyi ya kasa cewa komai zufa sai tsefo mashi take. ajiki duk da kuwa sanyi A’C dake wajan
Tace da shi Alhaji ko ban fadaba nasan cewa ka Gane yar’ka Narem kaga Al’amarin ubangiji yanda ya kasance bayan mun wayi gari ba Narem Wanda dagani har’kai ba musan ya ‘akayi ta bace mana ba sai gashi Allah mai’kowa da komai hada ta da mutanan kirki ta nuna mashi su Inna da malam Wanda Alhaji Isah ya’yi mamaki Dan shi A tunanin shi Ammy ce ta ruqeta Alhaji ya jinjina kai sanna’n yace Allah kenan buwayi gagara misali .
Momy tace gaba da bayani tun haduwar’su Asibiti da mahaifiyar Narem da kuma yazuwa ranar da suka rasata da kuma irin Halinda suka shiga da kuma yanayin yanda Nurem ya shiga na kunci da rashin lafya har’yazuwa yawo yana fama da ciwo da quncin rayuwa ..
Kowa kuka yake dajin wannan labari mai’tattare da Al’ajabi da kuma ban mamaki gami da daure kai Wanda ya daure ma kowa kai kuma akayi ayar tambaya akai shin tayaya jaririya yar wata ukku da hai’wa za’a wayi gari bata wai’ta6a ce sai kace Aljana..
Dukk kan su sun daka ta suna sauraran kukan Narem dolle tayi kuka Dan Abin kuka ne ya same ta Cikin ranta Narem cewa take Allah sarki Ashe su Inna basu suka hai’ feni ba shi yasa in na damesu da in so naga dangina suke shiga da muwa Asheni ko UWA ma bani da ita to suwaye dangina uwata yar inace innalilhai wa’inna’ilaihir’raju’n
Nurem da Amar sai lallashin’ta suke da qyala Akasamu tayi shuru Ammy tace ni Abinda ke daure man kai a cikin wannan labari Abu biyu ne zuwa ukku shin taya Akayi Narem ta bar hannunku tana yar wata ukku sannan ABU nagaba ya akai Narem taje hannu su Inna sai Abu na ukku shine taya akai kuka gane cewa wannan itace Narem din da kuke nema .. Momy tayi murmushi tace inaga har’yanzu Ammy Baki fahimci labarin da na Baki ba aman bari komai ya lafa zaki San dalilin da yasa muna ganinta muka Gane ta ..
Ke Narem kira mana Alhaji malam Narem ta tashi da qyal tayi Alwarlla ta kira masu Alhaji malam bayan ya’yi sallama sun gai sa ya’yi masu barka da zuwa sannan shima ya basu labarin yanda Akayi Narem ta6a ce yace Narem ba bacewa tayi ba Alhaji Isah ya fita da ita Dan salwantar da rayuwar ta akan wani dalili nashi na baya ruqon Dan kowa
To dayake darene sosai mukuma daman da wannan lokacin munfi yawo a doran qasa tun bayan fita r shi da yarinyar nake biye da shi har yazuwa inda ya ajiyata a bakin teku a cewarshi ruwa su tai da ita ta mutum bayan ya Ajeta ya tafi shine nikuma na dauketa da nayi tunani tafiya da ita cikin Mu sai kuma na yanke shawar zagawa cikin Mutane a wannan daran domin inbada ta ga hannun mutanan kirki duk da ba duka Mutane suka taru suka zama daya ba da kwai na kirki da kwai na banza.. To sai A cikin daran Allah. Ya hadani da wadannan bayin Allah ya nuna su Inna sai na damqa masu ita kuma a cikin daran na kai’Abuja domin su sun zo Lagos ne bara. ..na bata magunguna tasha Dan nono ta ya kawo ta sharya da Narem Dan dauke hankali Mutane domin da ba haka nayi ba to da tasha tuhuma ga Mutane wanan shine kuma bayan nan a ko da yaushe ina tare da Nurem kuma Nurem yasan cewa mahaifin shi ya fatar mashi da Narim kuma lalurar da yake fama da ita har’da SA hannun Mu Aciki domin tazama izina ga Alhaji Isah kuma Alhamdlll yaga ishara ga ciwon Nurem duba da hanyar da mukabi muka nuna mashi Zane Wanda ya fara zanene da sufofin Narem din ina kawo mashi ziyara akai akai munso Mu quntatamaka Alhaji Isah munso muhanaka jin dadin rayuwa sai mukayi duba da irin son da danka kema Narem to kace Albarkacin Nurem da Narem wanan shine ..