Halimatus sadeeya

Amir yace daddy momi Bata sanmu inmunje wajanta korarmu take har dukanmu take da bakanan muma bama Santa Kai mukeso baka korarmu kana sanmu
Tausayi yaran suka bashi daga gani suna fama da kewar mahaifiyarsu suna neman kulawarta Amma inah bahali rarrashinsu yahauyi yace itama tana sanku kunji karna karajin kun Fadi haka kunji muje nabaku Abu me Dadi na kawo muku
Tsalle suka fara suna murna yakama hannunsu suka shiga ciki
Bude kofar dakin da take ciki malika taga anayi ai Kan agama bude kofar tahau Danna ashar tana cewa kakaji kaga Daman ka budeni wlh aikin banza kayi cikine ko tahalin Kaka Sena zubar
tafiya Tai da gudu zata cakumi Wanda yabude kofar da dambe idanta yarufe Bata kula da waye yabude kofar yashigo tasa hannu zata rike wuyan rigarshi taji anrike hannayanta duka biyun an dauketa da wani mahaukacin Mari ta ko Ina seda ta dauke wuta na Dan lokaci Ashe mahaifintane se muryarshi taji Babu zato Babu tsammani
Yace mutuniyar banza mutuniyar wofi kin zata mijin nakine shine Zaki cakumi wuyanshi da dambe rainashin da kikai har yakai haka irin rashin mutuncin da kikeyi kenan agidan mijinki haka kikewa mijinki Daman Malika irin tarbiyar da na Baki Kenan har ciki kikeso ki zubar ko to Allah yabaki sa,a kije ki zubar indai asiyace da habubakar suka haifeki in dai Baki zubarba ke ba Yar halak bace in bakya tsoran zunubi ai ko lafiyarki kaji tsoran tabawa ciki har nawata hudu zakije ki zubarwa ko nasati biyune ai bedace ki zubarba bare har na wata hudu yafara Zama mutun ke ko gudun haduwarki da Allah bakya yi kinsan me Zaki zubar kinsan irin baiwar da Allah yabawa abinda ke cikinki kilama shine ze temaki bayin Allah Baki saniba Zaki zubar da shi Ina iliminki yake Ina addininki yake da idanki yarufe kike neman aikata zunubi wlh wlh wlh kinji na rantse har sau uku in har Kika kuskura Kika zubar da cikin jikinki se na tsine Miki nakuma cireki acikin yarana ko hanyar gidana karna ga kafarki ko Yaya naji wani Abu yasamu cikinnan Sena tsine Miki Kuma daga yau nasaka matakan tsaro akanki indansu nakanki Dan Allah ki zubar karki fasa kin zubar Mana da mutunci malika ba irin tarbiyar da muka Baki kenanba yau kinci darajar cikin jikinki wlh yau da se Naga kin Dena motsi Zan kaleki Allah yashryeki Allah Kuma yaganar da ke wlh Kuma Kika Kara dagawa mijinki hankali Akan cikinnan ban yafe Mike ba Kuma kije ki bawa mijinki hakuri kinemi gafararshi Ina jiranki afalo wajan alliyu kisa meni
Yasa Kai yafice cikin bacin Rai
Wani mahaukacin kuka tasaki na bakin ciki tatashi tabiyo bayanshi zuwa falo tana tafe tana hada hanya saboda yunwa da take da munta rabanta da cin abinci har ta manta se taji yunwa na neman kasheta take Shan ruwan shayi karasawa falan tayi da sallama murya adashe ta karaso tanemi waje ta zauna akasa kusa da mahaifin nata tana kuka
Tace Dan Allah daddy kayi hakuri
Kan ta karasa abinda zatace yadaga Mata hannu yace bani kikaiwa lefiba mijinki ki kaiwa shi zakiba hakuri Kuma kinemi yafiyarshi gareshi
Baki na rawa tace Dan Allah baby kayi hakuri Ka yafemin bazan Kumaba ta karasa mgnar tana kuka
Aliyu yace na yafe Miki Allah yasaukeki lfy
Nasiha mahaifin nata yai musu sosai me ratsa jiki yanda Malika tanutsu Tai shuru zakace nasihar ta shigeta nankuwa ba haka bane abinda zataiwa aliyu in ta haifemai cikinsa take tsarawa da Kuma irin zaman da zata fara da shi yanzu har ta haihu har yagama musu nasiha yatashi ze tafi kanta asunkuye yake se hawayen munafurci da take zubarwa sallama yai musu yatashi yatafi
New writer’s
Hakan Take
*Husba’ahfama* ????????????
*’Yar kwalliya* ????????????
????????????????????????
????????????????????
????????????????
????????????????
????????????
????????????????????????
????????????????????
????????????????
????????????
????????????????
????????????
????????????
???????? *HALEEMATUS SADEEYA*????????
