GIDAN UNCLE COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

GIDAN UNCLE COMPLETE HAUSA NOVEL

Yana fadin haka yana kuka kamar qaramin yaro ya durqushe har yanzu goshinsa jini yake fitarwa ya riqe qafafunta yace “koda zan rasa komai a gurinki Umaimah kada na rasa alfarmar addu’a daga gareki Umaimah ni kaina nasan wani abun bayin kaina bane tun a baya ma da bakisan da mgnr aurena da Salma ba bare yanzu Baby badan ina zargin kinada shigar ciki ba da a gobe saikin koma Saudia kinyimin dawafi ko naji sauqin abinda yake damuna”

Ya qarasa mgnr yana janye rigarta daga cinyarta ya dora bakinsa saman pant dinta ya sauke mata wani lafiyayyen kiss a shatin gindinta tare da dora harshensa saman gurin ya kama hips dinta da dukkan hannuwansa, abinka da zuciyar imani irinta Umaimah da kuma so da qauna da koda ance babu to raine ya baci.
Take taji tausayinsa da ya dade yana cutarta ya mamaye lungu da saqo na jikinta ba qaramin sanyaya mata jiki kalamansa sukayi ba ita dakanta take tuhumar kanta meyasa tayi masa haka to meyasa yace abubuwa da yawa bayin kansa bane waye yake sashi?

Numfashi ta sauke me qarfi tare da kiran sunansa cikin wata raunanniyar murya zare bakinsa yayi daga ramin gabanta daya jima da zare pant din ya zuba mata ido a hankali ta zame ta rungumeshi cikin kuka tace “bawai aurene banaso kayi ba Abu Shurafah Salma ce banaso saboda zata rabani dakai inaji a jikina shigowarta cikin rayuwarmu bazata zama alkhairi ba itan bata zaman aure kuma bata barin duk matar data tarar gdan data shiga ta zauna lfy da mijinta Uncle aurenta hudu kowanne saita rabashi da matarsa me sonsa da tausayinsa sannan ta gudu tabarshi Hameed na amince maka ka auro yammata biyu ko uku wlh amma ka hqr da auren Salma takenta fa kwarkwasa fidda me giji Abu Shurafah idan har kabari rudin zuciya ya debeka ka kawo takobin da zata zama sanadin datsewar igiyoyin aurena dakai to shakka babu ka rasani kenan har gaban abada kuma daga ranar da Salma ta shigo gdannan ni kuma zan fara lissafa adadin kwanakin da suka ragemin a gdanka saboda nasani Salma tatacciya ce yar uwar koko….”

Rufe bakinta yayi da nasa ya fara aika mata da salonsa na so da qauna tare da tausayi saida ya tsotsi lips dinta sosai sannan ya janye ya dagata cak ya nufi bathroom da ita idonta a lumshe taji yace“kisa Allah a ranki kuma kisa a ranki mijinki dan’uwanki nakine har abada babu abinda zai rabamu sai qaddara sai mutuwa Allah kuma zaiyi mana tsari da qaddarar da zata rabamu Umaimah ina fatan mutuwarmu ta zama irin ta Mama da Abba saboda haka ki daina cewa kin tsani mijinki kinji” daga masa kai tayi yayi murmushi tare da zare mata rigar jikinta ya dora hanunsa saman boobs dinta ya matsa a hankali ta saki wata yar siririyar qara yayi ajiyar zuciya ya saketa ya hada musu ruwa saida ya fara wanke goshinsa inda jinin ya bushe sannan suka fara wankan shine ya wanketa tass yanayi yana shafata yana qwaqular gabanta yana kallonta so yake ta bude idonta amma taqi…….

UMMUH HAIRAN CE…✍????
[1/27, 5:05 PM] UMMUH HAIRAN CE…✍????: G.U

Ki biya kafin ki karanta idan kinaso ki kira number nan;09031307566:

Dagata yayi kamar yar jaririya ya fito ya sauketa a gadon tayi saurin jan bargo ta rufa yayi murmushi tare da kwanciya kusada ita ya shige bargon ya hadeta da jikinsa yana shafa bayanta a hankali yana hura mata iskar bakinsa a kunnenta yana shafa bombom dinta lumshe idonta tayi tare dajan numfashi “Abu Shurafah” ta fada a hankali ya dakata da abinda yake yace “Ummuh Shurafah” sauke numfashi tayi tace “kana Sona?”

