GIDAN UNCLE COMPLETE HAUSA NOVEL
Suna dawowa Daddy yaja motar suka tafi ta shige dakinta ta kwanta yaran har yanzu bacci sukeyi tana kwance tana sharar hawaye bata jima da kwanciya ba bacci ya dauketa sama² taji wayarta tana ring ta tashi da sauri ta dauka “My Uncle” tagani dannawa tayi ta kara a kunnenta tace “hello Uncle ya jikinka” ajiyar zuciya yayi yace “babu sauqi Baby wlh zan iya mutuwa ciwona ya sake tashi Umaimah idan baiyi ba akwai matsala ina cikin gdan fito kizo inason ganinki” gabanta ne ya fadi tace “aa nidai gsky Uncle bazan iya ba kun…” bugun qofar dakin ne yasata katse wayar ta miqe jikinta na bari tace “wa…waye” Hajiya tace nice Umaimah bude” ajiyar zuciya tayi ta bude shigowa tayi ta miqa mata wata auduga da wani abu a jiki kamar zuma tace “Ungo maza tura a gabanki” karba tayi ta qarewa abun kallo tace “mene wannan din Hajiya?”
Daquwa tayi mata tace “qaniyarki ce maza kiyi abinda nace miki” bathroom din ta shiga ta tura abin daqyar a tsukakken gabanta da tayi wankan tsarki da rana ta fito wani garwashin wuta Hajiyan taketa rurawa ta zuba wani maganin a ciki tasata ta tsugunna akai ta lullubeta da wani bargo me nauyi azabar zafi takeji yana ratsata na wutar tana kuka tana komai Hajiya bata qyaleta ba saida taji wani ruwa yana diga akan garwashin wutar yana qara sannan ta yayeta duk ta hada zufa tayi sharkaf kamshi ya turare dakin tace “maza shiga kiyi wanka ki cire audugar kada kiyi tsarki da ruwan sanyi zakiji zafi”shiga tayi tayi wanka ta fito Hajiyan ta bata wata rigar bacci tasa ta nada mata lifaya ta fesheta dashi ta kama hanunta suka fita itadai binta kawai takeyi da kallo har suka fito harabar gdan gabanta ne ya fadi ganin ta nufi nufi motar Hameed din da ita kuka ta saka mata ta qanqame Hajiyan tace “don Allah Hajiya kiyi hqr wlh bazan bishi ba Uncle bashida imani kasheni zaiyi”
Murmushi tayi tace “aa Umaimah keda mijinki da kikejin tausayinsa ai gara ku tafi kafin ki dakemu akansa don naga alamar Hameed ya fimu a gurinki tunda shi yana da abin baki bazamu iya daukan fitsarar nan taku ba yabiki daki ya nemeki kinqi yana neman mutuwa munkaishi asibiti yaji sauqi mun kaishi gda ya kuma tasowa ya biyomu nasan nan gaba zai iya turmusheki a gabanmu gara mubashi ke kuje ku qarata Allah yabada zaman lfy naso yabamu lkc koda sati dayane na gyaraki amma yaqi yayimin transfer Two millions yace a hada miki lefe da ita insha Allahu zanje Dubai na hado miki kiyi hqr da yanayin mijin da Allah ya hadaki dashi kuma kiyi biyayya duk da ba gdanki daya da abokiyar zamanki ba amma dole nace kiyi hqr da ita da halinta kinsan komai game da ita babu wani abu da yake boyayye a gurinki”
Haskesu yayi da fitilar motar Hajiya taja hanunta takaita har bakin motar ya bude tasata a ciki ta daga Mata hanu ya sunkuya yayi ma Hajiyan gdy ya shiga yaja motar suka fita daga gdan kuka takeyi sosai har suka shiga layin da gdan yake yayi horn mai gadin ya leqo ganin maigidan nasa yasashi bude qofar ya shiga da motar gdan bawani babba bane amma yana da kyau sosai an kashe kudi wajan aikinsa yasha flowers masu kyau da qamshi batasan ya fita daga motar ba Saida taji ya ruqo hanunta ya fito da ita ya rungumeta a jikinsa ya sauke wata ajiyar zuciya yace “Alhmdllh Babyn Uncle auranmu dabanne da kowanne aure mata suna rako amarya ni nine na dauko tawa amaryar Umaimah ko aurena na farko banyi farin cikin da nakeyi yau ba Allah na gde maka daka mallakamin Baby na” kissing din lips dinta yayi yasa hanu ya share hawayen fuskanta ya kamata suka shiga gdan babu komai a parlourn da alamun baa shiryawa tarewa a daidai lkcn ba daku uku ne a parlourn sai kitchen da store da dinning area daya cikin dakunan ya bude ya daqata cak ya dorata a saman gadon ya soma kissing dinta tako ina, kuka takeyi masa sosai jin kukan nata yayi tsanani ne yasashi janye jikinsa ya kamata yace “zo muje muyi alwala mu miqa gdyrmu ga buwayi gagara misali daya nuna mana wannan lkcn” batayi masa musu ba har sukayi alwalar sukayi sallah raka’a biyu ya jima yana miqa gdyrsa ga Allah tare da yima Alh Ahmad da maman Umaimah da kakansu addu’ar samun rahamar ubangiji.
