Al-Ajab

Inna Lillahi! Yadda Mijin Sadiya ya daureta har tsawon shekara 11 baci ba sha a Jihar Kano

Sadiya yar asalin jihar kano ce wanda aure ya kaita jihar yobe garin giro, wanda mijinta Ibrahim wanda aka fi sani da bature ya aure ta iyayen yan asalin Maiduguri.

 

Ya auri sadiyar ne a dalilin ya zauna a unguwar su a kano a gidan wani yayansa mai suna Ibrahim wanda a dalilin wannan makwabtaka yasa har soyayya ya shiga sakaninsu wanda aka ga mutumcin yayansa aka bashi damar aurenta saboda zaman mutumci da aka yi da yayan.

 

 

Abin takaicin ba aure ba, mijin nata ya daureta ba tare da bata abinci da ruwan kirki ba kuma baya barin a ganta tsawon shekaru da dama.

 

Ga bidiyon domin ku kalla.

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button