GAMO DA KATAR Complete Hausa Novel

Sudai momy da Ammy galala sukayi su suka suna kallon ikon Allah daman sun San junane ..
Amar yace”kai Aboki ba dai matsalar nan bace da kake fada Mani humm kabar kawai wallahi itace Aman yanzu ta kai momy kin abokin nan nawa da nake fada maki shekaramu biyar da shi muna Abota A social media ..
Allah sarki. To kumu tai kun barmu tsae tsaye. Suka kama hanya sai gidan su Nurem
Kuyi haquri wallahi INA cikin hiduma ne
*GAMO DA KATAR*
Yar makahi
*Na*
Yar mutam jibiya
*Ammyn khairat*
*LABARI MAI TA6A ZUCIYA*
*Dedicated to Ameniya ta Maryam Nasir*
*PAGE3️⃣0️⃣*
___________????koda Narem ta kawo nan da karatun sakon maman’ta sai ta fashe da kuka tun kafin tai”nisa da karatun taji Ajikinta cewa maman “ta ta sha wahala gidan Auranta suma kan” su labarin ya daki zuciyar su basu hanata kuka ba sai da tayi mai isarta sannan tai’shuru momy tace ta bar karanta saqon sai ta huta ta ta shi ta watsa ruwa tayi sallah suma suyi sallah ..san’nan ta zo ta ida masu labari Narima ta kama ta ta kai ta d’akin ta tayi wanka ta chanza kaya tayi sallah sai nan nan da ita Narima take da ita tana San Narem so sai kuma ga labari na cinta tana so ta bata labarin irin son da Dan uwanta ke mata Aman Nurem ya hanata yace karta saki ta fad’a mata komai .
Ita kanta narem tana son narima ganin yanda take bata kulawa yanda ya kama ta.
Sun qulla kawance sun zama Abokan juna
Bayan ta fiyar su duma su momy kowa ya ta shi yayi haramar sallah Amar Da Nurem dakin Nurem suka Nufa kowa ya Yi wanka suka fito zuwa masallaci Dan yin sallah..
Sai da dad”dare bayan sunci dinner din su san’nan Narem ta Dora daga inda ta tsaya ..
*C’est la raison qui m’a créer des problèmes envers tout les mondes, leurs jalousie envers moi dépasse mes pensées et mon âge. Ce qui m’a encore crée du haine envers eux c’est parce que ma belle mère m’aime beaucoup malgré que je ne suis personne que la fille du pauvre Touareg qui vendait des médicaments..*
*Le vas et viens du chaque femme de la maison ce de faire tout pour me séparé de mon marie et ma belle mère. Je me sentais un peu mieux* *quand j’étais avec sa première femme avec son fils aîné Mudansir qui m’aime énormément, un gentil garçon qui étudie bien le Coran…*
*Elles fond des pièges et charlatan pour me séparé de* *mon marie mais sa n’a pas marché, maintenant elles sont retourner à lui faire envoûté pour qu’il me déteste est sa marcher, il* *m’a détesté, j’ai beaucoup souffert avec mon enfance, il s’en fiche de moi il à même oublier que j’existais*
*J’étais dans cette période* *que ma belle mère m’a prise* *et m’a ramener chez elle, ont priées beaucoup et Dieu à exocet nos prières, maintenant il me chercher dans la maison mais ses femmes ne l’ont pas dit ou je suis, parce que à chaque* *fois quand il vient saluer sa Maman elle me dise de se caché pour qu’il me voit pas, il ne savait pas que j’étais dans la maison. Partout où il pensé que j’étais il à* *chercher mais il ne m’a pas vue, comme il m’aimait il se soucis de moi jusqu’à coucher à l’hôpital malade, c’est en se moment que sa* *Maman m’a ramener a l’hôpital pour s’occuper de lui…c’est ce qui à poussé ses femmes pour me détesté encore surtout quand ma belle mère leurs à* *empêcher d’eller le voir, c’est seulement moi qui s’occupe de lui, après avoir le libéré de l’hôpital ses femmes* *m’insultaient beaucoup. Y’a une de ses fille qui s’appelle Sakina elle était venu jusqu’à ma chambre pour me frapper en disant que sont* *papa n’aime personne que moi est que je l’ai envoûté pour qu’il les détestes, elle m’a frappé jusqu’à je sais pas me levé parce qu’elle *plus âgé que moi. Si elle savait se que m’avoir frapper va lui causer elle n’aurait pas dû le faire parce que son papa l’avais chasser de la* *maison et à divorcer trois fois sa mère…*
