GIDAN UNCLE COMPLETE HAUSA NOVEL
“Idan kinqi sharar masallaci ai kyayi ta kasuwa yarinya duk sex din da nakeyi dake babu wanda na qoshi saboda rakinki damma Allah yasa kinada Ni’ima” da wannan tunanin ya fara lalube ta duk yanda yayi da ita binsa takeyi ita ba bacci ba ita ba ido biyu ba ya rinqa romance dinta yana sarrafata har yakai ga shigarta ta rirriqeshi tana jijjiga kanta tanajin zafin gurin har yanzu shima mamakin tsukewar gabanta yakeyi sau uku kenan amma duk sanda zai shigeta shima sai jarumarsa taji a jikinta haka ya samu ya shigeta ya fara gurgurarta yana juyata duk inda yakeso yana ihu da kukan dadi itama duk da bata cikin hayyacinta amma hawaye takeyi ranar kwana yayi yana abu daya idan ya sauka ya huta ya koma a daren saida yayi mata ci hudu qwarara sannan ya tausaya mata ya qyaleta yasan sosai da safe zataji a jikinta anan ya qarasa kwanansa ranar dake lahadi ce shine yayima yaransa komai sai bakwai ya tasheta daqyar saida ya taimaka mata ta tashi zaune ya sake kai hanu zai tabata ta tureshi don ta fahimci jiyanma bai qyaleta ba ta miqe daqyar tana dafa bango tana kuka ta shiga bandakin ta hada ruwan zafi ta shiga ciki tana kuka tana cije lebe tana rufe gurin saboda shigar ruwan jinta take kamar ruwan barkono kuka takeyi sosai kamar ranta zai fita ta jima sannan tayi wanka ta daura towel ta sanya hijjab dinta ta fita parlourn yana zaune a gefen katifar yayi tagumi da hanu biyu.
Ta qarasa jikin wadroop din ta bude ta dauki doguwar riga mara nauyi ta zura ranar ko brexia bazata iya sawaba saboda kan nononta mugun ciwo yake mata a zaune tayi sallah bayan ta gama ta hade kanta da gwiwa tanaci gaba da rera kukanta, inda shikuma yakejin kamar tana zuba masa wuta a zuciyarsa jin kukanta yakeyi kamar zubar dalma a jikinsa a matuqar sanyaye ya taso ya matso gabanta ya sunkuya tare da ruqo hanunta ta qwace da sauri kamar ya zuba mata wuta kallonta yakeyi zuciyarsa na qara narkewa yace “na roqeki da girman Allah Baby ki daina kukannan haka banaso yana tabamin zuciya sosai” dagowa tayi da rinannun manyan idanunta tana girgiza kai cikin kuka da dashewar murya tace “qarya kake Uncle Hameed” dagowa yayi da sauri cikin tsananin mamaki yace “qarya fah kikace Umaimah nine nakeyi miki qarya?”
Duk da yanda take tsananin tsoronshi a baya amma yau sai zuciyarta ta tsike cikin kuka tace “Eh haka nace Uncle qarya kakeyi baka dauki kukana a matsayin komai ba ban yarda cewa ni marainiya ce ba sai a cikin kwanakin nan na tabbata da ace qasa bata rufe idon iyayena ba da bazakaci mutuncina haka ba kayi amfani da qarfin powerka ka rabani da yar uwata qwaya tak a duniya da take kasa bacci a lkcn da kowa yake bacci badon komai ba saidon jinin dake yawo a jikina shine yake yawo a jikinta damuwata tatace kuma aduk inda nake a duniya idan Ina cikin wani hali zataji a jikinta kamar yanda nima nakeji ka kawoni gdanka ka ginamin rayuwata da tsafta cikin tarbiyyarka me tsauri ka hanani kula kowa duk da tarin masoyana ka kulleni a gdanka memakon ka cika ladanka ta hanyar aurar dani wa miji na gari Uncle saika bige dayi zina dani ka mayar dani kamar matarka a cikin kwana biyunnan ta Yaya zakacemin kukana yana taba zuciyarka da ace kukana da gaske yana taba zuciyarka wlh da bamu kawo matakin da muke kai yanzu ba ka cutar dani da rayuwata data duk wani masoyina Uncle zan iya yafe maka komai amma banda wannan na tsaneka Uncle Hameed na tsaneka wlh na tsaneka Uncl…..”
