GAMO DA KATAR Complete Hausa Novel

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*SADAUKARWAR PAGE GA YAN GROUP GAMO DA KATAR ALLAH YABAR ZUMNCI DA KAUNA DA HADIN KHAI AMEN*
*PAGE *
____________????*AGURGUJE
Gaba dayan’su suka dunguma zuwa gidan Inna sunci sa’a malam hard’o na gida..bayan sun gai’sa Ammy tai’masu bayani yanda Alhji malam yace”dukkan’su sunyi shuru Inna da malam gaban’sune ke faduwa Narem ta kira Alhaji malam sun’gai’sa da su Inna da Malam sanan’nan Alhaji malam yace
To Alhmdlll da farko dai’ zamu gode Allah mai’kowa mai’komai mai’yin yanda so A kowanne lokaci ..
To dai yanzu Allah ya Nuna mana Narem ta kusan’to ga Dan ginta Aman Anan bazance komai ba Dan Banan ya kamata ayi komai ba Dan haka Inna malam kushirya jibi kutai Lagos tare da su momy haka ma Ammy baza’a barki Abaya ba dake za’a Dan ko bakomai ke uwa’ce ga Narem kintaka rawar gani sosai da ita ..
Yayi masu sallama ya tafi Dan daga cikinsu babu Wanda yasamu bakin magana ..
Sunjima shuru daga bisani Ammy tace to kutashi muyi gida momy tace ita tananan wajan su Inna qarshe dai Ammy da Maman Amal sukayi gida Ammy tace da MAMAN Amal nifa wannan lamari narasa gane kan’shi
Maman Amal tace wallahi Ammy nida man koda naga Narem nace maki kamar nata6a ganini ta Asheko hakane Nasha ganini photos gidan su Momyn Narima sosai wasun su tun tana jaririya harya zuwa yanzu girman ta kai khadeeja Abunfa Akwai daure kai tunda nake dasu Inna basu ta6a zuwa ko inaba taya zakiga picture’s dinta har na jarinta da kuma na girmana nifa kai’na ya dau’zafi ki kwantar da hankalinki koma menene zamuji haka suka isa gida Ammy na cikin da muwa koda dare yayi Alhaji Bello yazo tai’mashi bayani yace da ita gaskiya Abin Akwai daure kai A cikin shi Aman nida man kocan ina tunanin kamar da man Narem ba diyar su Malam bace duba da koka Dan bata kama da su to kuma ganin tana shayar da diyarta na ko kauda tunani … Aman ko mekenan kibisu. Lagos din kiji to shikenan hakan za’ayi
Ammy ta kira Amar ta sanar da shi komai ke faruwa hankalin shin duk A tashe yace”da Ammy su hadu a Lagos din da shi aza’a sun samu hutun kwana biyu duk hankalin shi A tashe Ammy ta kwantar mashi da hankali yace”Ammy shiyasa yau na tashi da faduwar gaba Ashe Wannan lamarin ne zai’Auku nidai Ammy zan fada maki Abinda Baki sani ba ban kuma SANI ba ko kin fahima Wallahi Ina son Narem so ba nawasa ba Akan ta zan iya rasa rayuwa ta Dan Allah karki bari ta ku6uce mani ya kashe wayar shi bayan ya gama fada mata Ammy ta hurar da iska tace” tur’qashi Amar na Dade da sanin kana San Narem tun ba yau’ba tun kafin ma Kasan menene so na fahimci haka kuma nima inason haka ta kasance to Aman da kamar wuya wai gurguwa da Aure nesa ..domin na fahimci wani matsiyacin so da Nurem kema Narim Allahu ka kawo man dauki ..
To Ammy Ameen
Gidan Inna momu tayi ta gume Tana tunani Ayuwar duniya Allah mai iko wato da tarasa Narem sai Allah ya kawo ta wajan makafi wadanda ko kadan basu gani kuma suka reneta har gashi ta girma tazama mutum Allah kenan mai’iko da hikima ..bayan da baya juya Al’amarin shin can malam ya tashi zai’fita Narem tai maza ta kama sandar shi ta fito da shi suka bita da kallo Nurem yai maza ya tashi ya bita Narima tace momy kinga Ikon Allah ko momy tace na gani Narima ..Nurem da Narem ba magana tsakanun su sai dai Ido kawai kuma ya zame mata kamar wani cingam duk wani motsina A kan idan shi kafin tayi yunqurin yin Abu zai rugata yai mata har mamakin shi take ya akai yasan Abinda ke cikin ranta ..