Tambayar ta bashi nishadi sosai yayi murmushi me sauti yace “bantaba yiwa wata mace a duniya kwatan son da nakeyi miki ba kuma bazanyi ba har abada daga kanki na rufe Babyn Uncle ki yarda da Hameed dinki” daga haka bai sake bata damar qara yin mgn ba ya fara shafata a hankali yana lasheta yana tsotsar breast dinta da salonsa me rikitarwa itama batayi masa rowa ba ta saki masa jiki sosai ta rinqa tsotseshi kamar alewa saida suka haukata junansu sannan ya shigeta a hankali saboda har yanzu gurin a matse yake sosai abinka dame qaramin gaba dama.

Sosai Umaimah ta sakar masa jiki yayi yanda yakeso da ita aikuwa tasha ruwan albarka Hameed kamar yayi mata sujjada saboda dadin Umaimah dabanne shi ya tabbata ba magani ba ko Niger da Sokoto mace zata hadiya bazata kaimasa Umaimah ba ita kadaice tak yake samun nutsuwa dari bisa dari da ita.
A wannan daren bai barta ta rintsa ba kwana sukayi suna gurzar junansu da asuba ya tasheta sukayi wanka sukayi sallah ta gaji sosai amma hakanan yaje ya dauko fresh milk a freezer ya zuba mata a kofi tasha shima yasha suka sake komawa duty sai tara na safe ya hqr yanata zuba mata santi fadi yake.

“Wow Babyn Uncle keta dabance Allah na gde maka daka bani matata me sona domin Allah wlh Umaimah bazan iya rayuwa babu keba kece cikon farin cikina na duniya da lahira Umaimah da naga lkcn da zana rayu babu ke gara ayau idan na fita mota ta niqeni kiyimin takaba ke kadai saboda babu macen da zata iya dani koda kuwa ta jurewa jarabata to bazata gamsar dani ba bazan samu nutsuwar da nake samu dake ba”

Murmushin qarfin hali tayi saboda Allah ya sani daurewa kawai takeyi idan ta tuna nanda kwana biyu yazama nasu su biyu zaije ya kwanta da wata yayi mata abinda yakeyi Mata sai taji wani abu yana taso mata.
Daukan Shurafah yayi suka fita cikin kwalliyarsu sunyi kyau sosai a cikin sati biyun da sukayi a Saudi zuwa dawowar tasu tayi haske sosai saidai daka ganta kasan hankalinta baa kwance yake ba bayan sunyi break yace ta dauko mayafinta su fita duk da batajin dadin jikinta amma haka ta dauko suka fita ranar yini sukayi yana yawo dasu duk a qoqarinsa na ganin ya dauke Mata damuwar da yake gani kwance akan fuskarta basu koma gda ba sai biyar suna zuwa sukayi wanka suka zauna suna kallonsu yarinyarsu tanata wasanta sukuma suna romance dinsu da wasanninsu na ma’aurata wanda shine yake janta jikinsa yake nuna mata babu komai harta sake dashi.

Haka suka zauna a gdan baya fita ko Ina kuma ya kashe wayoyinsa komai tare sukeyi dashi a gdan a baya barinta ko kitchen ta shiga ita kadai saboda kulawa da soyayyar da yake nuna mata wanka komai tare sukeyi rayuwarsu gwanin dadi kamar babu wani matsala da zata kunno a gaba.
Shikuwa yana sane ya kashe wayoyinsa saboda bayason Salma ta nemeshi tsanarta yakeji a zuciyarsa Allah ma ya sani har ransa bayason auran Salma ko kadan bayason abinda zai nisantashi da Umaimah kona yini guda ne balle ace ya tafi gurin wata ya kwana kuma itama wani abu takeso yayi da ita kamar yanda yakeyi da Babynsa.

A daren jajiberin daurin auransa da Salma Umaimah ta gurzu sosai a wajenshi yanayi yana kuka yana fada mata My Blood banason abinda zai nisantani dake kona second daya wlh babu inda nake samun nutsuwa sai a gurinki” sai gashi ita da yakamata a bawa hqr yau itace take bashi hqr yana kuka kamar qaramin yaro yana fadin “Wlh Umaimah wannan auren na daukeshi yana cikin mummunar qaddararorina da wayona da dabarata ya kasa guje musu….” rufe masa baki tayi da hanunta tana girgiza masa kai tana cewa “tun jiya kake fadamin haka Abu Shurafah banaso ka daina kayi fatan zuwan Salma ya zame mana alkhairi a gdannan” rungumeta yayi sosai a jikinsa yace “Hajiya zatazo gobe Umaimah tace saita rabani dake matuqar kikace bakya raayin zama dani tunda dama arziqinta naci kika yarda aka mayar mana da aure Umaimah zuciyata bugawa takeyi saboda fargabar rabuwa dake Umaimah kada ki barni don Allah ki taimaki rayuwata data yayanmu kinji”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button