Halimatus sadeeya

Dasauran wayanda ban Kira sunansuba masu yimin comments Ina sane daku ngd da kwarin gwiwar da kuke bani inah godiya gareku Allah yabar kauna masoyana ina sanku kamar yanda kuke Sona
Kwana biyu zakuna jina shuru basosai zakuna ganinaba banajin Dadi sosai kutayani da addua
Dan Allah masoyana Ina barar adduarku Allah yakaremu Ni da iyalina Allah yashiga tsakaninmu da makiya Allah yakaremu Baki dayanmu
New writer’s
Hakan take
*Husba’ahfama* ????????????
*Yar* *kwaliya* ???? ????????
????????????????????????
????????????????????
????????????????
????????????????
????????????
????????????????????????
????????????????????
????????????????
????????????
????????????????
????????????
????????????
???????? *HALEEMATUS* *SADEEYA* ????????
Written by *HUSBA’AHFAMA*
IG **officiall_husba’ahfama*
Facebook *Real* *husba’ahfama*
Follow me on Wattpad @ *Real* *husba’ahfama*
*Bismillahir* *Rahamanir* *Rahim*
17-18
Aliyu suna shiga bangaran su Amira yasaki hannun sadiya tashige daki da sauri Dan ita du atsorace take tsayawa yayi Yana kallanta har tashige Ido yarufe yafesar da iskar bakinsa
ahankali yace yau meyake da munane yarinya se kace aljana ko kallanta nayi se gabana yafadi hannunta kawai nakama abin na neman tadamin da matsala
Falo yadawo yaga Babu malika murmushi yayi yace tagaji da ihun kenan tafice malika yaushe zakiyi hankali
Shima zuwa yayi yashirya yafice nashi aikin da Yana ta shiryeshiryen tafiya kasar waje shigo da Kaya
Malika da gudu tashiga gidan nusaiba ko sallama Babu tana kuka ta banka har cikin dakin nusaiba ta sameta tana waya da Malika cikin kwanciyar hankali ta shiga gidan nusaiba alokacin da taji irin aikin da nusaiba tasa bokanta yaiwa Malika da aliyu Amma dayaye hankalinta ba ajikinta yakeba Babu abinda taji nusaiba tayi mugun tsorata tazata malika taji abinda take fadawa bokanta
atsorace tafara mgn lfy malika me yasameki kedawa waye yamutu amirace ko walid waye acikinsu yamutu
Malika tace nusaiba nashiga uku na Kade ai da Walid ko Amira ne wani yamutu acikinsu da dasauki aliyu ne yaci amnata yacimun fuska gaban wata Ni Bamma Gama sanin matsayintaba Yar aikice ko aurota iyayansa sukasa yayi Ni ban saniba Dan nasan aliyu Babu matar da take gabansa in Banda Ni babu macan da ta isheshi kallo in Banda Ni ni kadaice arayuwar aliyu babu wata cikin rayuwarsa Nan takwashe abinda yafaru tagayawa nusaiba komai
Ihu nusaiba ta kurma Dan tsananin kishin da yake cin ranta Akan aliyu ga malika tabata labarin komai tsakanin sadiya da aliyu jitayi sadiya ta tsaye Mata arai ga fariyar da malika take Akan aliyu ita kadaice arayuwarsa abinda yadada sata mahaukacin ihun kenan Wanda se da malika ta tsorata
Nusaiba tace Amma malika ke Yar Abu takazar ubace ta lailayo ashar ta kunduma Mata kamar wata uwarta Baki da hankali ke meyasa ma har kika,bar aliyu yakama hannun wata agaban idanki Kuma Kika barshi Baki dau matakiba ko yarinyar bakici ubantaba me yasa Baki batawa Yar kaza kaza fuska da ruwan zafiba wlh wlh in ke Bazaki dau fansa Akan yarinyarba Ni se na dau fansa akanta se Naga bayanta wlh tayi babban kuskure da tabari hannun aliyu yatabata muzuma Ni da ita Kuma Daman nagaya Miki zamu batawa aliyu Rai kamar yanda yabata Miki har yakulleki agida yahanaki fitowa kwanaki to nayanke hukunci zamu shirya gagarimin fati mu da kawayanmu da alhazawan da muka sani agidanki zamuyi fatin Dan mu batawa aliyu Rai zamu Tara maza nabam mamaki agidansa ranar se gidansa yakoma hotel me zaman kansa se na wulakanta yarinyarnan ba dai tana gidanba zatasha mamaki muzuba Ni da ita se tabar gidan aliyu da kafarta Kuma Ni mutuniyar banza Kika maidani munyi dake nasamo Miki Yar aikin da zata kula da su Walid shine Kika Bari wata tazo zata kula da su har tana niyar kwace aliyu Kuma gobe Wanda nasamo zatazo tafara aiki agidan naki se kisan yanda zakiyi da ita in tazo Ni kinma batamin Rai tashi kibarmin gida