Batasan sanda ya gama addu’ar ba saboda baccin da takeji saida taji hanunsa yana warware mata lifayar jikinta qanqame jikinta tayi da sauri tace “don Allah Uncle kayi hqr banaso Allah ni banason wannan abun da kakeyimin….” Bata ida rufe bakinta ba taji ya rufe mata da nata tare da dagata cak ya dorata saman gadon ya kashe hasken dakin tare da kunna bedsat lamp din ya fara rage kayan jikinsa ya hauro gadon yana qoqarin janyota ta janye tare da sake sakin wani kuka me sauti tace……
UMMUH HAIRAN CE…✍????
????RILLIANT WRITERS ASSOCIATION ????
( Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)
GIDAN UNCLE
( Love and romantic story)
SHORT AND TRUE LIFE STORY
MALLAKAR
????????
FAUZIYYA TASI’U UMAR
®FAUZAH
Wattpad???????? realfauzah
www.fauzahtasiu41@gmail.com
PAGE FOURTEEN
“Uncle kada kiyimin haka don Allah please wlh tsoronka nakeji” wani taikaci ne ya cikashi ya janyota da qarfi ya hadata da qirjinsa gashin qirjinsa na gugar fuskarta yace “dama kin daina Babyn Uncle amarya saida hqr balle keda naki angon a yau dai bazan iya daga miki qafa ba…”
Yana fada Mata yana shigar da ita jikinsa yana sakin wata ajiyar zuciya dagajin yanda yake samke ajiyar zuciyar kasan akwai mgn, matseta yayi sosai a jikinsa ya dauki hanunta ya dora saman penis dinsa ya hada da nashi yana matsawa a hankali yana sauke rikitaccen numfashi da haka ya rinqa hilatar ta yana tura mata sha’awar abin a ranta da rage mata tsoro har ya samu ta rage kukan da takeyi ya fara tura hanunsa cikin sumarta yana yamutsawa a hankali.
Ajiyar zuciya suka sauke a tare ta qanqameshi tace “ohhhhhh! Uncle…ahhhh..”bai bari ta rufe bakinta ba ya juyar da ita ta koma qasa ya fara romance nata ta ko ina tare da cire mata duk wani abu nau’in sutura a jikinta ya kama boobs dinta da qarfi jikinsa na wata irin jijjiga ya na matsawa yar siririyar qara ta saki tana qoqarin qwacewa ya danna boobs dinnata a bakinsa ya fara tsotsa tare da cizawa yana hura mata iska hanunta tasa ta riqeshi tana qoqarin daga kansa daga qirjinta amma ya sake mata dukkan nauyinsa don ya fahimci idan ba hakan yayi mata ba bazata bashi hadin kai ba ya lura kamar so take taja masa rai shikuwa a halin da yake ciki yanzu sakaci daya zaiyi na qyaleta yajishi a ramin kabarinsa.
Saboda haka yasa qafafunsa ya budata sosai tare da sanya hanunsa ya talata ya saita jarumarsa ya fara zungurata a qoqarinsa na shiga jikinta qanqameshi tayi saboda duk yanda take tunanin abin ya wucce nan ga Uncle din nata babu sauqi yaji yanda take a matse gamgam kamar wacce baa taba shigarta ba amma yakasa binta a hankali.
Saboda hankalinsa yayi tsuntsuwa yabar jikinsa dannata yakeyi da qarfinsa yana zungara mata jarumarsa da yakejinta kamar zata fita a jikinsa yana turawa sosai da wuya da dadi haka ya samawa kansa hanya ya shige jikinta tana kuka tana komai amma shi baimasan tanayi ba caccakarta yakeyi kawai yana wani irin nishi mai ban tausayi kuka yake sosai kamar qaramin yaro yana ehu yana hawaye tare da dukan gadon sosai yana jijjaga kai kamar wanda ransa zai fita daga jikinsa.
Sun jima a wannan yanayin kafin komai ya fara lafa mawa Hameed ya rinqa jera ajiyar zuciya yanajin wani mugun dadi da farin ciki ji yakeyi kamar yau ya fara sanin mace a duniya dadi da romon lagwadar Umaimah dabanne bata data biyu cikin matan duniya, yayi barin madara sosai a jikinta amma ya kasa zare jikinsa daga nata jarumarsa har yanzu bata kwanta ba wata sabuwar sha’awar ce take sake bijiro masa.