HAUSA NOVEL

GAMO DA KATAR Complete Hausa Novel

Ita yafara tashi Saboda ita ba wani con Abincin taken so sai ba

Har Kin tashi Ammy ta tambayeta Na qoshi Ammy Narim miyasa baki son can Abinci Shiyasa gakinan ko da yaushe bakida qiba chalet chale dake Iska Na dauka sai Amar yace nizan wallahi ban son macce Mai qiba NAFI son ta haka Aman macce da qiba ko kafin tai maka girkin ai aikine to Acici cigaban dai da cin Abincin ka

Narim tace” Ammy santin ne yake tace nasani Narim Ana ko magana NArim tace Asamashi waigi Katya fad’in Ammy koma yar ki magana tafa rai Nani nakamata batayi dad’i;

Narim tace ni Bari MA na wuce gida kafin ka kamani Ammy ni zan tafi to yayi ko Haida Mandy inna da malam to zasuji my Amar na wuce sai Na dawo zuwa anjima Oky to Kokuma ni in ahigo ba kwana biyu ban fita ba jimamain ciwo yake kibari zan ahigo sai mun tafo tare to sai kazo ta dauki kalar Abincin su inna ta yi gida

Da sallama ta shiga gida Inna na zauna kan ta barma tana saqar kaba shikuma malam ya Gama wanka hula yana lazime inna malam kuna zaune sannu ku yawa Narim sannu kema yakika baro mai jikin tace” Mai jiki da sauqi malam sai tsemgume inna tace ina ruwan Amar mijin nawa kikecema Mai tsegume zan fad’a mashi

Kai inna kar kifad’a mashi Kin san shi da san girma yanzuma sai da mu Kai fad’a

Narim inna wa yabata maganinnan cikin ranan ni Na baka maki shi to inna Na gode Narim kenan injin inna

Wuri ta dauko ta zuba masu Abinci sannan tace debo masu ruwa tazo ta zauna Kamar kulum indai tananan ita Ke ciyar da mahaifanta Dan haka ko yanzu bsmll tayi ta fara basu a baki tana basu tana masu jira sai suka qoshi suka sha ruwa sukai mata adu.a fatan Alkairi da nasara a rayuwata ta kusan ta kwashe takai inda ake ajewa ta aje ta nufi d’akin su tsaye ta yi da shigarta d’alibai Sakamakon wani daddad’an qamshi da taji d’akin nayi wandda yafi Na kulum
Ajiyar zuciya ta dauki sannan tace kwana biyu ban jikaba da fatan ba laifin nayiba?

innayi laifi ai man Afuwa Abisa kuskure ne; kaji na son kana jina own maganane kayi haka dai tai ta sabbatunnata ita kad’e da itama tace fito wajan su inna ta koma kwance ta yi ta Aza Kanya baika jikin inna tace inna ina cikin da muwa inna Na tubkar igiya ta aje Dan sauraran gudan yarta har Karun baki suke ita da malam wajan Cewa damuwa tame NArim gaba Dayan su suke tambayar

Gani sun damu ta tashi zaune ta dubesu sumar ita suke duba duk d kuwa ba ganisuke ba Aman sun zuba mata idanu Kasancewar dukansu idanu su bude Suke gani dai Ke basuyi Aman wanda bai San makahi bane in ya gansu zai yi tunanin suna gani.

Narim tace” haba inna daga Cewa ina cikin damu duksai ku tashi hankaliku to ni bakomai ku kwantar da hankalinku ba wani Abubane

ta koma ta kwanta ah ah Narim cinda Kika ce haka Nina san Kinada damu gayaman bakida wanda zaki fad’a mashi da multi bayan mu sauko Ammy da talauci daukeki yar

Hakane inji inna NArim ki gyara mana Mike da munkI

Yanzu kuwa zan fad’a tace inna kwana biyu ban daina kinaji kisani laifi ne mashi”?

Kin dai Na kinaji shiwa” Kai inna kenan Kina nufi baki san Wanda nake’nufi ba

Aman ai yau kinjin da’kin ki ya canza qamshin Yafi na kulum

inna tace naji ai wannan ba baqon Abubane wajanki Narim in dai qamshi ne ai Kin Saba kinaji minene na da zuwa ” inna har yanzu baki gane Abinda nake nufi ba Dan inna nake nufi kwana biyu ban bar jinshi”

dan inna wanene kuMA Dan inna kai inna Ke nan sai kita Abu kamar baki Sani ba to inna Sani na tambaye kine Narim

