Halimatus sadeeyaHAUSA NOVEL

Halimatus sadeeya

Shuru aliyu yayi sannan yace shikenan abbah na hakura zansa asakesu

Yace ban yardaba kakira yanzu agabana kasa asakesu shine Zan yarda

Dole badan yasoba yakira awaya agaban abbah yace asakesu gabadayan,su komai yashige

Albarka abbah yai tasa Masa yace Kai Dane me biyaiya aliyu ngd Allah yaimaka Albarka Allah yabaku zaman lfy da iyalinka

Acan wajan yansanda da akasaki su nusaiba da mutanansu suna fitowa sukahau tsine Mata suna zaginta suna Mata Allah ya Isa

Alhaji bushasha yace wlh well yanda yarannan aliyu me azurfa yawulakanta,mu Nima se na Rama Mana badai yasaki matarsaba malika Kuma akanta Dan munje gidansa Taya murna akai Mana wannan wulakancin to wlh Sena aureta Dan na guma Masa bakinciki Kuma wlh se narama komai Akan tsuhuwar matarsa malika kema nusaiba da Ni kike wasa kema wlh bazan barkiba zanje muku amutun daga ke nusaiba har kawar Taki malika zakusha mamaki in kunzo hannu yafashe da wata mahaukaciyar dariya

Nusaiba na komawa gida takira malika awaya tace kawata kina Ina yanzu dafatan kin nunawa aliyu ke Yar halakce bakiyarda yamai da ke gidannan nasaba Mara yanci da kwanciyar hankali dafatan yanzu kina gidan iyayanki Allah yasa Kuma kin dau shawarata da nabaki na kisa aliyu yakarasa cikashe Miki saki biyun da yarage tsakaninku wlh aliyu bashi da mutunci kinsan se yau yagadama yasa aka sakemu Kinga wuyar da mukasha acan

Malika tace hm nusaiba kenan Wai bakisan me yake faruwaba ko hm to nasa aliyu yakarasa sakina nama haramta yanzu awajansa nakuma haihu Ina haihuwa nabashi yarsa ko nece tsiyarsa

Murna nusaiba tahauyi tana farin ciki tace kin min de dai Yar uwata Kuma kawata wlh bani da kamarki gara da kikai Masa haka

Malika tace hm kina da labarin yayi aure ko sati bamuyi da rabuwaba da Kuma haihuwata yayi aure kinma San wa yaaura yarinyarnan da mu kaiwa duka Yar aikin,nan me kula da su Amira wlh auran yatabamin Rai Kuma wlh da Ni aliyu yake zance itama yarinyar se ta gane kuranta awajena adalinlinsa daddy yasaki uwata yakoreta shima ya aure Yar aikinsa yanzu haka mgnar da nake Miki daddy baya kasarnan shi da amaryarsa Kuma ance Babu ranar dawowarsa ga mommy Nan Babu lfy ance damuwace Tai Mata yawa

Ai nusaiba Bata karasa Jin me malika take fadaba tinda tagaya Mata aliyu yayi aure hawaye kawai take tayi kukane yake neman kwace Mata daurewa kawai take har malika tagama mgnar da takeyi ai ko sallama batajira sunyi da malikaba takashe wayar Tai cinli da ita ta kurma wani mahaukacin ihu tahau jifa da Kayan da yake falanta tana kuka tana zage zage Yan aikinta gidanta sun tsorata sun zata haukacewa tayi dakyar suka rinriketa suka kaita daki

Tace meyake faruwa da Ni haka Wai bani da sa,ane arayuwata aliyu meye bani da shi da ban isheka kalloba nice tsarinka nice nadace da Kai ba wataba aliyu me kagani ajikin Yar aikin gidanka me kula da yaranka Ina murna na rabaka da malika Ashe da saurana wata zaka Kuma aura kasan dogwan burin da nadade inaci akanka kasan irin mafarkin da nakeyi akanka Kaine namijin da in na aureshi nashiga gidansa kenan saboda Kaine zaka iya gamsar da Ni Nima na gamsar da Kai du kudin da na kashe akanka yatashi abanza kenan dolene kasaki Yar aiki ka aureni ko Kuma ko baka aureniba mudinga muamula kamar masurata dolene acikin biyu ayi daya aliyu wlh baka isaba takuma fashewa da wani kukan ranar dai kasa bacci tayi da dandare se da Tasha kwayoyin mayen da take Sha sannan bacci yakwasheta

 

