Halimatus sadeeya

Yai shigewarsa dakinshi ransa abace ko tsayawa beyiba yashige bayi yasakarwa kansa ruwan sanyi ko Kayan jikinshi be cireba se da yasamu nutsuwa sannan yasamu yai wanka yafito du ransa ajagule ga kansa da yake Masa ciwo ga mararsa tafara murda Masa malika yagani atsaye asakiyar dakinsa se jinjiga take wata dariyar mugunta yasaki be Mata mgnba zagayeta yayi yaje bakin kofa Bata kulaba yasawa kofar makulli yarufe yaboye makullin yaje ze shirya tayo kanshi
Tace mekake nufi aure zakayi shine baka fadaminba Dan rashin adalci irin naka wlh yau se ka sakeni
Wutar dakin yakashe yayo kanta idanta yarufe tana ruwan Bala,I batama San yakashe wutar dakin ba har zazo kusa da ita se jitayi anyi sama da ita ya kwantar da ita Akan gado zata kurma ihu yasa hannu ya Rufe Mata Baki yace tin yanzu ai da sauranki hakkina yau Zan karba wlh nagaji ai ba fin karfina kikafiba yau kinkawo kanki har dakina yaushe raban da kishigo dakina se yau da Allah yatashi kamaki bazan kashe kainaba inaji inah gani ki karamin rayuwa gaba Daya bayan da aurena
Ranar malika Tasha dagargaza wajan aliyu Dan beraga mataba komai cikin mugunta yake Mata yama manta da cikin dake jikinta Dan bacinrai ranar tayi dananin tare aliyu da tayi da masifa har tashiga dakinsa Dan ranar hanata bacci yayi ko yabarta tana murna se yabari bacci yafara ibamta ze dada cakumarta tin tada dukansa tana Gaya Masa bakar mgn har bakinta yai laushi takoma bashi hakuri tana kuka yaki kulata ranar Allah yakashe yabawa aliyu Dan se da yabiya bashin wata da watanni tukunnah yakyaleta shima se da yaji lokacin sallar asuba yayi yanaso yasamu jam,I amasallaci yabarta yaje yashirya yatafi masallaci yakulleta adakin yatafi da mukullin
yabarta ko mitsin kirki Bata iyayi Tasha tumurmusar maza dakyar tasamu tashiga bayi Tai wanka ranar nusaiba tasha Allah ya,Isa da tsinuwa saboda itace tazigota tabata shawara tatari aliyu taci Masa mutunci tadaga Masa hankali tahanashi bacci Kan yaranta tinda yaki dawo Mata da su se gashi ita Bata hanashi bacciba shi yahanata
Wanka tayi tagasa jikinta sosai tafito da kyar tana tafiya ahankali tana tale kafa du cinyoyinta ciwo suke ga gabanta zafi yake Mata ko ranar farko aliyu be murjeta hakaba Amma jiya yanuna Mata rashin imani yamurjeta San ransa nan shedan yakara zugata yasa Mata tsanar aliyu aranta taji tana haihuwa Dole tadau matakin da take da niyar dauka Kan aiyu Dole tabi shawarar da nusaiba da kawayanta suka Bata firij din dake dakin tabude tasamu abinda zataci seda taci taji cikinta yadawo dedai sannan tatashi taje zata bude kofa tafita taji kofa akulle batasan lokacin da kuka yaballe mataba
Tace nashiga uku yau muguntar aliyu tatashi mekwatata se Allah nusaiba kin Gama Dani Allah ya,Isa
Dole takoma ta kwanta se kuka take batasan lokacin da bacci yakwashe,taba
Aliyu na dawowa yaga tana bacci murmushi yayi yaje kusa da ita yakwanta malika cikin bacci se jitayi anah dakumarta ta ko inah
Kuka tafara tace Dan Allah kayi hakuri kabarni haka wlh nagaji na wahala jiya ka wahalar da Ni sosai innice kayi hakuri bazan Kuma shiga dakinkaba ko me kamin bazan Kara mgn ba kaji tausayin Dan dake cikina
Yace ai Dana da ke cikinki yayi kwari kema ba tausayin kanki kike ba tinda bakya Zama waje Daya ai lfy ta isheki tinda kina yawo ko inah har ki kwana ke bakiji tausayin kankiba nine zanji tausayinki ai Babu Yar tausayi tsakaninmu kowa yayi abinda yaga dama Nima yau Rana tace Dan haka abarni nai yanda nakeso Dana kuma inah kaunarsa Babu abinda ze sameshi temakwansa shima nake
