Uncategorized

HABIBI DA’IMAN 81-100

        Page 81~85

 *Y*anzu cikin khadijah ya shiga wata na ukku, jikinta ya k’ara kyau tayi  k’iba kasancewar baya wahalar da’ita saidai d’an banza kwad’ayi kawai Ihsan ce tafito daga kitchen d’in khadijah da plate d’in shashshaka a hannunta, da taji had’in albasa da koren tattasai ga manja da yalullub’e shashshakar sai qamshin yaji ke tashi da yaji had’in tafarnuwa, take yawun khadijah yatsunke, har sauri take ta amma shi plate d’in a hannun Ihsan Bismillah tayi tafara aikawa cikin ta shashshaka bayan takusa cin rabine ta juyo tace ma ihsan

“thank’s my little sis, gaskiya komai yaji” Murmushi kawai Ihsan tayi

 

 

Wayar Ihsan ce dake saman centra table tafara ringing, saurin kai hannunta tayi da niyyar d’auka, ganin wanda yakira tane yasa taja wani dogon tsoki tare da rejecting d’in call d’in

 

 

Khadijah ta kalleta tace “menene na kashe waya daga ankiraki”

 

 

“Wallahi yaya bansan kowaya ba, kuma na gaya mashi ba wadda yake nema bace, amma yahana ni sakat koda yaushe cikin kiran number na yake” tare da maida hankalin ta wurin kallon da sukeyi

 

Ganin haka yasa itama khadijah tayi shuru bata k’ara cewa uffan ba kan batun kiran waya suka shiga wata fira  daban

 

 

Misalin k’arfe 4:55pm ss yayi sallama ya shigo gida kasantuwar dawowarshi kenan daga office, lokacin kuwa Ihsan har ta wuce gida dan Mama tace kartakai magrib

 

 

Bayan yayi wanka yaci abinci, suna fira shida princess d’in tashi yace

 

 

“princess kindaisan gobe da wuri zan wuce kano dan d’aurin auren k’arfe 11:00am ne za’ayi”

 

 

Bubbuga k’afa take cikin shagwaba tace “gaskiya yaya ni banason wannan tafiyar taka”

 

 

Lakuto kumatunta yayi yace “princess inbanda abinki gobe kamar yanzu fa muna tare don ba kwana zanyi ba, so dan haka kidena b’ata ranki, kinji my princess”

 

 

“toh yaya na daina”

 

 

“yauwa ko kefa, mekike so insiyo maki in naje”

 

 

Kad’a idanuwanta tayi sama alamar tana tunani, sannan tace “ka siyo mani gurasan kano”

 

 

Idanunshi ya zuba mata kamar maye don yadda ta Kad’a idanuwanta duk sai yafara rasa natsuwarshi, saida ta d’an bigeshi sannan yadawo hayyacin shi

 

 

Tare da cewa “kada kidamu my watermelon lady har abinda yafi gurasa zanshigo maki dashi”

 

 

Nan take tagane akwai rigima yau da dare tunda taji yakirata da wannan sunan hakan yasa tad’auki pillow d’aya dake saman sofa ta fara jefa mashi tana dariya shima ya d’auka yana jefa mata cikin salon kauna da soyayya

 

 

Dare kuwa nayi saida khadijah ta gane kuranta a wurin ss don a daren babu wanda ya runtsa saboda sun kwana suna faranta ran junansu, har mamakin kanshi ss yayi shidai yasan baida irin wannan desire d’in amma yau ji yake kamar yasha wani abu, jiyake bazai iya hak’ura ba sai yafitar da abunda yake ji

 

 

Ita kuwa tacika da mamakin shi dan tunda take dashi baitab’a irin wannan ba

 

 

Haka ma koda yadawo sallar asuba saida yak’ara jagwalgwalata yak’ara kwasar al’barkatun gonan ta ga wani irin sucking da yake ma breast d’inta, kan nipple d’inta kamar zasu cire dan azabar tsotsa da suka sha, dakyar tayi nasara kwatar kanta sannan suka koma baccin gajiya su duka

 

 

Misalin k’arfe 8:15am ss ya gama shirinshi, khadijah ta rakoshi har bakin k’ofa tana mashi addu’ar dawowa lafiya (da yawa daga cikin mu matan yanzu bamasan murink’a ma mazajenmu addu’a idan zasu fita, to gaskiya wannan babban kuskure ne domin addu’ar mata ga mijinta tana bashi kariya da kuma k’arfafa gwiwa, don Allah ‘yan uwa mugyra)

 

 

Kallonta yayi yace “my princess nace ki koma hakanan banason kina wahalar mani da kanki”

 

 

Zumburo baki tayi tare da fad’in “toh ai yaya banason rabuwa dakai shiyasa”

 

 

Jawota yayi jikinshi ya shiga yimata hot kiss tare da tura hannunshi cikin rigarta yana wasa da nonuwanta, sun dauk’i kusan 5 minutes a haka

 

 

 sanadiyar tsayuwar dake neman gagararsu yasa suka saki juna, wanda har idanuwansu sun canja launi daga fari zuwa ja

 

 

Sannan yace “nima my princess banason rabuwa da ke”

 

 

 k’ara Jawota yayi yana shafa cikin ta yana cewa “my princess Allah yaraba ki da abinda ke cikin ki lafiya, don inhar d’a Namiji ne sunan Jiddan zansa mashi”

 

 

Kura mashi ido tayi batare da tace komai ba, lura da yayi ta tafi duniyar tunani yasa ya kawar mata da zencen har saida yaga tana dariya sannan ya shiga motarshi yana mata bye-bye ya tafi

 

 

Yana tafiya itama ta wuce garden d’in gidan tana tunanin meyasa ss zaice idan ta haihu zaisa sunan mutumin data manta dashi, wanda rabonta dashi kusan 6 years kenan, bata san inda yakeba don ko maganarshi basuyi da muhsin

