Halimatus sadeeya

Aliyu ne yajiyu daga gaba wajan me zaman banza yace umma wana asibiti kuke zuwa
Tace asibitin nasarawa
Aliyu yace ai asibitin gwannati bazaa dubata yanda yadaceba yanda takejin jiki haka Kuma kafin layi yazo kanku tagama jigata in tazo da karar kwana se arasa Rai
Tace Nan mudedai muke zuwa
Bekara mgnba da hannu yaiwa direban alamu
Yace angama yallabai
Asibitin da aliyu yabude na kudi yasa akakai su sadiya da rawar jiki aka karbeta cikin kankanin lokaci aka Basu kwanciya akasa Mata Karin ruwa
Alyu yakalli Dr yace meyake damun yarinyar haka
Dr yace ranka yadade me kuke hawajan jini yakama karamar yarinya haka har Yana nema yakoma ciwan zuciya nasan dai ayayi wuta befi ace in tana da aure yaranta uku yanzu me Yara uku itace da wanna cutar ga damuwa tamata yawa Ina mijinta yake ai yadace yabiyoku ko sun,rabu da mijinta Wai kanwarkace yallabai Naga kunso kuyi Kama
Murmushi aliyu yayi yace eh kwanwatace yanzu meye yarage
Dr yace Nan da anjima can zata iya farkawa tana tashi ahada Mata shayi me zafi Tasha nasan in ta,tashi zataji yunwa na damunta saboda alluran da mukayi Mata Kuma Kar Wanda yatasheta abari ta,tashi da kanta Dan tana bukatar hutu yanzu tashinta zamu jira muga Awana Hali zata tashi Dan Allah akula yallabai tana tashi azo akirani
Alyu yace to Dr mungode
Dr nafita alyu yakalli umma yace Ina mijinta ko baya gari
Umma tace Bata da miji budurwace Ni mahaifiyar tace
Yace umma me kuke Mata haka har hawanjini yakamata Kuma Bata da miji Amma take cikin damuwa haka kin dai,ji me Dr yace ko Dan tana budurwa haka kuka takura Mata agida tafito da miji ko auran dole zakuyi Mata tashiga damuwa
Umma tace ko Daya wlh damuwarta ma bashi da alaka da Ni ko mahaifinta ko Yan uwanta kishiyoyi,nane suka sata agaba da Gori da bakar mgn Dan batayi aureba anyiwa saanninta da kannenta aure har sun haihaihu shinefa sukasata agaba da Gori da habaice,habaice nasani Dole sadiya tashiga damuwa yau da gobe tafi karfin wasa
Yace Mata Mata se abarsu wlh ki,dinga Bata hakuri kina Mata nasiha komai Yana da lokaci tayi hakuri ako Ina mijinta yake zezo yasameta har inda take in lokaci yayi Allah yabata miji nagari Allah yabata lfy
Umma tace to ameeeen
Sallama akayi aka shigo su biyu daga cikin yaran aliyu ne suka shigo sukace yallabai ga magungunan ankarbo gakuma Kayan da kace ahado musu
Yace yauwa to Bata
Suka,cewa umma ga maganinta sukai Mata bayanin yanda zatayi anfani da shi suka Bata siyaiyar da aliyu yasa ai
masu
Umma tace to angode yallabai nawane kudin magani da na kwanciya
murmushi aliyu yayi yace karki damu kanki umma anyi komai kuma kome suka rubuta ko zasu bukata nasa abaku kyauta Allah yabata lfy Ni Zan shige tinda Kuna da Dan nesa da gida nasa akawo muku Kayan shayi da ruwan zafi kafin tatashi kin Kira gida kin Gaya musu halin da kuke ciki
Tace ai na manto wayar agida
Yace kin rike number wani daga cikin Yan gidanku kibada akirasu Kar hankalinki yatashi
Tace eh na rike ta mahaifinsu
Yace to Fadi asa akirashi
Nan umma talissafomasa number malam yasa yakira bugu Daya yashiga daga can bangaran aka dauka aliyu yamikawa umma wayar
Yace Gashi ana mgn
Karba tayi taji malam ne ya amsa nai taiwa malam bayanin inda suke
yace yasunan asibitin da kuke kince ba nasarawa kukajeba
Aliyu ta tambaya yakarbi wayar yaiwa malam bayanin sunan asibitin da wajan da yake malam yayi mamakin sunan asibitin da umma takai sadiya tambayace abakinshi Babu Hali se yahadu da umma
Aliyu nagama waya da malam yacewa umma kin dai rike me Dr yace tana tashi ki,kirashi Dan Allah akula da abinda yafada Kar adamu Mara lfy
Umma tace to godiya tahau yiwa aliyu da yimasa adduar alheri
Sallama alyu yai Mata yatafi har lokacin sadiya Bata tashiba
Ban yarda wani ko wata sujuyamin liltafiba du Wanda yayi Allah ya,Isa banyafeba liltafina bana kudi bane nayishine Dan masoyana du Wanda ta siyarmin da liltafi Allah ya,Isa tsakanina da ita ko da shi kuma Allah seyama sharia Ni da Wanda tasiyar ko yasiyar
New writer’s
Hakan Take
*Husba’ahfama* ????????????
