GIDAN UNCLE COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

GIDAN UNCLE COMPLETE HAUSA NOVEL

Ita kuwa Salma kullum sake daura dammara takeyi ta ganin ta kori Umaimah daga gdan badon komai ba saboda an sake jaddada mata matuqar Umaimah tana gdannan to bazata tabajin dadin zama a gdan ba saboda itace zuciyarsu jininsu da komai nasu dayane bazai taba kulata ba balle tasa ran zaiyi wata mu’amala da ita zama takeyi kawai nacin abinci dukiyar da take hange gatanan amma tafi qarfinta saidai kullum idan zai fita zai bawa me gadi 3k ya bata inda ita kuma Umaimah yake bata 6k yace uku na hidimar gda uku na kula da baby’s dinsa a cikin wannan lkcn ne babar Salma taje mata Togo gurin amintaccen bokansu shine ya hado mata wani surkulle yace tasan yanda zatayi ta zuba masa a abinci yaci sannan ya hada mata turaren tsafi yace tayi amfani dashi a jikinta Hameed zai kusanceta idan ya kusanceta to mgn ta qare a ranar saiya saki Umaimah tunda ya fahimci sparm din bazai samu ba amma fah asirin bazai dade a jikinsa ba daga lkcn daya saki Umaimah zuwa kowanne lkc zai warware to daganan ita kuma tasan yanda zatayi saboda akwai yuwuwar uku babu zasuyi ya saki Umaimah ya saketa kowa ya huta.

Amma saboda toshewar basira haka Salma ta karbi aikin ta fara tunanin yanda zata aiwatar dashi saboda Hameed ko ruwa bayasha a bangarenta dabara ce ta fado mata ranar wata talata Umaimah bataje mkrnta ba saboda cikinta yayi nauyi sosai hakan yaba Salma nasarar shiga part dinta tayi sallama harda fara’arta abinka da mai tsarkakkakiyar zuciya Umaimah bata kawo komai ba ta yunqura zata miqe tayi saurin qarasowa ta kamota tace “wayyoh sannu Ummuh Shurafah wlh banyi tunanin haka Babyn nan yake wahalar dakeba da na rinqa zuwa Ina tayaki aiki to tsoro nakeji kada nazo kiyi tunanin wani abu” tsugunawa tayi a gabanta tace “don Allah kiyi hqr ke ki fahimceni tunda mijinki yaqi fahimtata wlh banida niyyar cutawa a gareku ban shigo gdanku domin na shiga tsakaninku ba ki yarda dani ba Salman da kuka sani a baya bace na canza sosai fiye da tunaninku”

Ajiyar zuciya Umaimah tayi zuciyarta da cikakken tsarki tace “ babu komai ni dama ban taba daukan ki a matsayin wacce zata rabani da mijina ba kawai na daukeki a matsayin qaddararmu kuma ni nasan babu abinda zai samemu face sai Allah ya qadarta faruwarsa ki saki jiki dani Aunty Salma banida matsala wlh da zuciya daya nake zaune da duk wanda Allah ya hadani dashi” Murmushin mugunta Salma tayi ta miqe ta zauna a kujera sukaci gaba da hirarsu tanata bawa Umaimah lbr suna dariya tana yima Shurafah wasa……….

UMMUH HAIRAN CE…✍????
[1/30, 1:54 PM] UMMUH HAIRAN CE…✍????: GU

Miqewa tayi daqyar ta nufi sama tace “inajin marata tana ciwo kwana biyunnan wlh jiya naso zuwa asibiti kuma sai na manta ban fadawa Bloody ba saidai idan ya dawo muje” tana mgn tana hawa sama wani mugun kallo Salma tabita dashi a fili tace “saura qiris” ajiye Shurafah tayi ta tashi da sauri ta nufi dinning din tana dube² tana waiwaye na rashin gsky ta bude warmer Allah ya taimaketa kuwa ta bude ta farfesun naman ragon daya wadatu da kayan qamshi sai qamshi yakeyi ita kanta saida ta hadi yawu ta ta kwanto qullin maganin a habar zaninta ta kunce ta barbada a cikin farfesun ta sanya cokali ta juya tayi maza ta dauke cokalin ta daureshi da maganin a zaninta ta koma ta zauna ta dauki Shurafah taci gaba dayi mata wasa daidai lkcn Umaimah ta sauko dauke da waya a kunnenta ta zauna miqewa Salma tayi tace “bari na tafi naga mijinki ya kusa dawowa kada yazo ya ritsani anan yawwa don Allah wata alfarma kada ki fada masa na shigo wlh nasan rashin mutunci zaiyi min saboda kwanakin baya nace masa inason shigowa yace karna sake na shigo gurinki na dora miki damuwa”

Murmushi tayi kawai ita kuma Salma ta fita ta nufi part dinta tana shiga ta fara tsallen murna wannan tarkon ya danu saura na gaba.
Kwanciya tayi ba mgnr sallah ita kuwa Umaimah tana fita ta shimfida sallaya tayi sallar magaruba taci gaba da azkar dinta tana zaune ya shigo ta bayanta yabi ya rungumeta yace “ nayi missing dinki bloody bari nayi sallah yau akwai rawar shaku-shaku a gdannan”