 

 

Wata irin munannar fad’uwar gaba taji tace kardai ace Jiddan ya mutu, wata zuciyar tana ce mata aida ya mutu da kinji labari wurin muhsin

 

 

D’aga kanta tayi sama taga hadari ne yagamu sosai ga iska dake kad’awa, hakan yasa ta shiga tunanin mijinta yana kan hanya ruwa zai tare shi

 

 

Jin kamar ruwa sama na neman safkowa yasa ta tashi ta shiga cikin gida

 

 

Saidai duk tunanin mijinta ya hana ta sukuni yasa ta d’auki wayarta ta kirashi, amma baya shiga nan tashiga damuwa gabanta sai fad’uwa yake tana fatan Allah yasa mijinta yana lafiya

 

Shikuwa ss sanadin ruwan da ake tayi kamar da bakin kwarya yasa network d’in ya koma emergency shiyasa saida ya isa kano ya kirata

 

 

Kafin lokacin ko khadijah tasha kukanta harta k’oshi

 

 

Tana ko ganin kiranshi ta d’auka tare da fashe mashi da wani sabon kukan

 

 

Nan take yafara lallashinta sannan yace mata yana cikin mutane idan zai taho zai kirata

 

 

Suna gama wayar ta tashi ta had’a mashi abinci mai rai da lafiya ta gyara gidan tare dasa turaren wuta, gidan ko sai k’amshi yake sannan itama ta shiga wanka

 

 

Bayan tagama fesa kwalliyarta sai ga kiran ss yana shigowa wayar tah hakan yasa ta d’auka tare da kashe mashi murya tace

 

 

“habiby ka taho”

 

 

“ganinan dai zan taho don har nak’osa inzo in ganki” Murmushi dake tafiya da imanin shi tayi kamar yana kallon ta tace

 

 

“nima na k’osa kadawo” yace toh

 

 

“insha Allah nan da awa biyu da rabi zaki ganni”

 

 

Da haka suka gama wayar cike da so da kaunar juna, dalilin hakan yasa khadijah ta rungume wayar tana maik’ara kewar mijinta, kafin bacci yayi awon gaba da’ita

 

 

         *    *   *     

 

 

Zaune yake yana tunanin dole yau yatafi kaduna, don yanason yaga muhsin saboda irin munannar fad’uwar gaban da yakeji wanda irin haka tana faruwa ne idan wani abu yasami khadijah shiyasa yakejin kamar wani abu na faruwa da’ita

 

 

Rafeeq ne yashigo ya zauna sannan yace “Jiddan yana ganka cikin damuwa?”

 

 

Shuru yayi kamar bazaiyi magana ba, sai can bayan wani ‘yan mitina dabazasu wuce hudu ba yace

 

 

“wallahi yau tunda na tashi naji kamar ana fizgata zuwa kaduna, so kawai nake inga muhsin in tambayeshi yaya khadijah take don inaji ajikina kamar tana cikin wani hali

 

 

Rafeeq yace “lalle captain Jiddan toh inta cikin wani hali kai mezakayi mata?

 

 

Yakamata ka’aje wannan matacciyar soyayyar nan taka kayi aure kamanta da wata khadijah a rayuwar ka

 

 

In hakan bazai yuwuba, bakace tana da k’anwa ba mize hana ka auri ita k’anwar”

 

 

“what! Kana nufin Ihsan? Lalle baka da hankali aini soyayya tah d’aya ce kuma ta dad’e da mutuwa, don haka banajin zai’iya auren wata ‘ya mace ballantana pretty da take da kusanci da khadijah”

 

 

Tsoki Rafeeq yayi yace “toh aisaika haiho wata sabuwar soyayyar”

 

 

Baice mashi komai ba yatashi yafara had’a kayanshi, hakan yasa Rafeeq yakira Mujaheed yaga mashi ya shirya yanzu zasu tafi kaduna Jiddan ya tada rigima

 

 

Da yake shima Mujaheed iyayen shi a kaduna suke shiyasa basu samu matsalar tafiya dashi ba

 

 

Basu k’ara 30 minutes ba suka shirya cikin kak’in na soja su suka wuce cikin motarsu k’irar hilux da kagansu kaga manyan sojoji ne duk da kasancewar batare da comboy zasuyi tafiyar ba

 

 

         *     *     *

 

Tafiya yake yana tunanin princess d’in tashi domin ya kusa isowa katsina, bai ankareba wata tunkiya ta gifta mashi, hakan yasa yayi saurin kauce mata har yafad’a hannun daba nashi ba,

 

 

Dai-dai kuma lokacin wata babbar mota da tayi lodin katakai ta taho da gudu

 

 

K’ok’ari taka birki yayi mai babbar motar saida kash!!!

 

 

Tuni motar ss tabi ta k’ark’ashin babbar motar wanda k’arar had’uwar motacin biyu ne yajawo hankalin mutane dake wurin

 

 

Da sauri mutanen sukayi k’ok’arin fiddo matar tashi sannan aka samu aka fiddoshi, saidai kuma baisan inda hankalin shi yake ba hakan yasa da sauri aka kira ambulance aka wuce dashi Asibiti

 

 

 

 

 

 

        Mrs Abdul Sule

[1/17, 10:48 AM] Halima Mk: ????????????????????????

*HABIBI DA’IMAN*

 

 

 

 

 

 

*WRITED BY HALIMA Mk*

 

 

 

 

 

DEDICATED TO SA’ADATU ALIYU KABUGA

 

 

 

 

 

 

 

Wannan shafin naki ne ke kad’ai marubuciyar hanjin jimina (Billy Galadanchi) *ILYSM*????

