Halimatus sadeeyaHAUSA NOVEL

Halimatus sadeeya

Da aliyu yadawo yaga sadiya afalo tatakure waje Daya Akan kujera tausayi ta,bashi wajanta yakaraso yazauna

Yace nabarki kekadaiko ummi tace na gaisheki

Hawayene yahau zuba daga idanta Daman kadan take jira

Yace yasalam Dan Allah kiyi hakuri muna dawowa zanje na dauko Miki su kinji zomuje dakina ki,tayani Hira

hannunta yakama zuwa dakinsa suna shiga yazaunar da ita Akan kujerar da ke dakin yahau cire Kayan jikinshi Ido tarufe tajuya baya Dan Kar ta ganshi shi dariyama tabashi wanka yashiga yafito daure da tawul da karami awuyanshi Yana goge gashin kansa

Ahankali yai mgn yace tashi kema kije kiyi wanka

Tace tsoro nakeji bazan iya zuwa daki Ni kadaiba gababu su Amira ta karasa mgnar da kuka

Yace yasalam ummi kin hadani da aiki wlh rigimarki tayi yawa ke kiyi yaranki suyi tashi kishiga kiyi anawa tinda tsoro kikeji

Tashi tayi zata shiga bandakin

Yace Baki cire kayaba

Tace aciki Zancire

Kai yadaga Mata tashige da sauri Dan tinda yafito daga wanka takasa kallanshi shikuwa ko akanshi

Wanka tayi tagama takasa fitowa Babu kaya jikinta se tawul dinsa da ke bandakin da tadaura

muryar aliyu taji Yana cewa har yanzu Baki Gama bane

Haka tafito Dole badan tasoba se kakkare jikinta takeyi kanta na sunkuye shi lokacin da tafito aliyu har yagama shiryawa yasa rigar bacci Yana zune Yana cike wasu takardu ko dago Kai yakalleta beyiba

Ahankali sadiya tafara mgn tace kayana na dakinmu Dan Allah kazo karakani na dauko

Kansa na sunkuye yai Mata mgn yace ga durowar kayanki can kije kidauki rigar da zakisa

Mgnar shi tabata mamaki Kayan sawarta to yaushe takawo kayanta dakinshi zuwa inda durowar take tayi tabude Kayan sawa tagani na Mata Kuma dedai jikinta wata rigar bacci tadauka me dogwan hannu takoma bandaki tasaka tafito takoma Kan kujera tazauna tatakure waje daya hankalinsa nakan takardun da yake dubawa

Yace ke yarkauyece fa Naga alama haka Zaki kwanta dagasa rigar bacci shikenan kije can kizabi abinda kikeso kishafa ajikinki

Tace ai Ni nawa du suna dakinmu Daman jiranka nake kagama ka rakani se na,karasa shiryawa acan

Yace shikenan muje na rakaki ki kwanta

Tace Allah bazan iya kwana Ni kadaiba

Shuru yayi yakoma yazauna yace shikenan se kije ki kwanta ga gado nan

Tace Akan kujera Zan kwanta

Yace to

kwanciya tayi kan doguwar kujerar da ke dakin tayi adduar bacci tatofa Babu dadewa bacci yasauketa

shima aliyu kashe wutar dakin yayi yahau gado yakwanta yayi adduar bacci yatofa

hadarine agarin sosai Basu Dadewa ruwan sama me karfi yasauko Hadi da tsawa me karfi gaiska na kadawa sosai ga sadiya da tsoro in ana ruwan sama tsoro takeji ko lokacin da tana gida indai ana ruwa abayan umma take kwana gashi tana bala,in tsoran tsawa sosai wata uwar tsawa akayi sadiya dake bacci tazabura tabude Ido jikinta yahau rawa kuka tafara ahankali aka kuka wata uwar tsawar da tafi tafarko ihu sadiya tasaki taduro daga Kan kujera Tai Kan gado wajan aliyu tahaye jikinshi tarungume shi sosai Kara yasaki ahankali Dan Babu Shiri yajita ajikinshi danshi bacci yafara daukansa Ido yabude da sauri du tabi ta kankameshi gawalkiya me haske tana ta haskawa se kuka take lokaci daya yaji komai najikinshi yacanza wata shaawace me karfi tataso Masa Yama kasa mgn bare har ya iya rarrashinta lokaci guda yaji ciwan mararshi yaatashi gashi sadiya se mutsumutsu take ajikinshi kamar zata koma cikin jikinshi saboda tsoro takeji hannunsa yadora ajikinta yarungumeta yahau Mai da numfashi ahankali

 

 

 

 

 

 

 

 

Gaskiya yau namuku typing da yawa na barka da sallah nai muku Allah yanuna Mana ranar lfy natafi hutu sekuma bayan sallah zanci gaba in Allah yakaimu darai da lfy