*Il m’a conduit vite a* *l’hôpital,* *nous ne savons pas que j’étais enceinte jusqu’à ce que les médecins nous ont dis que j’attends un enfant de trois mois, Alhaji Mustafah était très content* *jusqu’à il à envie de piétiné la tête d’un nouveau né …c’était comme si c’est le premier enfant qu’il va avoir, il s’occupait bien de moi* *parfois il ne part même pas à son travail au marcher, il est toujours à mon côté il prend bien soin de moi ..il à fait Lomond des beaucoup d’argents CFA…*
*Les femmes du maison son trop inquiet de voir comment leur mari est trop excité, y’a des autres qui sont juré* *qu’elles vont détruire ma grossesse, sa mère viennent à chaque fois me voir et à chaque fois quand elle vient elle les insultes et leurs dise que c’est maintenant qu’on va lui accoucher petit enfant bien aimé*
*Elles se fâche beaucoup *quand elle leurs dire sa, donc elle voulait dire que leurs enfants ne sont pas ses petits enfants ou quoi..*
*Quand je me sentais un peu mieux mon marie m’a ramener à Jordanie pour le* *lune de miel que j’ai beaucoup regretté, cette voyage m’a créer tand des regrets et à fait la cause que j’ai quitter mon pays natale définitivement ????????????*
*wannan dalili ne ya jaman tsana ga kowa na gidan ga bakin kishi Wanda ya girmi tunanina da shekaruna bugu da qarin tsana ta da yan gidan sukayi shine soyayyar uwar muji da nasamu gashi kuma qarin tsanar ni ba yar kowa bace yar talakawa ce yar buzaye masu sayar da magani..*
*Kowace macce a cikin gidan* *shige da ficcen su shine su rabani da mijina da kuma uwar mijina uwar gidan wajan ta kade nake jin dadi zama a wajan ta gami da* *babban Dan ta mai’matuqar so na mudansir Yaro mai kirki mahardacin Al’Qur’ani ..*
*Duk yanda suka so surabani da mijan wajan shirya Mani makirci da tukku aman hakan bai samu ba sai suka koma ma mijin wajan ban kama shi Asirin da zai’ji ya* *tsaneni tsafi* *gaskiyar mai’ashe sai gashi sihiri ya’yi ta siri agare shi na shiga qunci rayuwa da qarancin shekaruna na shiga qangin rayuwa ba ruwan shi dani baya tani Asalima ya manta da yanada wata* *matar ni*
*Ana cikin haka uwar mijina ta daukeni daga gidan ta* *mai’dani wajan ta muka duqufa Adu’o’i Allah maji roqon bawan shi sai gashi sihiri yana karewa har yafara nai’mana a cikin gidan Aman basu fada mashi inda nake* *ba saboda ko yaushe zai’je gai’she da mamman shi sai tasa na 6oye Dan haka bai’san ina gidan ba duk inda yake tunani ya ganni ya duba banana nan da yake yana* *mutuwar so na sai ya shiga damuwa matuqa da muwar da ta kai’shi kwanciya Asibiti ganin haka ya Sa mahaifiyar shi kai’ni Asibiti domin jinyar shi .. Aikam jinyar shi da nayi ta qarasa wutar tsana ta ga* *matan shi musaman da mahaifiyar shi ta hana su zuwa ganin shi ba mai’kula da shi sai ni bayan An salame shi nasha baqaqen maganganu da habaice habaice inda daya daga cikin yan iskan diyan shi mata mai suna sakina ta isko ni har daki tai’mani shegen duka wai’na mallake masu uba bai’son kowa sai ni kuma ni nai’mashi Asiri ya tsane su jinajina sakena tai’mani kasantuwar sakenat ta girmeni nai’sa ba kusa ba da tasan mi zai’faru da bata dukeni ba Dan buguna da tayi ya zamata korar kare da ubanta yai”mata tare da sakin uwar ta … Ni kuma ya’yi Asibiti dani cikin ikon Allah Ashe inada shigar ciki* *wata ukku murana wajan Alhaji mustafa kamar ya taka kan jariri ..kamar ba’a ta6a yimashi haihuwa ba haka yai’ta murna tun kafin na haihu sai kafa kafa yake dani ko kasuwa sai ya dai’zuwa sosai ko da yaushe yana bangare na baya bani kulawa ..ya’yi sadarkar ma qudan sefofi ga Al’uma duk na murna inada ciki ..*