 

 

 

 

 

          Page 86~90

 

 

 

 

 

 

 

*T*un kafin su’isa asibitin aka samu wayarshi akaga last call d’inshi my princess ce hakan yasa aka kira layinta amma shuru bata d’auka ba ganin hakan yasa suka kira layin daddy, cikin sa’a kuwa akasameshi

 

Ganin wanda yakira shine yasa ya d’aga, saidai yaji sabanin murya da bata ss bace yasashi jin fad’uwar gaba

 

Take suka shaida mashi abinda ke faruwa wanda a lokacin suna tare da Abban khadijah, batare da b’ata lokaci ba suka wuce Asibitin

 

 

Lokacin da suka isa har anshiga emergacy dashi, hakan yasa suka kira Ummi da Mama suka shaida masu, saida khadijah kad’ai ce batasan mike faruwa ba saboda anata kiran wayarta bata d’auka sakamakon tun bayan wayarta da ss tasata silent tana bacci dalilin dayasa duk kiran da akayi mata bataji ba

 

 

Bayan wucewar wasu lokutta kad’an aka fito dashi bisa gadon tura marasa lafiya zuwa ward

 

 

Daddy da Abba suka rufa masu baya da sauri, saidai gaba d’aya kamanni ss sun canza

 

 

Bayan sun’isa ward d’in ne daddy yarik’e hannunshi yana cewa

 

 

“sannu sulemanu insha Allahu zaka samu lafiya” tare da kawar da fuskashi gefe d’aya yana zubda hawaye

 

 

Dakyar yake iya bud’e bakinshi yace “Daddy, khadijah…”  domin da ya bud’e jini kefita ta baka ta hanci

 

 

Da hanzari Daddy da Abba suka k’ara matsowa kusa dashi dan har rige_rigen cewa suke “akirata?”

 

 

Girgiza kanshi yayi, sai kuma yafara k’ok’ari yin kalimatu shahada, koda Daddy ya fuskanci abinda yake k’ok’arin cewa

 

 

Hakan yasa shida Abba suka fara biya mashi yana amsawa, sukuma suna fad’a mashi suna zubda hawaye

 

 

Ko minti d’aya bai k’ara ba a duniya Allah mai kowa da komi ya karb’i rayuwar shi ????????????????

 

 

Innalillahi wa inna ilaihin raju’un, kullu Nafsin Za’ekaltu mauti

 

 

Firgigit ta tashi daga baccin da take saboda wani mummunar mafarki da tayi

 

 

Duba wayarta tayi taga 2 missed call na ss shiyasa ta shiga kiranshi amma shuru ba’a d’agaba

 

 

Nan tayi zaune tana tunani to miyesa bai d’aga wayar ba, bayan tasan yana cikin mota kuma wayar na kusa dashi

 

 

Jitayi hankali ta yak’i kwanciya shiyasa takira Mama dan itama taga missed call d’inta

 

 

Saidai taji murya Mama cikin wani irin yanayi yasa ta k’ara rud’ewa, ko kafin ta tambayeta ta katseta da cewa

 

 

“kishiyar yanzu zan aiko a d’auke ki” tare da saurin datse kiran

 

 

Tunani khadijah ta shigayi, toh meyasa Mama zata aiko a d’auketa, anya wani abu baifaruba?

 

 

Haka dai taita sak’e-sak’enta cikin zuciya har lokacin da saudat da Iman suka shigo

 

 

Duba d’aya tayi masu hankalinta yak’ara tashi, sukuwa ganin kallon da take masu ne yasa suka d’auko mata mayafinta suka samata tare da jan hannunta suka tafi

 

 

Dayake A.j ne k’anen mijin saudat ke driving yasa khadijah batace komai ba har suka isa

 

 

Da gudu ta fita daga motar ta ruga cikin gidan su ss, har tana k’ok’arin fad’uwa amma bata damuba, saboda takosa tasan meke faruwa?

 

 

Da sauri ta’isa wajen Ummi tana tambayar wai meke faruwa ko wani ne yarasu?

 

 

Kasa amsa mata Ummi tayi, saima ganin mutane dake wurin nabinta da wani kallon tausayi

 

 

Mahaifinta ne ya dafata tare da cewa

 

 

“kiyi hak’uri khadijah dukkan mai rai mamaci ne, sannan kisani Allah baya bari wani don wani yaji dad’i

 

 

Suleman Allah yayi mashi rasuwa ta hanyar hatsari da………..

 

 

 Bata bari ya idaba ta hango gawar ss kwance cikin jini da rarrafe ta k’arasa wurin gawar tare da cire mayafin da aka lullubeshi dashi

 

 

Ganin shine tabbas batasan lokacin da tasaki wani razananen kuka ba tana girgiza shi

 

 

Ba abinda bakinta kefad’i sai “yaya katashi kada kayi mani haka, ya za’ai katafi kabarmu lokacin da mukafi bukatar ka nida abinda ke cikina”

 

 

Ganin tana neman tafita hayyacin ta ne yasa akayi saurin d’agata daga jikin gawar

 

 

Shigar da gawar ss akayi d’akin Daddy da niyyar suturtashi akaishi makwancinshi na har abada

 

 

Haka khadijah tayita wani irin kuka mai ban tausayi,bayan anshirya shine ta shiga tayi mashi addu’a da samun rahamar ubangiji

 

 

Gabda la’asar su muhsin da Anty Fa’iza suka iso, dai-dai lokacin kuma aka fito da gawar ss dan zuwa gidan gaskiya

 

 

Khadijah kuwa ganin anfita dashi ne yasa tafad’i k’asa sumamiya ga jini dake bin k’afarta

 

 

Turk’ashi tashi hankali ba’a samaka rana, da sauri aka d’auki khadijah sai Asibitin Alheri clinic

 

 