wannan Mai man yauwa cikin d’alibai Ouh haka Dan inna sunan shi we hakane sunan shi to ni ai Kinga baki tsuwar shi nake ba ban son kwana biyu bai dawani ba to Kokuma laifin ki kai mashi ah ah ban mashi komai ya bar zowa indai yai takai nima na kan Rama to wannan ai babban laifi ne kaima mutum takai wannan shine laifinki NArim idanunta suka cika da hawaye to ai inna Na baka shi. Haquri

sai yanzu malam yai magana yace NArim ki kwantar da hankalinki zai dawo ba fushi ya yi nayi Kin yata’ zai dawo wannan shine da muwar tace a kwai wata da ban fad’a maku ba

yau kusan sati biyu kenan nake mafalkin shi yana cikin mayuwacin Hali yaban naiman taimako Na bai da Lafiya sosai kulum sai ya kira Sunana

yace”Narim kizo ki tai maka man banda lafiya shekara shatakwas kenan nake fama da rashin Lafiya Kece magani ciwona kece zaki bani magani Ke taimakaman

Narim kazo gareni shekaru da dama inajiranki Dan Allah kizo kuka Yake so sai tare da wani nishi na wahala dakaganshi ka san yana jinjiki GA shi akasin da Akai samu ban gani fuskarshi dan inda yake kwance ya juyaman baya muryar shi kawai nakiji da kuMA bayan shi da nake gani da nayi yunqurin zuwa gaban shi sai Na falka to yana ban tausayi

tafdi inji su inna to wanna Al. Aaron Narim sai mutayaki da Adu.a Allah ya bashi lafiya Ameen inna to yanzu inna baza ku kai ni wajan shi ba Dan ni gaskiya inaso na tai maka mashi malam yace tai mako dai shine NArim kibishi d adu.a Dan mu ba musan inda shike ba balle mu kaiki wajan shi

kuMA ba duka mafalki ke zama gaskiya ba ki dauka mafalki ne ba gaske ba

Narim tanason fashe da kuka Wallahi malam gaskiya koda yan mafalki shi mararadadi lafiya gaskiya ne kuMA indai ina Raye sai Na ne moshi naba shi magani ya warke Insha Allahu

Allah Allah ya cika nufi muma ai munfi son ki same shi ki tai makamashi Allah yana San masu rai mako Allah yai maki Albarka tace Ameen Allah yasa insamo shi sukace mata”Ammen”

ta gyara kwnacin ta inna Na shafa mata kanta har barci ya dauke ta sai Ajiyar zuciya take inna tace malam ta yi barci yau kuMA kaje wani sabon Al. Amarillo malam yace” Naji tare da jinjina kai yace ita kuMA haka tatashi qaddarar take Adu. a Kawai zami tai mata shine kawo Abin yi inji inna

*wacece Narim kuMA suwaye su inna yanzu zami shiga ai Nahin tarihin su Danji suwaye su*

inna hafsatu shine ai nafin sunan inna sai kuma malam halliru shine ai nafin sunan malam dukansi fulanine haifafin Adamaw yolla

kuma da man can su makafine da malam da inna Auran gidane suka bayan suyin Aure sai suka yanke shawar zuwa legos ne man kudi domin sunji labarin cewa mabarat na samu a legos

dan haka suka shiya suk dauki hanyar zuwa lagos kafin su isa legos sun tsaya garuruwa da dama suna yawon bara san ahankali har suka isa legos legos garin ne mai dumbin Alu uma jinsi daban daban yaruka kala kala

bayna sun isa sai subi layin mabarata inda suke ta ruwa suna bara kama yanda suka samu labarin cewa legos ana samu wato mabara na samu Abin bara to hakane

dan kudi ko da kayan sawa da Abinci suna samu sai dai masukine yai masu wahalar samu in dare ya yi basuda wajan kwanci dan haka sai suyita rabe rabe

wata rana ana ruwa cikin dare ka san cewar bakin wani saqo suke kwnce sun sha kashin ruwa so sai sai suka dauki hanya cikin daran suna tafiya har Allah ya kai su wani kangon gidad suka shiga ginine ake ba a ko yi nisa da ginin ba Aman akwai wani waje mai kamar shago inda samanshi akwai kwanno aman ba marfi waro ba door nan suka shiga suka raba duka da kuwa shima rufin d’akin An zuba aman ba so sai ba

hka dai rayuwa ta ci gaba da tafiya in dare ya yi za su dawo nan su kwana da safe su tai wajan bara duk da cewa masu wajan sun gansu aman ba su kore suba yanzu kusan sun samu shekara biyu a legos wajan da suke kwana an gyarashi aman mai wajan na da kirki dan haka ya hadasu da mai gadin wajan suna kwana mai gadi da d’akin shi suma da nasu d’akin subiyu

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button