Batayi masa mgn ba ya miqe da sauri ya haye sama ya fada bathroom yayi wanka ya dauro alwala ya fita zuwa masallaci saida yayi sallar Isha sannan ya dawo gdan lkcn tana sama miqewa yayi ya haura ya tarar da ita a kwance tana dafe da cikinta ya zauna kusa da ita ya dora hanunsa saman cikinta yaji yanda ya dunqule guri daya yayi murmushi yace “babyna ya kusa zuwa duniya” murmushi qarfin hali tayi tace “tun jiya nake zubar da wani ruwa na kira Hajiya na fada mata tace zaqine”

Shafa kansa yayi yace “ nima na fadawa Dr Saleem yacemin wai dama ana samun haka alamun haihuwa ta matsone kinga yau ma na biya wellcare na siyo wasu kayan babyn yarona lafiyayye wlh na matsu yazo duniya nima na samu aboki” miqewa yayi yace bari naci abinci na dawo muyi hira da son dina” daga masa kai tayi ya bude qofar suka fita shida Shurafah ya zuba vegetable rice din ya zuba tomatoes soup din yanaci yana bawa Shurafah yaci sosai ha ture ya sake bude warmer din farfesun ya lumshe idonsa saboda qamshin daya daki hancinsa ya janyo ya fara zubawa a wani flat din ya faraci yanajin dadinsa sosai yaci da kirki kuwa ya kora da lemon abarbar da tayi masa yayi gyatsa yayi hamdala ya koma parlour ya kwanta da Shurafah a jikinsa saida yaga yarinyar tayi bacci sannan ya miqe ya shiga dakin ya kwantar da ita lkcn Umaimah tayi bacci yayo brush ya dawo ya kwanta a kusa da ita ya fara shafa cikinta tare da dora bakinsa akan nata.

Bude idonta tayi akansa ta janye kadan tace “ don Allah Bloody kayimin hqr ka kyaleni wlh da gaske marata ciwo takeyi” murmushi yayi yace “shikenan na qyaleki nasan ba laifinki bane Son dinane ya takura miki” da haka bacci ya sake dauketa inda shikuma yaji kamar ana mintsininshi ya miqe daidai lkcn da ciwo yaci qarfin Umaimah ta tashi a firgice ta riqoshi ya juyo zuciyarsa na tafasa yana furta Innanillahi wa innah ilaihir raji’un yace “ me mene Bloodyna bata iya bashi amsa ba yaji kansa yayi wani mugun sarawa ya miqe kamar robbot ya bude qofar ya fita ya shiga dakinsa ya dauki memo dinsa ya sanya biro ya rubuta wani abu dashi kansa besan meye ba ya fita ya koma ya bude dakin Umaiman yana shiga ya ganta a durqushe tana ta murqususun azaba ta dago daqyar tace “wayyoh abu Shurafah zan mutu marata bayana” abinda mamaki kawai sai taji ya rufeta da bala’i yana cewa “ke wlh kin cika raki kanki aka fara haihuwane da zaki isheni to ubanme zanyi miki” yana fadin haka ya cillah mata takardar yace “bazan iya cigaba da zama dake ba kije ki auri wani kici gana da rayuwa dashi Salma na tsaneki kuma na sakeki” dagowa tayi da sauri ta yunqura zata miqe tace “kakka sakeni Abu Shurafah ni ka saka me nayi maka wayyoh bayana Hameed ka taimakeni ka kaini asibiti zan iya mutuwa wlh kabar batun wasa”

Bai tsaya ya gamajin abinda zatace ba kai tsaye bangaren Salma ya nufa ya bude ya shiga ya shaqi wani sihirtaccen qamshi mara dadi yaji kansa ya qara bada dam ya dafe da sauri yana girgiza shi ko Allah bakinsa ya kulle ya kasa ambato Salma dake fitowa daga kitchen ta nufoshi da sauri tana murmushi tace.

“Hmn Hameed kenan ai dama nasan zakazo yau zamu raba raini ni dakai bana taba sanya abu a gabana na kasa yin nasara nice da nasara tana fadin haka tana shigewa jikinsa ya qanqameta yace “bloody please taimakeni Umaimah penis dina zata tsinke” sosai taji ciwon yanda yake kiranta da Umaimah amma saboda yanda takejin burarsa na gugar bayanta bata iya yi masa musu ba ta fara balle bottle din rigarsa ta cire masa ita tsaf ya zuba mata ido sai hawaye yake zubarwa gaba daya Umaimah yake gani a gabansa ya miqe ta cire masa wandon gabanta ba qaramin faduwa yayi ba ganin yanda mood dinsa ta miqe qam tsayinta da kaurinta yayi mugun burgeta lallai batayi zaben tumun dare ba zataji dadi yau.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button