Dakyar likitoci suka shawo kan matsalar tata, sannan sukayi ma muhsin bayanin cewa “cikin jikinta bai zube ba amma yana cikin hatsari,

 

 

Shiyasa ma mukayi mata allurar da zata k’ara bashi kariya sannan mun had’a mata da ta bacci

 

 

Saboda tafirgita da yawa, don haka ayi k’ok’arin zama kusa da’ita har lokacin da zata farka”

 

 

Sannan ya cigaba da sanar da muhsin cewa akwai yiwuwar ta tashi da firgicin da zai’iya haddasa komai ga lafiyar jikinta da abinda ke cikin tah

 

 

Haka akayi jana’izar shi kan yadda addinin musalinci yakoyar, akakai shi makwancinshi na gaskiya

 

 

Saidai har aka gama jana’izar khadijah bata k’ara sanin abinda ake ba

 

 

             *       *       *

 

 

Momy sai farin ciki take don taga babban d’an nata yau yazo gida kallon su tayi tace

 

 

“sannu ku da zuwa” Rafeeq yace “yauwa Momy, ai yau addabar mu yayi shi soyake yazo ya ganki”

 

 

Allah sarki uwa mai dad’i take taji farin ciki ya mamaye zuciyar ta

 

Cikin d’an lokacin kad’an ta wadata gabansu da abinci, suna ci amma gogan naku shi yak’agara yaga sun kammala ya shiga gidan su muhsin

 

 

Islam ce tashigo tare dayin sallama, ganin Jiddan yasa bata ko jira an amsa sallamar taba tasaki bag d’inta ta ruga ta rungumeshi tana cewa

 

 

“oyoyo big bros u are wlc” Murmushin gefen baki yayi mata yace “thank’s”

 

 

“dafatan kazo mani da alk’awari nah”

 

 

Mujaheed ne yayi saurin tarar zance da cewa “yana hannu na tunda baki iya gaisuwa ba to kinrasa”

 

 

Saurin sakin Jiddan tayi tace “abokin yaya kayi hak’uri, ina wuni” don ita ba wani sanin shi tayi ba sosai

 

 

Rafeeq ne yayi dariya yace “lallai Islam har yanzu ke yarinya ce daga yace yana wurin shi harkin yadda”

 

“kai ya Rafeeq ina 100 level kace mani yarinya” tare da wuce wa d’aki tana gunguni ance mata yarinya

 

 

Inbanda dariya ba abinda Rafeeq keyi musamman da yasan dawan garin

 

 

Mujaheed yace “ka kyauta hankalinka yakwanta kabata ma cutie na rai”

 

 

“A su cutie manya yarinya kamar kara don tsabar rashin k’iba itace cutie”

 

 

“eh aigarani naga hotonta cikin wayar Jiddan, sannan nace inaso, duk da bangaya mata sirrin zuciya taba, nafi wanda ke tabulaye a waya tunda bakasan kallar taka ba

 

 

Nikaga tafiya ta zuwa anjima zandawo inyi lallashi tare da fallasa sirrin raina”

 

 

Rafeeq ya tab’e baki yace “umma ta gaida aysha”  duk wannan dramar da suke tuni Jiddan yabar wurin yakama gabanshi

 

 

Yana zuwa gidan su muhsin yatarar basu nan sai maigadi ya tambaya, yasanar dashi cewa suntafi katsina tun wurin biyu saura da alama rasuwa aka…………

 

 

Bai’ida ba yakatse shi yace “wa kaji sunce yarasu”

 

 

“Nima bansani ba da alama mafi kusancin sune, tundaga yanayin da suka fita”

 

 

K’ara d’auko wayarshi yayi yana trying number muhsin, saidai tana ringing ba’a d’auka, abinda Jiddan basani ba muhsin ya manta wayar gida

 

 

Duba agogon hannunshi yayi yaga kusan 3:00pm ake nema

 

 

Saurin koma wa gida yayi da niyyar d’auko mota ya tafi katsina sai suka had’e da Rafeeq wurin parking space

 

 

Ganin yana k’ok’arin shiga motane yasa yace “captain ina zaka ne?”

 

 

“katsina” da sauri yace “bazan barka kayi driving cikin wannan yanayin nakaba kabani inyi”

 

 

Ko kallanshi baiba yatada motar, hakan yasa Rafeeq yayi saurin shiga don bazai bari Jiddan yatafi shi kad’ai ba

 

 

Gudu yake sosai tun Rafeeq nayi mashi magana har yagaji ya kyaleshi, sai addu’a yake Allah dai yasa su’isa lafiya, saboda irin gudun da yayi yasa gabda magrib suka iso katsina lokacin Rafeeq duk ya gama tsurewa.

 

 

Ihsan ce ke kuka ita ala dole sai tabi muhsin Asibiti ta gano yaya khadijah, samrah da seemah na gefe ko magana sunkasayi ganin yadda mutuwar tazo masu bakatatan

 

 

Muhsin ne yabata hak’uri yace “kiyi hak’uri tunda kinga Anty Fa’iza nacan kuma yanzu da saudat zamu tafi, yakamata ace kin tsaya dasu seemah”

 

 

Da kyar yasamu ta hak’ura suka tafi shida saudat da A.j

 

 

Bayan su’isa Asibitin ta fita,

 

 

A.j ya kalli muhsin yace “yaya dai?”

