GAMO DA KATAR Complete Hausa Novel

Narim na shiga d’akin Amar na kwance tai mashi yajiki ya d’aga mata kai saboda bakin shi cike yake da quraje
Maganin ta kad’a mashi ta ba shi ya sha da qyal yake ha’diye shi ban yasha sai ta fito tace”wa Ammi ta d’ibi kad’an ta shafe mashi jikin shi Ammi ta amsa taje ta shafe mashi jikin shi.
Agurguje Amar sauqi na samuwa inda Abbwn shi ya soke maganar zuwa indiya
jiki yayi sauqi quraje sunfara sa6a ta warkewa baki yasamu da kanshi yake cin Abinci Narim hankali ya kwanta inna ta warke daga mura ga kuma my Amar dinta ya warke inda Abban Amat ke tambaye Ammi inda tasamu magani da taba Amar.
sai tacel mashi Narim ta kawo shi yace akira mashi ita Amar da kanshi yaje ya kirata Abban shi yace ma Narim yata inakika samo wannan magani inso kikai wajan mai magani nai mashi godiya da kuma Alkairi
sai Narim tace ah ah Abba wallahi kabarshi ma na gode cindade Allah ya bashi lafiya ai shikenan sai mugodema Allah dan shine Abin godiya sai yace duk da haka sai Narim tace Allah Abbah ka barshi tana magana tana gyatsa sai tai ta gyatsa zuwa can idanunta suka cika da hawaye Ammin tace Ah Ah Narim lafiya miyafaru Narim tai shuru da man suna zaunane kan kafet itada Amar
ana cikin haka sai sukaji muryar Narim din ta chanza zuwa waya murya ta daban Assalamu.Alaikum shine Abinda A kace da su.
dukkan su cikin tsoro suka Amsa sallamar sai sukaji ance masu ina kwana ya Amar da jiki ko da yake ai naga jiki ya yi sauqi to Allah ya qara Afuwan sukace Ameen duk cikin tsoro sai yace ni sunana Alhaji malam
Nasan bakurasa jin sunana Abakin Fatim mumman ma kai Amar ya nuna Amar da jikin shi keta rawa cikin sarqewar murya yace ayye tana ban labari
sai yace Alhaji bello Abinda yasa kaga nayi magana shine ka matsa Narim ta kai ka wajan wanda yaba dan ka magani to tada ta cewa domin bata san inda zata kai kaba ba kuma wanda yabata magani tare yake da ita ko yanzu dan ya yi nisane zuwa wani waje da shi zai hau kanta yai maka magana munada yawa ajikinta tuntana jinjira muke tare da ita mun za6e tane domin tai tai makama Al.uma musulme masu fama da cutika daban daban dan ta ruqa basu magani insha Allahi inkuma Allahi subahanahu wata Ala ya yarda dan shine mai yin komai ikarmu bada magani lafiya kuwa shi ke badawa mu musulmae ne kamarku yanzu haka ban yi niyar magana ba ba yanzu na so mu bayyana jikin taba ma.ana mufara magana da mutane cinda ita ako da yaushe tana ganin mu muna zo mata ta mafalki naso mubari sai nan gaba shekarunta sunqara ja kamar shekara Ashirin zuwa Ashirin da biyar to aman kasan kana kana Allah na na shi sai gashi Allah ya jarbci dan uwanta da ciwo ta shiga damuw sosai shiya sa muka baya wannan magani taba shi kuma cikin ikon Allah ansamu waraka munso muyi shuru sai kuma ka matsa da tambayar da batada amsar ta shiya nai magana da fatan ka gane tabdi dukkan su ajiyat zuciya sukayi Alhaji bello yace mungane Alhaji malam to Allah ya tai maka kuma mun gode da tai makon da Akayimana Alhaji malam yace bakomai Allah shine Abin godiya ni zan wuce sai Anjima amar na tafi Amar yace to nagode sai sukaji Narim din ta koma yin gyatsa zuwa can sai tai kalmar shada wato la ila ha illalahu muhammadur rasulilahi s.w
Ammin tace Alhaji kaga ikon Allah yace nagani hajiya Allah mai iko sukace sannu Narim ta dai sai wiqi wiqi take da ido kuma taji jikinta ya mata nauyi kamar wadda tasha duka tace yawwa da mamakin sannu da suke mata ga Ammar ya zuba mata na mujiya
kai nagani wallahi inba
*comments zan aje shi dan na gaji mutum ya yi wahalar typing ama yimashi dan commets ba ay*????????
