GIDAN DADI COMPLETE NOVEL

Gyaɗa masa kai kawai tayi amma ƙasar zuciyarta tarin zullumine ga ƙasan ta na ɗanɗana mata ɗanɗanon zugi batasan kuma ya zatayi da room mates dinta ba in suka tambaye ta inataje takai dare? Inma securitsi sun barta ta shiga kenan
“Bye”
“Ok take your of your self and my eiishhhh ,ki bashi ruwan zafi sai mun haɗu gobe” hararan wasa ta masa ta fice da sauri da kayan da ya siya mata niƙi niƙi ,shikam tana fita yabi bayanta ya kulle ƙofa ya koma yayi Sufa a gado ya lalubo pillow yina nishi ,yina tunanin wacce zai kira kuma su raya daren yau “Yes bari in kira en political science nasan su ba’a rufe masu Hostel
A gaban Hostel kuwa en matane cirko cirko sunsha gayu sai zuba ƙamshi suke kowa ta raɓa ta zauna ,wasu ma wayansu sukeyi don sun roƙi securityn ta hanasu shiga ƙarewa ma ,ta kunna maganin sauro suna ji ta ƙure waƙar Addu’ar Kirista da suke ji in zasuyi barci
Tashin hankali wanda ba’a saka maki Rana ,yau ya Teemah zatayi gashi duk dare sai mamanta ta kirata ta mata saida safe da en nasihohi ,yau in ta kira bata sameta ba ta kira room mate ɗin ta suka ce bata nan ya zatayi ne ??
PAID BOOK NE DAI ,REGULAR ₦300 VIP ₦500 SPECIAL 1K ZAKI IYA BIYA TA ƊAYA DAGA CIKIN WAINNAN HANYOYIN MTN CARD VIA 09065990265 OR BANK TRANSFER 7782217014, MOHAMMAD HASSANA,FCMB ….YES BAZAN FREE PAGE DA YAWA BA ,SO ZAKI IYA BIYAN KUƊIN KI DAGA YANZU SABODA JIN DAƊIN LABARINKI KAR YA YANKE
………………………..
I’m selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I’m
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial 1314# or 460260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
Subscription for DStv gotv star time electric pay bills
Whatsapp OR
Call 08066268951
[6/20, 11:25] ????????????: GIDAN DAƊI
(Duniya????)
Free page
003
Manyan mata azo ayi gyaran Aure ta hanyar Amfani da zafafan magungunan matan Hajja mai gyaran Aure ,indai gyara ne na ciki da waje bakida matsala ,zaki cike zaki tsamtsam ,zaki ta zuba kamar maliya ,miji na santi ,kar kuce na cikaku da surutu Hmm kayane humhum tested and guarantee ???? Dm kya bada labari da kanki 08069946904
An Hour Later
Wata fitsari ya matsoni gashi ina tsoron shiga toilet din school saboda ance matattaran Aljannu da Mayu kenan ,so I decided in fito wajen makaranta in yi fitsarina in koma ,sama ² na ringa jin hayaniyar student suna zage² “In bacin zaman makarantar watannan ƙazamar bamagujiyar ta isa ta hanamu shiga Ɗaki mu kwanta ? Jimu a gefen kwata sauro sai cije mu suke a duhu ,inda a gidane da yanzu kana lulluɓe a cikin bargo A.c ko room warmer na huraka ,Amma shegiyar halittar nan saidai ta ƙare a gungura a ƙasa kina shaƙar mosquito coil ,kina ma en makaranta gadi….” Ji nayi kawai bazan juri zaginba na ƙosa insan wace me zarran zagin nan ,hmmm wata er gidan masu kuɗin ne?…lolz
Saɗaɗawa nayi saɗaɗaf na ɗaga ƙofar a hankali na buɗe na shiga ɗan hof ɗin da suke kwanciya sai su kullo ƙofar da zai sadaka da waje da bolt ,mu kuma ana barin wanda zai sadaka da Hostel a buɗe saboda yara masu complain cikin dare……kallon gefenta nayi naga tana ta shaƙar barcinta harda masuri,caɓe baki nayi “Hau’um kaga muguwa kina barci yaran mutane na waje ,saboda ba yaranki bane ai dole” zare saƙatan nayi a hankali na buɗo ƙofar na fito na riƙe kwankwaso ,da fari yaran tashi sukayi buuuu kowa ya gudu a tunaninsu ko taji zagin ne tazo tai detecting faces ɗin su gobe ta kaisu ƙara
“Oyah come on ! ,Waye mai zagin nan er uwarmu,masu kwanan danshin AC ,Bikoo patronize others so that I can Allow you guys to pass “(dama Ni ɗan masu kuɗi ɗan uwanmu Nike ce masu ,saboda izgilanci)
