HAUSA NOVEL

GAMO DA KATAR Complete Hausa Novel

Alhaji Isah cikin kuka da da nasani yake fadin Allah na tuba wallahi na Dade da tuba da danasani tun ranar da Narem ta6a ta nake dana sani da kuma ishara da nagani Nurem yazama disengn a 6angaran Zane lallai Allah ya nuna man ikon shi da buwar shi

Bil’haqqi da gaske yake kuka kamar qaramin Yaro kuka yake naladama sai haquri suke ba shi
Alhaji malam ce to Alhmdll. Da man haka ake son mummuni idan ya’yi kuskure ya gane ya’yi ya tuba ga Allah ya kuma nemi gafara Wanda yai ma lafi to komai ya wuce a kiyaye gaba nizan tafi momy kiba Narem saqon mahaifiyarta yanzu kuwa Alhaji malam ga shinan kusa

Alhaji malam yai’masu sallama ya tafi bayan Narem ta dawo dai’dai sai sukayi mata sanannu mitina kadan kowa shuru da Abinda yake tunani sai momy ta kauda shurun ta hanya jawo jikka ta ce da Narem ba saqon mahaifiyarki nan da tabari tace Abaki in shekarunki sun kai kin mallaki hankalinki Narem taja jikkar jikinta da hannuwanta na tai’mata rawa ta bude jikkar da wani littafi hannunta yaci karo ta fito da shi ..
Ga Abinda aka rubuta a bangon littafin cikin harshe faransa..

Zuwa ga Abinda na Haifa macce ko na miji!!

Narem ta bude littafin

Page farko aka rubuta kana tsu ko ki natsu domin karana saqon mahaifiya

Duk kware take karanawa Dan kowa yaji sai dai duk A cikin su ba mai’jin farans sai mutum guda

Narem tasake buda page gaba sai taga ansa Côte d’lvoire.

*K’ASAR COTE D’VOIRE*

qasace da tatara Al’umma da dama yaruka kala kala jinsi jinsi daga cikin yarukan da qasar keyi harda yaren

*mahaifinki*

*Alhaji mustafa*

*ba faransene wato harshe faransa shine yaranshi*

Kai FNS bara muyi farans din muji Wanda bai’ji anbarshi tasha????????????????????????????????..

*Alhaji Mustafah un milliardaire c’est un grand commerçant du cote d’Ivoire, tout le monde le connais enfant et grand. C’est un ivoirien il est née là-bas avec ses parents. Il a des grandes entreprises avec des stations, il commande ses affaires au pays étrangères et il vend en gros et en détail il a trop des fortunes à cote d’Ivoire, s’il ne pas le premier il viendra le deuxième milliardaire a cote d’Ivoire, il est très gentil il aide beaucoup les pauvres, si tu le voie tu vas pas dire qu’il est riche il est très simple..il a quatre femmes et des grandes enfants y’a ceux qui sont marié même Alhji Mustafah leurs a donné d’argent pour faire des commerce.*

*Les femmes de Alhaji Mustafah sont trop jalouse et méchante elles fond de* *concours d’accouchement chacune entre eux veux accoucher beaucoup* *d’enfants pour qu’elle trouve beaucoup d’héritage. Sa première femme s’appelle Halimatu elle a 10enfants et ils sont tous vivant 6* *garçons 4 filles c’est une femme très jalouse mais elle sait comment le faire, elle le cache, la deuxième s’appelle Zalaihat elle a 6 enfants 2* *garçons 4 filles elle est trop méchante parce qu’elle n’a pas accoucher beaucoup des garçons, Elle a fais des marabouts et charlatans* *pour reaccoucher mais sa n’a pas marché c’est pour cela qu’elle embête les enfants de la maison surtout les garçons.*

*La troisième qui s’appelle Murja elle metrise bien le *Coran mais elle ne travail pas avec, elle a quatre jolie filles, elles ne leurs a pas *donné bonne éducation, elles cours derrière les hommes elles ne respecte personne…*

*La quatrième, la jeune marié elle s’appelle Fatima la *pauvre, la fille du pauvre une femme très gentil, respectueuse et patiente. c’est elle la plus petite entre *eux elles ont des enfants même âgé qu’elle. Son marie *Alhaji Mustafah l’aime très fort parsqu’elle le respecte il *peu se rompre avec n’importe qui a cause d’elle. Fatima c’est une Touareg *elle est très belle jusqu’à je sais même pas comment vous le dire elle a des longue *cheveux jusqu’au genoux ???????? elle est gentil et* *religieuse. L’amour que son marie lui montre c’est ce qui lui a crée du haine ver ses coepouse et les enfants du maison*

Gawa wadan’dan da basu jin farans bara na fassara maku kar’a barku tasha????????????????????????????????