Malika tace Dan haka nake sanki tawan inah alfahari da irin San da kike min wlh inah ji dake arayuwata Daman nasan zakidau Karmin mataki se kin ramamin du abinda aliyu yai min aini dake Bata baci in kinyi fishi Dani waye ze sharemin hawayena kiyihakuri tinda kina tayani kishi bakyaso wata tashiga tsakanina da shi bazan Kara Bari haka tafaru agabanaba Kuma Ni da yarinyar mun kullah zata San koni wacece Zan fito Mata akalata Kai bama auranta aliyu yayiba sedai Yar aiki ai Babu me iyawa da jarabar aliyu inbaniba Babu macan da zata iya da shi tawajan shinfida inbanda Ni du macan da yaaura jarabarsa zata koreta tabar gidan aminiyata Bari natafi wajan aiki yau na makara ana tashi Zan zo mutsara yanda fatin ze tafi da ranar da zamu tsara fatin nagani na fada kina bani shawarar,Nan naji bakin,cikin zuciyata yawarke nadawo dedai
Malika na tifa nusaiba tahau ruwan hawaye tafara mgn ita Daya tace wlh wlh lokaci yayi kibar gidan aliyu malika in dai Ni nice ke kuma sabuwar Yar aiki me kula da su Amira muzuba Ni dake kinyi babban kuskure da ki keso ki rabi aliyu azamanki na Yar aiki har kin samu arzigin da aliyu ze tabaki Ni masoyiyarsa da na mutu asansa ko kallona be taba tsayawa yayiba Dole na gaggauta fitar da ke agidan aliyu kafin ki batamin Shirin da na dauki shekaru inayi ke da malika dolene kubar gidan aliyu ni kadai nake da shi aliyu nawane dolene Nima se nashiga wannan daular andama Dani murmushi tafara waya tadauka takira wani alhaji
Tin da sadiya tabar gida su lami sunyi binciken duniya basusan inda sadiya tajeba har kannan sadiya sun tare sun tambayesu inah Sadiya taje sunki Basu amsa Daman malam da umma sun san haka zatafaru Dan haka suka Hana yaran su fada ko an,tambayesu malam da umma suma sunki fadawa kowa ga inda sadiya tatafi ko Yan unguwa sun tambaya inah Sadiya taje Babu Wanda yabasu amsa har daga makota ansha shigowa atambayi umma inah Sadiya sedai Tai kamar bataji tambatar da aka,mataba Dan haka su habi sukai ta kananan maganganu har da habaice habaice Babu Wanda ya kulasu har malam su kajah da fada Akan mgnar tafiyar sadiya yai kamar be jisuba Dan yayi alkawarin ba Wanda ze sani Dan yasan suna sani wata rigimarce zata kunno agidan har umma sun nemi shiri da ita Dan subugi cikinta suji inah Sadiya taje umma Taki Basu fuska dagabaya Kuma se suka koma tsokanarta Dan ta tanka musu har su tinzurota ranta yaci tafadi inda sadiya take Amma umma taima kamar batasan me suke nufiba Dole suka zuba Ido suna jira suji Nangaba me ze faru inda tala ta yanke shawarar zata wajan Yan tsubbunta sufada Mata inda sadiya taje Dan ita burinta ace karuwanci tatafi
Asiya Yar habi ciniki ya bunkasa linkafa tayi gaba inda habi takara Mata yawan abincin sayarwar da take kaiwa gidan karuwai inda Reza take sawa samarinta da wayanda tasani su siye abincin har takai asiya tana Kai abinci zata fadawa Reza ko nanawane tabawa wasu almajirai su rabawa masu siye taja asiya daki tace Mata Tai zamanta tahuta ba se taje tasiyar da kantaba zaasiyar akawo Mata kudin haka Reza zata sa kullin ahadowa asiya Kayan Dadi ko nace Kayan kwalama Wanda ko amafarki babushi agidan mahaifin asiya tabaje Mata Tai taci wani lokacinma abaki take Bata gashi yanzu tacanjawa asiya suna baby take kiranta da shi ita Kuma uwar kwadayi Bata kawo komai ba gani take Allah ne yakashe yabata Reza santa take haka Reza ta dabara irin tasu ta yanbariki zata zauna kusa da asiya Tai tamata kalamai masu Dadi tana sanya hannu tana shafata ko bacci asiya zatayi ajikin Reza takeyi haka Reza zatace asiya Tai Mata tausa Tai tamata tana wani bangare bankare ko Reza tai taiwa asiya tausa tana lalubeta da wayo Amma Dan rashin hankali irin na asiya da kwadayi Bata kawo me Reza take nufi da itaba har siyaiya Reza takewa asiya na Kayan sawa ta bata takai gida habi Bata tambayarta yaakayi matar ta Bata sedaima taita godiya tana murna yarta na da farinjini wajan mutane tafara tallah a sa,a dedai da kalar shiga reza tasa asiya ta canja gashi tafara koya Mata wasu dabiu marasa kyau Wanda adah asiya Bata dashi yarinyace me hankali da nutsuwa haduwarta da Reza ta canja gabadaya ko ita habi yanzu hakuri take da asiya Amma dayake habi Bata da hankali batai tinanin awajan tallar da asiya take zuwaba aka canja Mata halayeba se dada tsine Mata da takeyi Dan dabiar su habi kenan in yaro yai lefi bazakai Masa nasihaba ko kace Allah yashiryashi aa su sedai su ta tsinewa ya’yansu suna laantarsu basusan kansu suke cutaba nangaba har zagin umma suke bata zagin ya’yanta Bata tsine musu Dan suji tsoranta su Dena abinda sukeyi dukama se tabaci takewa yaro ga kallamar Allah yashryeka tazauna abakin umma in yaro yai lefi