Ammy ta aiko masu da Abinci sunci sun sha Narima sai Jan Narem take da hira kuma Narem din tasaki jiki da ita duk da daman ita Narem din bata cika magana so sai ba ko can hirarta da Amar CE sai kuma Ammy da Inna ..
Narem taji tana son Narima da kuma momy da mai’gayya uban ta fiya wato Nurem Wanda tasama suna mayen ta saboda dolle yaci suna maye kuma kurma da baya magana sai kallo har tsar guwa take. Da irin kallon da yake mata ko toilet zata shiga sai yabita ya tsaya bakin qofa har’,ta fito momy dai binsu kwai da ido take Dan tasan ko ta mashi magana Babar zai’yi ba ..sun Dan ta6a hira da Inna momy taji tana son Inna Dan yanda Inna ta sake suna hira kamar sun shekara da sanin Juna
Wajan qarfe Ukku na dare Narem ta ta shi Akan ido Nurem shima ya tashi duk Abinda ke faruwa momy itama don ta biyu Dan bata samu bacci ba Alwarlla Narem tayi banya ta fito taga mayen ta tsaye tayi mashi na kurame da hannu take mashi magana ya daga mata gira guda ta jaye ta ba shi wuri toilet shima ya shiga Alwarlla yayi shima ya fito Narem har zata fita taga Inna ta cibre waje guda kamar mai jin sanyi ta haura sama ta gyara mata kwancin ta ta tofa mata Adu’a sannan ta sako duk akan iron momy wato momy ba qaramin birgeta Narem keyi ba gata dai ta ta shi hannu makafi Aman ta samu tarbiya yanda ya kamata kuma bugu da qari tana matuqar San iyayanta kamar yanda suma suke son ta d’akin aikin ta ta nufa Wanda yake aqa’ida kulum dare sai taje d’akin Dan gudanar da aikin ta ganin tayi Nurem ya biyo ta bata bata ce da shi komai ba ta qyale shi ta shiga sallaya ta aje ta tada salla shima yabita sukayi sallar A tare bayan ta gama tayi Adu’o’inta suka safa sannan ta kunna tsintsiyar qamshi ta fesa ture ta zauna kan sallayya tana lazumi zuwa wani lokaci duk fitilar d’akin ta dauke wutar sai wani qara da yamamaye dakin da ruquqi duk hankalin shi ya tashi tsoro ya kamashi ya jawo wayar shi sai kunna waya taqi tashi ..
Cikin lalube yayo wajanta ya shige cikin jikinta jikin shi sai rawa take kamar mazari sai yaji andaka mashi tsawa kai sakatta cikin kaduwa yace wallahi ban sakin ta suwanene Ku hhhhhh yaji an fashe da dariya iya tsora ta Nurem ya tsora ta sun tsoro ta shi ba kan ba sai daga baya suka gabatar da Kansu gare shi duk Aljanin dake kan Narem yazo yayi ma Nurem barka da zuwa kuma sun gabatar da Kansu da sunayen su gareshi daga cikin Aljanni harda wani wai’shi Dan Yaro ..
To daman Narem takan ta shi duk cikin dare bayan tayi sallah tayi lazume sai su tazo mata daya bayan daya tana ta fira dash Aman ba’a kanta suke hawaba magansu kawai zatai ta taji ..
Da safe dukkan su Ukkun suka kama mata aikin gidan Amar ya kira Nurem yafi Aqirga Aman wayar ta Akashe yayi jifa da wayar shi Narem ya zaki man haka meyasa kika kashe wayarki ina ranar ta ..haka dai Amar yake Acikin da muwa kona biyu kacal duk yarame ya fige ya fita hayacin shi..
Sun gama shirya komai Dan zuwa lagos jirgin safe sukabi
Lagos airport jirgin su na sauka na Amar ya sauka ya kira Ammy. Yace gashi ta kwatan ta mashi inda suke sai gashi yana zuwa wajan sukayo ido hudu da Nurem gaba dayan su biyun suka jaro ido suka nuna junan su Amar Bello inji Nurem Amar yace”Nurem isah suka ta6a suka rungume juna bayan sun saki junansu Sukace Ashe zamu hadu ..Amar yace”wallahi aboki ban’ta6a tunani zamu ta6a haduwa da junaba ina kashige duk wata kafar SA darwa na nemaka Aman ban sameka ba nayi maka massege’s duk ba Amsa Nurem yace wallahi friend banida lafiya ne kusan watana ukku kwance ba lafiya INA India shiyasa kajin shuru kuma da na warke banda Natsuwa ko kadan ..