Jobs

Hukumar Zabe INEC Saki Shortlist Na Wanda Suka Naimi Aikin Zaben

Hukumar Zabe Mai zaman kanta wato INEC ta fitar da sanarwa cewa ta saki shortlist na Wanda sukayi nasarar samun gurbin aikin wucin-gadi a Ma’aikatar

Hukumar dai tana shirye shiryen Fara gudanar da aikin zaben 2023
Ga duk Wanda suka cika aikin to zuwa yanzu kowa zai iya ziyartar Ma’aikatar zabe ta garin su domin duba sunan sa a cikin list din da suka fitar

Ga duk Wanda ya ga sunan sa to yayi nasarar samun wucewa mataki na gaba

Fatan nasara Yan uwa

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button