Halimatus sadeeyaHAUSA NOVEL

Halimatus sadeeya

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Amira Hamza

yarmulki

Nana juwairiya

Godiya nake

 

 

 

 

Godiya ta musamman

Yan daweeesu novel

Da Yan halimatus sadeeya novel

du Ina sane da ku Ina sane da du Wanda ban Kira su,nansaba Allah yabar kauna inah godiya kunayi inajin Dadi

 

 

 

 

Du Wanda yasiyar min da novel ko ta siyarmin Allah ya,Isa ban yafeba

Ko kacire sunana kasa sunanka ka kacanja min labari ko Kika canja ko Kika cire sunana Allah ya,sa ban yafeba Allah se yamana sharia Ni da ku

Novel Dina bana kudi bane na masoyanane

 

 

 

 

 

 

 

New writer’s

Hakan take

*Husba’ahfama* ????????????

*Yar* *kwaliya* ???? ????????
????????????????????????
????????????????????
????????????????
????????????????
????????????

????????????????????????
????????????????????
????????????????
????????????

????????????????
????????????
????????????

 

 

???????? *HALEEMATUS* *SADEEYA* ????????

 

Written by *HUSBA’AHFAMA*

 

IG **officiall_husba’ahfama*
Facebook *Real* *husba’ahfama*

Follow me on Wattpad @ *Real* *husba’ahfama*

 

 

*Bismillahir* *Rahamanir* *Rahim*

 

 

 

 

 

25-26

 

 

 

Abbah girgiza aliyu yake Yana Kiran sunanshi yaki yamotsa daddy salati yake tayi yakasa mgn shi tsoranshi da damuwarshi yasan bakincin da yadade Yana kunsa na malika ne yakaishi kasa bacinrai yaimasa yawa azuciya shi tsoransama Kar aliyu yarasa ransa

Ummi Kiran sunan aliyu da taji anayine yasa tafito da gudu daga dakin da malika take nana tabiyo bayanta ganin aliyu andaukeshi Akan gadan marasa lfy ga likitoci nabin bayaasu anshige da shi wani daki

yasa ummi sakin kuka tace shikenan daman nasani Dole aliyu yakai kasa yaro me hakuri da zurfin ciki baze taba gayama matsalarshiba inba kai da kake tare da shi ka ganeba ko yakai bango yabudi Baki yagayama in aliyu yarasa ransa wlh bazan taba yafemikiba malika kin cucemu kin yaudaremu Zaki kashemin Dana

Abbah yajata gefe yahau rarrashinta yace haba fatima Dan Allah kiyi hakuri ko mahaifin malika kaji kunya da baya goyan bayan yarsa ga Kuma nana kusa da mu du sunajin abinda kike fada ko bakice Allah yasaka masaba Dole Allah ze saka Masa ze kuma kawowa aliyu canji arayuwarsa koni ba goyan bayan malika nakeba kawaici Nima nake nunawa Kan aliyu nake kula malika kamar yanda shima mahaifinta yake bin bayan aliyu Ina sane na temaki malika nasa aliyu yafito da ita muta saka Mana da bakinciki mukuma mun saka Mata da alheri azamanmu da ita Nan gaba zata gane irin mutuncin da mukai Mata ita Kuma zatana tuno irin rashin muruncin da Tai Mana azamanmu da ita du ranar da Tai nadama zata gane itace ta cucemu bamu muka cucetaba kamar yanda aliyu Zena Tina irin mutuncin da alhaji abubakar mahaifin malika yai Masa kiyi shuru ki danne komai azuciyarki Dan Allah kiyiwa danki adduar samun lfy kimasa fatan alheri Nan gaba arayuwarsa insha Allahu komai ze Zama tarihi arayuwar aliyu

Sadiya suka gani tsaye tana hawaye ummi tace shikenan itama taji me yasameshi gashi itama ba lfyne da itaba

Daddy shi Yama rasa me yake da munshi sunan Allah kawai yake Kira Yana hawaye Barin wajan yayi yatafi dakin da malika take ya banka kofar dakin dakyau yashiga se da su malika suka tsorata

yace malika Allah yawadaran halinki malika bazan tsine Mikiba nasan illar tsinuwa baa tsine Mikiba gayanda kike bare Kuna na tsine Miki Amma da bankai zuciyata nesaba wlh da se na tsine Miki kinji Dadi bakin cikinki yakai aliyu kasa Allah baze taba kyalekiba se yasakawa aliyu wlh bazaku bar asibitin nanba se kinji alherin da yasami aliyu nahana Dr yabaku sallama har se nacika burin da na shiryawa aliyu dama jira nake ki haihu na aiwatar Kobe sakekiba to yanzu alhamdulillah ke da uwarki kusa ya sakeki nakuma ji Dadi na tayashi murna yarabu da kwallan mngwaro yahuta da kuda ai malika auranki masifane ga rayuwar da namiji insha Allahu se Kinga isharar da zata sameki ke da uwarki ko Nan da can banyarda kujeba har se nazo muku da albishir me Dadi Akan aliyu malika ke da mahaifiyarki bani kuka kunyataba ko kuka tozarta kanku kuka tozarta kuka tonawa kanku asiri Kuma zakugani akwaryar shanku sauran bayani se farin cikina da na aliyu yatambata Zan karasa hukuncin da Zan yanke muku yarinya Kuma Allah yarayata kunzata zaabaku hakuri akan malika ta karbeta ta shayar da ita Baku isaba Baku da wannan matsayin ai da yaro yasha ruwan nonanki malika wlh gara bakar jaka tashayar da shi har yagirma Allah yaiwa yarana da sukemin biyaiya Albarka Amma bandake malika bazan taba shimiki albarkaba Baki da wannan matsayin yafice yarufo kofar da karfi