Bata ida rufe bakinta ba ya dauketa da wani gigitaccen mari daya sata gani wasu taurari a idonta ya ruqo hanunta biyu ya dora fuskarsa akai kawai sai ya fashe mata da kuka tare da rungumeta a jikinsa yana kuka kamar qaramin yaro sosai kalamanta suka jijjiga duniyarsa da nutsuwarsa da zuciyarsa cikin kuka yace “meyasa zaki tsaneni Umaimah wlh bantaba tunanin wannan ranar zatazo ba na sani na dade inasonki da burin rayuwa dake amma ba irin wannan rayuwar ba Umaimah sone wlh sonki da kuma yanayin tsananin da nake ciki da hudubar shaidan sune suka hilaci zuciyata harna aikata miki wannan zunubin nasani na cutar dake Umaimah na cuceki taya zan gyara kurena Umaimah tayayane wlh nayi nadamar cin amanar marainiyar Allah ki taimakeni ki sassautamin bazan iya jure wadannan kalaman naki ba zasu iya tarwatsamin zuciya ki fadamin abinda kikeso nayi miki wlh zanyi miki koma menene plz”
Har yanzu kuka takeyi itama ko kalma daya tasa bata sanyaya zuciyarta ba saima qara tsanarsa da taji tayi janye jikinta tayi daga nasa ta durqushe a qasa tace “zanbar maka gdanka Uncle zan koma gdan Daddy saboda kiyaye kaina daga fushin ubangiji” dubanta yakeyi sosai bakinsa na rawa yana kada Mata kai yace “hakan na nufin tonamin asiri baby dole idan kika koma zaa tambayi ba’asi kuma Sadiya ma zata tambayi dalili me zakice musu su gamsu? Kima cire wannan tunanin bazai yuwu ba indai nine nayi miki alqawarin bazan qara nemanki ba har sai sanda kika halatta gareni ki zauna anan don Allah kada kiyi wani abu da zaisa a fahimci akwa baraka tsakanin mu nima zan kiyaye kinji?” Ya qarashe mgnr da sigar tambaya daga masa kai tayi alamar “to” yayi murmushi me dauke da kuka yace “yawwa yar qanwata Allah yayi miki albarka kinji maza saki ranki kizo muje muyi break yaranki sun tashi tun dazu na shiryasu zasu tafi makaranta” dole badon tasoba ta fito sukayi breakfast din saida ya takura mata sosai sannan taci saboda har lkcn kuka take ya dauki yaran ya fita ita kuma ta koma daki ta cire bedsheet dinta daya baci da jini saboda jiya ba qaramar barna yayi mata ba kusan jinin har yafi na ranar farko ta jiqa a ta durje gurin da jinin ya bata sannan ta sanyashi a inji wanki ta matse ta fita ta shanya daidai lkcn ya dawo ko kallonsa batayi ba ta shige dakinta ta kulle ta canza bedsheet din ta kwanta tare da daukar wayarta ta kira aunty Jameelah suka gaisa ta tabbatar mata da qlau take sannan sukayi sallama tana ganin kiran Aunty Sadiya taqi dagawa saboda ba Uncle Hameed kadai takejin haushi ba har ita domin data tsaya ta kula dashi dabai cutar da itaba.
UMMUH HAIRAN CE…✍????
????RILLIANT WRITERS ASSOCIATION ????
( Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)
GIDAN UNCLE
( Love and romantic story)
SHORT AND TRUE LIFE STORY
MALLAKAR
????????
FAUZIYYA TASI’U UMAR
®FAUZAH
Wattpad???????? realfauzah
www.fauzahtasiu41@gmail.com
PAGE FIVE
Haka wayar tayita ring dinta ta gaji ta katse taci gaba da tunanin rayuwarta zamanta gdan Uncle dinta a baya abinso ne kuma abin sha’awa ga kowa ganin yanda yayan nata yake kula da ita amma yanzu komai ya canza ya zame mata dodo ta tsaneshi zamansu guri daya yazamo silar rushewar rayuwarta Uncle dinta ya zame mata hatsari tarnaqin takaici a rayuwarta Saida ta raba dare tana tunane tunane kafin bacci barawo ya saceta
Safiyar ranar yau ta kama litinin da wuri ta tashi ta qara gargasa jikinta ta fita kitchen din ta dorawa yaran break ta gama ta gyara parlourn ta kunna turarukansu wuta ta nufi dakinsu ta tashesu tayi musu wanka ta shiryasu suka fito parlourn ta zauna a qasa saman pillon kujera ta hada musu tea da dankalin turawa sukaci sannan ta goge musu baki daidai lkcn ya fito cikin shirinsa na tafiya aiki sanye yake da suilt brown yasa farar shirt a ciki takalminsa ma brown gashin kansa yasha gyara sai laptop dinsa dake hanunsa da wayoyinsa ajiyewa yayi saman center table din dake gurin “Good morning Uncle” abinda yaran suka fada kenan ya sunkuya yayi kissing dinsu yace “morning to your my family ya kk ya auntynku” Maliha ce tayi saurin cewa “Uncle Aunty taji ciwo a qafarta tafiyanta wani iri ka kaita asibiti kaji” satan kallonta yayi kanta yana qasa tana wasa da yatsunta yayi murmushi yace “ok zan kaita maza kuje ku dauko school bag dinku kuzo mu tafi munkusa yin late”