GIDAN DADI COMPLETE NOVEL

GIDAN DADI COMPLETE NOVEL

Tun sanda ya fito na ankare da fitowarsa a raina nace to ga wasu masu ɓata yaran jama’an nan

Zee nacan na karatunta nikuwa na shuga gyara baki zanyi tsiya saida na hararesa tukum na murguɗa masa baki kana na daura da masifa “maye nadai fi ƙarfin mutum namana ɗaci garai in mutum ya tauna mutuwa zaiyi ,bar ganinmu anan ba ƴan iskan bane da kuka saba kawowa aha” ɗagowa zee tayi ,cikin mamaki

“Au Dama nadiya dakikayi shiru ba saurarana kikeyi ba neman tsiwa kikeyi?…sorry sir ba…ta…” Bakinta ne ya kama rawa saboda ganin wani haɗaɗɗen handsome guy ya kafeta da ido ƙwaran cikin idonsa har yina mata zaiba zaiban shining blue
Gaba ɗaya birkicewa tayi shikuma gabaɗayansu kallon hadarin kaji ya bisu dashi lokaci ɗaya yaji a duniya ba halittar da ya tsana sama da watannan lutuwar yarinyar da yaji an kirata da Nadiya ,wucewa office ɗin yayi ya sama waje ya zauna kansa tuni ya fara masa ciwo saboda hayaniyarta
Ƙunƙunai ya shigayi a ransa “gata wargajejiya ,maimakon ki tattalin ƙibanki ki zama calm ko Allah yasa maza su tausaya maki su aureki badon muninki ba ,don ina kai ɗan ƙwalisa ina auran ƙatuwa,ta shige gaban mota a gurin taro ta sattar maka da tayoyin mota ?

Nikuwa nace zuƙiiii ,na gaisheka da ƙarya malam Adams ,saikace Nadiyar giwace ? Kodai duk tsanar ce?

Nadiya kam bushewa da dariya tayi ta ɗakawa cinyar zee duka “wayyo Allah zee tayi gamo da ɗan Aljani,ke don Allah bai baki tsoro ba ,anya bazamu guduba,wannan dai badai mutum ba ji kyau don Allah? Tsiya nike masa amma zuciyana sai bugu yike abum..bum..bum,gashi mayen baice komai ba “

Zee lumshe Ido tayi a hankali saboda yanda yayi mata narai² zai zubo da ƙwalla ,a sanyaye tace “nadiya ba maye bane madaran kyaune ,wannan su ake kira da ɗaya a cikin birni,kawai tashi mu tafi don ƙila muka sake haɗe ido dashi suma zanyi”

Tsaki nadiya tayi “kinji sokuwa duk kin zama kalar tausayi ,to Ni Ko ifritun minan jinnine nafi ƙarfin ka ɗan larabawa ” na buɗe murya da ƙarfi yanda zaisan dashi nikeyi musamman da na kirasa da ɗan larabawa ,don tunanina ya gama bani in ba Aljani bane to balarabe ne yayi shigan hausawa

Koni takaina batayiba ta shiga haɗa kan littafanmu ta rungumesu ta miƙe ,sakin baki nayi ina kallonta “Ina kuma zaki”

“Jikina ya mutu Nadiya ,wallahi basirata ya cushe billahi ko na zauna ba abunda zan ringa fahimta”

” kai amma ko irin mazan nan masifa ne,maganinsu a nemi gidan yari a kullesu ji kallo ɗaya ya birkita maki lissafi ? Kai ashhshato muje ,dama cikina ya fara salati yunwa nikeji”

Ji yayi kamar ya fashe da ihu bayan ya gama jiyo hiransu ,wai shi duk ajin da wainnan banzayen yaran da surutu kamar sun haɗiye aku zasu na admiring?? Tagumi ya rafka a haka Doctor Jabir yashigo ya tardashi

The payment is on going #500 mtn card,special 1000 via this 7782217014 , Mohammad Hassana, Fcmb or contact me direct 09065990265
[6/20, 11:25] ????????????: GIDAN DAƊI
(Duniya????)