Ya tsoratasu Dan tinda suke dashi Basu taba ganin ransa yabaci irin hakaba tinani suke tayi me daddy yake nufi da kalamansa Amma sun kasa ganewa

Mommy tace Wai me alhaji yake nufine hm muna jiranka muji da me zaka dawo

Sadiya ta karaso wajan ummi da take ta zubar da hawaye tace ummi me yasamu yallabai naji su abbah na ta Kiran sunansa Kuma yanzu Naga anshiga da shi can dakin ko motsi bayayi

Ummi tace gida ze tafi yayanke jiki yafadi sadiya aliyu yaga rayuwa Ina tausayin aliyu kamar yanda nake Tausayinki Dan Allah in Allah yabawa aliyu lfy akwai alfarmar da Zan roka awajanki Dan Allah karki,ki yarda kimin alkawari Zaki amince

Tace ummi kefa kamar mahaifiyata na daukeki Zan yarda Mana namiki alkawari wannan jinjirar fa Ina mamanta

Ummi tace jinjirar aliyuce jiya malika Babar su Walid ta haifeta yau tabawa aliyu yarsa tace bazata rainetaba ko shayar da ita bazatayiba yayar malika nana tace ita abata tanaso zata rike mahaifiyarsu tace in nana takarbi yarinyar se ta tsine Mata Daman mu bazama mu bawa jinin malika taraini jinin aliyuba sadiya kinsan komai Akan aliyu. Babu abinda Baki saniba irin rayuwar da yayi da matarsa Dan Allah ki temakeni in nazo da bukatata karkice zakiji tsoro kiyarda da Ni bazan cutar da keba

Sadiya tace wlh ummi na miki alkawari Zan yarda Allah sarki baiwar Allah wlh taban tausayi ita da yallabai Allah yarayaki bani ita na dauka ummi

Tamika Mata ta karba ta,kurawa yarinyar Ido hawayene yake zuba a idanta yarinyar tabata tausayi azuciyarta mamaki take wana rashin imanine yake damun mahaifiyarsu Walid haka se kace ba maceba

Likitocine suka fito daga dakin da aka shiga da aliyu da sauri su Abbah sukai wajansu suna tambayarsu yajikin aliyu

Dr yace alhamdulillah munshawo Kan matsalar alhaji ku biyomu office

Abbah da daddy ne sukaje Dr yace agaskiya bazan boyemukuba zuciyar yallabai nagaf da bugawa in baadena Bata Masa raiba damuwa tamasa yawa kunsan kuwa Yana da hawan jini Duda beyi karfi sosaiba ajikinshi yanzu haka jininshi yahau sosai saboda bacinran da yashiga zuciyarshi takusa bugawa Allahne yarufa asiri gaskiya yallabai matsalar da take da munsa tayi yawa ga shawarar da nabashi kwanaki bedaukaba alhaji ko kunsan in yallabai be dau shawaran da na bashiba Akan matsalar ciwan mararsa se anmasa aiki inyai wasa ze rasa kwayoyin haihuwa gaba,Daya na gayamasa yaki yarda Dan haka na gayamuku Naga ku iyayansane zakuyi Masa maganin abin gaskiya yallabai Yana bukatar Karin abokiyar rayuwa Mata Daya bazata gamsar da Shiba Daman ko haka Bata faruba zanzo hargida abbah na sameka na Gaya maka Dan Kaine dolen yallabai Kaine mahaifinsa zaka iya sashi zaka iya hanashi Ina kaunar yallabai mutunne me kirki da adalci da San jamaa abin hannunsa be rufemasa idoba mutunne da baya kyamar talakawa har kwano Daya se yaci abinci da su be damuba du wani maaikaci da yake asibitinnan akarkashinsa muke kowa yabansa yake Yana kyautata mana musamman,ma kananan maaikata sunajin dadin yanda Yake kyautata musu sosai ko Ni Nan nayi koyi da halayan yallabai na kirki Dan haka yau na Gaya muku matsalar da take damun yallabai Yana bukatar temako in Kuma me dakinshi Bata Zama tana tafiye tafiyene gaskiya ahanata ta,zauna ta kula da mijinta Yana bukatar temakwanta Dan Allah Karku Gaya Masa na fada muku sirrinsane nasan bazoso wani yajiba duda ku
iyayansane Ni na fada,mukune Dan ku samarsa mafita zuwa anjima se tashi insha Allahu munyi masa har da allurar bacci Dan yasamu hutu Kar adameshi abar mutun Daya yazauna tare da shi Kan yatashi Zan dinga shigowa dubashi akai akai

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button