*Alhaji mustafah sahararran mai kudine kuma Dan kasuwa da yayi fice Akasar cote d’ivoire yara da manya kowa ya sanshi asalinshi haifaffen kasar cote d’ivoire anan aka haifesu tare da iyayan shi Aljahi mustafa ya shahara A faninin sifuri inda ake yoma’shi oder kaya daga waje shikuma yana rabama kananu kamfanoni shima kuma yanada manyan kafanoni da dama da gidajen mai ya tara qaddarori da dama A qasar cote’d;voire in bai zo na daya ba to yazo na boyu wajan kudi mutumen kirki ne sosai gashi da tai’makon Al’umma arziqin shi bai tsone mashi ido Dan inkaga shigarshi baza kata6a cewa mai kudi bane..yana mata guda hudu yara da manya magidanta domin wasunsu ya aura ddasu hakama hakama mazan wasu sunyi Aure inda Alhaji mustafa ya basu hanni jari suke cigaba da juyawa sunaci gashin Kansu.

Wani irin mugun kishi ne Ake A gidan Alhaji mustafa yayinada kowacce macce kiji da nata bakin kishi wajan gasar haihuwako ba’a magana kowacce gurunta ta zuba hai’huwa domin tasamu gado mai’yawa .matar shi ta farko halimatu yaran ta goma cif cif kuma duk suna raye shidda maza hudu mata tanada matuqar kishi mai’zafin gaske sai dai ta iya kissa ta zaman duniya ba kasafe take nuna kishinta Afiliba .sai ta biyu itakuma zulaihat tana da yara shidda biyu maza hudu mata macce ce mai qabin hali gami da baqin ciki da jin haushi saboda A cewarta batada ya’ya maza da yawa gashi haihuwa ta tsaya mata balle ta saran qara haihuwa *ko tasamu qarin haihuwar ya’ya maza tabi malam da yan bori wajan gani tasake haihuwa aman bata samuba ..shiya sa take gallazama sauran yaranan gidan musamman man maza kulum sai anyi fada da ita..*

*Sau ta ukkun su mai suna Murja murja hafizace tanada SANi so sai aman SANI bai mata Amfani ba domin tan Dan kauce hanya itama yaranta hudu duk* *mata masu shegen Kyau tana azasu hanyar banza domin suna amfani da kyaunsu suna kauce hanya bin maza kamar karne basu ganin mutunci uban kowa ..*

*Sai ta hudunsu Amarya mai* suna Fatima Fatima bai’war *Allah yar talakawa macce mai’haquri da kamala gami da kawai’ci taji taqiji ta gani* taqi gani duk ciki’nsu *Fatima ce qarama A cikin su f domin du sufita shekaru bugu da qari duk sun haifeta mijinta Aljahi mustafa yana* *matuqar son Fatima so ba nawasaba badan komai ba sai don haqurinta bai’yarda A kuntata mataba zai’iya fada* *da uban kowa saboda fatima Dan ko Fita waje. Zashi da ita yake tafiya Fatima kyakyawar buzuwa mai shegen Kyau gashi har ba’a magana Dan had wajan* *dudugena ta gashinta yake????????black beauti ce kyawon Fatima yafi gaban na Baku labarinshi domin* *duk inda macce ta kai macce to Fatima ta kai Wannan kyau wo nata da* *haqurinta game da ibdarta da kuma soyayyar da mijinta kemata shi ya jawo mata bakin jini ga sauran matan hara maga diyan gidan*

To Anan’fa zan tsaya said naji ruwan comments

Page nakune GAM da katar FSN

 

Ammyn khairat ce Golden girl

*GAMO DA KATAR*
Yar makahi

*Na*

Yar mutan jibiya
*Ammyn khairat*

*LABARI MAI TA6A ZUCIYA*

*Dedicated To Ameniya’ta Maryam Nasir*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя’s αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button