GIDAN DADI COMPLETE NOVEL

GIDAN DADI COMPLETE NOVEL

Zaro Ido nayi “Ohoooooo then I should allow him to cheat? Dama haka kake ,azzalumi mugu ɗan masara …?”

“No maybe sister ɗinsa ce kinji ba a kasar take ba “

“Karyane backing abokinka kakeyi ,er uwarsa ne zata rungumesa akan titi shikuma ya tsaya zororo kamar igiyar shanya ,wallahi karuwarsa ce kuma sai an fasa Auren nan”

Zaro ido yayi ya fara tafa hannu yina salati “Plz babe don Allah ” ƙara na saki da saida ya nema kurman tashi ,da sauri ya danne hujin kunnensa

“Ok Dama na sani ku maza mayaudara ne nima haka kake yaudara na ,nama gane ,You cheat me ko ,Na fahimta You been cheating me All the time ko ? Wallahi Allah ya isa kuma ….” Haba sai kuka Shau Shau kamar an buɗe famfo…………✍️

A page 10 zan gama free page Inshaalh
Paid buk ne dai ga hanyar biya 7782217014 Mohammed Hassana,fcmb
Catégories of payment group
Regular 300#
Vip 500#
Special 1000#
Niger katin Artel zaku biya don neman ƙarin bayani
09065990265
Wxp only plz????????

Akwai ingantaccan maganin???????? gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number…… 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k’iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da ‘yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!…ga masu bukatar sari ko sayan d’aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi…….SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya ‘kare da ikon Allah.
[6/20, 11:27] ????????????: GIDAN DAƊI
(Duniya)

Oum Aphnan✍️

Free page
008

Dr. Jabeer yina shigowa ya basa hannu suka ƙara hand shake sannan ya koma seat ɗin sa ya cigaba da basa shawaran da yike ganin zai amfanesa ,gyaran murya yayi
“Dr. Bana so in maka kutse a cikin aikinka ,Buh nasan kai likitane kunsan mata kala² ,bazaka iya faɗa mun kalar macen da zata iya zama daidai da raayina ba? I mean her qualities,sai in sa amun cigiyarta”

Furza iskar bakinsa yayi a hankali kana ya fara jero masa suffofin jarababbun mata ,marasa gajiya a bed

Yina gamawa ya miƙe ya tattara wayoyinsa “thanks see you”
“Ok best of luck”
Amsawa yayi da “amin” looking so obvious.


Gate muka nufa ,muna sake hiran Adams ,ba zato saiga shi yazo zai fita security sun tsaidashi ya sauke gilashin motar yina masu magana ,da sauri na ɗakawa kafaɗar ta duka
Da sauri ta dafe wajen saboda zafin da taji
“Haba Nadiya bakyau zalunci”
“Banza ga dodonmu”
“Wa ad dodo”
“Arab blood Mana ” washe baki tayi ta kama waige waige saboda sunan da muka raɗawa Adams kenan ,ƙyar idon mu ya sarƙe Ni dashi ,ƙyar ya tsaida idonsa cikin nawa ya wani haɗa rai ,Ni kuwa na ballara masa harara ina murguɗa baki da ɗage hanci
Abun dariya ma yaso bashi kawai sai ya sunkuyar dakai ya ɗan dara ya sauke glasses ɗin sa ,yazo ya wuce mu Amma still saida ya sake Kallon part ɗin mu da yazo giftawa ta gabanmu ,sam ji yayi inma ya daka ta tsanata zai rasa lokuta masu muhimmanci a rayuwarsa saboda ya lura Ni ɗin banza ce.

Cikin rashin zato ya taka wani ruwa da ya taru saboda ruwan sama da akayi ,aiko sai fishharrr ya watsu muna a jiki ,da sauri yayi kwana yabar wajen ba tareda yasan ya watsa muna Bama ,hankalinsa yayi gaba

Hangame baki nayi “Ummu kinga wani daƙiƙanci ko? Billahillazi la ilaha illahuwa yau sai mutumin nan yasan ya fantsalawa nadiya ruwa ban damu ko Arab blood yikeba ko ɗan gidan uban waye shi “

Na miƙa hannu ina tsaida acaɓa ,riƙoni tayi “kiyi haƙuri mana,haba “
“Dallah cikani hakuri shi ya kashe jaki ,bakece me admiring ɗinsa ba ,ke kika ja mana ai “
Ina haka na ɗane mashin nuna masa motar da nikeso ya bimun.