Teemah da ta fara ɗaukan muryata ne tayi saurin zuwa gabana cikin raɗa tace “Roomy ,nice plz ki barni in wuce kinji? “Harara na banka mata “Ina kikaje ,wayace kiyi dare?” Bakinta na rawa tace “wallahi wajen wani doctor naje ya koyamun karatu,gashi karatun yau yayi sugar shine na saɓa lokaci” saida na caɓe baki na hura hanci kafin nace “Oho maki inma irin na waincan en ɗakin da suka bani cin hancin abinci kikayi Ni babu ruwana ,yanzu je kice masu kowa tazo a hankula ta faɗa mun mai ya tsayar da ita tayi dare sai ta wuce ” saɗaɗaf kowa yazo ya dinga girbamun ƙarya nidai ina kallonsu ,har suka gama wucewa ,kana na tsaya kulle ƙofa ,ina rufewa naga ta farka ,tale ƙafa nayi zan falla da gudu tayi saurin damƙen hannu “Who are you? Waya baki izinin taɓa mun ƙofa ? Aikuwa zakisha gwale² gobe a Security office ban sunanki” ƙin magana nayi sai hura hanci nake ina jan iska ina fesarwa kamar shanuwa
“Bazaki faɗaba to bari in kunna torchy innaga fuskarki gobe har aji zanzo in zaƙulo ki” wayo nayi nakai ƙasa kamar zan bata haƙuri kawai na ɗebo ƙasa na sheƙa mata a ido ,cikani tayi da sauri ta buɗe duk maƙoshinta ta fashe da ihu ,nikuwa nace ƙafa mai naci ban baki ba,na yanka da gudu naje na shige ɗakinmu ,na kulle ƙofa ina leƙe ta saƙon ƙofa ,ina kallo wardens suka fito da sauran ɗalibai da suka jiyo ihu nan aka taitayeta akayi bakin tap da ita aka tara idonta ruwa na shatata akanta ta jiƙe jagwab ,da ƙyar aka wanke idon ,nikuwa hardani cikin ɗalibai masu kaico kaico ,wanda suka san nice anata nuna ni Ana dariya ,Securityn nan da aka shimfuɗa mata taburma a waje Mas’ud da Ashar take tayi ,wai idan har ba’a gano wacce ta mata wannan iskancinba to tabbas zata dai na shifting a female Hostel ɗin mu ,wani ihu ɗalibai suka ɗauka suna shima wacce tayi Albarka ,saboda kaf cikin security ba mai tsananin ta gashi bata amsar cin hanci ,da ƙyar muka watse na wuce ɗaki na jawo laptop ɗina na haye gado na fara sana’ata wato Game ,ba zato Teemah tazo gefen gadona ta zauna ta dafa kafaɗata “Mun gode ƙawarmu ,kinada kirki ,and you deserve to be a nurse since you can sacrifice for the sake of your friends,gashi kin iya pretending kin watsawa muguwa ƙasa kuma hardake a masu jaje”
Kallonta kawai nayi na tuntsure da dariya
“Ai wai ke kin ɗauka saboda ku na buɗe ƙofa? Abu biyu yasa nayi shine inga iyakanta kuma ina nemo wacce ta zageta fine I got all….Ohhh ahhh Yes I’m a big pretender , worrisome I definitely knw my self although I don’t want to initiate mah habit soon like this saboda watarana gobara ne zai tashi a Hostel ɗin nan ,yauwa ke kuma da kikaje kikayi iskanci aka baki kayan nan ko ki bani cin hanci na ,irin na wancan ɗakin da na kamasu suna iskanci ,ko kuma gobe in kai ki gaba don wallahi kanwa baya jiƙuwa a bakina “
Zaro ido Teemah tayi wai zata daki ruwan cikina “su waye suke iskancin?”
“Maƙoftan nan namu mana masu dararraku in dare yayi yauko na leƙasu ta ƙofa naga abunda sukeyi ,amma dai bazan faɗawa kowa ba tunda sun bani fried rice “
Zainab da sauri ta miƙe zaune “Haba Nadiya meyasa kike wauta ne irin haka kamar ƴar fari? Kin rufe sirrinsu kuma gashi kina fada mana mu six,anjima ma mutum ashirin zaki fadawa , gaskiya ki canja hali Allah yanason me rufe sirrin wani”
“Attakabir ,sannu Malama ,a nemo mike ne? Inajin wa’azi kikejin yi a daren nan, a gidan wa na tona masu asiri kawai saboda na bata labari ,wai ma shin me ya watso kunnenki nan? “