Halimatus sadeeya

Yau asiya tana Kai tallah bayan tabawa masu sayar Mata da abinci tashiga tasamu Reza akwance Akan gado acikin wani irin yanayi indan Reza yakada yai Jah cikin tashin hankali asiya takarasa wajanta da gudu aunty meyasameki Baki da lfyne har asiya tafara kuka
Reza tace baby bani da lfy Kuma kece maganin takamo hannun asiya nasan baby Zaki yarda da du abinda Zan Miki bazan cucekiba kimin alkawarin bazaki guduba in nafara Miki Kuma Bazaki ji,tsoronaba kidena zuwa inda nake in kin gujeni Zan shiga tashin hankali Kuma abinda Zan Miki kema zakiji Dadi kin yarda nai Miki bazan cutar da keba
Darawar Baki asiya hawaye nazuba idanta tace nayarda anty namiki alkawari bazan gujekiba zanci gaba da zuwa gunki Kuma babata tace karna Bata Miki Rai kome Kika sani nai Miki kina da kirki Bazaki cuceniba kina Sona
Wani shuumin murmushi Reza tasaki tana lasar Baki tatashi tsaye tace ngd babyna nasan Daman kema kina Sona to jeki rufe Mana kofar daki kiga me zamuyi wani Abu me Dadi yau zamuyi har kyautar waya me tsada Zan Baki in Kika tsaya mukayi har da kudi masu yawa Zan Baki Kuma daga yau kome kikeso zan Baki ke kima dauka base kin tambayeniba
Tsalle asiya tafara taje dagudu ta rungume Reza hm asiya kenan Kaya Reza tafara cirewa asiya da wayo da wayo har taribaceta tacika burinta Akan asiya dakuka da komai Reza tacinma bukatarta inbanda kuka Babu abinda asiya takeyi Dan taji jiki
Rungume asiya Reza tayi tana ta rarrashinta inda tanuna Mata irin kyautar da tahada Mata yau ta musammance
Asiya tace to anty in naje gida baza,agane me kika,minba ga zafi kasana yakeyi sosai wlh ma kin jimin ciwo takuma fashewa da kuka
Reza tace haba baby Babu me ganewa yanzu muje na gasaki da ruwan zafi na gasa Miki wajan yau yawo zamu fita da ke kome kikeso ki nunamin na saya Miki nidai inaso kimin alkawari muna tare iya wuya Kuma ban yarda ki kula kowaba daga namiji har mace Dan inah da kishi du ranar da na ganki da wata ko wani wlh zakisha mamakina zakiga me zanmiki Dan bakaramin hukunci Zan mikiba har ciwo Sena jimiki ranar ni kadai nakeso kiyi muamula da Ni nice nafara budeki ban yarda yashiga wajanba Kuma nangaba in zamu Kuma sannan kin warke wajan yadena zafi zakiji Dadi dakankima zakina kawo kanki wajena nai Miki Nan gaba Kuma daga yau kome Kika gani kikeso ki fadami. Komai tsadarsa Zan saya Miki har mota Zan Baki in ankwana biyu yanzu koya Miki Zan Fara har ki iya in kin iya Zan Baki Daya acikin motocina kecema Zaki zaba da kanki du Wanda Tai Miki kinji yauma Zan hada Miki Kaya masu yawa kije gida da su in antambayeki agida kice yayarkice tabaki Kuma karki kuskura ki fadawa kowa abinda nai Miki ko zamuyi Nan gaba yazama sirri tsakanina da ke baruwanki da kowa anan gidan zamana kikeyi in kinzo tallama da kike dauka baso nakeba da dahalima denawa zakiyi gaba Daya ki,dawo zamana Ni Daya to nasan hakan baze yuwuba in kin Dena tallah baza,kina fitowaba har na gankiba Amma daga yau Zan samo masu zuwa su kwaso Miki Kayan sayarwar base kin dinga dauka da kankiba lokaci nayi zasuzo har gida su daukar Miki sukawo Nan Amma ahankali da wayo wataran zakina kwana guna
Asiya taji daula murna tahau,yi da farinciki dahaka Reza tasamu Kan asiya Tama manta da abinda yashiga tsakaninsu bayan ta gasata fita sukayi tayo Mata siyaiya nagani nafada har kofar gida Reza ta kaita amotarta ta sauketa da tilin siyaryar da Tai Mata da Kayan tallarta inda Tai Mata alkawarin zatazo gai da habi in tasamu lokaci wataran