Faridace kwance dakin habi kafin abincin sayarwar da take dauka yakarasa dahuwa take tunanin sadiya tinda taga sadiya lokacin bikinta taga irin canjawar da tayi hankalinta yaki kwanciya wani murmushi tayi tafara mgn ahankali tace wlh sadiya dolene na nemi shiri da ke Dan na cinma manufata akanki tin ranar da nakuma Dora idona akanki Kika tafi da imanina Dole najaki ajikina na dinga zuwa gidanki akai akai har na cinma burina Dole kema najaki kishigo cikinmu Dan kinyi Tako inah

Habice ta kwallawa farida Kira ta amsa tafito da sauri

Habi tace kifito kiyi wanka abincin yakusa dahuwa

Ruwa tazuba tashige bandaki

Lami tace tala habi Wai kuwa kuna ganin abinda nake gani cikin dare ko ni kadai abin yakewa natashi na nemi magani kullin kwanannan da dandare zanji ana shafani Ina bude idona zanga mutun cikin duhu yazuba da gudu

Tala tace Nima wlh anamin du ranar da malam ba adakina yakeba se Naga mutuminnan yazo Yana shafeni to kodai aljanune agidan yanzu Kuma

Hauwa da asiya sukace wlh muma ana Mana ko muce Andaifi Mana Kuma mu ba mutun muke ganiba yasa hannu zamuju yana ta shafamu ko yakwanta kusa da mu muna bude Ido zamuga kowa na bacci adakin Dan tsoroma kwanannan farida kusa da Ni ko hauwa take iya bacci ko farida lokacin tafito daga bandaki

Rawar Baki farida takama irin namarasa gaskiya inda suna da kula da hankali su tala zasu gane farida Bata da gaskiya yadace abicciketa Amma Basu kawo komaiba Tama kasa mgn daki tashige

Haka sukai ta cece kuce suna jajanta abinda ke faruwa agidan da dandare umma nadaki tana jinsu Bata tofa tataba Dan ita kulle dakinta take da dandare ko itace da girki ko ba itabace da girki rufe kofa take yanzu Bata da babbar budurwa Dan haka ba tare da su hauwa yaranta suke bacciba da sadiya suke kwana tare adakin gidan na yanmata baaje ko inaba da taga sun tsangwami sadiya tahanata kwana acikin yaransu

Farida na daki tana shiryawa tana jinsu dariyama take ahankali tace wlh anty reza yanzu Bata isata Dole nasamu wasu masu ragemin zafi hauwa da asiya Kuma kunmin Sena jaku ahankali nasamu inarage zafi daku da dandare inba hakaba wlh lalubeku yanzu nafara agidannan uwatace kadai agidannan Bajan jewaba Amma ko itama in narasa abokin harka itama in tamaka se naje mata Ina ruwana samun kwanciyar hankalinku shine su hauwa su yarda Dani inba hakaba yanzu kuka Fara gani Danni hauwa ita Daya tamin kadan Dole asiya kema kibini Sena saki ahanya mun more rayuwarmu tare

Hm wata sabuwa kenan
.

Hayaniya su lami sukaji akofar gida ana ta ihu dagudu sukazo zasu leka meyake faruwa suna xuwa sukaga dangidan tala saurayi Yan unguwa suka Kama suna ta duka mutane sun taru sosai sun masa jina jina

tala nagani ta kurma ihu tace nashiga uku zasu kashemin Dana meyai muku zaku kamamin Dana da duka haka

Sukace barawodai zakice sata yake Mana acikin unguwarnan tin muna zargi ko shine har yanzu mun kamashi dumu dumu da idanunmu da yaci duka muka tambayeshi Kan satar da ake Mana kwanannan acikin unguwarnan yace du shine sace sace yayi yawa anan unguwar ashe dankine tasiu yake sace mana agwagi da awakai kaji bayan gida da yake haurawa mutane yasato TV da Kayan Mata na daki yanzu babu dama matan unguwa sutafi unguwa kan sudawo se anmusu sata abin ya ishemu wlh bazamu hakuraba wajan yansanda zamu kaishi

Kuka tala take tayi tana Basu hakuri sunki hakura su habima sun basu hakuri sunki hakura Allah yasa Dan umma nanan mustafa soja shine yazo yabasu hakuri yai musu alkawarin baze kumaba Kayan da yasata Kuma du zedawo musu da kayansu

Dakyar suka hakura shima Dan sunga sojane yasa suka hakura suka Kuma ce afito musu da kayansu inkuma Babu yasayar tofa se anbiyasu kudin kayan dakinsu da yadade Yana sata

Dole tala tayarda da mgnar su haka asara tahau kanta kudin da take Tarawa haka tafito dasu aka dunga biyan kowa da shi wasu Kayan Kuma ansamu yafito da su be sayarba aikuwa kunya takama tala sosai Wai yau Dan ummane yakwaci danta ahannun mutane

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button