Halimatus sadeeya

11-12
Lami jiki na Bari tace munshiga uku in Kuma malam yagaMa Jin du abinda muka fadafa yazamuyi karfa ya koremu Dan Naga yanzu rashin mutunci yakeji
Tala tace wlh koyaji mazewa zamuyi mudake kamar bamuyiba in yace munfada waye shedarsa kushare kunji wlh ko yakoreni ba inda zani zaman yarana zanyi se nacika burina ko yadawo kununa Babu wani abinda yafaru ku dake ko wacce taci gaba da aikinta
Suka sheke da dariya ko wacce takama aikin da yake gabanta na sai da abinci
lamice me kwallawa hauwa yarta Kira kifito Rana nayi kizo ki tafi Kar kiyi kwantai
Tana wata kararraya tace aini bana kwanta sedai in ban fitaba Ni da asiya komai see yakare asiya fito in an Gama mu tafi
Asiya Yar gida talace tace to Yar uwa Nima angama dauka zanyi
Hauwa Yar lami tadau tallar shinkafa da Miya da wake da taliya da nama
Asiya Yar tala tantiriyar kenan wacce tafi ko wace yarinya ta gidan bude Ido da iskanci tadau tallar doya da kwai da soyanyun kaji da farfesun Kayan ciki alhazawa suke kaiwa talla ayan canji da ke fage me adedaitane yake zuwa kullin har gida yadaukesu yakaisu yadawo da su in sun tafi se dare daga can zasuyi waya gida su fadawa su tala abawa me adaidaita wani kalar abincin da aka dafa akawo musu suci gaba da siyarwa
Haka Yara sukai ta fito da Kayan siyarwa ana lodawa acinkin adedaita su asiya suka fito suna rangwada suna taunar cimgam kamar wasu karuwai hm iyayan nabiye dasu abaya se kirari suke musu har suka shiga me adedaita yaja suka tafi sannan suka koma gida
Hm tala da lami rashin sani yafi dare duhu
Da tala da lami da habi da sunsan irin iskancin da yaransu keyi in sun Dora musu tallah wlh wlh da se zuciyarsu ta buga hauwa yar lami alhazawan da take kaiwa abinci su suke saduwa da ita ta baya wani alhaji jazuli shi yafara batata yabude Mata Ido da kudi yarudeta tayarda yafara saduwa da ita ta baya se da yasan yabudata tagoge aharkar yake kawo Mata bakinshi turawa suke saduwa da ita tabaya subiyata Shima Kuma Yana da nashi kasan Bata sanniba batasan Sanaa yake da itaba juyen abinci yake Mata tana kawo abin da take siyarwa ze rabawa bakinsa sauran yabayar sadaka ita Kuma atafi da ita gidansa na shakatawa ai ta aikata saban Allah da ita bakaramin kudi suke kashe Mata ko kalar abincin gidan ubanta Bata iyaci sedai Wanda alhaji jazuli yake siya Mata kuma yamata alkawarin ze aureta har yafara zuwa zance gunta bakaramin ruwan kudi yakewa kannanta,ba da lamin kanta du ranar da yazo zance ranar balafiya saboda habaici sadiya da umma suke Sha na hauka har yatafi Kuma du ranar da alhaji jazuli baya gari yayi tafiya alhazawan wajan takebi suyi ta anfani da ita su biyata wasu ta gaba wasu tabaya Kuma alhaji jazuli besan tanayiba Dan ta masa alkawarin bazatabi du wani alhaji da ke wajan Yan canjiba saboda yace du ranar da yakamata tana binsu seya kusa kasheta Kuma dukansu haintar juna sukeyi aboye
Asiya Yar tala itama wani alhaji shazali shine mitumin da yafara saduwa da ita ruwan kudi yai Mata har ya rudeta yasamu biyan bukata Kuma juye Shima yake Mata daga ita har hauwa ko wana kalar abinci su tala suka turo akawo musu su siyar da alhajin da yake juyansa yabiya kudin daga haduwar asiya da alhaji shazali shekenan idanta yabude tasan dadin maza Babu Wanda batabi ita ko zance kazo in ba lalubeta zakayiba karkazo zance wajanta inkuwa kazo zance taga baka sa hannu kafara lalubeta tacikin hijabiba korarka take tace karka Kara zuwa Kai ba saan yinta bane asiya irin matannan,ne da namiji baya isarsu wajan kwanciya Dan haka tazama takowa Dan ita ko bazaka biyata komaiba indai jarabarta tatashi zata baka kanta Kai yanda kakeso da ita kabiya Mata bukata ta Kara gaba ana haka tazo ta hadu da zugar Yan dabar fage suka Fara hurda da ita sune suka koya Mata