HAUSA NOVEL

GAMO DA KATAR Complete Hausa Novel

*Matan gida sun shiga da muwa so sai da rawar kan da mijin su keyi ..kuma ciki daga cikinsu su sha,alwashi* *ganin bayan cikina mahaifiyar shi kulum sai tazo ganina kuma duk tazo sai ta yada masu baqaqen maganganu tana ce dasu ita yanzu ne za’a haifa mata jika Dan gaban goshi*

*bakin ciki na kama su da maganar da take to kenan tana nufi su dinyan su ba ya’ya bane kuma bata dauke su A matsayin jikoki ba ..*

*Koda na Dan fara murmujewa sai mu’katafi yawon shaqatawa wanda nayi nadama da da nasani nawan’nan tafiya tafiyar da tajazaman qaddarori da dama daga cikiko harda barin qasata mahaifata????????????*

Na ma Narem kuka ne yaci qarfin ta sosai ta kukan ta Wanda Nurem yakejin kukan’nata har cikin qahon zuciyar shi ..

Ta shi yayi ya bar wajan yayi wajan shaqatawa na cikin gidan waja ya samu ya zauna tare da safe kai yaushe ne masoyiyar shi zata samu kwanciyar hankali da natsuwa ko kadan bai”son kukan ta bai’son da muwar ta intana kuka ji yake zuciyar shi na bugawa

Message ya tura ma Narima yace ta san’yarda tayi ta kawo mashi Narem yana wajan shaqatawa ko da Narima taga”saqon shi sai tace da Narem my Anty taso muje ki huta gobe kin qarasa bamu labarin ta kama hannuta sukafito Amar ya bisu da kallo

Wajan da yake suka nufa waje ne mai dad’da’dan sanyi da ni’ima qamshin furanni na ta shi iska na kadawa dolle ne ko kanada damuwa da kazo

Wajan zaka samu kan”ka cikin farin da Annashuwa

Tunda suka tun karo shi yake kallon ta har suka qaraso wajan shi ya gyara tsayuwar shi hannun shi daya cikin Aljihun wandan shi yace sarkin kuka kin gama kukan..

Ya fada cikin wani irin salo ita dai tayi qasa da kanta

Kallon Narima yayi yayi mata sign da ido Alamar ta bar wajan dariya tayi ta juya ta tafi matsowa yayi kusa da ita ba tai Aune ba taji hannuwan shi cikin NATA dago kanta tayi da niyar kwatar hannuwan”ta Aman suna had a ido taji ta kama hakan bata San miyasa idanun shi kemata kwarjini ba qasa tayi da idanun ta shikuma ya mata zuwa kan kujerun da ke wajan..

Suka zauna yasa hannuwan shi duka biyun ya tallafo kuma tun’ta suna kallan juna yace da ita I love u My Fatima Narem I love u INA mugun sonki so sai tun kafin kisan koke wacece tun kina cikin tsumman ki nake dakon sonki Dan Allah ki soni!!!!!!!!

Advertisements




[ad_2]

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button