 

 

“wallahi bani son ganin damuwar da nake gani afuskokin Yaran nan musamman ma seemah”

 

 

“kada kadamu insha Allah kome zai dai-daita, bari dai kome yalafa”

 

 

Da haka suma suka juya suka koma wurin k’arb’ar gaisuwa

 

 

Safwan ne da matarsa sukayi ma Anty Fa’iza sallama zasu wuce gida, itama saudat saita bisu don su ajeta gidan Ummi

 

 

Ganin magrib ta gabato yasa Anty Fa’iza ta shiga toilet domin ta kama ruwa tayi alwala

 

 

Firgigi khadijah tayi ta tashi kamar wadda aka tsikara

 

 

Take kwakwalwarta ta tuna mata abinda ya faru, da sauri ta cire drip d’in dake hannunta ta fita waje batare da tasan inda zata ba hakan yasa ta hau titi batare d tasani ba

 

 

Kirrrrrrrrr kakeji wata mota k’irar hilux tayi dibar karan Mahaukaciya da’ita take kanta ya bugu ta fad’i k’asa a sume

 

 

Da sauri wad’anda suka bigeta suka fito ganin wadda suka bige kwance cikin jini ko shurawa batayi yasa suka k’ara shiga cikin tashin hankali!!!

 

 

 

 

 

 

 

           Mrs Abdul Sule

[1/17, 10:48 AM] Halima Mk: ????????????????????????

*HABIBI DA’IMAN*

 

 

 

 

 

*WRITED BY HALIMA Mk*

 

 

 

 

 

 

 

DEDICATED TO SA’ADATU ALIYU KABUGA

 

 

 

 

 

 

 

 

 

         Page *91~95*

 

 

 

 

 

 

 

 

Wannan shafin sunkutukum naku ne *HABIBI DA’IMAN FAN’S* #Anatare????

 

 

 

 

 

 

 

*A*nty Fa’iza ce tafito daga toilet ganin gadon da khadijah take wayam, gashi taji k’ara a waje tunanin wani abune yasa tafita da sauri don jikinta na bata khadijah fita tayi

 

 

Ana wata ga wata, d’aukar khadijah yayi kamar wata jaririya don sai yanzu ya tabbatar daba gyezau idonunshi ke mashi ba, tabbas itace

 

 

Mutanen dake wurin duk hankalinsu ya dawo kan accident d’in saboda da wuya irin hakan tafaru a wurin kasancewar Unguwar bamai cinkoso bace

 

 

Anty Fa’iza nafito wa mamakine yakamata ganin Jiddan rungume da khadijah, da kyar bakinta ya iya furta “Jiddan”

 

 

Shiko baibi takan kowa ba ya wuce cikin Asibitin da’ita

 

 

Kowa yayi curko-curko shikuwa saikai kawo yake abakin k’ofar da aka shiga da’ita

 

 

Tunani ne kwance cikin ranshi, yama akayi ya banke ta kuma dai-dai tafito daga asibiti gashi ga dukkan alama bata cikin hankalin ta

 

 

Tabbas akwai abinda ke faruwa bugu da k’ari ga Anty Fa’iza da yagani

 

 

Rafeeq ne ya kalleshi yaga kwata-kwata baya cikin natsuwarshi dan har ciwo yaji a hannunshi amma ga alama bansan yajishi ba.

 

 

Muhsin ne yasake dawo wa dan d’azu yamanta bai ajema masu kayan da yazo masu dasuba wanda zasu bukata kafin a sallamesu

 

 

Kanshi tsaye ya wuce cikin asibitin dan bai lura da anyi hatsari a wajen ba

 

 

Ganin Jiddan ne yasa shi cikin mamaki da d’aurewar kai kamar yadda shima Rafeeq ya gaza gane meke faruwa donshi baisan khadijah ba saidai yasan muhsin

 

 

Da sauri yafara tambayar su “mesuka zoyi kuma meke faruwa?” tare da kallon Anty Fa’iza dake zubda kwalla

 

 

A ranar Jiddan ya gane ashe kuka ma rahama ne ga bawa, don dazai iyayin kukan da yaji sauk’in abinda yake ji cikin zuciyarshi don ko magana bayajin zai’iya yinta, saidai Rafeeq ne yayi mashi bayanin abinda ke faruwa shima muhsin ya gayamashi ai itace khadijahr Jiddan, amma baigaya masu cewa mijinta ya rasu ba

 

 

Wani mugun jiri ne yaji yana d’ibarshi, muhsin ne ya lura da yanayin shi saurin k’arasowa yayi wurin shi, amma ko kafin ya tareshi harya kai k’asa.

 

 

*        *         *

 

 

Da Misalin k’arfe 8:00pm Mujaheed yayi sallama ya shigo palour, ya tarar da Islam nacin wapa stick tana kallo,sai Afrah dake gefe tana bacci

 

 

Zaunawa yayi kusa da Islam, firgita tayi har tana k’ok’arin rugawa saboda batasan yashigo ba

 

 

Da sauri ya rik’o hannunta tace “wallahi abokin yaya banji shigowar kaba”

 

 

Murmushi yayi yace “Mujaheed”

 

 

Sadda kanta tayi k’asa ta maimaita sunan a bakin tah ‘Mujaheed’

 

 

“Me kikace?”

“cewa nayi ya Mujaheed ina wuni”

 

 

Yanda yaji ta fad’i sunan nashi jiyayi kamar duk duniya ba wanda ya’iya kiran sunan shi kamarta

 

 

Kura mata ido yayi kamar maye yana wani nazari akanta, tsintar muryarta yayi tana cewa ‘yaya zantafi d’aki”

 

 

Kamo hannunta yayi yasa mata ledar da yayi mata shoppin yace “ga tsarabarki nan”

 

 

Kunya ce takamata don har tana shirin guduwa, ganin Momy ta fito cikin wani irin yanayi dake nuna alamar tashin hankali!

 

 

 ganin Mujaheed d’in datayi yasa tace

 

 

“Dama batare dakai suka tafi ba?”