shaye shaye kwaya taba wiwi da kodin Babu abinda asiya batasha har gara hauwa taba kadai takesha Kuma shugaban Yan dabar bage saurayincssiya ne yamai da ita kamar matarsa ta aure Dan Haka ita da hauwa in sun fita tallah tin safe basa dawowa gida se goman dare ko shadaya ranar da suka dawo da wuri shine Tara ko takwas da rabi na dare in iyayan sun tambayesu meyasa suke kaiwa dare se suce suna tsayawa zance da samarin,sune malam yayi fada yayi fada har yagaji yazuba musu Ido Dan sunce malam bakin ciki yake da su Kuma ummace ta zugoshi Dan haka yazuba musu Ido yakoma Dan kallo Amma abin namasa ciwo kullin halin da yaransa suke ciki Yana damunsa dandai Babu damar yai mgn ko yaran yatsare yaiwa fada bajinsa sukeba Kuma se sun gayawa iyayansu bakuma tsoransa sukeba Dan su tala sunsa yaran sun rainashi adduar shiriya kullin yake binsu da ita Kuma daga hauwa har asiya sun iya takunsu bame cewa suna aikata wani mugun abin acikin unguwarsu basa nuna halinsu anutse suke harda da kowa Babu Wanda yasan halinsu har yabansu ake tallah Bata lalatasuba Kuma Allah yazuba musu farin jini samari na sansu sosai ga iyayansu Kuma sun nemar musu
Habi yarta farida ita Kuma in an dora Mata tallah can kasan unguwarsu take kaiwa sunan wajan gangare unguwar karuwai wani gidan karuwai da yaamsa sunansa take kaiwa tallar abinci Dan iska Babu kalar da babu agidan yandaudu Yan madigo Mata Yan luwadi maza yandaba mashaya masuji da kansu a iskanci wayanda uwarsu tacewa jeka Ka gani sune agidan katan gidane me dakuna da yawa tinda farida takai tallah sau Daya taga yanda aka siye Mata sbinci shikenan tasamu wajan zuwa rannan takai abinci tahadu da wata tantiriyar Mata mesuna Reza tinda farida take Kai tallar abinci gidan Basu taba haduwa da rezaba se she Karan jiya da takai tallah gidan ranar Daman ranar tarone agidan Kuma ranar su Reza suke taransu na kungiya sunfito daga taran kenan farida na gefe azaune akofar gidan tana sai da abinci Reza tafito raka kawayanta taga farida tahau lasar Baki kamar wata maiya
tacewa kawayanta Kai yau nayi mugun kamu Naga Zuma anan wajan Kuma wlh Se na lasa Amma Naga Bata Gama koshiba se na kiwatata tukunnah Zan lashe zumarta yanda nakeso gaba Daya
Dariya irin ta Yan duniya dukansu suke kwashe da ita suka tafa daya daga cikinsu tace Kuma fa hakane kungiya tasamu Kari Nima Dan kin rigani wlh da Ni Zan dauka
Reza ta lailayo ashar ta dannawa matar tace kema maiyace Baki da mutinci cinliga abinda nakeso shi kema kikeso kice ma kina santa din to wlh ahir dinki Akan wannan zumar tawa wlh se muyi kacakaca dake ke bakebama koma waye in ze shiga gonata wlh se na yaga Masa wlh Zan farka mace akanta ko dawasa Kar naji Kar nagani na Gaya Miki Dan nasan ke gwanace tawajan Nan kin iya zagaye to bandani in kinawa sauran suna kyaleki to wlh Ni ba kyaleki zanyiba nagaya Miki dai
Cilliga tace ah nifa wasa nake Miki bafa da gaske nakeba kawata ai ko zanci Amana bazanci takiba Allah yabar kauna Dan Naga kin fada da yawa irin wannan ta da jijiya haka Allah yabaki hakuri
Sauran sukece da yafimiki Dan ke Yar akuyace wlh
Se lokacin Reza tasaki ranta taje wajan farida tace kanwata me kike saidawa haka
Tace shinkafa da Miya da salak da nama
Tace yayi yasunanki har abincin yakare ne
Tace sunana farida be kareba akwai da yawa
Reza tace Kai kyakkyawa kamarki har yanzu abincinta be kareba yanzu kuwa ze Kare Ni ki cikamin kwano da shinkafa da Miya da nama sauran ga almajirai Nan kiraba musu sadaka Bari naraka Baki se muje ki karbi kudin daga Nan se kiga dakina kullin zakina kawomin Ina siya daga kin dauko karki tsaya ko inah kishigo gidannan Kai tsaye kikawo min abincin dakina kullin Zan ringa siya Kuma inah da wayanda zasuna siyan sauran kinji daga yau bake ba Zama arana kinji kanwata