Ummu ita kadai ta koma daki tana ta tunanin halin da nike ciki ,tana shiga ta tadda su Naseey,Batula da teemah an hallara a ɗakinmu ana ta shan hira ,haushine ya isheta ,ta haye gadon Nadiya ta kwanta ba tare da ta ce masu ko sannu ba

“Na rantse maku da Allah professor namadi da kuke ganin ƙwangurmin ɗan iska ne ,Ni da yake cina yina zuba ihu,wallahi duk wannan zafin nasa ajiyesa yikeyi a gefe yaita mun sambatu…wayyo ,aushhh cini,tsotse tanɗe ,uuhhh ,kai abun fa bazai faɗu ba sai kun ganin ma idonku “

Teemah da hiran ke mata daɗi ba Batula hannu tayi suka kashe “kai my friend Prof. Namadin da malamai ma tsoronsa sukeji?”
“Kina ganin wasa ne? Zan baku mamaki ai yau a gidansa zan kwana Allah ya kaimu gobe”

“Wayyo Allah daɗi ,zanso inga wannan harkar nifa wallahi kuna burgeni ,daga zuwanku kun zama wasu hot cakes ga kudi ga kyau ga gayu don Allah nima kumin hanyan irin samarinku mana “
“Hajiya sa sanya kina fama da dafaffan jikine manyan gayu zasu kashe maki kuɗi? Ke kiyi bleaching ki fari tarrrr kamar takarda wallahi sai kun kori maza baki ba cin gajan bura”

Tsam Ummu ta mike ta fice su kuwa suka kashe ,suka cigaba da ashararancinsu
“Nifa baku sani ba ,ɗan hiran xxx ɗin nan da kukayi har naji puppc ɗina ya fara mun rawa a cikin pant,Ashe dai doctor wuyan banza yike bani”
Kausar kallon Batula tayi
“Babe a bata releif ” hankaɗata tayi ta fadi akan bed dinsu ta turmusheta ta fara cire mata kaya ,suka hau maɗigo cikin nishaɗi


Govement house ya ɗauki hanya ,mai acaɓa na yina biye dashi ,saida yaga ya tunkaro gidan gadan ² ya ja burki ƙuuu ya tsaya yina hango manyan sojoji da gima giman bindiga a hannu ,”Malama sauka iyaka nan”
“Kai ka isa kace mun sauka? Ai tunda ka dauko Ni zai ka ƙara sa dani taya zan cin masa a ƙafa meyasa tun acan bakace baka iyawaba innemi wani”

“Ke ɗin banzanki ko ki sauka ko In jifa dake a kwatan nan Inyi tafiya ta”

Gabana ne yace Damm
“Aiho ku dama haka maza kuka ƙware da cin zali? Daga magana sai jefa mutun kwata? Jeka Allah ya isana ” ina gama magana na durko

“To kuɗina fa?”
“Kai gafaracan zoka danne Ni ka ƙwata,wani kuɗi zan baka baka kaini inda zaka ajiye Ni ba” ina masifa ina cigaba da tafiyata ,tunkaran sojojin gidan gomnati da bazai iyaba shi ya sakashi ƙyaleni ya tafi .
Ina zuwa kusan 30cm ga gidan naji ihun sojoji suna mun nuni da sandan hannunsu alamar in juya ,yanda kasan ana magana da dutse haka nayi na cigaba da tun karosu 6cm da gate din gidan wasu zaratan sojoji sunkai bakwai na gansu suna bawa wani gwale² an sashi susan kwalta

Wani inyamuri ne yayi mun magana da gurɓataccen hausan sa “kai ina zaka je”
“Gurin mr. Arab”
Yamutse fuska yayi alamun bai ganeba ,cikin tsiwa nace “Au ɓalawai ni Nadiya ashe ba shegen arne ne ba hausa,pasin just pass for car” na masa magana da pidgin English

“Oh Mr. Gentle ? Buh he no tell us” Bata fuska nayi “how? Me kake nufi phone him now,kirashi kace Ina jiransa shegu ɓarayin gomnati ji gida fisabilillahi” masu jin hausan wuƙi² sukayi da ido suna jina anya ? Abu ɗaya ya hanasu cin kaniyata nace nazo wajen sir.Adams

Ba zato naga sun dauki waya suna kira ,cikina yace ƙuuuu musamman da naga sojojin sun kewaye mu gabana a take yace dasss ni Nadiya na shiga uku in yace su koreni ƙila gawata za’a dauka ,take idona yayi rau rau da hawaye

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17Next page

Leave a Reply

Back to top button