NOVELSUncategorized

DOCTOR NA’IM 7

Page7
Toh bayan anyi ar ba in mahaifiyar ni ima (ammi)taso abar mata su a gurinta sai dai Ibrahim yace shi xai tafi dasu can gidanshi. Ganinsu xai debe mishi kewar rashin da yayi  Sun zauna a garin katsina da yan kwanaki Allah yayi ma fa iza rasuwa sakamakon road accident da tayi. Nan ma aka kara hargitsewa d

wani alhinin

Xaman kasar Sam y gagaresu don hk Abba yace dasun kammala secndry schl xai futar dasu abroad in yaso su kammala karatun acan
Haka kuwa akayi Abba y turasu kasar egypt inda xasu karanci likitanchi a addinance
        Saleem yayi tunanin in karatunsu y kankama yawan damuwar na im xata ragu, sai dai kash abin saima gaba da yayi
Akwai wata takarda da na’im yake yawan karantawa wadda saleem yasa mata bakar takarda. Duk farin cikin d na’im yake muddin ya dauko ta to xai rasata, zaka ganshi cikin matsananciyar damuwa don wani lokacin har kwalla yake zubarwa
     Saleem yabi diddigin yaga abinda wannan bakar takarda ta kunsa Amman ya kasa, domin kuwa naim ba rukon wasa yake mata ba
Sun dan samu matsala a farkon zamansu na rashin fahimta
   Ammn Dg baya da saleem ya gane shi sai ya sallama mishi. Kasuwancin Abba ya kankama sosae yayi kudinda ba wani karamin me kudin daya isa ya kamoshi
        Abba yana baiwa na’im kula ta musamman
  Yayi aure suna chan kasar inda ya auro mahaifiyar siyama wato sakeena. Wadda bata jima ba ta haifi yarta daya tilo wato siyama
  
Siyama tana d girman jiki SBD hk cikin shekaru kalilan ta kamo neehal sukayi kai daya
Abubuwa d dama sun faru a xaman gidansu saleem, mummy sakeena ta sauya komai n gidan ta kankane sai abinda taga dama akeyi kasancewar abban ynx baya samun xama yau yana waccan kasa gobe wannan.
      Neehal Sam bata samun kula a wajen sakeena wadda babu ruwan ta da damuwar kowa a gidan aikin ta d kasuwancinta sun fiye mata kula d tarbiyyar marayun yayan. Kuma a gaban mai gidan takan nuna mishi komai yana tafiya dai dai tana kuma iya bakin kokarin ta 
Alhaji ibraheem yayan shi maxa uku, saleem,farouk da sadam sai kuma siyama
Ya dauko yayan wani dan uwanshi muktar inda y hadasu ya rike a gidanshi ya dauki nauyin komai nasu don ragewa dan uwan wani nauyin n rayuwa yaya uku y dauko abbas, sai kannenshi mata biyu raihan d maryam
Shekaru sun shude su neehal sun xama yammata yayinda suka maida hankali sosai wajen kula d karatunsu
Naim da saleem sun dawo dg kasar Egypt cike d dumbin nasara. Basu jima b suka samu aiki a wannan babban hospital dake nan cikin garin katsina kowa d bangaran daya karanta a cikinsu
Naim yy karatu a bangaran psychiatric yayinda saleem yayi nashi karatun a bangaran cututtuka kala daban daban
Na im y bada gudummawa sosai wajen saita yaran kannanshi. Har takai suna bala’in shiga taitayinsu idan suka gansh
     Saleem bashi d xafi shiyasa wani lokacin har shiga cikinsu yake aita hira kamar wani abokin wasansu. A hankali shakuwa mai karfi ta shiga tsakanin neehal da saleem wadda dg karshe ta rikida zuwa soyayyah 
Na im ya zage kwarai gurin ganin ya saitawa masoyan biyu hankali don y fahimci su dukansu Kansu yana rawa. Farouk d sadam suma anyi england dasu  suna xaune ne a gidan auwal kanin Abba Wanda yk d xama acan 
Rayuwarsu suke batareda kwabar uwa ko uba ba, mummy sakeena sakacinta har akan yarta gwadashi take yayinda Abba harkokin kasuwanci su kasha kanshi
        Wannan yaba na’im damar shimfida nashi dokokin. Ya soke duk wani party, xiyarar bb gaira bb dalili, da kuma ya wace yawace d sunan shopping ko shan ice cream Wanda kafun xuwanshi hk suke gabatar d rayuwarsu
Wannan shine dalilin dayasa rayuwar gidan taci gaba cikin nutsuwa d tsari irin n addinin islama
       A halin d suke ciki ynx Abba ya hadasu yace su futo d wadanda sukeso dukansu xai hada y aurar dasu tunda samarin sun samu aiki yan matan kuma sunyi candy.
     Saleem y gabatar d ni ima (neehal ) a matsayin matar d xai aura Abba yayi na am
           Haka Abbas m ya gabatar d kausar a matsayin wadda yake so. Kausar anan kasan layin take Abba yasan mahaifunta sosai. A bangaran naim ne aka samu matsala don kuwa shi bai taba tsayawa d mace sunyi hira ma hk kurum b balle har yayi budurwa.
   Ko a kannenshi ba sosai yk hira dasu ba, idan kuwa abu ya xama n dole sai sunyi mishi to neehal yk sanyawa. Kullum Abba yy mishi mgn sai yace a kara mishi lokaci har takai abban y gaji da kara mishi lokaci dg karshe daya gane abin nashi inda inda ne, kuma itama siyama sai yawo muslihu yake d hankalinsu sai kawai ya hadasu
Mummy sakeena a kaf yayan gidan babu wanda ta tsana kamar na’im saboda ta lura Ibrahim yana bashi kyakykyawar kulawa.
   Wannan shine dan takaitaccen tarihin family koki
   Kuyi hkr fans ynx ne labarin zai soma
Ku biyo yar mutam kano da katsina don jin cigaban labarin ????????????

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button