GIDAN DADI COMPLETE NOVEL

Ina shiga ɗaki Anty Nusaiba dlta kira wayata ,ina ɗauka kawai na fashe mata da kuka ,,gabaɗaya ruɗewa tayi tana tambayata lafiya? Nan na fara zayyane mata zaman doya da manjan da mukeyi da yaron masu gidan ,gashi yina cemun ƙazama ,wai daƙiƙiya
“Nadiya calm down “
“Dayallah jacan Ina magana kinacemun calm down saboda ba ke yike cimma fuska a cikin jama’a ba ko?”
Rarrashina ta cigaba dayi ba tare da tayi fushiba ta daura da nusar dani dad zai fada in yaji bana school zaice lallai in koma school wanda yafi mun zaman nan muni
“To yanzu in zauna a cigaba da taka Ni kenan”?
“Nadiya ba matsalar wanka bane? Nadiya ki ringa wankan mana to a zauna lafiya”
Narai narai tayi “Nima inason Inyi wankan amma jikina nauyi yake mun sai in kasa “
Tsaki tayi ta kashe wayar daidai nan momy ta shigo “keda waye kike magana so harsh like this?” Maimakon ta bata amsa sai cewa tayi “mom ama cutar mun sa eruwa a wancan gidan da kika kaita inajin aje a dawo da ita Ni Ko unilag amaida ita in ba dole” samun gefen gado tayi ta zauna “me ya faru kuma again?” Zama tayi ta wassafa mata matsalolin da nike fuskanta “Yes Nadiyan da tayi maki magana akwai laushi ko gautsine a muryarta”
“Haba momy she was so weak ,talking relunctantly”
“Alhmdllh abunda nikeson ji kenan,dama in yaronka baya ji ka kaisa baƙunta zai koyi darasin rayuwa shiyasa larabawan da suka fimu fikra yaro ana haihuwansa sai akaisa ƙauye don ya koyi jarumta da fikra,to ita anan gidan can da muka kaita shine zai gyarata “
Sake kiran wayar Nadiya tayi “Anty Nusaiba Ni kika kashema waya saboda ina fada maku damuwa ta ? Ehem na gane bani da gata ,ba wanda ya damu ya zo yaga inda nike like like I’ve been damped and forgotten shikenan zan neman ma kaina mafita bazan zauna yina bani trash ba tabbas watarana zamuyi dambe ,i don’t bloody care shi namiji ne”
“Kinsha giya ko Nadiya?”
“Ban sani ba tare dake muka sha”
A take ta kashe wayar gabaɗaya ta koma ta kwanta
Sundae
Yau na tashi tun asuba inajin yunwa amma nayiwa kaina Alkawarin ko yunwa zai kasheni bazan sake shiga kicin dinsu ba ,zan bashi space ya girka abunda yike so ,nikuma zan raɓe a inda aka ajiyeni
Mom da little Basu fito ba sai 12 kamar yanda suka saba ,wawwaigawa tayi ba ɗuriyata
“Little go and call Anty Nadiya” ƙalƙalawa da gudu tayi ta tura ƙofar ina kwance sai juyi nake dafe da ciki saboda yunwa da nikeji kamar zai halakani
“Anty kizo inji granny” da ƙyar na miƙe zaune kafin ince mata “To na tashi na daura ɗankwali na fito falon ,yina zaune yina danna laptop ya miƙe kafafuwansa a hanyar da zan bi cak na ja na tsaya “zan wuce”
“Yaje koyo sallama da gaisuwa”
Tattare giran sama da ƙasa nayi “haba malam wai meye haɗin ka da nine ,na daina taokalar ka wai can’t you allow me to rest for a while”
“Bazaki gaisuwan ba kenan sai na baki tafi”
“Beat me,Adams beat me if you can,kullum kaita cewa zaka dakeni to dakanni tunda jaka aka kawo maku”