Babu yanda malika ta iya haka ta,hakura tabar aliyu yai yanda yakeso da ita kukanma takasa se da yagama yanda yaga dama da ita yaji yagamsu Dan yasan in ba haka yai mataba har ta haihu Babu abinda ze shiga tsakaninsu yanzuma yasan gudunshi zata dinga yi Bazata Kara yarda haka tafaru tsakaninsuba dakin shima yasan bazata Kara shigowaba Kuma haushinta yakeji Dan haka yai Mata haka yacire tausayinta aransa yabiya bukatarsa Dan yasan shi ze cutu tinda ga abinda likita yace Masa
Se wajan shabiyu na rana yabarta ta tafito daga dakinshi ranar tajawa aliyu Allah ya,Isa ba adadi shima be tsallake Allah ya,isantaba nusaiba kuwa sinuwa tashata haka tafito daga dakin aliyu tana tale kafa aliyu ko kallanta beyiba Dan haushi take bashi Daman me hakuri in ankaishi bango be iya fishiba shikuma so se da kyautatawa yake karko to ita malika Bata kyautata Masa ta kowace hanya hakkinshi ma ba bashi takeba bare tai mamasa biyaiya yau da gobe du San da yake Mata se yaji tafita kansa
Tana shiga daki takira nusaiba awaya tahau dura Mata zagi taimata tatass zagin yabatawa nusaiba Rai Amma dayake Yar duniyace se tanuna Bata damuba saboda sotake burinta yacika akan malika se hakuri take Bata tace haba malika yau Ni kike zagi Dan ansamu kunskure Akan shawarar da na Baki jiya tinda muke dake na taba Baki shawara batayiba yanzu shawarar da Zan Baki itace karki kuskura ki Kuma yarda ki bashi kinki banza se kace ba maceba yaakayi Kika yarda haka tafaru ai da ko wani abin kin wawura adakinshi kin buga Masa akansa Kika barshi yatumurmusaki abanza Kuma tintini nace Miki kidena bashi kanki sosai ze rainaki to wlh karki Kara bashi kanki har ki haihu nidai shawara nabaki in kinbi Tai Miki anfani in kinki bi Kisha wuya tinda bashi da imani kema Kuma karki damu zamu kirkiro abinda se ransa yabaci kamar yanda yabata Miki rai zanyi tinanin abin yi se mun hahadu Zan Gaya Miki kawata se anjima nayi Baki
Wata mahaukaciyar dariya nusaiba tasa ita,kadai kamar mahaukaciya bayan ta kashe wayar tace banza shashasha doluwa kawai wlh wlh bazan barkiba har se Naga kin bar gidan aliyu kin Dena rayuwa karkashin inuwarsa se na rabaku da aliyu rabuwa ta har abada zanji Dadi shima maye Mara zuciya du irin abinda ze Kona Masa Rai da nake sawa Tai Masa yaki sakinta itama Kuma tai masa Wanda zuciyarta tabata shawara na bacin Rai Amma Mayen mutuminnan yaki sakin malika wlh samun irin su alhaji aliyu me azurfa aduniya zeyi wuya mazan yanzu da basa daukan raini bare in sunaji da nera Amma bawan Allah yajure Dan jaraba yaki yasaketa da wani namijinne wlh nasan da tini yasaketa aliyu Wai yaushe zaka gane irin San da nake maka nake kwadayinka nake maarinka kaki ganewa du wasu kamfanoninka da nasan kana zuwa nabika kaki kulani in nabika mun hadu na maka mgn se kaimin shuru nace Ni kawar malikace kace baka ganeniba na kashe kudi akanka nabi malamai nabi bokaye du dan na sameka Amma abanza Babu wani cigaba gashi ance min da sauran Shan ruwan Malika agidansa ga shi ba irin Yan duniyan mazan Nan bane bare da na shiga jikinshi da karkwasarmu ta Mata kalloma mace Bata isheshiba Kuma Ni banaso mufara holewa awaje kafin muyi aure nafiso yaganni kamilata tahau Kiran sunan aliyu kamar mahaukaciya tana kuka jakarta da mayafi ta dauka tashiga mota taja da gudu tana kuka tafice daga gidanta
Abin arzigi malika Bata fita ko inahba tin ranar da Tasha dagargaza wajan aliyu yau kwana biyu Kennan abin har mamaki yabawa aliyu kullin seyaje dakinta Dan yaga lfyarta Amma Bata Bari su hadu kullin kofarta akulle se taji yafita baya gidan take fitowa tasamu abinda zataci dariya takeba aliyu Daman yasan haka zata faru Bazata Kara yarda su haduba tinda Tasha wuya ahannunsa