Halimatus sadeeya

haka alhaji bushasha yakawo malika cikin wannan gida tin daga kofar gida kafin tashigo tafara ganin tashin hankali ga kawayanta Yan rakota se tsegumin abin sukeyi tabar gidan aliyu me kudi ta kawo kanta gidan wahala nusaiba kuwa tafi kowa farinciki da murnar ganin irin gidan da alhaji bushasha yakawo malika azaman matarsa kuka malika takeyi babuji Babu gani abinda yadaga Mata hankali kalaman da taji wata acikin matan bushasha da tazo musu sannu da zuwa take fada Alan bushasha haka Yan rakota suka watse kowance takoma gida ta mgn abakinta da mamakin irin mijin da Malika ta aura akabar malika da takaici da tashin hankali sunyi da nusaiba zata dawo gobe su kulla shawara Akan alhaji bushasha Dan tasamu ta barmai gidansa
Yan rako malika Basu Dade da tafiyaba augo bushasha yashigo da Leda ahannu Yana washe Baki yace amarya ke kadai adakin du antafi anbarki
shuru Ta Masa Taki mgn Zama yayi kusa da ita ze rungumeta tayi sauri tatashi tsaye tana girgiza tace alhaji bushasha kana da bakin da zaka yimin mgn yamukayi da Kai Ina gidan da kakaini Ni da nusaiba kanuna Mana anan Zan zauna Ashe karya kake nan zaka kawoni kacemin matarka Daya da Yara hudu Ashe du karya kake matanka ukku nice tahudu yaran da kake da su Babu adadi munafiki kawai to wlh baka isaba seka sakeni yanzunnan kaima kasan nafi karfin Zama agidannan ko Yan aikina sunfi karfin Zama anan gidan bare Ni kasan gidan mijin da nabaro da irin dukiyar da Yake dashi wlh nafasa Zama da Kai kasakeni bazanyi zaman wahalaba
Wata dariya yasaki har dakin na amsawa itama kanta ta tsorata yatsaya da dariyar da yakeyi yahade Rai kamar betaba dariyaba yace asheke mahaukaciyace ban saniba tsinemin akayi na kashe dukiya na auroki yau nasakeki kinkuwa San irin dukiyar da nakashe wajan auroki duka matan da nake aura Babu wacce na kashewa kudi irinki angaya Miki abanza Zan kashe kudinane ko tsohuwar uwarki nawa nakashe Mata ai Baki isaba wlh Sena mori kudina Kuma Ni bawai sanki nakeba na aurokine Dan nadau fansa akanki saboda wulakantamu da tsohun mijinki yayi akan Dan munje gidansa fati Kuma kece silar komai tinda kece Kika hada fatin da mukaje Dan haka aure ni da ke mutu karaba zaman bauta zakiyi min yanda na wahala awajan yansanda haka kema Zaki wahala agidana Nima Kuma na wahalar da ke da tsohuwar uwarki da ubanki yasake naso huce haushi da ita Dan na bakanta Miki se Naga bazan huta da itaba kamar yanda Zan huta da ke Dan haka nafasa na aureki Ni ba irin nusarin mijin da yasakeki bane da kike takashi yanda kikeso baya Miki komai ai du nasan irin zaman da kukayi da wawan tsohun mijinki du anbanu labari Kuma daga yau kijini karki kuskura kikara Kiran wannan banzan mijin naki ko tunoshi agabana se na datse harshanki Danni mugunta awajena bawani Abu bane Ni inbanyi muguntaba banajin dadi tun tagirma da arziki ki kwanta kibude min nashiga namori sadakina da kudin da na kashe wajan auroki ko nayi takarfi da yaji na kwata ta karfin tsiya Dan na shiryawa yau har maganin karfin maza Nasha har da me karfin doki du nahada Nasha nayi hade hade da yawa har da me kunama nasha yau kwana zanyi akanki Ina Abu Daya awararma da nasiyo Miki tasiyan Baki nafasa Baki Ni zanciye kayata cikin dare innaji yunwa Ina aikaceki inacin kayata ko kinci abinci agidanku Kan akawoki ko bakiciba ke Kika sani ke ta shafa Bata shafeniba ke da kalar abincin gidana se gobe dasafe Dan ban auna dakeba da zaadafa na dare na safe na auna da ke
