GIDAN DADI COMPLETE NOVEL

GIDAN DADI COMPLETE NOVEL

Its Paid book #500 Mtn or via this 7782217014, Mohammad Hassana,fcmb,evidence of payment through 09065990265

I’m selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I’m
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial 1314# or 460260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
Subscription for DStv gotv star time electric pay bills
Whatsapp OR
Call 08066268951
[6/20, 11:25] ????????????: GIDAN DAƊI
(Duniya????)

Oum Aphnan✍️

Free page
004

Manyan mata azo ayi gyaran Aure ta hanyar Amfani da zafafan magungunan matan Hajja mai gyaran Aure ,indai gyara ne na ciki da waje bakida matsala ,zaki cike zaki tsamtsam ,zaki ta zuba kamar maliya ,miji na santi ,kar kuce na cikaku da surutu Hmm kayane humhum tested and guarantee ???? Dm kya bada labari da kanki 08069946904 ,sai kunzo ????

Akwai ingantaccan maganin???????? gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number…… 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k’iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da ‘yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!…ga masu bukatar sari ko sayan d’aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi…….SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya ‘kare da ikon Allah.

I’m selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I’m
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial 1314# or 460260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
Subscription for DStv gotv star time electric pay bills
Whatsapp OR
Call 08066268951

COMMENTS YAYI MUN KAƊAN DON HAKA KUMA YAU GA UPDATE KALAR HISKOKIN KU????‍♀️????

Suna fita wata marar lafiyar ta shigo saida ya fiddo wayarsa ya dudduba missed calls ,ya kira masu muhimmanci ciki harda ,Adams kana ya fara duba mara lafiyar cike da gwanancewa abinsa dai kamar mutumin kirki

Adams kam daƙyar ya kai kansa gida sai da ya isa da kusan 2hrs lokacin ya samu ya karɓa jiƙon gargajiya a wajen ummansa ,har ya warware kafin kiran doctor jabeer yazo wayarsa ,shiru yayi yana jinjina komawarsu wajensa amma dai ya haƙura sai ƙarfe laasar lokacin yasan duk iskanci ya ƙare jiki ya nune da aikin rana sai ya masa bayani a nutse .

Knock ummansa tayi a gaban ɗakinsa bayanta house girl ɗin su ne ɗauke da tray ɗin dishes da tayi masa irin na marasa lafiya ennan , faten irish ne mai hanta yasha kayan haɗi, sai wani jiƙon magani dai a gora ,sai ruwan gora
“Who plz?” Ya tambaya da ƙyar ,don har yanzu baida kuzari sosai
“Habiby Open the door”
Maman tasa ta bashi amsa cike da muryan kulawa
Wani kunya ne yaji kamar ya nutse a ƙasa ,yanzu shikenan kullum mamansa ke masa jinya idan yaje ya rarumo sha’awarsa? Wannan wane irin abun kunya ne?
“Ummy kije zanzo anjima”
“No buɗen kofa ka taɓa ganin jinya ba cin abinci?”
Kansa a ƙasa yazo ya murɗe key ɗin ,bai damu da dressing ɗin jikinsa ba of just nikker da singlet ,zatonsa ita ɗaya ne ,yina juyawa ta shigo da maid ɗin biye a bayanta tana sunsunne kai kamar munafuka tana leƙen sa

Karaf idonsu ya haɗu tana kiciniyar ajiye masa abinci akan table ,wani dirty kallo ya wurgeta dashi ,kana ya daka mata wani irin mugun tsawa “leave my room ,dirty girl” da gudu ta fita har tana tuntuɓe da ƙafar umma

Tana fita kuma yayi kwaɓa² da fuska kamar zai saka kuka ,ba wannan rude person ɗin ba “Ummy plzzzzz…ki daina barin yaran nan na shigo mun ɗaki Allah kallona suke nikuma banaso gaskiya”
Murmushi tayi cike da jin daɗi a kullum tana godewa Allah daya bata yaro kamili wanda ruɗin duniya da kuɗi da ƙarfin sha’awa baisa ya zame ba .
“Kana gautsi ne Habiby ina laifinta don ta kawo abinci?”
“Ummy shiyasa nakkeso ki barmun if I’m starve ,zan nema da Kaina”
Shiru ta masa ta fara serving ɗin sa tana ƙoƙarin saƙo masa zancen yarinyar sister ɗin ta da takeson ta haɗa su ,amma wani ɗaci yayi yina shan magani yina hura hanci ,sam yaƙi barin suyi maganar,dole ta ƙyalesa ta fice