“Momy suwa?” cewa tayi su Jiddan da Rafeeq mana”  ‘a’a” cewar Mujaheed

 

 

nufasawa tayi ta cigaba da cewa

 

 

“Mujaheed, Jiddan…” Sai kuma ta kasa idawa saboda kukan da yataho mata dakyar ta d’aure ta cigaba da cewa

 

 

“yana katsina shida Rafeeq bansan sadda suka tafi ba don basu shaida mani ba gashi wani tsotse ya gitta masu sun samu accident har ciwon shi yatashi…… Bata idaba Kukan datake k’ok’arin tarewa ne yakufce mata saboda tana mutuk’ar son Jiddan da tausayinshi, itama Islam tuni hawaye ke zubar mata.

 

 

Abba ne yashigo cikin tashin hankali domin shima Rafeeq yakirashi yagaya mashi abinda yafaru

 

 

Dakyar yasamu ya lallashi Momy ta hakura saida safe su wuce don yanzu dare yayi kuma katsina banan bace

 

 

Washegari tunda sukayi sallar asuba suka kama hanyar katsina

 

 

Lokacin da suka isa harya farfad’o, lokacin ne su Momy sukasan hak’ik’ani abinda yafaru da kuma wacce yabanke

 

 

Duk Anty Fa’iza ce tayi masu wannan bayani da kuma rasuwar ss

 

 

Khadijah kuwa har yau bata farfad’o ba bayan likita yashaida masu zubewar cikin jikinta

 

 

Cikin firgici Jiddan yamik’e yana maimaita cewa “ss yarasu? Kuma khadijah har ciki gareta wanda yayi sanadiyyar zube warshi, lallai bazai tab’a yafe makanshi ba”

 

 

Rafeeq yadafashi ya cigaba da cewa “Ai bada gangan ka banketa ba, don haka baka da laifi saidai ace komai yana da sanadi”

 

 

Momy tace “yanzu ka koma kakwanta, bari muje muga wane hali take ciki”

 

 

Ko saurarar ta bai’idaba yafara tafiya donshi yafisu k’osawa yasan wane hali khadijah take ciki don haka da sauri suma sukabi bayanshi

 

 

Lokacin da sukaje har yanzu bata farka ba sai Ihsan dake gefe tarufe fuskarta da tafin hannunta tana kuka

 

 

Jin murya tayi kamar ta Jiddan yasa tayi saurin d’agowa, aikuwa tana ganin shine bata san sadda tace

 

 

“ya Jiddan….. Sai kuma tafashe da kuka”

 

 

Itama Islam rik’o hannunta tayi tace “pls Ihsan kidaina kuka”

 

 

D’agowa tayi cikin mamaki tace “Islam ashe kina nan” domin sunsa juna tun lokacin da khadijah ke zuwa da Ihsan kaduna

 

 

Durkushewa yayi a wurin babu yadda ba’ayi dashi ba kan yatashi yaje ya kwanta tunda shima baya da isarsa lafiya amma yakafe sai khadijah ta tashi

 

 

Kuma koma ta tashi bayajin akwai abinda zai rabashi da wurin donshi damuwar shi yanxu bata wuce yaga tatashi ba

 

 

Gajin ciwon bugeta da yayi har yayi sanadiyar gudan jinin ss, bugu da kari ga mutuwarshi da yaji kamar al’mara

 

 

Muhsin ne yashigo shida Mama da Ummi saidai tunkafin agaisa khadijah tafara motsi da hannunta wanda Jiddan ne yariga kowa lura da hakan

 

 

Da sauri yafara cewa “Mama ta tashi, Momy zo kigani wallahi ta tashi”

 

 

Koma masu yayi kamar wani zautacce domin daga yakira wannan sai yakira wancan

 

 

Tun kafin ta bud’e ido a hankali kwakwalwarta ke k’ok’arin tariyo mata Rayuwarta har zuwa inda zata’iya tsayawa

 

 

Hayaniyar da takeji tana tashi sama-sama ne yasa tafara tunanin kila d’akin da takwanta ake surutu don a ciki tanajin muryoyi wanda wasu zata’iya ganewa wasu kuma tasansu

 

 

Saidai murya d’aya da tasan ko ina take tasan mai’ita yana cewa ta tashi hakan yasa ta fara tunanin to meyasa aka taru anajiran tashin ta, ko wani abu yafaru

 

 

K’ok’arin bud’e idanuwanta da sukayi mata nauyi take harta bud’e su duka

 

 

Jitai Ana hamdala tare da yimata sannu marar adadi

 

 

Saidai abinda ya d’aure mata kai shine bata ganin kowa da komai hasalima duhu take gani, daba don taji muryar wanda tasani ba da tace akabari take

 

 

Da sauri Jiddan da yagaji da yimata magana yafara cewa

 

 

“Pls khadijah kiyi magana mana” fara laluban mutane tayi tana cewa

 

 

“Jiddan, Mama bana gani Ihsan” da sauri Mama tarik’e hannunta Jiddan ma yarik’e d’ayan, suna had’a bakin cewa

 

 

“gamu nan bake ganinmu?” d’aga masu kai tayi tace “bana ganin kowa”

 

 

 

 

 

 

 

 

     Mrs Abdul Sule

[1/17, 10:48 AM] Halima Mk: ????????????????????????

*HABIBI DA’IMAN*

 

 

 

 

 

*WRITED BY HALIMA Mk*

 

 

 

 

 

 

 

DEDICATED TO SA’ADATU ALIYU KABUGA

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

          Page 96~100

 

 

 

 

 

 

 

 

*D*a sauri aka kira doctor yana zuwa ya kalli khadijah yace “baki gani kamarya”

 

 

Jin batasan mai muryar ba yasa tayi shiru, saida Mama tace “ki amsa masa mana doctor ne”

 

 

A hankali tace “tunda na kwanta bacci shine ina tashi naga bana gani”

 

 

Kallon kallo aka shigayi, shima doctor d’in cikin mamaki yace “bacci?”