Cikin malikane yajuya taji wata gudawa naneman zubo Mata Dan tsoro bayanansa sunyi mugun tsoratata ga yahade fuska ko dariya bayayi yakoma abin tsoro cikin karfin Hali tace wlh maganarka du ta banzace baji zanyiba Bari kaga gidanmu zantafi ka biyoni da takardar saki in karubuta danma rainin hankali Wai awara kasiyo azaman kazar amarci aranar farko ai ko Dan kauye bazeyi abinda kayiba Toni ba talaka bace du wannan bayanan da kayi Babu kodaya da yashiga kunnena tadauki mayafi tayafa zata fice
har takusa fita daga dakin cikin sauri alhaji bushasha yafusgota tadawo cikin dakin yakulle kofar dakin yajawota takarfin tsiya yajefata kangado yahau kanta yadanneta yahau yaga Kayan jikinta yaturmusheta tana ihu tana komai dayaga tana so ta bashi wahala rufeta yayi da duka har se da tayi laushi sannan yacigaba da abinda yakeyi malika taga wulakanci awajan alhaji bushasha yabata wahala iya wahala rokwansa tafara yabarta ko hutawsne tayi yadoke Mata Baki yace Tai Mai shuru danshi yasha magunguna na karfin maza da yawa hade hade yayi saboda wannan ranar tanaji tana gani haka yakwana Yana Abu Daya da ita Bata Isa tafara bacciba sedai taji mutun akanta Yana shaaninsa wuyar da Tasha ahannun alhaji bushasha ko ranar farko ahannun aliyu batashataba ciwo na wulakanci alhaji bushasha yajiwa malika mutsin kirki tayi tanaji ajikinta kukama takasa se kukan zuci takeyi
kallan alhaji bushasha tayi dake gefe Yana ta sakin munshari Yana bacci cikin kwanciyar hankali ko akanshi da ita tuno aliyu tayi yanda ranar farko yadinga riritata kamar kwai ko yaushe yakwanta da ita du da seta wulakantashi take bashi hakkinsa in yasamu nutsuwa da ita Albarka yake shimata Yana riritata Yana tararrayarta waiyau gata alhaji bushasha yashigeta takarfin tsiya har da duka Kuma ranar farkwanta agidanshi wasu hawayan bakincikine yazubo Mata afuska
haka tasamu da Kar da dafa bango tafito tsakar gida wata dantijuwar Mata tagani da alama itace uwar gidan alhaji bushasha
matar tace amarya har kintashi yagajiyar biki
Malika kasa amsawa matar tayi se hawaye da ke zuba a idanta
Matar tace amarya ko na temaka mikine Bazaki iyaba Kai malika tadaga da sauri matar takaraso wajanta takama hannunta tashigar da ita bandaki tace ga kujera zauna Ina zuwa wanna bandaki da na kawoki shine na matan alhaji Naga kina toshe hanci ai wannanma yafi tsafta Dan nasan Bazaki iya shiga nayaraba bandaki ukune agidannan daya nayara Daya na matansa Daya na alhaji shine kadai yake shiga dagashi Babu meshi bandakin alhaji kadai ake wankewa agidannan sauran sedai in kaga dama zaka shiga kawanke in kagaji da ganin kazanta na cikaki da surutu Ni sunana baraka nice tafari amatan alhaji sa Mariya itace tabiyu se mero itace ta uku wlh alhaji bashi da tausayi akan mace danshi irin mazan da basa gajiya da macene ko nace jarababbu tin Yana saurayi haka yake Akan mace Kuma shi baya iya muamala da mace se yasha maganin karfin Kara shaawa namaza
Malika wani mugun tsorone yakamata da tashin hankali da fargaba ga tagama tsorata da alhaji bushasha tana wannan fargabar baraka taje tadauko ruwan zafi tazo ta temaka mata tagasa jikinta Tayi wanka ta kamota tadawo da ita daki har lokacin alhaji bushasha betashi daga bacciba bayan tagama shiryawa se ga baraka tadawo da wata macanciyar robar cin abinci da wani kalar tuwan dawa da kuka koriya Shar ko Kayan hadin kirki Babu Yana tiriri
Tace amarya ga abin karyawa na kawo Miki maza kici ga maganin ciwan jiki Kisha in kin Gama kyaji dadin jikinki Dan nasan alhaji Babu inda zashi yau se dai ki hakuri Yana tashi daga bacci zenemi Kari Zama da alhaji se kinyi hakuri Dan haka Mata da yawa Yana aurarsu suke guduwa su barshi Nima Nan zaman yarana nake shima yasani da nabiye mugun halinsa da tini nabar Masa gidansa