Written by *HUSBA’AHFAMA*
IG *officiall_husba’ahfama*
Facebook *Real Husba’ahfama*
Follow me on Wattpad *@ Real Husba’ahfama*
*Bismillahir Rahamanir Rahim*
BARKA DA SALLAH????????
3-4
Aliyu bayan yadawo daga raka sirikinsa falo yashigo yaga Malika Bata falan hanyar dakinta yanufa yamurda kofar yajita akulle ansa Mata makulli Kai yagirgiza yakoma nasa dakin kwanciya yayi wani bacci me nauyi yai gaba dashi saboda bancin da besamu jiya yayiba
WAYE ALHAJI ALIYU ME AZURFA DA MATARESA MALIKA
Alhaji aliyu me azurfa haifanfen Dan garin kanone Dane ga alhaji idiris me azurfa susu bakwai iyayansa suka Haifa shine nafari agidansu Yana da kanne maza biyu da Mata hudu acikin Yan uwanshi akwai Yar autarsu Amina sunyi mugun shakuwa da aliyu Yana ji da ita sosai akannanshi sun taso cikin tarbiya da kaunar juna da girmama na gaba da su da sanin yakamata akano yai karatun primary da secondary in da yagama iyayansa suka turashi malesia karatu yakaranci fannin kasuwanci acan yahadu da Malika Yana shekara ta biyu aka kawo Malika makarantar inda soyaiya me karfi tashiga tsakaninsu se da takai kowa yasan da soyaiyarsu in dai kaga aliyu to zakaga Malika aliyu irin mutanannanne masu shegen muskilanci ko faraa ba damunsa tayi sosaiba Yana waje se ai ta mgn be saka bakiba yanmata dadama na kawomasa Hari da sunan suna sanshi Amma ko sauraransu bayayi Malika irin Yan duniyan yanmatan nanne idanta abude yake tinda ta kyalla Ido taga aliyu taji tana sanshi tashiga like masa Babu irin wulakancin da be mataba Amma Taki barinsa har se da burinta yacika na nasarar sace zuciyarshi da soyaiyarta tin kafin sudawo gida se da iyayansu suka San Dangantakarsu
Shekarar da aliyu yagama karatu saura shekara biyu Malika tagama nata karatun lokacin Suma su Malika sun samu hutu tare suka dawo nanjeria da aliyu alokacin iyaye suka tsida mgn me karfi tsakaninsu akasa musu Ranar aure in Malika tagama nata karatun zaayi bikinsu
Mahaifin aliyu yasa Masa jari me karfi yafara kasuwanci in da Allah ya albarkaci sanaar tashi Yana zuwa Dubai Saro gwalagwalai azurfa irin sanar da mahaifinsa yake Shima ita yakama se dai ya bambanta da mahaifinsa har kayanyakin Mata da na maza nasawa yake sarowa yakawo nanjeria yasiyar kafin lokacin auransa Shima ya bunkasa
Malika na Gama karatu tadawo gida in da aka Kama shirye shiryen bikinsu da aliyu alokacin ne tabijirowa da iyayanta da aliyu tanaso itama zata fara aiki inda har yayanta yasamo Mata aikin banki Daman shi ta karanta iyayanta sunce baruwansu tasamu aliyu in yayarda seta fara tinda agidansa zatai aikin ankai ruwa Rana kafin aliyu yayarda Malika zata fara aiki ko da tashigo gidansa da kyar tashawo kansa yarda tare da Masa alkawarin zata kula da auranta da iyalinsu in Allah yabasu andaura auran Malika da aliyu ansha shagalin biki amarya tatare da angwanta hutun wata guda ta dauka awajan aki Dan cin amarci Shima aliyu hutu yadaukarwa kansa na wata guda suka ci amarcinsu sannan kowa yakama nasa aikin
Basu wani Dade da aureba matsala tafara samuwa tsakanin aliyu da Malika tin aliyu nakau da Kai har se da yakai bango yafara Mata mgn Malika irin matannanne wayanda Basu damu suba miji kulawaba Bata damu da gyara dakin mijiba bare ta bashi hakkinsa aliyu irin mutanannanne masu karfin shaawa amma Malika Bata da lokacinsa aikinta yafi Mata komai se dai Yan aiki suyi Masa ko da abincin da zasuci se dai Yan aiki su dafa Masu dedai da ruwan wanka Bata da lokacin hada Masa inyace taje tahada Masa sedai ta tura Yar aiki tahada Masa ga kazantar siya da Malika ke da ita ko gyara jikinta batayi se zata fita aiki ko unguwa kullin cikin fada suke da aliyu akan halinta Amma abanza Bata gyarawa du randa aliyu yanemeta ashinfida se ransa yabaci take bashi hakkinsa kullin cikin azimi yake ga Malika irin matannanne marasa kamun kai awajan aiki gata da Yan duniyar kawaye in da abinda ta tsana shine haihuwa da Yara shikuma aliyu Allah yadora Masa San haihuwa burinsa yaga gidansa yacika da yara