 

Allah yabamu lfy da kwanciyar hankali me dorewa arayuwamu Allah kakaremu daga dunkan sharri Allah karufa Mana asiri duniya da lahira Allah Kai Mana tsari da makiya gaba da baya Allah kabiya Mana bukatunmu na alheri Allah Kai Mana maganin abinda bazamu iyaba Dan Albarkar annibi Muhammad S,L,W ameeeen summa ameeeen

 

 

Dan Allah Yan,uwana Ina barar addua awajanku da bakunanku me albarka Allah yaimin maganin abinda yadameni yaimin maganin abinda yasani agaba Ni da iyalina Allah yai Mana maganinsu yakawo Mana karshan komai da yake faruwa a inda nake Ni da iyalina Dan Allah in kunyi sallah kuringa sani a,addua Ni da iyalina muna barar adduar alheri agareku Yan uwana musulmai shine sadakar da zakuyimin Dan Allah Yan uwana ngd sosai Allah yabar kauna

 

 

 

 

 

 

 

 

New writer’s

Hakan take

*Husba’ahfama* ????????????

*Yar* *kwaliya* ???? ????????
????????????????????????
????????????????????
????????????????
????????????????
????????????

????????????????????????
????????????????????
????????????????
????????????

????????????????
????????????
????????????

 

 

???????? *HALEEMATUS* *SADEEYA* ????????

 

Written by *HUSBA’AHFAMA*

 

IG **officiall_husba’ahfama*
Facebook *Real* *husba’ahfama*

Follow me on Wattpad @ *Real* *husba’ahfama*

 

 

*Bismillahir* *Rahamanir* *Rahim*

 

 

 

 

 

33-34

 

 

 

 

 

 

Cikin sarkewar murya aliyu yakewa sadiya mgn yace biahanki ki sauko ki kwanta kusa da Ni banajin Dadi da matsala zamanki ajikina Dan Allah kisauka

Ina sadiya batamaji me yake fadaba Dan gaba Daya atsorace take dada rungume aliyu take kamar zata shige jikinshi kokarin banbareta yake daga jikinshi Taki ta shakeshi gamararshi ta andabeshi da ciwo memakwanma yaji saukin ciwan marar tashi Seema jiyayi nayau ciwan yafi na kullinlin da yakeyi fuskar sadiya yaji dedai tasa fuskar ai besan sanda yakaiwa bakin sadiya cafkaba yahada da nasa sejin bakin aliyu tayi anata lokacinne tadawo haiyacinta tafara kokarin kwacewa daga jikinshi hannu yasa yadada rungumeta yafara sarrafata Tako inah Dan ji yake yau inbesauke bukatassaba ze iya mutuwa Dan abin yahade Masa biyu ga ciwan mara ga shaawa na damunsa sarrafa sadiya da yakeyine yafarijin Dadi ajikinshi ciwan marar na Dan raguwa kadan sakin bakinta yayi yatashi zaune da ita yahau cire Mata rigar jikinta tana kuka tana kwacewa karfin namiji da na mace badaya bane seda yacire Mata Kayan da ke jikinta shima cinli yafara da na jikinshi kafin yafarga sadiya har takai bakin kofa zata fice daga dakin saukowa yayi daga Kan gado yazo yadauketa yamaidata Kan gadan Dana kuka tana komai tana rokwansa Allah da annabi aliyu yayi nisa idansa yarufe bejin Kira se yadawo sadiya taji jiki ahannun aliyu kuka kuwa tayi har tagaji su Amira sunsha Kira da su umma da ummi du ta kirasu suzo su temaketa har tagaji takoma kukan zuci aliyu be kyale sadiyaba se da yasamu nutsuwa lokaci guda yaji ciwan marar da ke damunsa da shaawar da ta andabeshi du Babu yadenaji lokaci guda wata nutsuwa tazo Masa se gumu yake ta hadawa du da AC da ke dakin da yake akunne hamdalah yake tayi yanaji aransa Ashe Mata suna suka Tara yarinyar da yarainawa wayo da hankali itace tabashi abinda yadade Yana nema awajan tsuhuwar matarsa be samuba yau yakara tambatarwa kansa sadiya itace tadace da rayuwarsa itace irin matar da yake mafarkin samu tin farko besamuba se yanzu Allah yabashi godiya yayiwa Allah azuciyarshi Yana ta zubar da hawaye Yana ta sauke numfashi hawaye nazuba a idanunsa sosai bayan yadawo dedai yajawo sadiya yarungumeta Yana Kiran sunanta wani marayan kuka tasaki muryarta adashe dakyar tadaga hannunta tafara tureshi daga jikinta

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button