By golden girl
*GAMO DA KATAR*
(yar makahi)
*Na*
Yar Mutan(jibiya)
*AMMYN KHAIRAT*
*DEDICATED TOO SARAUNIYA BILEET*
(¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя’s αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*page* 8⃣
*LABARI MAI TA6A ZUCIYA*
*BISSIMILLAHI -RAHMNI-RAHIM* ”
*TSARABA GAREKU MATAN AURE HADINA MUSAMMAN DAN QARIN NI’IMA*
*UWAR GIDA KISAMU GARIN HABBATUR’RASHAD COKALI(4)KIKULA HABBATUR’RASHAD DABAN HABBATUSSAUDA DABAN HATTA KALARSU BADAYA BACE ANASAMUN HABBATUR’RASHAD SAI ASAMU GARIN RUMAN COKALI(2)SAI INABI SHI KUMA COKALI BAKWAI SAI AHADE SU WURI DAYA ARIQA SHA DA ZUMA SAFE DA YAMMA BAYAN ANSHA SAI ASHA NONON AKUYA DA D’AN SUKARI KAD’AN ZA’A SHA MAMAKI* *TO GARIKI UWAR GIDA KAR A BAKI LABARI HAD’I NE MAI KYAU*
Alhaji ya dubi hajiya Ammi yace” hajiya ni zan fita to Alhaji sai ka dawo Amar da NArim sukai mashi Allah ya kiyaye yace” Ammen NArim ki gaida su Inna Narim tace” to zan suji yasa kai yafita
Ammi MA ta dubesu tace to zan shiga kichine yau Baku karatune”? Amar ya gyara zaman shi gaskiya Ammi yau huwa zamuyi Nidai banda lafiya Ammi tai Darius tace”Amar Kenan Aman baka lafiya ka iya surutu to no na yi nan Narim tace” Ammi tsayani yau zan shiga kichine MI zamuyi ne? Diyata yi zamanki kuMA ki huta Ah ah Ammi ni inason na iya girki so sai to ai Kin iya sosai yata Ammi Nidai mutafi bayan da Ammi batayi tai zaman Taba aman yaqi ita Ammi Na tausaya Mutane; Saboda wahalar da Tasha yanzu ta Junnu A haka dai suka shiga kichine tare sukaji girkin Amman Na qara koya mata Abinda bata iyaba”
Amar kuma iya kanshi kallo Dan shima binsu ya yi sauqi surutu da ya damesu da shi bayan sun Gama shi Akaba ya jerasu A derning table
Ammi ta zuba wani GA kula tace” Gana su Inna nan in Kingama sai ki wuce da shi Narim tace” AMMY na gode miye Abin Godiya kefa yata’ce ban son haka to Ammy na Bari yauwa ko kefa; Amar ne ya dawo yace” nifa yunwa na keji qamshi duk Yacikaman ciki kunake jira Aman kun tsaya kus’kus nifa Ammy nagafa ana wareni? Sai kuyita Abu ba’a sani
Ammy tai dariya to inbanda abinka harakar muce ta mata kai kuMA ai ba macce bace to shekenan Narim ko sai da Riyataken mashi Ammy Kin gani ko dariya take Man Narim tace” to ai naga daga ta abinka sai Rigima harma da kishi Ammy tace kema dai kingani Wannan ciwo da ya yi ya koyi tsegume
Narim tace gaskiya ne Ammy Kin San yaro da man da ya yi ciwo sai tsegumi Amar ya Saki baki tare da zaro ido yana kallon Narim wai shike yaro yace Narim Yau nikuma Ke yaro Ammy Kina junta ya fita da gudu sukayi parlour yana fadin inna kamaki sai kifadaman wanda Kika Cema yaro Dan Amar a kwai San girma Dan yaji haushin cemashi yaro da tayi kan kushin ya zauna inda aka jerasu Abinci sai hutai yake duk ya gaji Dan taqi Bari yakamata daman ba lafiya ce da shiba Dan haka Dan da nan ya gaji sai hararanta yake wajanshi tazo tayi kalar tausayi tace” haba my Amar kayi haquri da wasafa nake taya zance maka yaro to ki nace maka yaro ai kowa yasan kai ba yaro bane babban mutum ne ko AMMY Da yake Ammy ta san halinshi wajan san girma tace hakane man daman wa zaicema babana yaro
Yanzu dai kuMA tsotsai much Abinci gaba da yansu ta zuba masu Abinci waje guda sunaci sunaci nushadi Amar sai santin Abincin yake ya yin da itama NArim Ke cikin nushadi bakomai yanata nushadi ba aryuwar Narim tanason ta ganta kan Dani tana cin Abinci Abin nasata nushadi