“Kai what’s going on here?” Mom ta faɗa tana ƙarasowa
Ɗagowa nayi idona fal ƙwalla Saidai kafin in magana ya rigani
“Mom cewa nayi taje tayi wanka wari ya ishemu shine ta tsaya tana muna tsageranci”
“Haba nadiya je kiyi wanka mana …” Daukar kiran wayan da yashigo hannunta tayi da sauri tayi sama kuma,nikuwa hangame baki nayi shaye da mamaki
“Ƙarya ! Bakaji kunyaba gardinka dakai kana ƙarya”
“Ok Ashe ban fada maki ba ? To yanzu na fada oya to the bathroom”
Ya bani umurni kamar wani ubana
“Bazani ɗinba azo a dauke Ni a kaini”
Ajiye laptop ɗin yayi ya kuwa ce zo muje ,haba na falla da gudu ina ihu ,da ƙarfi na faɗa toilet ɗin na ɓamo ƙofa ina Allah ya isana
Wani abu ya danna mai kamada door bell danaga jiya ma’aikatan sunsa a bangon ƙofar toilet ɗin ,aikuwa ina daga ciki wasu sabbin naurori suka fara aiki saiga ruwa shaaaa yina mun feshi ta ko’ina yina bulbulowa a jikin bangon kamar ruwan sama ,na ruɗe sosai haka nayi ta tsalle saida ruwan yayi mun jagwab ,dole na cire kayan jikina ,na rage saura pant a jikina kawai nayi sukuti na zurawa sarautar Allah ido tunda nayi ihun ba mai jiyoni,tattaɓa bangon na shigayi ina neman abinda zan kashe wai ruwan ya bar sharara,aikuwa ina danna wani waje saiga soso nan ya shiga dirjeni ina ihun wuya saida na dirzu na ɗaurayu har ruwa bai zama a jikina sannan naji ƙattt ya ɗauke kawai naga ƙofar ya ɓalle ,injin ya hankaɗoni waje
Ihu na fasa ina ganinsa nai maza na manne ƙirjina a jikin ƙofa ina ihu ina roƙonsa ya fita
Dogon tsaki yaja ya fice “banza mai zan gani ƙazama ƙwaila ,ai tunda ke ƙazamace inji zai ringa maki wanka ,sakarya mai kukan wanka “
Saida ya fice sannan na saɗaɗa na kulle ƙofa nikuma na dawo na nema kaya na cire jiƙaƙƙen pant ɗina na sauya kayan
Adams koda ya koma falo kwasan kayansa yayi ya tafi part ɗin sa ,amma kunnensa ranganɗau ihun Nadiya tamkar yanzu take kukan ,idonsa ranganɗau yina gane masa zanen suranta sanda ta fito zigidir daga ita sai pant
A hankali ya fada kan gado yina wassafa ta a ransa
Nadiya tana da kyau ashe,ashe yarinyar tanada surane har haka ?
Tuno ɗuwaiwukanta yayi yanda tana tafiya suna wani irin juyi,suna karkaɗawa ,sosa ƙeyarsa yayi ya rungume filo Yayi wani juyi a gadon ya buɗe ƙafafuwan sa “kai Hmm Ashe yarinyar farace dattine ya dafar da ita ga kanta kaman gammon kifin da yayi kantai aka ƙi siya tsabagen curewa da dauɗa da yayi….saidai kai malam kaida gani kasan yarinyar nan ta gama tara ruwa a duri ,ga Nonuwa suɓu² ashe dai wani sirrin kayan armashi yina jikin mace mai ƙiba? To ya za’ayi kenan???????????????
Free page ya ƙare mu haɗe A page na gaba ,Plz my sisters a tausaya ma rubutuna a sayi littafin nan Banda sata,masu plan din siya su baiwa abokansu haram ban yarda ba .
Littafin ba tsada regular 300# vip 500# special 1k ,ki zaɓa Daidai ke karki tsaya cin hakkin wata Plz.
Drp your payment Tru dis mtn Number 09065990265 or tru this acc. 7782217014 Mohammed Hassana, Fcmb
Thnks for Reading????