 

 

“eh bacci nayi” Jin tace bacci tayi yasa doctor d’in tashi, suma su Jiddan suka bishi batare data saniba,  bayani yayi masu yace

 

 

“Na fahimci a kwai matsaloli dadama data samu wurin accident d’in nan, ciki kuwa harda rashin gani amma idan mun auna zamu tabbatar da komai don haka yanzu za’a tafi da’ita don a bincika”

 

 

Jiyayi kwata-kwata k’afafuwanshi sun kasa d’aukarshi har wani jiri yakeji don duk abinda yasamu khadijah shine sila

 

 

Rafeeq ne yadafashi yace “don Allah kasamu wuri kazauna kada kajama kanka wata matsalar Kuma kana ganin ga halin damuke ciki”

 

 

Ganin tabbas bazai iya tsawuwar ba  shiyasa yasamu wurin ya zauna

 

 

Abba da baban su khadijah bak’aramin tashin hankali suka k’ara shiga ba ganin wata matsalar data k’ara kunno masu kai.

 

 

Haka aka cigaba da jinyar khadijah bayan kwana biyu a lokacin har anyi sadakar ukku ss

 

 

Duk wani gwaje-gwaje angama matashi don haka likitocin sukayi masu bayani cewa

 

 

‘da farko munyi iya k’ok’arin mu muga miye musabbabin abinda yahana mata ganinta, amma bamuyi nasarar hakan ba

 

 

Sai kuma matsala ta biyu wadda tafi ta farkon muni, itace tayi formating abubuwa da yawa a rayuwar ta, domin kuwa bazata iya tuna abinda yafaru na daga shekara 10 na k’ershen rayuwarta, saidai tasan abinda yafaru tundaga 18 zuwa k’asa, kazalika mutane sai wad’anda tasani tun tana yarinya zata gane daga nan kuma bazata iya tuna komai ba,

 

 

So amma akwai altenative idan da hali yakamata ku fidda ta waje, musamman kan matsalar rashin ganin tah’

 

 

Zumbur yayi yamik’e yace “what!!, kamarya?”

 

Tashi doctor d’in yayi yakamo hannun Jiddan zuwa d’akin da khadijah take kwance, ganin sunfita ne yasa kowa ya rufa masu baya, suna zuwa likitan ya kalleta yace “khadijah”

 

 

“Na’am” yace “doctor ne”

 

 

“eh nagane” sannan yace tambaya zan maki kibani amsa kinji ko” d’aga mashi kai tayi

 

 

‘Shekarar ki nawa’ 18 shine abinda tace

 

 

Da sauri Jiddan yafara ja baya don abin yafara fin k’arfin tunaninshi, hakan yasa likitan ya bishi don bayason khadijah taji abinda zai fad’a

 

 

Kama hannun Jiddan yayi sannan yace “don haka idan anaso ayi nasarar dawo da komai cikin kwakwalwarta da wuri sai anfara nema mata magani akan rashin ganinta, don ta hanyar ganin ne zataga abinda zai tuna mata da komai kamar misali taga anyi accident a gabanta ko kuma wata magana dazaisa ta tuna da abinda yafaru da’ita

 

 

Saboda ita nata mai sauk’in warke wane don irin wannan formating d’in sun kasu kashi ukku

 

 

Nafarko akwai  wanda mutum ke komawa kamar jariri hatta magana sai yakoya

 

 

Na biyu kuma wanda mutum yake manta komai na rayuwarshi daya faru amma banda magana, yare, cin abinci da sauransu

 

 

Na ukku shine wanda tayi, ma’ana kamanta da wani b’angare ko wani abu na Rayuwarka” (Afuwan innayi kuskure ???????? wurin bayanin formating)

 

 

Duk’awa yayi kamar ba soldier ba yana kuka jiyake kamar kwakwalwarshi bazata iya d’aukar wannan zantukanba

 

 

*            *             *

 

 

Kusan sati d’aya kenan tana jera zuwa gidan amma sai maigadi yake cemata basu nan, tambayarshi tayi yagaya mata ko yasan inda suka tafi? Murmushi maigadin yayi yace “toh ni inazan sani?”

 

 

Inbaccin tanaso tasan wani abu wurinshi daba abinda zaihanata kwad’a mashi mari, yamutsa fuska tayi dukda bamuni gareta ba amma farinta kam na bleaching ne, tace

 

 

“toh kokasan garinsu?” ‘eh toh shidai oga maigidan a kaduna yake”

 

 

Kud’i ta ciro tabashi, batare da tayi mashi godiya ba saboda ta riga tagane Captain Jiddan yake nufi, shikuwa sai godiya yake mata amma ko kallonshi batayi ba

 

 

Tana shiga mota tasauke ajiyar zuciya tace “Ashanty wallahi ko zanyi yawo tsirara saina mallaki Jiddan ba boka ba malam, don nadad’e dagano weak point d’inshi”

 

 

Ashanty tace “kai laila kina ganin zaki’iya?”

 

 

“Ai abinda na fahimta shine gangar jikkin Captain na matuk’ar buk’atar mace akusa da’ita, saidai wani abu dake cin zuciyarshi yana hanashi yayi hakan shiyasa zanyi amfani da wannan Damar inrugurguza masa lissafi har insamu biyan buk’atata” cewar laila

 

 

Ashanty tace “uhmmm laila kenan Jiddan duk yatafi da tunaninki kin manta danima ina buk’atarki”

 

Murmushi tayi irin na goga gun kilaki tace “nima wallahi nayi missing kawai dai rashin lokaci ne amma yanzu muwuce gidanki sai in kwana, yau kinga munrage zafi” tare da shafo cinyoyinta

 

 

Kamar mayya ta had’e miyau da niyyar tayi magana, jin ringing d’in wayar laila ne yasa tafasa fad’in abinda zatace

 

 