3.30
Ina kwance ina barcin Asara,zee tazo ta ɗaka mun duka a ɗuwawu da littafin hannunta ,a furgice na farka gamida ɗaurawa da masifa “wani baƙar dagar ce kuma ?”
“Malama sai ki tashi ki sallah mu wuce tutorial ” Jan tsaki nayi na juyar dakai na maka a pillow na miƙa hannuna zan sake jan bargo ,hannu tasa ta funcike

“Kitashi mana kina ɓatamun lokaci”
“Waii meye haka tare aka kawo mu makaranta ne dake? To bazani ba “

Jijjigani ta cigaba dayi ,don dole na tashi ina ƙunƙuni saboda ta gama wartsakar dani ya rigada ya gudu ,ji nayi kamar in shaƙeta ,haka na ɗauki buta nayi tap Ina jan mata Allah ya isa.

Ina idar da sallah muka tafi cikin asibiti ,inda ya fi zama quite muka nema gaban office ɗin doctor jabeer ,nan muka sama wata dogon benci muka zauna muka ar ajiye littafanmu zamu fara karatu

Kamar an mintsineni. Na kalli zee “roomy nan ne office ɗin da ake bada labarin en ajinmu na zuwa ko?” Ɗaga mun kai tayi alamar “Eh”

“Wai me sukeyi a ciki?”
Kallon windown tayi don ta tabbatar ko ba kowa a ciki kafin tace “kin fi kowa sanin me zasuyi a ciki mana en iska ne fa “

Caɓe fuska nayi cikin alamun rashin fahimta “wallahi ban ganeba me sukeyi ,wai iskanci sukeyi da wainnan zaftara zaftaran mazan ,musamman akwai wani acikin su naji ana kiransa doctor jabeer duk a cikin likitocin asibitin nan rankatakaf nafi tsanansa shege mai gemun fir’auna kiga gemu tsuiii kamar na bunsuru ba gemun Allah bane na Iskancine”

Duddulo ido waje tayi “Ke nadiya gaban office ɗin su ne fa in suna ciki fa ?”

“To Ni ina ruwana iya gaskiya na na faɗa Ubangiji ya haɗa su da cutar….” Ɗifff na ɗauke wuta ,bakina a buɗe na kasa rufewa saboda Turo ƙofar da akayi aka fito ,Zuwa yayi ya wuce mu yina babbanka muna harara aikuwa muka haɗe kai muka kwashe da dariya maimakon muyi laasar ,sannan ba kunya muka buɗe littafanmu muka fara karatu ,kamar karatun jarida nike karatuna daganan sai in Mana bayani ammafa in yazama bayanin zee yaci karo da nawa haka zan kafe alankatafir nike kan daidai ,sai ta sauke murya ta ce “Nadiya baki zuwa aji nifa malam yace mana haka ke kuma ra’ayinki kika fada ,nawa zan ɗauka naki ko na professor?” Sai ince “shikenan kowa ya riƙe fahimtar sa” sai mu je na gaba

Adams dake office Amma Gardama na ya hana masa sukuni ne ya leƙo da nufin yaroƙemu mu rage murya ,saidai daƙyar ya haɗiye miyaun bakinsa ,tunowa da fuskata ce wacce ta bubbuga masa bamban mota tana tsiya securitai sun taso mu ,jinjina lamarin yayi a ransa “wannan ne Nurse ? Gata ƙazama ,ga bala’i ga gardama? Ga gulma (saboda ya ɗauki muryarta ita ne yanzu ta gama munafurcin Dr jabeer) Gaskiya in tanajin haushinka ,wannan wannan dai ma zata iya kasheka wannan dai?”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17Next page

Leave a Reply

Back to top button