Habi yau Baki har kunne buda take tasaki agidan kamar ana aure se magana take saki da habaici su tala na tayata har da rawa tace Ni habi yau tallah tamamin Rana konace tamana Rana abin arziki se shigo Mana yake se gaba muke ba bayaba mu guminmu muke ci ba karuwanci ya’yanmu sukeba ko Kuma basufi karfinmuba sunbar gabanmu sun tafi karuwanci suna gabanmu suna kawo Mana abin arziki asiya Yar Albarka Tayi Yaya me Santa da kaunarta me kashe Mata kudi kamar ba gobe tukunnama se alhaji meji da kansa yazo zance koya kuka gani Yan uwa su lami abin arziki se shigo Mana yake Banda su yarware masu bakinjini mu ko kwantai bamayi
Shewa sukasa atare sukace wannan haka yake Baki karyaba tallah se Rana take Mana abin arziki ta ko inah ba hauwaba basu asiyaba ga tallah se gaba takeyi muna dada bunkasa ga yaranmu har masu mota zuwar musu suke ga ya’yan da muka aurar Suma se abin arzikine yake samunsu ga jikoki mun Fara Tarawa Kuma sune kanne agidan wasuma sun girmesu to mungode Allah basufi karfinmuba sun guduba kamar wasu da suka tafi yawan tazubar tinda anki auruwa
Ummace tafito daga daki tace kutsaya jahilai marasa fahimta da tinani wayanda abin duniya yarifewa idanu sunkasa gane gaskiya ku Dan jahilci irin naku Baku gane meyake faruwa da ya’Yan nakuba da kuke takama da su ku in kuna da hankali da tinani ai da tini kun takawa ya’yanku birki kunyi Kuma bincike in sunje tallah wana kalar mutane suke muamula da su ke habi yanzu ke Dan jahilace mace ta dingawa yarki hiduma irin wannan tana kashe Mata kudi Amma bakiyi tinanin komaiba bakiyi binciken Yaya halin matar takeba me take siyarwa takewa asiya irin wannan hidimar kome takewa asiya ke dai kawai tallah tamiki Rana da irin wannan talkar Ni Khadija natara abin arziki gara na zauna da talauci har abada da yarinyata sadiya takawo min irin wannan Kayan asanadin tallah gara takoma ga Allah ba aure wlh Kuma kuji da Wai aziriata Babu karuwa ban haifaba Kuma da yardar Allah bazan taba haifaba har na koma ga Allah Kai ko ahalina bazasu taba haifaba malam yadawo yaimana iyaka da ku Kar Wanda takuma Kiran sadiya da sunan tatafi karuwanci inda taje dinne bazaku taba jiba sedai kumutu munafukai ahaka zaku Kare yansa Ido kuyi tarage Mana zunubi kuna Mana guziri alahira
Kukuma lami da tala daku nake munafukai yansa Ido kuji da abinda yake faruwa agindinku tukunnah kafin kuduba nawasu ku inwasune bazakuyi binciken inah su hauwa suke zuwa tallaba dawana kalar alhazawa suke muamalaba suwaye suke kaiwa abinci su siyaba wana kalar waje suke zuwa sukai tallah inah su hauwa suke tsayawa sukai dare wayake Basu uban kudin da suke kawo muku kullin alhamdulillah Ni Khadija sadiya Bata taba shigowa da tsinkeba da sunan wani alhajin ko wata hajiya sun mataba Kuma alhamdulillah ahaka mungode Allah aure Kuma nufin Allah ne in lokaci yayi zatayi Kuma bakanta barauba kanne suriga Yaya Fara aure bana bakin ciki da du wani abin arziki da ze shigo muku Ina tayaku murna Amma dai da irin wannan abin arzikin gara mun zauna ahaka wlh shawarar da Zan Baku kuje kuyi bincike Akan yaranku meyake faruwa da su ku tashi daga baccin da kukeyi ku farka kuji da Taku matsalar tukunnah kafin ku hango tawasu du habaice habaican da kukeyi inajinku nasan da Ni kuke Amma bani da lokacinku yauma bango kuka kaini namayar muku Danni ba mahaukaciya bace irinku kunga tafiyata Allah yakare ranar yin kuka da,danasani da jinkunya
Tatafi ta barsu Baki sake tashige daki abinta taci gaba da harkar gabanta
sukace lanlaima matarnan kinfara wayewa bakinki yafara budewako takamarki kina da manyan ya’ya maza acikinsu har da soja mu kikewa bakinciki kenan mukike mayarwa da mgn to metake nufi da muyi bincike Akan yaranmu angaya Miki namu yaran irin naki yaranne insha Allahu Babu abinda ze faru da yaranmu se dai muga alheri har malam zata hadamu da shi Bari malam din yashigo ai muna da Baki kowa bakinsa yakwaceshi