Tsoki tayi tace “Sagir naci” Ashanty tace “toh ki d’auka mana sai muk’ara rage zafin dashi’ Hakan yasa tad’aga kiran tagaya mashi inda zasu had’u (Allah ya shirya)

 

 

*            *           *

 

 

Ita’ala dole bazata ci abinci ba sai Jiddan yazo, Mamace keta fama da’ita taci wani abu kafin doctor yazo abasu sallama

 

 

Amma tak’iya, tagumi Mama tayi tana kallon yadda take al’amura kamar ‘yar shekara 12 gashi idan takafe sai ankira Jiddan, tokosai ankira shi za’a samu kwanciyar hankali

 

Sallamar su Rafeeq ta katse mata tunanin data ke, gaida ta suka farayi koda khadijah taji muryar Jiddan tuni tafara lalube tana son kama hannun shi, “Ai gara da Allah yakawo ku dan tund’azu nake fama da’ita taci abinci tak’iya,

 

 

Ni babban zulumina haka zanta fama da’ita in ka koma wurin aikinka kafin lokacin tafiyar india yayi”

 

 

Ko dajin ansako tafiyar shi wurin aiki tafara rigima tana cewa “wallahi Mama kibari babu inda zaije, wai yayana dagaske tafiya zaikai?”

 

 

Girgiza kanshi yayi kamar tana ganinshi yace “babu inda zani, amma idan baki cin abinci zantafi”

 

 

Dasauri tace “zanci ‘ai” d’auko plate d’in yayi yafara bata abaki tanaci a hankali dukda shi yana jin kunyar Mama amma idanba haka yayi ba bazata ciba”

 

 

Seemah, Samrah da Ihsan suka shigo tare dayin sallama Mama tace “ku kuma mekukazoyi?”

 

 

“yaya khadijah mukazo d’auka” hararar su tayi tace “shine kuka taho kuduka, kuma wama yaka….” bata idaba ganin A.j da yashigo yana gaidata tace

 

 

“lallai Abdul Jabar narasa meyasa kwanakin nan kazama driver bansu”

 

 

Sosa kanshi yayi tare da mik’a ma Rafeeq hannu suka gaisa sannan yamik’ama Jiddan da baisan yanayi ba don hankalinshi nacan yana ba mutuniyarshi abinci, Rafeeq ne yace “aikuwa zaka bushe anan dan baisan kanayi ba”

 

 

Murmushi yayi yace “sunana Barrister Abdul Jabar”  nikuma “Captain Rafeeq”

 

 

Duk firarakin dasuke Jiddan najinsu donshi yasan Aj tun bikin saudat saida yagama sannan ya juyo suka gaisa lokacin hankalin Rafeeq yana kan Ihsan yadda yaga kyanta ga kayan hutu da Allah yawadata tah dasu dukda sanye take cikin abaya,yace cikin ranshi “haba shiyasa Jiddan ya rud’e dan ita’ma khadijah haka take”

 

 

Bayan an sallame su suka wuce gida, saida Jiddan yashigar da khadijah har cikin gidan sannan Rafeeq yaja motar suka tafi suma su seemah gida suka wuce hakan yasa Aj yafara ma Mama sallama yanason ya tafi yanzu, sai lokacin Ihsan talura da tabar wayarta a mota da sauri tace ma Aj dake shirin tafiya “ya Aj wallahi namanta waya ta a motar balaraben nan ya zanyi?”

 

 

“wai Rafeeq” maimaita sunan ta shiga yi cikin zuciyarta kallon ta yayi yace “kodai-kodai”

 

 

“kodai me? aidan bansan sunanshi ba shiyasa nace balarabe”

 

“Amma ai kina iya cewa motar su Jiddan” zuburo baki tayi tace “nidai wayata”

 

 

“kada kidamu nasan ko zuwa anjima kina iya ganin Jiddan yazo, don ni basan gidan Uncle d’insu ba” tunawa datayi Jiddan zai dawo yasa ta kwantar da hankalinta

 

 

Suna’isa Jiddan yafita batare da yace ma Rafeeq komai ba ya wuce cikin gida

 

 

Zama yayi cikin motar tare da lumshe idanuwanshi yana tunani maizaisa ya d’aura kanshi soyayyar wanda batan yanayi ba gashi kullum k’ara azabtuwa yake da sonta, wani b’angare na zuciyarshi yace  mashi infa matar aure ce da sauri ya bud’e idonshi yace “Impossible”

 

 

Hannu yasa ya d’auko wayarshi ko Allah zaisa ta d’auka don yasan makomar soyayyarshi, kamar Ringing yakeji a bayan motar juyawa yayi domin tabbar da zarginshi “oh God” tare da fitar da d’ankaramin iska yace “matsalar mata kenan, yanzu har wata ta manta wayarta”

 

 

D’aukowa yayi da niyyar yaba mai kiran hak’uri cewa zai kaima mai wayar sai idanuwanshi suka  safka akan number shi dake kan screen d’in wayar, da sauri yayi hanging up sannan yak’ara dialing don ya tabbatar da zarginshi

 

 

Murmushin jindad’i yasaki tare da kurama hotonta ido dake saman screen lock d’in wayar, nisawa yayi yace

 

 

“Why….. Why kike wahalar dani bayan yayarki na wahalar da aminina”

 

 

Kamar zautacce yafara cewa “zan nemi soyayyarki batare dana bayyana maki kainaba kamar yadda nafara k’aunarki tun bangankiba” sai a lokacin ya tuna ko sunanta bairik’eba yadaiji kamar ance ilham ko me?

 

 

D’an buga goshinshi yayi yace “oh Rafeequ menene matsalarka? Ko itama soyayyar wasa zaka maidata” Girgiza kanshi ya shigayi sannan yatashi yabi bayan Jiddan don yaga alama akwai abinda ke damunshi

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button