*’Yar kwalliya* ????????????
????????????????????????
????????????????????
????????????????
????????????????
????????????
????????????????????????
????????????????????
????????????????
????????????
????????????????
????????????
????????????
???????? *HALEEMATUS SADEEYA*????????
Written by *HUSBA’AHFAMA*
IG *officiall_husba’ahfama*
Facebook *Real Husba’ahfama*
Follow me on Wattpad *@ Real Husba’ahfama*
*Bismillahir Rahamanir Rahim*
7-8
Cikin gaggawa malam yabar wajan sanaarsa yataho wajan su umma da Yar bakar ledarsa ahannu da tambaya yasamu da kin da aka kwantar da sadiya da sallama yashiga dakin yaga umma zaune Akan kujera da ke da kin tarike hannun sadiya da take ta motsi
Yace abin yakai haka lanlai sadiya najin jiki bacci takene
Umma tace eh tin dazu take bacci Bata farkaba
Yace Allah yabata lfy Yara sun dawo daga makaranta suka zo suka sameni da cewa sun dawo bakwa gida ke da sadiya Kuma sunje wajan me caji sunga wayoyinku ke da sadiya na wajan ba a karbaba nasan inda kukaje
Kafin na basu amsa se ga kiranku awaya yanzu Khadija da Kika kawo sadiya Nan asibitin inah muke da kudin biyan kudin da zasu fada Mana na magani da kwanciya kinma San asibitin na kudine kuwa asibitin wannan shahararran Dan kasuwannefa alhaji alyu idiris me azurfa yanzu yakike,so muyi me Yasa Baki kaita nasarawa ba na talakawa irinmu
Tace wlh malam ba lefina bane Nan Tai Masa bayanin yanda akayi da temakwan da aliyu yai musu
Malam yace Kai Amma wannan mutumin kowaye yacika na Allah Daman da masu kudi masu Imani da tausayi da rashin kyamar talaka haka Kai Amma mungode Allah yabiyashi aikuwa zanso na ganshi Dan nai Masa godiya
Umma tace wlh Nima yabani mamaki kaga Kayan da yatulo Mana Wai ko zamu nema kaga wannan Kayan shayin ma da kofi da ruwan shayi du shi yasa akawo Mana Wai sadiya na tashi abata Tasha Wanda yakawoma Yana fita ko nisa beyiba ka shigo
Ni ko sunansa ban saniba wlh Kuma ban taba ganinsaba
Yace ikwan Allah Hka Allah yake ikwansa
Sadiya Bata farkaba se wajan yamma malam ne yaje yakira Dr yazo yadada dubata Nan Dr yadadawa malam bayani Kan jikin sadiya yace Dan Allah ana kula Kar ana Bata Mata Rai
Malam Shima beyi mamaki da Jin abinda yake damun sadiya ba ransa yabaci Nan yayanke shawarar ze dau mataki Kan matansa da yaransa Kan abinda su kewa sadiya Dan umma tace in har baze dau matakiba gidansa yafi karfinsa zata dauke yarta da yaranta su barmasa gidan yazauna da wayanda yakeso hankalinshi yatashi yasan umma zata aika tinda ta,dade tana hakuri da halin matansa hakuri yai ta Bata yai Mata alkawarin zedau mataki sosai akansu
Alyu ko da yatafi harkokin gabansa daga asibiti Abu kadan seyaji sadiya ta fado Masa duda ko kalar fuskarta be Gama saniba Dan yanzu bayace ga kalar kamannintaba haka kawai yarinyar take bashi tausayi sosai da,dare ko da yakoma gida duda yatarar da bacin Rai Dan ranar Hana Malika fita wajan aiki yayi kulle ko Ina na gidan yayi yai tafiyarshi harkar gabansa da ze fitama se da yafadawa masu gadi du Wanda yazo Kar abarshi yashiga gidan Kuma du Kiran da Malika zatai musu Kar suje
su kace to yallabai
Daga shigarshi gida Malika tahau gaigaya Masa mgn yai banza yarabu da ita Dan shi tausayi ma take bashi ga ciki jikinta Amma bazata hutawa kantaba dakinshi yashige yabarta kamar mahaukaciya wanka yashiga yayi Daman besarar tadafa abinciba Dan haka kawaima suna zaman lfy Bata dafaba bare yanzu da rashin fahimta yashiga tsakaninsu bawani girki Daman ta iyaba ko tayima in taga dama baci yakeba saboda rashin dadinsa Daman in yafita gidansu yake zuwa yaci ko yatura akawo Masa har inda yake tin mahaifiyar shi nafada wani lokacinma ta hanashi har ta fahimci irin halin da dsnta yake ciki take bashi kullin safe Rana dare abin na konawa mahaifiyar shi Rai kullin burinta Allah yabashi wata matar ta gari ko da yafito daga wanka kwanciya yayi Amma se sadiya tafado Masa tsaki yajah afili yafara mgn