Oum Aphnan✍️

Free page
005

Manyan mata azo ayi gyaran Aure ta hanyar Amfani da zafafan magungunan matan Hajja mai gyaran Aure ,indai gyara ne na ciki da waje bakida matsala ,zaki cike zaki tsamtsam ,zaki ta zuba kamar maliya ,miji na santi ,kar kuce na cikaku da surutu Hmm kayane humhum tested and guarantee ???? Dm kya bada labari da kanki 08069946904 ,sai kunzo ????

Akwai ingantaccan maganin???????? gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number…… 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k’iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da ‘yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!…ga masu bukatar sari ko sayan d’aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi…….SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya ‘kare da ikon Allah.

I’m selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I’m
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial 1314# or 460260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
Subscription for DStv gotv star time electric pay bills
Whatsapp OR
Call 08066268951

Sunana Nadiya Mohammad Mu biyune a wajen Iyayenmu Ni da yayata Anty Nusaiba ,Babana Alhaji Mohammed Ahmed ɗan kwangilane kuma delegate ne na en siyasa a jam’iyya maici, a don haka Munada kuɗin rufin asiri a gidanmu , Mahaifiyata Nurse ce tanada asibitoci na kanta guda biyu ,mu en asalin garin gombene amma yanayin aiki ya kawo iyayena garin Abuja da zama ,Yayata ta girmeni da shekaru Huɗu amma ita ba mace bane mai ƙiba a taƙaicedai tabiyo jikin Babana na real fillo ,mahaifiyata kuwa ƙatotuwa ce kundai san Nurses’ da manyan Ass,to Ni ita na biyo da ƙiban da komai ,gaskiya family enmu kyawawan gaskene dukkanmu ba mummuni ,saidai tsiyata da tonon tsiwa yasa ba’a ganin kyawuna a kullum tsinata akeyi ana cemun mummuna yaya Nusaiba ta fini kyau ,haka dai muka taso makaranta ɗaya mukeyi da Antyna ,nasha janyo faɗa ta shiganmun ai mata dukan tsiya ta dawo gida tana kuka ta tarar dani ina zaune a falo ina kallo ko cin abinci ,yaya Nusaiba tana wahala dani Ni nan shaidace amma bata taɓa ƙosawa daniba ,yarinyace mai tsananin haƙuri hakan yasa Iyayenmu suke sonta sosai ,wannan abu kuwa na ɓata mun rai …..Mun girma cikin kulawan Iyayenmu haka har yaya Nusaiba ta gama makarantar secondary ɗin ta,Babana ya neman mata medicine a sudan,sam yaya Nusaiba bata son hanyar likitanci ita tace Microbiology takeso Amma Babana ya hana wai mazan yanzu sai kana da abunyi ake kaika ɗakin miji ku zauna lafiya ,bata ja da tsayiba tabi umurnin iyayenmu ta tafi ta Barni,naci kuka na ƙoshi na rungumi rayuwa ta Ni kadai tun daga sannan rashin jina ya ƙara gaba bana karatu dama ada Anty Nusaiba ke matsamun yanzuko bata ,don haka wata zubin bana karatu sai night to exam,Babana shine ya sangartani yana kirana da mamana … Uwata ,mamana kuwa ko nayi laifi bata mun dogon faɗa saboda Ni autace na gaban goshi ,kundai san Nurses’ da azaban son yaransu tun Bama basu aihu da yawa ba .
Allah kaɗai yike cetona inada ƙwaƙwalwa inna burbura karatuna Inyi barci abunda na karanta ko tas suna kaina ina shiga exam na watsa masu na fito na manta ,a haka dai na kasance ƙinji tamkar namiji ,rashin Anty Nusaiba ,rashin zaman mamana a gida yasa na zama kasa Sarkin barci kullum ina barcin asara,sai cin abinci kamar jakka ,gashi duk masu aikin da aka kawo sai baƙin halina ya koresu don haka gidanmu ba mai aiki sai masu gadi ƙarfafan sojoji guda biyu,gidanmu akwai enci wannan dalilin yasa bansan meye kwaɓo ko tauna magana ba yanzu zan faɗa maka maganar da babban zai rike kai kamar yayi ihu ,a haka dai na gama secondary school ɗin a saidai naci waec na faɗi jamb ,nan kuwa na dawo gida na rashe na cigaba da tsula rashin m . Ban iya girka komai ba sai indomie

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17Next page

Leave a Reply

Back to top button